BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

Sai wajan k’arfe d’aya ya k’ara farkawa lokacin ruwan ya k’are harta cire mai. Alhamdulillah yanzu da k’arfinsa ya farka ta taimaka mai yai alwala yazo ya rama sallar asuba sannan yai azahar, bayan ya idar yace”Baby taimakomin da wayata”
D’auko wayan tai ta kunna tana fad’in”kasheta nai sabida kar aita kira wani ma zaid ya kira”
Karb’a yai yace”ok kin kyauta k’ara da kika kashe, amma inba damuwa d’an taimaka min da ruwan wanka me zafi sosai ko zan k’ara jin k’warin jikina”
Mik’ewa tai ta shige toilet d’in ta had’a masa ruwan tare dasa turarukan wanka aciki masu k’amshi, zata fito taji kamar yana waya yana anbatar sunanta don haka ta tsaya cak don taji dawa yakeyi,
“Wlh d’an uwa bama wani damuwa nasa araina ba kawai jiya ne na k’ara fuskantar Baby dole take zaune dani sabida yanda naga tana kuka datasa kaset d’in bikinta da marigayi abin ya ban tsoro gaba daya naji raina ya baci hankalina ya tashi tofa tun daga nan ban San ina hankalina yaiba”
Dik da bata jin me d’ayan yake fad’a amma tasan magana yake fad’a masa,”kayi hakuri Bilal bazan gaji da baka hak’uri ba wata rana sai labari kuma abinda nake k’ara nuna maka da ace Nabeel na raye take wannan abin to da hankalinka saiya tashi da kishi amma kaida kanka kasan ya rasu kawai irin shakuwar da sukai da soyayya dole bazai barta a kusa ba kayi hakuri matuk’ar kana son Khausar sai kai hkr da dik abinda zaka gani akan Nabeel ka nuna mata kana tayata jajan rashinsa kaima kana sonsa ita Mace da haka ake cinta yak’i ahaka da kanta wata rana zata saki ta cireshi aranta amma saika daure ka k’ara hakuri dik da lamarin da kishi amma kishi da matacce bashi da wani alfanu”
Jin datai shirun da yai tai yawa yasa ta fito a zatonta ya gama wayan tana fitowar taji yana fadin”ok shike nan d’an uwa na gode sai munyi waya”.
Tashi yai ya shiga wankan ya barta tsaye tana ta tunani wato kaset d’in data kalla jiya shiya tayar mai da ciwo to insha Allah matuk’ar yana gidan bazata k’ara sawa ba, gyara gadon tai ta share d’akin tas ta jona bunner tasa
Turare nan da nan d’akin ya d’au k’amshi, bud’e kayanshi tai ta d’auko mai k’ana nun kaya Wanda zaiji dad’insu ta ajiye kan gadon sannan ta fice aranta tana jaddada cewa zata gyara zamanta da mijinta ko dan irin kyautatawarsa gareta.
Taku ce
Layuza kabir Adam????♀
????????????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANI WRITERS ASSOCIATION
(we are here educate motivate and entertain our readers)
1⃣0⃣9⃣
Dining ta nufa taga sun had’a mai fatan dankalin turawa da yasha alayyahu da kifi sannan ga kunun alkama me kauri sai k’amshi yake Ta had’a a babban tire ta shiga dashi, yana tsaye yanasa kaya kanta agefe ta ajiye kayan ta fice komawa tai ta d’auko cup da spoon sannan ta dawo, lokacin ya gama yana zaune bakin gado tazo ta had’a mai abincin tace”Bisimillah”
Sakkowa yai ya zauna ta d’ebo a spoon d’in ta kai bakinsa bud’ewa yai tana bashi ahankali yana ci ahaka yaci da yawa yasha kunun kad’an , bayan ya gama takai kayan kitchen ta dawo ta zauna gefanshi shi kuma yana jingine da jikin gado tace”broth meyasa kace kar afad’awa su Dad baka da lafiya?”
“Kawai bana so hankalinsu ya tashi ne”
“Ok to Allah ya baka lafiya”
“Ameen my blood na gode da kulawarki”
Basar da maganar tai tace”anjima Doctor zai dawo yace zaizoma da magunguna”
“To Allah ya kawoshi”
Kalkonta yake k’ur don shigar da tai ta tafi da hankalinsa, aransa yake fad’in ita bata damuwa da dik irin shigar da zatayi a gabana tsirara ne kawai bata zama agidannan ko tunanin halin da zan shiga batayi”
Wayanta ce tai k’ara ta d’auka fuskarta da fara’a tace”Sis yah”
“Normal ya jikin broth d’in?”
