BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

“Shike nan doctor insha Allah bazama ayi aikinba”

“To abu na gaba kinga ba Wanda yasan matsala nan dagani sai shi don ko Dadynku ma yace bazai sanarwa ba don haka ina fatan ko afuska ki nuna mai munyi wata magana dashi don privacy ne tsakani na dashi ina fatan kin fahinta”
“Ok karka damu babu matsala daga gareni insha Allah”.
Nan yai mata sallama ya yafi ya barta da jimami da zargin kanta na irin rashin kyautawarta gareshi gashi nan harta jawo mai wani ciwon kawai sai taji dikta tsani kanta ma .

Taku ce
Layuza kabir Adam????‍♀
????????????????????????????????????
BABY KHAUSAR

     NA

LAYUZA KABIR ADAM

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION
(we are here to educate,motivate and entertain our readers)
????????????????????????????????????✍

       1⃣1⃣0⃣

Sai bayan tara ta farka tana tashi ta shiga toilet tai wanka ta fito ta shirya da riga da skate Iya k’aurinta sai rigan me bud’ewa ta gaba don dik rabin k’irjinta a waje suke. Kayan ba masu nauyi bane dik cikin lefenta na Nabeel suke don akwati uku dik na English Wear’s ne had’ad’d’u ba wasa dama tun tuni ta maida lefansa ne kad’ai abin sawarta, bata d’aura komai akanta ba ta fesa turare tayo parlour, dining ta kalla taga komai a shirye ta wuce d’akinsa a palournshi ta ganshi kwance a kan Capet yai matashi da pillown kujera yana kallo a katuwar T.v d’insa yana jin motsin shigowarta ya canja fuska zuwa kalan rashin lafiya dik ya wani shagwab’e,k’arasowa tai kusa dashi ta zauna ” broth ya jikin naka? Kaga daga sallah bacci ya d’aukeni”
Cikin murya me sanyi yace
“Da sauk’i my blood , nima bacci nake k’irjina ya motsa min da ciwo “
“Ayya sannu kaji amma dai yanzu da sauk’i ko?”
Gyad’a kai kawai yai ta k’ara kallonsa ” abinci fa?”
“A a bazan iya ciba”
“Don Allah ka daure in kawo ma kaci ko kad’anne”

Mak’ale kafad’a yai alamar a’a ta kuma marai raice murya cikin shagwab’a tace ” kai broth kaga fa in bakaci abinci ba bazaka warke ba kana ganin wahalar daka sha jiya”

Cikin kwaikwayon muryanta yace”to ai bana son cin abincin nefa”
“Gaskiya in bakaci ba zan koma d’aki in barka”
“To shike nan ki kawomin amma bamai nauyi ba”

