BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
????????????????????????????????????????????????
HAPPY INDEPENDENCE DAY TO U ALL????????ALL????????
Today is independence day the. First October Nigeria has been eagerly lookin forward. At last. Our great day has arrived and Nigeria is now indeed an independence sovereign nation
????????????????????????????
This is a wonderful and ceremonial day ????. ????????????????????????????????????????????????????????
3⃣6⃣
Har karfe daya sina gidan Mlm yana kara fahimtar dashi yanayin. Zaman da zai rinkayi da kowane mutu .sannan yana kara. Bashi wasu adduoin Wanda indai yanayinsu dik sharrin mutum saidai yaganshi ya barshi .
Bayan sunyi sallar azahar sukaci abinci .sannan sukai musu sallama .bayan yacika Mlm da tarin Alheri.
Don sosai yaji dadin zaman dayayi yau tare da Mlm
Dakanshi yake driven din don tun zuwansu .yasallami diran daya kawoshi
Kawai jiyayi aransa yana son zuwa gidan Abokinsa .
Alh. Bello yakasai
Kan motar yajuwa .zuwa hanyar Na’ibawa by fas. Don yasan tabbas yau yana gida tunda asabarce.
Juyawa yai yakalli Baby wadda taketa .kalle kalle a titi yace . Baby me kike kalla ne haka .
Dad kagafa .wannan wajan .sun tara lemo da yawa sosai malala gashin tunkiya
Dariya sosai yai sannan yace baby ai nan kasuwar yan lemo ne .siyarwa akeyi .
Dad amma a ina suke debowa .muma muje mu debo .
Um um ba debowa sukaiba .sarowa sukeyi .suma sai sunbada kudi ake basu .
To dad muma mubada kudi abamu
To ai kinga munwuce yan lemon saidai inmin dawo saimu siya
Da .murna Alh. Bello yataresu yana fadin to yaukuma ziyara ce tatashi Aliyu . Musabaha sukai sannan sukai cikin gidan
Bayan sun kara gaisawa Alh Bello yakasai yariko hannun baby .yana fadin khausar .yajikinnaki .
Na warke tace .idonta akan t.v
Yasa aka kawo musu lemo da Kayan motsa baki .shi Alh.kam yace yakoshi donya cika sikinsa gidan Mlm
Saidai baby ce tadauki lemon tasha
Wasu yan yara ne mata guda biyu suka shigo parlour n da gudu .suna cewa Abba Mundawo .
Da kulawa ya kallesu yace .to sannunku da zuwa .Islam ina mamannaki .tace tashiga cikin gida .
To maza ga kawa nan namuku kuje .ciki kuyi wasa .ruko hannun baby sukai .suka shiga cikin gida .
Hira suke tayi data shafi harkar kasuwancinsu sannan .suka gangaro kan iyali .anan Alh yake bawa .Abokinsa labarin dik irin matsalar da yake ciki agidansa .
Yajimanta mishi sosai
Alh .yakara da fadin .ni tunanin ma .yanda zanyi da Baby nake bansan Wanda zai rink a kula da itaba .da hidimominta kagafa yanzu tunda na dawo banje office ba sabida .kula da ita .kaga kuwa .ai rayuwa bazata tafi ahakaba .
To Agaskiya .A.A. Mafitarka guda daya ce kayi aure .kasami .mace me hankali wadda .zata rike ma Yarinya da amana .
Hmmmmm. Yakasai .Ai yanzu a wannan rayuwar bana tunanin akwai macen da zata rike Dan da ba nataba tsakani da Allah sabida yanzuma nikam tsoron matan nake .tunda Hjy Amina ta cuceni to ba wadda bazata ccuceniba
Um um AA.ba dika matane .hakaba .kadaiyi tunani .kasamo mace ka aura .ko Dan yarinyar nan
Amma kuma inkana ganin ba matsala ga sadiya nan kanwata da mijinta yarasu .ta gama takaba .harta koma wajan aikinta .
Sadiya kowa yana mata shaida dahakuri da kyawawan dabiu. Bawai don kanwatabace .
Tunda mijin yarasu .tadawo gidana da zama da yarta guda. Daya.
Yakasai inhar kasan zata rike khausar da amana .to a. Shirye. Nake ko satin nan. Saimu. Hade ????
[10/2, 11:45 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
????Allah yajikanki meenal (little Amina)
????Allah me kyauta da kari ???? dazu mun rasa meenal .yanzu kuma kabamu wata
ka raya mana new born baby dinmu????
3⃣7⃣
Kafin AA.Abdallah yabar gidan Yakasai . saida sukagama. Shirya. Komai akan cewa inya shiga gida zaiwa sadiya kanwarshi bayani Akan Alh.Aliyu yana so zai aureta
Cike da murnar samin mafita yabar gidan yana godiya
Basu koma gidaba sai wajan karfe Biyar
Yana shiga. Yakira. Wayan Mlm yai. Mai. Bayanin dik yanda sukai. Da Abokinsa. Bello. Yakasai .
