BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

Takuce Layuza kabir Adam. ????
????????????????????????
[10/2, 11:44 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
2⃣9⃣
Tsawon lokaci Doctor yafito daga ciki yai office dinsa da sauri Alh yabishi .police dinma suka bishi .
Mutanankuwa . zaro ido sukai agigice suka kalli juna
Hjy Amina tace maryam yazamuyi .nima bansan yanda zamuyiba Amina .dabarata ta kare .daman naso ace mun kebe da doctor. Mun bashi ko nawa yake bukata akan .dik yanda zaai yace anti reping yarinyar nan
Hmmmm wlh koda mun ganshi maryam wannan doctor din bai zama lalle yamana abinda mukesoba. Sabida kinga family doctor dinmu ne amintaccan Alh.ne
Gashi na fuskanci aikinmu yai sanyi tunda gashi .agabanki Alh yamin tsawa .ai kuwa kinga da matsala .dik yanda muke tunanin. Abinnan yawuce nan
Yanzu mafita daya ce . idan doctor ya fada musu baayi reping dintaba. Muce munyi zaton yamata wani Abu ne sabida munkamashi yashigo mana part yashiga dakinta kuma mun kamashi da pant dinta ahannunsa ga kuma Yarinya asume .
Yawwa Amina kema wannan karan kinkawo shawara me kyau yanzu muzauna anan mujira fitowarsu
A office din doctor kuwa bayan yazauna yaiwa Alh iso kan kujera yazauna .police dinkuma suna tsaye akansu
Doctor yacire glass din idonsa ya goge gumin fuskarsa sannan yafara magana
Alh. Kafin Ku karaso kamin waya akan cewa ga khausar nan zaka Kawo anyi Repin dinta amma kuma gashi na dubata ba wani alamar fyade atare da ita .baa mata komai ba
Alhamdulillah shine abinda Alh.yafada yana daga hannunsa sama
Saidai kuma akwai babbar matsala don abinciken da mukayi akwai tarin wasu cututtuka ajikinta .Yarinya karama kamar khausar tanada ulcers tanada nimonia ga typot .banda wasu kananan cutuka .da basu gama tasiri ajikintaba
Kuma abinciken da mukai sanadiyar sumanta shine zazzabi me zafi ne ajikinta wanda ya konar da ruwan jikinta
Don haka khausar tana bukatar taimako sosai da sosai .
Don agaskiya Alh kunyi sake sosai da rayuwar yarinyar nan .don ina tunanin fa rabon da ayimata general checking yakai shekara uku .koda yaushe inkunzo nace ina baby saikuce lta baza amataba lafiyarta qlau ko kuce ankaita wani hospital anmata .
Dafe kai Alh yai cikin tsananin taahin hankali shi baisan ma me zaiceba kwata kwata .yarasa me yadameshi haka
Yanzu don Allah doctor kabar dik wani abinda yawuce tsautsayine yanzu kayi bakin kokarinka .ka kula da ita .dik abinda yakamata ayimata yanzu zan iya shiga inganta
A a gaakiya saidai zuwa nan da 1 hour.
To shikenan doctor na gode .bari insallami wannan police din ina zuwa
Juyawa yai yafice .sukasa kai sukabi bayansa
Suna fitowa su hjy sukayo Kansu suna fadin Alh ya akayi .
Kafesu yai kaf da ido .sannan yace ya akayi kukace. Umar yaiwa baby fyade gashi kuma doctor yace ba haka bane
Cikin risinawa dayan police din yace yanzu Alh yanda zaayi .dikanmu har kai zamu wuce zuwa office dinmu inda shi yaron yake .sai asan .mafita .
A a kaga officer. Ba wani binku dazamuyi mu daman munyi zaton .ko hakanne sabida munje mun sameshi adakinta kuma ga pant dinta ahannunsa ga kuma yarinyar a sume kaga kuwa dole muce yamata fyade .cewar hjy maryam
Alh agaskiya adokar aikinmu dik wannan maganar saidai ayita a office don haka muna bukatar kasancewarku acan kaga gashi mun Tara dik bayanan Docto
????
[10/2, 11:44 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
3⃣0⃣
Tunda suka shiga cikin police station din. Aka basu waje me kyau suka zauna .sannan D P O. Yazo suka gaisa da Alh.
Bayannan yace. Alh .gashi muntura maaikata gidanka sunzomana da yaro Wanda ake zarginshi da hakkewa yarka .to amma daga baya maaikatanmu dasuka biku asibiti sunkara dawo mana da labarin doctor yabada tabbacin yarinyarka baamata fyade ba .hasalima sai wasu cututtuka da aka same ta dasu ?