Kunun gyd’a ta d’ebo mai da sannan ta d’auko masa meat cake ko zaici,
Tana zuwa ta zauna ta mik’a mai cup d’in k’in karb’a yai ta gane don haka ta shiga bashi a baki yana sha tana d’an bashi meat cake d’in yanaci saida ya k’oshi itama ta d’ebo tasha,
Bayan ta gama ta fita da kayan ta shiga dakin ta gyara mai tsaf ta kunna turare ta wanke toilet sannan ta dawo parlour ta sameshi ayanda yake kallonta yake sosai yana ganin irin baiwar da Allah yai agun ga dukiyar fulaninnan sai tsokane mai ido suke, tana zama kusa dashi ya zame ya d’aura kansa a cinyarta yana ce mata wai bacci yakeji, ” ok to kayi baccin mana kafi jin k’arfin jikinka inka farka”
Ba tare da wani tunani ba take shafa sumarsa zuwa k’eyarsa wai ita yafi yin saurin baccin, ido ya lumshe kamar yana gyangyad’i yana jin saukar wani tsimi da shocking a jikinsa ya rik’e hannunta yana d’an matsewa yana numfashi da sauri da sauri, ” my blood kinga ciwon cikin nan zai takurani yanzun nan”
“Ya subhanallah sannu amma dai Allah yasa kar yai yawane irin jiya”
“Taimakamin in koma kan gado”
Tashi sukai yanata rirrik’eta suna zuwa gadon ya jawota suka fad’a godon tare, “washh broth ka danneni”
“Yi hak’uri my blood kinga taimaka ki rink’a d’an danna min cikin zai sassauta”
D’age rigan yai ya d’auki hannunta yasa akan cikinnasa , idonsa ta kalla taga yanda yake lumshesu yana bud’ewa ahankali kawai saitai wani tunani aranta anya kuwa broth ba raina mata hankali zaiyi ba amma bari inma feeling ne ba ciwon ba zata gane ai, shafa cikinnasa ta shigayi tana d’an dannawa, mik’a ya farayi yanata motsa kafansa tare da sauke wani nishi, mirmishim mugunta tai ta cigaba da shafashi tasa hannunta cikin cibiyarsa tana wasa da ita, wata k’ara yai tare da kai hannunsa k’irjinta ya damk’e, “wayyo Allah mene haka broth”
Bai kulata ba ya jawota ya had’eta da jikinsa ya shiga kissing d’inta cikin sauri sauri ko ina na jikinta tsotsa yake, iya k’arfinta take tureshi amma ina k’arfin ba d’aya ba, harshensa ya zira cikin kunnanta yana kad’awa abinda ya kashe mata jiki tsikan jikinta ya fara tashi , yakai hannu ya Zame rigan yanata wasa da Boob’s d’inta luf tai tana ajiyan zuciya dik jikinta ya fara amsar sak’onsa, tsawon lokaci yana lugwigwita ta yana tsotsar inda yaso ganin da tai yak’i saurara mata yasa ta fara kukan k’issa tana fad’in “haba mana broth daga kace in taimaka maka sai kamun haka shike nan bazanma k’ara zuwa d’akinka ba tunda naga alamar ka warke ai”
Da k’yar muryansa take fita yace”kiyi hak’uri jini nah wannan ma taimako na kikeyi wlh”
K’aimi ya k’ara wajan jagwal gwalata ita kuma taci gaba da kuka tana tureshi, jin yanda take kukan yasa badan yaso ba ya janye jikinsa anata, marginawa tai gefe ta gyara riganta taci gaba da kukanta Wanda ita kanta bata San dalilinsa ba amma Wanda yake gefe yanaji yasan na tsabar shagwab’a ne, yana so ya rarrasheta amma shima ta kansa yake don dunk’ulewa yai waje d’aya yanata rik’e mararsa data d’aure mai ya dad’e ahaka kafin daga bisani ya samu relief kad’an, hannunsa d’aya ya kai ya ruk’ota ya shiga shafa bayanta yana”kiyi hak’uri bloody ki yafemin laifin da nai miki nasan na miki ba dai daiba ba yanda zan yi ne ina cikin wani hali wlh amma tunda naga bakiso bazan k’ara ba kinji Baby nah”
Yanda yake maganar kamar zaiyi kuka ya bata tausayi yasata tai shiru tana ajiyan zuciya,

Shiru sukai dikkansu kowa da abinda yake tunani ita kam Baby daga haka bacci yai gaba da ita, tsira mata ido yai yana kallon fuskanta daga nan har zuwa k’irjinta”wayyo Allah “ya fad’a yanda yaga sun bayyana kuru k’uru suna kallonsa sai had’iyan yawu yake yana son tab’awa yana tsoron karya jawowa kansa rigima, ahaka yaita kalla yana maida miyau????.
Ganin yana Neman komawa ruwa yasa ya tashi ya rufeta da blanket ya koma parlour ya kunna T.V wai don ta d’ebe mai kewa.