“Da sauk’i gashima ya tashi”
“Ok to bashi inmai sannu”
Rank’wafowa tai tasa mai akunne”broth ga isy”
“Hello Islam”
“Na’am Broth ya jikinnaka?”
“Da sauk’i ya Nazeef d’in”
“Yana lafiya da dare insha Allah zamu shigo dubaka”
“To saikun zo na gode”
Janye wayan tai ta mayar kunnanta”sis da gaske zaku zo?don Allah kuzo da wuri”
“Ok,um sis bashi da lafiyar ma baza’a barshi ya huta ba Ana mak’ale jikinsa”
“Ke an mak’ale d’in sai karki dameni rashin lafiya yana hana – – – – -“
Tunowa da tai kusa dashi take yasa tai shuru kar tai b’arin zance,dariya Islam ke tayi sukai sallama.
Da yamma doctor yazo ya k’ara masa wata allurar tare da bashi magunguna yacewa Islam”khausar ya dace ya daina kwana shi kad’ai a d’aki sabida yanayin ciwonsa zai iya tashi ako da yaushe to kinga inda mutum kusa dashi abin zaizo da sauk’i”
” To doctor” nan yai sallama dasu ya tafi,
Baby kula take bawa Bilal sosai Wanda ganin haka yasashi k’ara narkewa yana tunanin tunda tana tausayinshi bari yak’i warkewa sai yafi samun kulawarta,
Da dare su Islam sukazo bayan an gaggaisa sun mai sannu, su Baby suka shige d’aki don yin k’us k’us Islam ta kalli Baby tace” Baby yah dai?”
“Ban gane ya dai ba”
“Eh mana naga wani kallo ne da kuke jefawa juna keda broth alamar komai ya dai daita”
Duka takai mata”ke wlh y’ar iska ce abinda yafi komai ya dai daita ai dai kin San ni ba uwar azarb’ab’i bace “
Kallonta Islam tai sosai tace”wai sis kina nufin har yanzu bazaki hak’ura Ku dai daita zamanku ba ,ke tausayin shi baki ji? Wlh kiji tsoron Allah zai kamaki da hak’k’in sa”
“To yimin wa’azi malama ni rufemin baki”
“Allah ya kyauta wlh har kin b’ata min rai, amma ni nasan dik ranar da kika shiga duniyar aure zakiyi dana sanin jan ran da kikaiwa broth”
“Kin isheni tashi mu koma parlourn”
Sun dad'e sosai don sai wajan goma da rabi suka mik'e da shirin tafiya Islam ta rik'e hannun Nazeef tace"Honey wlh kasala nakeji don Allah goyani mu k'arasa ga motar"
Kallonta yai ya kashe mata ido sannan ya mata wata magana wadda ita kad’ai taji ai kuwa ta buga tsalle tana fad’in”a’a nidai Allah ban yarda ba kaji honey nan da wayo”
Shima dariyan yai ya kalli Baby”Baby wannan k’anwar taki rigimammiya ce”
“Hhhmmm ai yaya Nazeef Islam ni yanzu tafi k’arfina”
Islam bata damuba ta mak’ale jikin sa tana rigimar ya goyata,kunnanta ya kama ya rad’a mata “bakiga broth na kallanmu ba kar ayi abin kunya muje gida zan goyaki har kiyi bacci”
Sai asannan Islam ta tuna Bilal na gun ai kuwa da gudu ta fice tana fad’in “wayyo my broth wlh na manta kana kusa amin afuwa”
Bilal dariya kawai yai aransa yana fatan ace shi akewa wannan soyayyar, to haka dai Baby ta rakasu parking space suka d’au motansu suka tafi.
