BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

BABY KHAUSAR
By
*Layuza kabir Adam*
~Bismillahir rahmanir rahim~
DA SUNAN ALLAH ME RAHMA MEJINKAI YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA SARKIN DA BA WANI SAI SHI. TSIRA DA AMINCI SU KARA TABBATA GA ANNABIN RAHMA .MUHAMMAD RASULILKAHI.
---????ina mika godiya ga Allah daya bani ikon rubuta wannan Littafi (Baby khausar)
Yanda na farashi lfy Allah yasa nagama lfy.????????????????—-
Soyayya gaman jini . Na gode da kulawarki my namecy
Afreen marubuciyar (Rikicin Babban gida )
0⃣1⃣
Hannu nakai na dafe kirjina dakemin ciwo ina girgiza kai ji nake kamar kirjina zai. Fashe wani. Irin ciwo. Nakeji a. Zuciya ta ga wani. Abu daya kafemin. A. Kahon. raina ko. Yawu. Banson hadiya Balle in Kai gayin magana hawaye kuwa dama sun. Dade da. Kwauracewa. Idona. Can naji. Muryar. Islam tana. Fadin. Sannu. Sister. Na juya. Na kalleta. Amma. Ban iya. Furta. Komaiba hannuna. Aysha. Ta. Ruko. Tare da cewa kiyi. Hakuri. Baby kisa aranki. Kaddararki ce ahaka in kikai. Hakuri. Asannu. Allah. Zai. Yayemiki. Damuwarki. Awannan. Lokacin. Addu'a. Ita. Yafi. Bukata .kimai
Girgiza. kaina. Nashiga. Yi batare. Dana. Tankawa. Kowa. Ba. Acikinsu ahaka. Dad. Yashigo daga. Masallaci kallo. Daya. Naimishi naga irin. Ramar dayayi a kwana daya tak araina. Nace kaima. Kenan. Dad. dakai. Rashin. Siriki. Balle. Ni danayi. Rashin. Ruhina.
Ahankali yakaraso kusa dani yatsaya daidai. Kaina. Yana. Shafa. Kaina. Alamar. Rarrashi cikin muryan tausayawa. Yake fadin sannu. Baby sannu kinji Allah. Yabaki hakurin. Jure. Rashi Allah. Yasa sanyi. Aranki. .runtse. Idona. Nai. Tsawan. Lokaci. Doctor yashigo. Yai yan rubuce rubuce sannan. Yamiko wa Dad. Takardar sallama .yana. Fadin ko agida abata kulawa sosai....sallamar mu akayi muka kamo hanyar gida
Muna shigowa. Gidan kai tsaye. falon muka. Shige islam narike dani. Aysha kuma dauke da kayanmu.kowa yayo kanmu yanamin sannu amma ba Wanda na tankawa Kai tsaye. Gun mom nai. Tare. Da. Dora kaina acinyarta. Nashiga. Ajiyar. Zuciya itakuwa Pitting bayana tashigayi tana share hawayen idonta. Munkai five minit ahaka kafin. Aunty. Waheeda taxo tadagani. Tashige. Daki. Dani abakin. Gado ta. Zaunar dani. Sannan. Tashiga. Bathroom ta hadamin. Ruwa. Mai. Zafi. Tazo. Ta. Kamani. Muka shiga bathroom din saida ta taimakamin na cire Kayan jikinah. Sannan ta fito tabarni. Don inyi wanka nakai tsawan. Lokaci. Ina. Ina. Tsaye. Na zubawa. Ruwan ido. Sannan nashiga cikin vaf din wankan nayi dikda. Ba wani. Dirza jikina nai. Sosaiba. Amma. Nadanji. Karfi. A jikina alwala na daura nafito ina kama bango da sauri Aunty ta rikoni tanamin sannu. Abakin gadon na zauna tamikomin doguwar Riga baka nasaka. Tare da hijab akan prayer mat na zauna na tada sallah. Saida narama. Dik sallolin dake kaina sannan najingina jikin gado ina kwararowa Ruhina adduoi akan Allah ya gafarta masa zunubansa yasadashi. Da Annabin. Rahma
Ina cikin adduar Aunty waheeda tashigo. Da Kayan tea ahannunta sis. Aysha kuma da. Farantin abinci .saida nashafa adduar sannan na dago na kallesu. Da jajayen idanuwana Wanda suka kankance sabida tashin hankali. Da rashin nutsuwa . dafani Aunty tayi tana fadin kausar ungo karbi tea kisha hanjinki ya warware sai kici. Abinci. Girgiza Kaine alamar bazanciba. Nan tashiga. Yimin nasiha tana rarrashina. Dakyar nasha tea din amma abincin. Ko kallansa. Banyiba. Ahaka jamaa suka rinka shigowa sunamin gaisuwa amma tsakanina. Dasu ido ???? saidai su Aysha su amsa .da dare mom tashigo tasani agaba da nasiha
Yau kwana Biyar da rasuwar yaya. Nabil. Ina kwance akan. Gado. Su islam da Nabeela suna zaune. Gefe sunahirar. Ya Nabeel. Wanda kullum hirarsa bata Barin bakinsu. .kowa daya bude Baki yace da ya. Nabeel na Raye da anyi kaza da kaza. Nidai. Ina kwance uffan banceba don tinda akai rasuwar nan bana um bana um um sai ido .