Gyara zama Alh yai yace to agaskiya abinda ke faruwa nima haka nadawo nasamesu da Yarinya asume .kuma suka ban tabbacin umar ne yamata fyade .kamar yanda police din dana Tatar a kofar gidana suka fadamin. To amma dazuwanmu family hospital dinmu sai doctor bayan ya dubata yace babu wata maganar Repin atare da ita .wannan kadai nasani
To ku ya akai kuka kira waya azo atafi da yaro .yayi. Fyade .bacin ba haka bane
Mitstsika ido hjy Amina tayi tace .eh muma munada hujjarmu tafadin haka
Sabida nashiga dakin dubata naga bata fitoba kusan awa biyu .saina leka nida kawata dana rako zata tafi .kawai sai ganin umar mukai cikin alamun raahin gaskiya tsaye akanta gakuma wandon ta ahannunsa .ina duba Yarinya kuma naganta asume .kaga kuwa dole muce fyade yaimata .
D P O yanisa sannan yace .afito da umar .
Wujiga wujiga yafito dik da ba Dan sandan daya dakeshi amma tsabar kuka da tashin hankali yasa dik yafita hankalinsa
.
Tanbayarsa DPO yai me yakaishi dakin khausar har aka Ganshi tsaye akanta ga Yarinya asume gakuma wandonta ahannunsa
Cikin shashshekar kuka yace wlh wlh wlh .ranka ya Dade tunda nazo gidan Alh nafara wanki da guga bantaba shiga wani shashi agidannanba inba bangaranmu mu namasu aikiba
Wlh ni ko zaa kasheni bansan wane irin fasali gidannan yake dashiba
Abinda yafaru shine. Ita kausar tunda dadewa bayan rasuwar mahaifiyarta. Rayuwarta ta canja agidan . adacan danake wanki dik Kayan Wanda zan wanke sarkin gidane yake kawomin .inna wanke na goge .shizai karba yashiga dashi
Amma daga baya zaa kawomin Kayan kowa banda nata .
To dayake mun fuskanci matsalar dake faruwa agidan to saina cemata intasa kayanta sunyi datti tarika kawomin tare da uniform dinta ina wanke mata
To tundaga lokacin .daga tacire kayanta guda biyu. Ko uku zata kawomin inwanke in goge tazo ta karbi abinta. To shekan jiya saita kawomin wankin kayanta da Dan pant dinta guda biyu .bayan na wanke harsun kusa bushewa sai iska ta watso wandunanta guda biyu.suka zubo cikin ruwa
To shine nakara wankesu .datazo amsa saina bata Kayan nace su wandunan busu busheba taje tadawo .da yamma ta karba
To tunda tatafi naga bata dawoba hardware saina debesu nasa adakinmu
Har yau da safe batazo ta kar ba .har nai sallar azahar saina debo su nazo bakin kofarsu natsaya .inda nasamu me bawa shuka ruwa yana aikinsa natsaya nan munata hira dashi nace .baby nazo kawowa wankinta tun jiya banji motsintaba saiyace shima haka
Toshinefa ina tsaye an an su hjy sika fito sukaganni shine tace me nakeyi an an na fadamata .saita min tsawa ta koreni har nai nisa saita dawo dani to tundaga nan sainaji sin lakamin wata magana wadda bansanta ba
????
[10/2, 11:44 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
3⃣1⃣
Jijjiga kai DPO yayi yace hjy ya akayi kukacewa. Maaikatanmu yarinyar da akaiwa fyade tana asibiti amma kuma da me gidan da police suka shigo parlour sukaganku dauke da yarinyar kuma kunce adaki kuka kama umar gashi shi yace a kofar part dinku yatsaya hira da me ban ruwa
Juyawa yai yakalli yansanda biyu yace maza kuje gidan Alh Ku tahomana da me kula da shuka me sunansa .ya tanbayi umar
Mlm Ayuba sunansa
Suna nan zaune cikin kidima .da tarin tsoro aka shigo da Mlm Ayuba
Bayan ya zauna aka fara tanbayarahi akan me yasani .awnnan case din .kamar yanda umar yafada haka ya maimaita tsaf sannan yadora da fadin
Ranka shi dade wlh kunnena naji ita kawar hjy tana fadamata ai kawai su lakawa umar sharrin fyade ga Baby yanda duniya zataji kowa yasani yanda kota girma babu me auranta .
Kai tsohon banza mu zakayiwa sharri .a ina muka fadi hakan .
Tsawa DPO yasakarwa hjy maryam .yace karta kara magana sannan yasa wayanshi yakira wani doctor yace ga Shinan zai turo police guda biyu .su daukeshi zasu kaishi wani asibiti yaduba musu lfy wata Yarinya