Tana dawowa ta tarar Bilal ya koma d’akinsa ta kashe dik kayan wutar sannan ta wuce nata d’akin tai wanka ta fito kamar yanda ta Saba ta shafe jikinta da humra me kamshi ta gyara kanta sannan ta d”auko rigar barci net ce tsantsan gata bata wuce cinyarta ba kana ganin kalan fant d”inta fari bata sa bra ba sabida daman bata bacci da ita, tai komai na shirinta ta d’au wayanta ta haye gado harta bud’e data zatayi chart magana doctor ta fad’o mata na cewa ya zama dole adaina barin Bilal yana kwana shi kad”ai, d”an tsaki tai don gaskiya zata takura kwana d’akinsa amma ya zatai haka ta miki’e ta kashe wayanta da glof d’in d’akin ta fice d’akinsa, batai wani tunanin tasa wani Abu kan rigan jikinta ba kasancewar ita da babu kusan d’aya ne,Ita bata d’auki zama da English wears wani abu ba tun agidansu balle yanzu da take ganin gidanta bata wani jin komai take dik shigar da take so musamman yanzu lokacin da ake zafin damuna.
Kai tsaye tai sallama ta shige d’akin nasa, yana gado a kwance daga shi sai gajeran wando ya kure gudun fanka ga a.c daya kunna iska sosai ke tashi a dikin, idonshi a lumshe yake alamar ya tafi dogon tunanin yayi origin gine hannayensa nad’e yayi pillow dasu, abin dariya???? wai ita shigar da tai bata bata kunya ba sai shi data gani ahaka shine kunya ta rufeta dik ta daburce yana jin shigowarta ya bud’e ido don har k’amshin jikinta ya cika d’akin “ya salam!”
Ya furta aransa gaba d’aya tsikan jikinsa ya tashi wani abu yabi tun daga kansa har k’afansa kafeta yai da ido ko k’iftawa yana kallon tana tahowa Boob’s d’inta na motsawa acikin rigan da sauri ya dafe cikinsa don jin wani abu ya tsikareshi, bakin gadon tazo ta zauna kanta agefe wai ita dole bazata kalleshi jikinsa ba riga ba”Broth doctor yace adaina barinka kana kwana kai kad”ai harna kwanta na tuna fa”
Saida yai da gaske ya fuzgo abinda zaice don yawun bakinsa har ya k’afe , “da nayi zatonma bazaki tausayamin ki rink’a kwanan da niba my blood”
A kaikaice ta kalleshi jin yanda yake maganar da k’yar tace “ya dai ko jikinne naji muryanka na rawa?”
“Um um cikina ke murd’amin”
Ya furta yana juya kwanciyarsa zuwa ruf da ciki, d’an zaro ido tai tace”To ya daga wannan sai wannan, bari in duba ma maganin ciwon ciki a box”
Har zata tashi ya ruk’o hannunta” a a Ki barshi nayi waya da doctor yace karna sha komai”
“Kasancewar karatunta ba fannin zuciya take ba yasa batai gaddama ba na bashi wani abun ta koma ta zauna tana mai sannu, blanket yaja ya rufe jikinsa don bai son ta gane halin da ya shiga ahakali yake juyi yana matse cikinsa , cikin bakinsa yace”My blood kashe mana globe ki kunna night light ” hannu takai ta kashe ta hayo gadon sosai ta rik’e hannunsa tare da mai sannu, tausayinshi dik ya k’ara kamata har k’walla ya cika idonta kansa ta shiga shafawa wai ko zai sami rleef wai abinda bata Sani ba k’ara rikitashi take k’ara dank’e hannunsa yai yana fad’in”ya ilahi”
“Sannu broth ko na k’ara kiran doctor?”
“Um um bashshi yanzu zai lafa insha Allah”
Da wayo da wayo ya d’ora kansa akan cinyarta yana shak’ar kamshinta ita kuya harda k’ara gyara masa kan a cinyarta a jujjuya kan da yake rigan ta yaye Fuskansa ta had’u fatan cinyanta wani laushi da santsi tare da kamshin da suka shigeshi yasa har wata y’ar k’ara ya saki da sauri ta sunkoyi fuskanshi tana “sannu broth Allah ya baka lafiya”
Bai Iya amsawa don ba baki juyi kawai yake ajikinta yana sauke numfashi d’aya bayan d’aya k’ara shiga jikinta yake ita kuma tana k’ara tallafarsa hannunsa yasa ya zagaye waste d’inta hawaye ne ya fara sakkowa a idonta ba abinda take tunani sai kanta in tana ciwon mararta yanda takeji kamar zata bar duniya kawai haka tasa aranta shima abinda yakeji kenan don haka ta barshi yaketa nuk’urk’usarta tana ganin kamar zafin ciwo ne????.