Fuad ne dan Aunty waheeda yashigo yaron ba karamin kama da Ya Nabeel yakeba musamman inyai dariya . gadon ya hawo yana jan rigana . Aunty Baby wai sai yaushe uncle Nabeel zai dawo na tanbayi Abhana yace wai yatafi bazai. Dawoba yafada yana tsareni da ido nima ido nazuba mishi kafin. Wani. Mahaukacin kuka ya kubcemin wanda tunda akai. Rasuwar banyi. Kukan. Fili ba saidai na zuci kuka sosai nake rungume da fuad ajikina hakan. Yasa dik wanda ke falon zubar da hawaye nakai tsawon. Awa. Guda ina gursheken kuka ummy ta. Hana kowa ya rarrasheni tace yin. Kukan shi zai sanyaya. Zuciyata saida nai me isata sannan naita sauke ajiyar zuciya ahaka bacci ya saceni
Tundaga lokacin kuka yazama abincina. Haka nake kwana ina yini kuka tun ana barina inyi me isata har aka shiga rarrashina .amma ko kallansu banayi .araina ina cewa don basu San abinda nakeji araina bane shiyasa suke damuna da rarrashi
????????????????????????????
7/9/2017
Taku Layuza????♀
[10/2, 11:34 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
*Layuza kabir Adam*
INA MIKA SAKON TAAZIYYATA GA DIKKAN FAMILY NA ADO UMAR NA RASHIN UBA DA MUKAI ABBA ALLAH YA GAFARTA ZUNUBANKA YA HASKA KABARINKA ????????
0⃣2⃣

Ranar da akai sadakar bakwai ne ummy ta. Tara. Kowa a Babban falo muna. Zaune. Ta kalli. Abbansu ya Nabeel tace .daman kan rashin maganar Baby ne .tunfa randa akai rasuwarnan bata um ba um um to shine. Nake tinanin anya bata sami wata matsalar akantaba sakamakon fadowar datai daga bene .
Kowa yafara fadin aikuwa da alamar. Hakan can Dad . Yai. Gyaran murya. Yace. Nima da nayi. Wannan tunanin. Amma danaiwa. Doctor maganar ya shaidamin ba wata matsala kawai. Firgitace. Tasa ta haka. Amma. Ahankali. Komai zai daidaitar. Mata Abbane yace to tunda. Haka. Ne ai Alhamdulillah shikuma Allah. Ya gafarta masa zunibansa mukam tsakaninmu. Da Nabeel sai San Barka tsawon rayuwarsa damu sai kyautatawa. Da biyayya Abba yakarasa maganar. Yana goge kwallar data taru a idonsa
Nikuwa dama tuni nai nisa cikin shashshekar. Kuka ba wanda yaban hakuri don kowama kukan yakesonyi ahaka aka karamai addua .kowa ya. Tashi
To ahankali cikin ikon Allah da taimakon. Adduoin da nakeyi da wanda Dad dina yasa anamin inasha nafara jin kunin. Xuciyata yana raguwa har ina dan magana In anmin magana zan bada amsa amma shi dinma innaji Hiran. tai. Yawa shiru nakeyi. Ahaka har akai sati biyu Dad dina yazo yasami Abba akan in komo gida .da dai Abba yaso abarni ko wata daya inyi agidan anma Dad yace yai hakuri in ina nan gidan tunanin ya Nabeel bazai bar zuciyata ba to dahakadai Abba ya yarda nida islam muka shirya mikabi Dad gida .
