BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ya Bilal ka taimaka min yar’uwata zata mutu tabarni “
Daga haka tai cikin part dinsu a Dari shima yabi bayanta
Suna shiga ya tarar da baby kwance tsakiyar parlour, bai bata lokaciba ya sungumeta sukayo waje ,lokacin direba harya saita mota aikuwa suka afka sai asibiti,
Doctor sadiya hospital suka kaita (asibitin mami)
Da hanzari Norse suka amsheta zuwa Emergency nan da nan kuwa likitoci sukai kanta
(To masu Abu da abunsu????♀)
Wata Norse ce ta fito ta ruko islam daketa rizgar kuka ,
“Yi shiru hafsa sister dinki ta dawo hankalinta ki daina kuka ,ina mamanku take “?
Jan numfashi tai tace “bata nan taje suna gidansu, don Allah ki kirata da wayanki ki fada mata muna nan baby ba lfy “
Ok karki damu Bari inkirata daman doctor ne yace intanbayeki tana ina sabida ,babyn tanata cewa akira mata iya ,
Bilal ne Wanda yadawo daga sallar laasar a masallacon dake kusa da asibitin,
Yakaraso yana tanbayar islam ya akayi ,
” A a ba komai ta farfado daman Doctor ne yace a tanbaya ina mamansu “
Cewar Norse Kenan .
Takuce
Layuza kabir Adam ????
[11/13, 2:18 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
????????????????????????
ZAMANI WRITERS ASSOCIATED
NA
LAYUZA KABIR ADAM
5⃣1⃣
Ba’a jimaba doctors din suka fito ,a dai dai lokacinne kuma Mami tashigo hankalinta a tashe , nan da nan doctors da Norse’s da sauran staff na asibitin sukayo gunta suna kwasar gaisuwa,a takaice ta amsa musu tana tanbayar wane daki take, “room 2” sika bata amsa,
Tana shiga tashiga duddubata dikda a lokacinma anmata alluran bacci saiyi take,
Office dinta tashiga doctor Abbas yabita don mata bayanin abinda ke damun babyn,Wanda shi yagano matsalar baby,
” doctor mun duba baby amma ga result dinta “
Yamikawa mami takardar dake hannunsa
Karba tai tashiga karantawa ,tsawon minti biyu ta dago ta dubeshi tace,
“Kundai yimata dik abinda ya dace?
“Yes mar’ “
” It’s ok”. Tace tana mikewa don komawa dakin
Tana shiga ta tarar da dad shima yazo kasancewar Bilal yaimasa waya ya fada mai ,
"Me yasameta sadiya"
Cewar Dad
” A a ciwon cikine,amma anmata abinda ya dace yanzuma inta tashi a barcin zamu wuce gida”
"To Allah yasawake" cewar dik Wanda ke dakin,
( dake sanda akamata waya aka fadamata,ganin ta rikice yasa kannanta biyu suka biyota Da Abdul wahid dan yayanta yakawosu a motarsa)
Zaman awa daya da rabi sukai ta farka,da salati sannan tashiga kiran mami ,Dad,islam
Dikka su ukun sukayo kanta suna mata sannu ta rike hannun Mami tana fadin mami da tuni na mutu daciwon ciki inata kiranki da Dad kuka k’i zuwa ,
Yi hakuri baby bama kusa ne ,sannu Allah yabaki lfy.
Allurai da magungunan da zata ci gaba da sha Mami ta debo a pharmacy sukayo gida .
Sina zuwa aka hadamata ruwan zafi tai wanka sannan ta danci abinci tasha magungunan ta kwanta,
Mami ce takira baby dakinta tashiga mata bayani,
Baby doctor ya ban result dinki naga case dinki,wato period zaki fara amma bincike yanuna kina cikin mata masu ciwon Mara yayin period, inbaki mantaba nasha fadamiki cewa yanayinki daban yake irinku kalilanne awannan zamanin da wuya mace tayi 16years batare da fara yin period ba , atun lokacin Dana fara dubaki, sanda naga har islam ta fara ke biki fara ba Nagano yanayinki ,irinku zasu Iya kai 18 years ma basu faraba, to ke gashi lokacinki yayi daganan zuwa 1hour zaki Iya ganin jinin nasan kinsan dik yanda ya dace kiyi Baki da bukatar Karin bayani don haka ki tsammaceshi a kowane lokaci daga yanzu.
Kasancewar ba wani maganan kunya tsakanin mami da yaranta yasa koda yaushe in suna zaune take fayyace musu matsalolin mata tindaga lokacin fara balaga da yanda zasu kula da kansu,
Don haka basu da duhu akan dikkan wani abu na yanayin rayuwar ya' mace
To kwanan baby uku tana jinya ta rame tai fayau da ita sai idanuwa dasuka kara fari da girma ,
Abangaran Bilal yaga sassauci a gun baby don tun randa suka kaita asibiti koda yaushe yana part dinsu dasunan yaje ganin jikinta tun tana amsa mai a dakile harta saki ranta take danmai fara’a
Da yamma mami da baby suna zaune a parlour suna Dan taba hira akai knocking door, islam data fito daga kitching ce taje ta bude kofan,ganin wayanda ke tsaye yasa ta yin dariya tana fadin “sannunku da zuwa “
Ta basu hanya suka shigo.
Takuce
Layuza kabir Adam ????
[11/13, 2:18 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????????????????????????????????????????
BABY KHAUSAR
*NA*
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANAI WRITERS ASSOCIATED
????????????????????????????
