BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

“Nifa kwalliyan jummaa nayi”
Da sauri islam tace tashige toilet ta na cewa “nima to bari in wanka inzo inja magana “
Takuce
Layuza kabir Adam????
[11/13, 2:19 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANI WRITERS ASSOCIATED
5⃣5⃣
Bayan islam ta fito a wanka itama ta shirya cikin irin shigar baby tasha kwalliyarta inka gansu saikace y’an biyu ne ,
Misalin hudu da rabi suna zaune a parlour kallo sukeyi a tashar arewa 24 kodake ince islam takeyi don ita hankalin dik yatafi ga wani tunani,
Nabeel yai sallama yashigo parlourn mami ce a kasan itada da bakuwarta,bayan sun gaisa yake cewa “mami ina y’an matannaki naji shiru “
“Suna sama yau zaman can sukeji “cewar mami
Mik’ewa yai yahau stairs dagan gudu guda irin na karfafan maza
sallama yai yakarasa shiga parlourn atare suka dago kai suna amsa sallamar da yayi
Waje yasamu ya zauna yana fadin
“wato Ku kundai dage saikun zama y’an biyu ko,ko ni danake tsakiyan biyu da uku bandamu kaina ba saiku Ku rinka komai irin na y’an biyu”
Dariya sukai dikkansu ahankali baby tace “ya nabeel barka da yamma “
“Yawwa baby ya kike ya jummaar”
“Gamu cikinta “
Islam ma gaidashi tayi tare da mikewa zuwa standard fringe dake dining area ta daukomai lemon coce da faro water ta ajiyemai agabansa sannan taje takawomai glass cup ta ajiye
Cikin tsokanan daya saba mata yace “to yaikuma kirki akeji harda kawomin ruwa mutuniyar”
Tab'e baki tai tace "to kaikaji matsalanka ya Nabeel Allah sai in dauke"
Dariya yai yana hade hannayensa alamar ban hakuri, sannan yajuyo ga baby yace
“To kema samu lada zubamin ruwan insha y’ar baby”
Mirmishi tai tace “ya Nabeel baka gajiya da tsokana wai Yar baby saikace wata y’ar tsana”
Ta xubamai ruwan Tamikamai
Sun d’an taba hira baby tace
“to yaya kafara koyamin kar lokaci ya kure”
Yace "tom dauko littafi da pen don saikina rubutawa karki manta"
Daukowa tai da murnarta ta zauna tana fadin yanzu zanfi sister Aisha Iya larabci barima inkirata ta taji,
Kiran wayan Aisha tai “hello sis ya kike,kinga yanzufa za’a fara koyamin larabcin,zan fiki iyawa daman mu’alim kullum yana min korafin bana iya magana da Arabic a islamiyya,zan bashi mamaki nan da lokaci kadan ,
Itadai Aisha dariya take tace "to sister Allah ya taimaka "
Da farko ya tanbayeta dame zasu fara ta ce
“Na Iya kananan abubuwa irinsu zo,tafi,zauna,ci,sha,bari,ungo,bani, da sauran abinda baa rasaba “
Y’ar dariya yai yace to “yanzu zamu fara hada jumla ,misalinsu zo ki karba,ina son Abu kaza,inajin yunwa dadai sauransu”
Haka sikaita yi islam Na gefe tana shan dariya
Itakam baby da gaske ta dage saida ta rubuta jumloli kusan 40,
Wajan magriba yai musu sallama yatafi.
To yanzu kusan wata uku da dawowar Bilal kuma harya gama shirinsa na komawa India don yin masters dinsa don yanzu kwana biyu yarage ya koma,
Abangaran Baby kuwa ta dage da koyan larabci gun ya Nabeel kuma shakuwarsu da shi ta k”aru don baya kwana uku baizo gidan ba,
Itakam baby batasan meke damunta ba don dik inda take tunanin Nabeel na ,motsinta dik dashi takeyi batasan meke damun rantaba akansaba ,amma dai tabar abin aranta
yanzu tashiga s s 3 itada aminiyart Aisha yayinda islam ke 2
Bayan komawar Bilal india gidan yaiwa islam ba dadi don ba karamin Sabo ne tsakaninta da shiba don har daukanta yake sufita shop su zaga gari, baby bata taba marmarin binsuba koda yace tazo suje haka takecewa bata zuwa shop tunyana takura mata harya gaji.
Takuce
Layuza kabir Adam
[11/13, 2:19 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANI WRITERS ASSOCIATED
DEDICATED THIS PAGE TO U MY FAVOURITE GRAND FATHER ALH , ADAMU JA’OJI ALLAH YAJA DA RAI ????
5⃣7⃣
Monday wato gobe su baby y’an matan jami’a zaa fara daukan lectures itada Aisha bazaka gane Wayafiyafi wani zumudi ba motsi kadan kaji sunyi waya dik ji sukeyi kamar ma su jawo goben tazo.