Murna Mlm yai yace. Eh ai dama. Yakamata ace. Kayi auran dikda Itama Aminan bawai ta tafi kenanba . in zuciyarka dai tai sanyi. Akanta mayi magana
Da dare. Wajan karfe. Goman dare Bello yakasai yakirashi. Yace yaiwa sadiya maganar amma bata bada. Hadin kaiba. Komai yayi amma tace bata bukatar aure yanzu.
Yace nadaiyi mata nasiha .naga dik jikinta yai sanyi yanzu nace tayi shawara zuwa safiya .
To godiya nake yakasai Allah yabar zumunci .
Nan sukai sallama
To mu waiwayi mutuniyar
Tunda taja mota ta fice daga gidan. .kai tsaye. Yan kaba tayi .gidan aminiyarta hjy maryam
Nan ta zaiyane mata dik yanda sukai kuma batason yayarta tasan. Halin da ake ciki don haka zata zauna agidan nata .zuwa lokacin da sabon asirin da suke zai kafu. Ajikinsa da kansa zai nemeta
To ita hjy maryam badan tasoba .ta yarda da zaman kawar tata agidanta .
Don maryam akwai son abinta matuka .daman dan tana masifar samun kudi daga hjy Aminar ne yasa .take .dagewa akan lamarinta
To yanzu Wanda suke samun kudin ta hanyarsa. .yasaketa .ya Kenan
To ba yanda ta iya haka ta ware mata daki guda ta zauna .
Har zuwa tsawon lokacin da zaineme su
To haka dai Yakasai yaita rarrashin kanwarsa. Sadiya harta amince da batun auransa aranar data amince yafadawa. AA. Ai kuwa yace. Da daddare zai shigo .su gana da ita
Hakankuwa akayi . da Daddare Yashigo. Gidan sika gana. Da. Hjy. Sadiya
Sosai ta kwanta. A zuciyar. AA. Don yana. Ganinta. Yasan. Anzo wajan .wannan. Ai. Tafita faty ce tasawa. Agaban. Mota ce ????
Hjy. Sadiya irin matan nanne wayayyun. Gaske. Wanda. Wayewarta. Take. Tafe da ilmi biyu na addini Dana boko
Bata da hayaniya. Komai nata cikin. Aji. Da ilmi takeyinshi
Tana da son mutane sannan uwa uba tanada matukar. Tausayi .
Ammafa akwai tsare gida inda ta fuskanci. Da. Raini don batada raini kuma. Bata son raini
Akwai Ado yar kwalliyace. Da iya sa Kaya .hakan ya boye shekarunta. Dik da dama bawata .me shekaru bace .dika dika shekararta 35
Mijintane ya rasu wata. Bakwai dasuka wuce .yabarta da yarta daya yar shekara bakwai .Islam.
Doctor ce cikakkiya abangaran mata wato garny
Asibiti guda gareta .wanda tsohon mijinta yagina mata private hospital da sunanta Doctor sadiya .
Wannan shine tarihin doctor sadiya
Cikin. Sati biyu aka gama maganar komai akan ran jummaa zaa daura aure . tayi walimarta .ta tare
Hjy Amina fa tana can gidan kawarta abin duniya yaisheta. Don kullum kashe kudi take gidajan malaman bokaye . ba wani ci gaba .dik kudin account dinta babu don dama wannan kudin da suka biya umar kudin Tara .dubu Dari biyu .ita ta biya .yanzu dik account dinta is too low
[10/2, 11:45 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
3⃣8⃣
Karfe biyu daidai. Aka. Daura. Auran. ALH ALIYU.ABDALLAH
DA
DOCTOR SADIYA MUHD YAKASAI
Bayan tayi walimatta . karfe bakwai na dare. Aka kawota gidanta. Inda ta tare. A sabon ginin da akayi. A farkon gidan kana shiga. Sabon gini Alh yayi .Wanda da shi zai. Koma gini ne nagani na fada na alfarma .sama da kasa .kasan. Dakuna .biyu ne da babban falo sai kitchen. Agefe da dining area kusa da kitchen sai sama. Dakuna. Uku da karamin falo .
Kasancewar Doctor sadiya shahararriyar me kudi yasa tacika part dinta taf da Kaya .na kawata gida
Kwananta Biyu agidan ta dami Alh.akan ya dauko baby daga gidan Mlm daya kaita tun ran daurin aure
Da daddare suna zaune afalo sina cin abinci . Alh fa cikin farin ciki yake Dan Sadiya irin matannan ne masu iya soyayya da kula da miji don shidai Alh.zai iya cewa bai taba samun kula daga Mace .irin haka ba sabida hjy.sai a slow .ita kuma hadiza .fillanci ke damunta da rashin wayewa .
Hannunsa ta kama ta matsa .ahankali ganin ya tafi dogon tunani .tace inata magana yalkabai .ka tafi tunani