 Da dare fafur Baby tace bazata kwana d'akinsa ba yaita magiya tak'i don haka tana shirin barcinta tai kwanciyarta d'akinta har bacci ya fara d'aukanta taji ya bud'e k'ofa ya shigo shiru tai kamar tai bacci har ya hawo gadon tak'i motsi shima yai zaton baccin take don haka ya jawota jikinsa ya rungume yana shafa kanta shiru tai tai luf bata San meyasa taji dad'in kwanciya jikinsa ba da kamshin turarensa take shak'a cikin kwanciyar hankali  ahaka bacci ya d'aukesu cikin nutsuwa,

Koda asuba daya farka yajita ajikinsa ahankali ya zameta ya tashi ya shiga toilet ya d’auro alwala ya fito ya tsaya bakin gadon yana kallon yanda ta rungume pillow tana bacci me cike da nutsuwa d’an mirmishi yai ya fara jan yatsunta yana fad’in “bloody tashi lokacin sallah yayi kinji”
Saida ya kirata sau uku sannan ta motsa tare dayin wata mik’a da sauri ya kauda kansa sabida samun tangard’a,????

  To haka rayuwarsu take tafiya canji sosai suke samu  don yanzu Bilal shi ya dawo kwana d'akin Baby kuma haka suke kwana rungume da juna  yaita shafarta ita kuwa tayi lif abinta wani sa'in in yana mata wani bidirin sai dai tayi kamar bacci take don karyaga logonta amma ahakan ba k'aramin busy yake sata ba, fannin makaranta karatunsu ya mik'a  kullum shi yake  sauketa in ta tashi driver ya kaita tayi tayi ya barta ta rink'a tafiya da kanta amma yace mata ya fiso ya kaita don in suna tafiya wani farin ciki yake shiga har yaje office yana farin ciki, to wannan maganar u

da yai ne yasata bata k’ara mai k”orafi ba,

Yauma kamar kullum ya shirya ya shigo d'akin nata  ya sameta tsaye  d'aure da towel  Tana duba kayanta ta rasa me zata saka, ahankali ya k'araso sad'af sad'af bata gani ba ya rungumeta ta baya  yasa kansa a kafad'arta yana sunsuna wuyanta" My Lovely sis and sweet wify ya akai kike tsaye bakisa kayanba?"

Narkewa tai ajikinsa cikin shagwab’a tace”broth kagafa na rasa kayan da zansa”
Saida ya juyo da ita suna fuskantar juna sannan yace” sis dik tarin kayanki kice kin rasa na sawa bari in zab’o miki”
Tana mak’ale jikinsa ya matsa jikin sif d’in zubawa kayan ido yai sannan ya zaro wata atanfa riga da skate ya koma b’angaran mayafai ya zab’o wanda zai shiga da kayan, lek’a fuskanta dake kwance a kafad’arsa yai cikin tsokana ” To bari a d’auko rigan wannan”ya fad’a yana shafo k’irjinta, bubbuga k”afa ta shigayi cikin kukan k’issa tana ture hannunsa, dariya kawai yake ya zaro bra da fant ya ajiye bakin gado, d’agota yai ya rik’o towel d’in yana shirin yin k’asa dashi tai sauri ta rik’e”me zakayi ?”
Cikin dakiya yace”kayan zansa miki”
“A’a banso wlh zansa da kaina”
“Ai kuwa biki isa ba tunda nasha wahla na d’auko kayan ni zansa miki ko in maidasu ki d’auko da kanki”
“Eh na yarda ka mayar in d’auko da kaina”
Ganin yanda dik ta rikice ta rik’e hannunsa yasa yai dariya ya cikata, “To saka maza mun makara mu wuce”
D’aukan kayan tai ta shige toilet tasaka tana fitowa ta d’aura d’an kwali tasa mayafinta sannan ta d’au jaka tasa takalmi yana kwance kan gadon tace”na gama broth taso” mik’ewa yai suka fito shaf shaf sukai breakfast suka fita.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61Next page

Leave a Reply

Back to top button