YA UBANGIJI ME SANYA CUTA BAYAN YASAUKAR DA MAGANINTA, YA SARKIN DA BA MAI BADA LFY SAI SHI, MUNA ROKONKA DA SUNAYANKA TSARKAKA YA ALLAHU KA KAWO MANA WARAKA CIKIN WANNAN ZAZZABI DAKA JARRABI KASARMU DASHI , ALLAH KA YAFEMANA LAIFUKANMU ????????????
5⃣2⃣
Bayan sun shigo suka zauna nan sika
Hada baki wajan fadin “mami barka da yamma “
“Yawwa barka kadai
Yasu yayan da ummy”?
Y’an samarin suka amsa da “dik kowa lfy since agaidaki kuma suna duba mai jiki”
Y’ar dariya Mami tai tana fadin “game jiki ta warware Sai dai rama”
Ya Abdul wahid ne yai mirmishi yana leka fuskan baby yace
“to Mami dama ai ramammiyarce ,gadai Y’ar lukuta can me cinye abincin mutum goma tabi ta ishi mutane da kuka a asibiti wai kar sistern ta ta mutu” ,ya karashe maganan da tsokanar islam.
Itadai islam dariya kawai takeyi
Baby ce tace” yaya sannunku da zuwa,ina wununku ,”
“Ina gajiya baby ya jikin naki”
“Da sauki Alhamdulillah”
Kallanta sosai Nabeel yay yace Mami wallahi baby ta girma da yawa itada Islam din sun zankame,
Dariya sukasa dikkansu Islam tace "Kaji ya Nabeel dinnan wai mun zankame,kaima bagashi ka zama Dan lukutiba, ka Tara kasumba kamar me mata uku"
Dariya suka k’ara sawa mami tace
“lalle Islam kin rika Nabeel din ne kamar me mata uku”
Baby ce tace “To mami kinga Lefinta shima fa haka yacemana wai mun zank’ame”
“To ai da gaske yake kun zankame din”inji mami
To haka sukaita hira da wasa da dariya,
Daga bisani su Nabeel sukai musu sallama suka tafi ,
To Baby ta warware harta koma Skul
Sati biyu Da zuwan su Yaya Abdul Wahid da wata yammaci baby na kwance parlour tana karanta TeX book na biologi itakadaice don Mami taje unguwa Islam kuma taje gidan wata friend dinta anan Kasan layinsu zata amso book dinta data ara,
Kirrrrrrrr taji anyi knocking door “yes coming” tace tana daga kwancen
Murda kofan yai ya shigo da sallama, da sauri ta tashi zaune tana amsa sallaman
Yak’araso ya zauna a daya daga kujerun da sukaiwa parlourn kawayenya,
Kallansa tai tace
‘Ina yini”
“Lafiya qlau y’an mata ya gida ya skul “
“Lafiya Alhamdulilla “
“Inasu mami ne”
“Mami taje unguwa Islam kuma taje can kasanmu
Amso book dinta”
“Ok bari inje nan baya gun wani abokina Zan dawo inta dawo kice mata nazo”
harya sa kai zai fice saikuma yadawo yace”
“Inta dawo wazakice yazo? , kallansa tai da mamaki sai kuma ta basar ta Dan juya ido alamar tunani tace” I’m forget gaskiya”
Zubawa Dan bakinta ido yai yace” ni kika manta sunana,hhhmmm amma kuma biki kama da masu mantuwa ba, sabida masu mantuwa basa iya karanta littafin hannunki”
Mirmishi tai tace “to kasani ko nima ba karantawa nakeba kallansa kawai nakeyi”?
Zai kara magana kira yashigo wayansa yadaga yana fadin OK ganinan ma a kusa daku bari inkaraso “
Juyowa yai yace bari inje indawo daga haka yasa kai yafice,
Takuce
Layuza kabir Adam ????
[11/13, 2:18 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANI WRITERS ASSOCIATED
????????????????????????????????????
5⃣3⃣
Bayan sallar magriba Suna zaune a dining sunayin dinar Nabeel ya dawo da fara’a mami tace
“Ashe d a gaske zaka dawo ina dawowa baby tacemin kazo amma kaje gidan abokinka, danaji shiru nace ka wuce gida”
Nan ya zauna suka gaisa Islam ma ta gausheshi , baby kuwa mirmishi tai takalleshi tace “sannu da dawowa “
“Ah bazan amsa ba saida kikaga Mami ta dawo zakimin magana,dazu danazo haka tacema wai ta manta sunana”
ya fada yana kallan mami
Mirmishi mami tai tace “
haba wane irin ta manta sunanka shakiyanci ne kawai”
Islam ce ta amshe da fadin “mami donta manta sunanshi ai ba lefi tinda ba zuwa gidanmu yakeba da ya Abdul ne ai baza tace hakaba”
Y'ar dariya yai yace
“to lauyanta karsts nima ai don bana kasar ne shiyasa banzuwa amma yanzu tunda na dawo harsai kun gaji da zuwana”
“Mami ce tace to hiran ya isa haka maza ja kujera ka zauna kaci abinci”
Yaja takusa da mami yazauna akaci gaba dacin abincin dashi
Sai wajan karfe Tara da rabi yatafi don agidan tai isha Kuma da dad ya dawo yaje gaisheshe sin Dade suna hira dashi sannan yai musu sallama ya wuce
Bilal kuwa yana Lagos yaje gaida mamanshi,
Kwananahi biyar ya dawo
Zuwa wannan lokacin zumunci sosai sukeyi da islam don itakam ta saki jiki dashi sosai dayake Lagos ma kullum saiya kirata awaya sunsha hira haka zaita mata korafin baby ta kullaceshi haryanzu bata yafe maiba akan abinda wlh shi baisanma yana mataba alokacin, yana fadamata irin kuncin da yake ji inya tuna irin abinda sukaimata shida Momynsa