Koda muka koma gidan. Ba. Wani. Canji. Don sai in kwana in yini. Banko fito falo ba. Magana. Saidai amin in amsa amma don kaina bana cewa kowa uffan gaba. Daya gidan zaman. Kunci. Akeyi ni ina tausayin. Ya Nabeel da irin burin dayasha na zaman aure dani yayin
Da yan gidan da sauran jamaa suke tausayamin Dad dina kuwa kullum cikin rarrashina. Yake .haka zaishigo dakinmu yakai away guda yanamin nasiha . mom ma haka take sani gaba da maganganu masu kwantar da hankali. Islam kuwa intaga na zuba tagumi ko in ina kuka haka zata zauna muyi tayi bamai rarrashin wani saidai inmunyi mungaji muyi shiru Ga. Sister Aysha ma sosai take nunamin kulawa don wani lokacinma intazo gidanmu. Take kwana yan gidansu ya Nabeel. Kuwa. Dik kwana uku sai sunzo sunganni kowa dai. Iya. Kokarinshi yakeyi wajan bani kulawa
Amma kullum hotonshi shi yazama. Abin kallona. Tex message dinsa kuwa shine abin dubawa ta .donsu suke ragemin radadin Zuciyata wataran inna. Kalla inyi kuka wata ran. Ko inji. Inama inbude ido inganshi kusa dani haka zanta shaukinsa .
.To yau da gobe sai Allah yanxu wata biyu Kenan da rasuwar ya Nabeel ayanzu na dawo normal faraa ta ta dawo komai nawa ya daidaita saidai dik dare da tunaninshi nake bacci ammafa ko sau daya bana fashin yiwa ya Nabeel. Addua adikkan sallar da zanyi nakan shafe lokaci. Ina masa addua . amma araina kam na Kore dikkan soyayya daga raina na kudirce ko zankai shekara Dari aduniya. Bazanyi aureba har na koma ga ubangijina
????????????????????????????
7/9/2017
Taku Layuza????♀
[10/2, 11:34 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
INA MIKA SAKON TAAZIYYATA GA DIKKAN FAMILY NA ADO UMAR NA RASHIN UBA DA MUKAI ABBA ALLAH YA GAFARTA ZUNUBANKA YA HASKA KABARINKA ????????
0⃣3⃣

BABY KAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
0⃣4⃣
Ina Kara godiya ga Allah tsira da aminci su kara tabbata ga Annabirrahma Muhammad rasulillah
????????????
ASALIN LABARIN
Alhaji Aliyu Abdallah kanine ga Alhaji Abubakar Abdallah wanda iyayensu suka rasu suka barsu karkashin kulawar kawunsu kawu Bala ba karamin ruko da zimunci yaiba tun bayan rasuwar iyayensu ya dauke nauyin cinsu da shansu harma da iliminsu Alhaji Abubakar yabawa kaninsa Aliyu shekara goma a raye
don shima ya dauke dawainiyar kaninsa sosai. Tun bai gama secondary school ba yake neman kudi
dik da kawu yana iya yinsa akansu Amma yau da gobe sai Allah
Haka sukaci gaba da rayuwa cikin rufin Asiri
Har Alh.Abubakar yagama. N.C. E dinsa baisha wahalar samun aikiba a bangaran Secondary education.
Don haka yaci gaba da dawainiya da kaninsa bai barinsa ya nemi komai yarasa
Awannan. Lokacinne Alh.Abubakar yai aure ya tare da Amaryarsa Halima a dan .madaidaicin gidansa daya gina a nan hotoro cikin garin kano
Tare da Aliyu suka tare don dama harda dakinsa aka ginamishi kato a hanyar bakin gate amma babu abinda babu acikinsa