Itadai mami yinin ranar a nasiha ta k’areta tana k’ara yiwa baby bayani akan yanayin rayuwar da zata fuskanta rayuwace ta y’anci kuma me hadari zata ga mutane iri iri dole ta koyi zama da kowane irin mutum sannan taci gaba dajan hankalinta akan tsare mutumcinta ba ruwanta da kowane namiji tsakaninta dashi kar ya wuce gaisuwa itama saita kama , sanna tasan irin kawayen da zatayi muamala dasu, kuma taja hankalinta kan dagewa da karatu don cinma nasara.
Itama Aisha nasihar da akaita yimata Kenan agida
Da dare da Dad yadawo yakira ta shima dai nasihar yaita mata akan kare mutincinta da tsoron Allah da kuma maida hankalinta akan karatu,
Itakam baby abin har mamaki ya koma bata kowa dai nasih yake mata akan kare mutumci to itada zata makaranta ba wani gunba,
(Hhhmmmm Baby batasan mece ja’mia ba gidan ban Kashi,gidan da mutum yake sanin kansa, gidan ruguza tarbiyya ga Wanda yafada tarkon shedan, gidan diban ilmi, gidan canjawa mutum dab’ia , gidan K’arin wayewa da karantar halayen dan Adam,
Irin nasihar da akaiwa baby ita ta dace Kenan iyaye surinkaiwa y’ay’ansu lokacin da zasu turasu jami’a )
Tinda tai sallar asuba bata komaba tana ta shiri kamar zata bar gari,
ta dauko wata hadaddiyar gown Baka me adon Golding agaban irin wadda ake daure gaban k’asan breast din da vel da dan mayafinta shima gefe anmai ado da Golding, sannan ta dauko wani bakin cover shoe shima samansa ansa masa Golding din stones yanada d’an tsayin dunduniya me fadi tare da jakasa wadda take da dogayen layi layi ajiki wani baki wani Golding tanada k’aramin hannu sannan tanada dogo na ratayawa irindai jakar da y’an kano suke kira da ( suwaga ????) bayan dik tafito da abinda zatai anfani dashi
wanka tashiga bayan tafito tazauna gaban mirror tashiga kwalliya amma light make up tayi tasa kayanta tai roiling din dan mayafin rigar akanta,
Kai masha Allah nasan dik Wanda yagani saiya yaba,
Sanda ta sauko parlour 7:10 islam ta kalleta tace
“Wow emmata wannan ai saiki kashe maza “
Bata tankamataba tazauna suka fara break nan mami ta sauko tasamesu itama da shirinta na zuwa aiki, bayan sungaisheta zama tai ta hada break itama ta faraci,
Baby dai tana gamawa ta koma daki tadauko jakanta taiwa islam da mami sallama ta fice gun Dad shima sama sama suka gaisa yak’ara cikata da kudi sannan tafito inda Sabon direban da aka daukar mata don kaita makaranta ita kadai yake zaune cikin mota jiranta ,
Tana shiga Motan yacilla hancin ta sai b.u.k road.
Takuce
Layuza kabir Adam????
[11/13, 2:19 PM] Spouse 2: ????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANI WRITERS ASSOCIATED
YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA SARKI ALLAH INA KARA GODIYA GA TARIN NI’IMARKA GARENI????
Wannan shafin naku ne BABY KHAUSAR FANS
Allah yakara mana kaunar juna ameen
5⃣6⃣
Rayuwar haka taita garawa gashi su baby anfara zana final exam,cikin sauki take zuwar musu batare da wata tangarda ba suke yinta,
Yanzu sikanyi wata guda basu ga Nabeel ba dalili yanzu ya fara aiki da kanfanin mahaifinsa baya samun zama yau yana wannan kasar gobe yana waccan,
don haka ko yana gari bashida time nazuwa gidansu baby inma yazo a tsatsaye zai tafi
Dikda rashin zuwansa hakan bai hana zuciyarta tunaninsa kuma ko yanzu taganshi ko taji muryansa sai gabanta yafadi batare da tasan dalili ba.
Shirye shirye sosai sukeyi na graduation dinsu don party ne suka shiryashi ba k’arya ,to abinka da y’a y’an manya komai Baja baja ,
Ran laraba shine ranar daya kama zasuyi final Alhamis kuma suyi party awani tangameman hole da makaranta ta kama musu.
Sabon gari sukaje itada Aisha da Islam y'ar karere ???? ba ita a candy amma komai saita shiga gyaran kai aka musu na Jan magana sannan akai musu kunshi ja da bak'i, sun fito das dasu,
Yau take Alhamis karfe Tara sukaje skul akaimusu dik abubuwan da akewa dalibai candidate aka basu dik kyautukan daya dace tare da bada award ga hazikan dalibai wato Aisha turaki ,khausar A Abdallah, sai kuma na ukunsu Wanda yakasance namiji ne,
Daga skul wajan party suka wuce inda aka rak’ashe aka sha casu kamar ba gobe
Sai wajajan karfe Bihar suka tashi cike da kewar juna,