BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

Komawa yai da baya ya kwanta kan gadon ya jawota ta kwanta jikinsa hannayensa dik na cikin riganta yasa bakinsa cikin kunnanta yace” my blood ban San meyasa ba har yanzu kink’i bani dama nima na zama Abba gashi Nazeef ya zama Allah ya taimakeshi ko yanzu ya mutu za’a Haifa masa magaji bai bar duniya ba komaiba, Baby ina son yara sosai ina addu’ar Allah yasa na zama cikin mutane masu ya’ya’ da yawa sabida akwai sunayen da nake so sosai insawa ya’ ya’na kinga in su kad’an ne burina bazai cika ba ina son ki haifamin kamar guda 15 gashi har yanzu d’ayama kin gagara bani damar in dasa” dik maganar da yake hannayensa na kan twins d’inta yanata wasa dasu wanda hakan ya haifar mata da mutuwar jiki, cikin shagwab’a tace” broth a wane cikin za’a haifi ya’ ya’ 15 d’in?”
Shafo cikinta yai yana fad’in” a wannan cikin mana , in kika haifi d’a namiji a farko sunansa Nabeel in mace ce sunanta khadijah (sunan mahaifiyarta) in kika k’ara Dad (Aliyu) in mace ce momy in kika k’ara mami in namije ne Abubakar (Abbansa) in kika k’ara “
Da sauri tasa hannunta a bakinsa “haba broth sai kace wata kaza haihuwa haka”
Hannunta dake kan bakinsa ya fata lasa da harshensa tai sauri ta cire saiya koma wuyanta yanata mata wasu kisses ba adadi luf tai tana karb’ar sak’onsa na shigarta aranta kuwa jitai ta cika da shaawar haihuwa don jin datai inta haihu zaisa Nabeel nan taji wani girmansa da k’aunarsa sun mamayeta ta k’ara shigewa jikinsa , abubuwan da yake mata gaba d’aya ya rud’ata bata san lokacin data shiga mayar mai da martanin aikenshi sun Lula sosai ya zame rigan dake cikinta yasa bakinsa ga miradinsa tsotsansu yake kamar jinjirin daya tara yunwa sai sauke wani nishi yake itama dikta rikice abubuwa take mai cikin tsananin shock,
Hankalinsu ya fara nisa da barin jikinsu k’aran wayanta ya katsesu tanajin ringing d’in tasan Dad ne don Ring d’inshi dabanne , a kasalance ta janye jikinta takai hannu ta jawo wayan a lokacin harta katse kiran ya k’ara shigowa muryanta ko fita bayayi sosai ta d’aga” hello Dad ina kwana “
“Lafiya qlau Baby kin tashi lafiya?”
“Lafiya qlau yasu mami?”
“Dik suna lafiya Bilal ya sanar dake zamuyi tafiya yau ko?”
“Eh ya fad’amin Dad”
“To madalla kinga yanzu ma shi nake nema nakira wayansa sau biyu baiyi picking ba inaso muyi magana “
Kallonshi tai ta gefan ido yai mata alama tace wanka yake ” eh Ya shiga wanka ne Dad”
” To yawwa kice inya fito maza yanzu ya kirani kinga yanzu shiga da rabi ina so zuwa bakwai da rabi yaje office”
“To Dad zan fad’a masa”
“To Allah yai muku albarka kiyi hak’uri kinji”.
Tana kashe wayan yasa bakinsa cikin nata saida yai mata tsimaman kiss sannan ya zare yace”me Dad yace?”
Magana Iya kan lips d’inta take furtawa “yace ka kirashi yanzu”
D’agota yai dika suka tashi bai mayar mata da riganba sai dogon wandon riganne kad’ai ajikinta ya d’auketa cak zuwa d’akinsa, kwantar da ita yai kan gadon ya d’auko wayansa ya kira Dad”Asssalamu Alaikum Dad mun tashi lfy?”
“Lfy qlau my son ya shirin tafiya?”
“Gashi anayi Dad”
“Masha Allah daman na kira director d’inku ne munyi magana dashi kan cewa zakamin rakiya Adamawa tsawon sati ko k’asa da haka todai mun gama magana ba wata matsala yace kaje office da wuri kayi report da wuri ka rubuta letter da dai dik abinda ya dace don ya sanar dani akwai aiki sosai akanka to kayi k’ok’ari ka shirya dai office d’inka zuwa nan da 12:00 yanda dai ba za’a samu wata matsala ba koda mun haura satin ne”
“To Dad insha Allah yanzu zan shirya in fita, kuma Dad nai shawara Baby zatazo gida ta zauna harmu dawo sabida zaman ita kad’ai ba d’ad’i”
” A a ba wani gida da zata zo tai zamanta d’akinta ai da haka ake sabawa da zaman auran ka barta kawai”
“To Dad shikenan “
Nan sukai sallama, juyowa yai ya kalleta ta rufe jikinta da blanket. Idonta a lumshe, janye rufan yai tai sauri tasa hannayenta ta rufe k’irjinta kwantowa yai ya janye hannayen ya maida nasa kai “Baby kinji Dad yace baza kije gida ba wai ki zauna anan d’in”
Bud’e idonta tai da sauri tace”da gaske?”
“Wlh da gaske haka yace”
Nan da nan idonta ya kawo hawaye shar shar “yanzu broth ni kad’ai zan zauna agidan nan har tsawon sati”
Kuka ne yaci k’arfinta yai sauri yasa bakinsa cikin nata ya shiga tsotsan harshenta yana shan sak’o da lungun na bakin sannan hannayensa dika biyun ya shiga sarrafata dasu tun daga wuyanta har cinyoyinta , k’us kakeji kuka ya koma saida ya tabbatar ta had’iye kukan sannan ya sassauta mata lashe dik hawayen daya sakko fuskanta yai, ya d’auketa sukai toilet tare sukai wankan ya wanke ta tas yanata kai zuciyarsa nesa sau ba adadi ayau yaso ya k’arasa he’d quarter amma inya tuna bashida ishashshen lokaci saiya tsaya yau dai ga dama k’iri k’iri ya samu daga gareta amma shi bashi da damar don bazai Iya wannan aikin kuma ya tsallaketa ya barta da jinya ba sabida ba k’aramin tanadi yaiwa ranarba don haka yana buk’atar ishashshan lokaci, bayan sun fito a towel d’aya don d’ayane a toilet d’in sabida haka yasata agefanshi ya d’aura musu, saida akazo shafa mai an rasa waye zai fita yabarwa d’aya kallonta yai yana kashe ido cikin tsokana yace”To gaskiya tunda towel d’in bathroom d’ina nane ke zaki fita ki barmin inna sa kaya sai in baki ki d’aura in kaiki d’akinki kema kisa kayanki”
Mak’ale kafad’a tai tana turo baki” him um nidai Allah bazan yadda ba salon ka ganni”
Wata dariya ce ta kufce mai yace”gani kuma na nawa mutumin dayaima wanka ai ya riga ya ganka”
Kukan shagwab’a tasa tana dukan k’irjinsa idonta a rufe “Nidai nidai gaskiya baka ganniba Allah baka ganni ba kace baka ganniba”
Dariyan da yake kamar cikinsa zaiyi ciwo shiya k’ara tun zurata ta shiga k’ok’arin janye towel d’in ajikinsa , “Allah ban damuba donkin cire daga jikina kin rufe jikinki d’aki dagani sai mata ta meye aciki Iya kacin ince ki zauna kita kallona in shirya ahaka har insa kaya sannan muje kisa naki kinga shi kenan kin rama tunda naga dama so kike kema ki kalleni tunda nima na kalleki”
Wayyo dama k’asa ta bud’e ta shige taji kota huta da kunya, buga k’afa take tana tureshi “wallahi ni bance inaso in kalleka kaba kaima kuma baka ganniba ” tsallen da take da tureshi yasa towel d’in kuncewa ya fad’a – – – – .
Taku ce
Layuza kabir Adam????♀
????????????????????????????????????
BABY KHAUSAR
NA
LAYUZA KABIR ADAM
ZAMANI WRITERS ASSOCIATION
(We are here to educate, motivate and entertain our Reade’s),
????????????????????????????????????✍
0⃣1⃣3⃣
Fad’uwan towel d’in yai dai dai da tsugunnawarsu atare mak’ale jikinta tai tare da runtse ido shi kuwa babu wata damuwa atare dashi ya zuba mata ido ganin yanda ta takure yasa ya mik’e ya d’auki jallabiyansa dake gefan gado yasaka sannan ya d’agota ya d’aura mata towel d’in ,” to bud’e idon naki nasa riga” ahanlali ta bud’esu kanta agefe .
Bayan sun gama shiryawa a gaggauce sukai break fast sannan ya mik’e tare da ruk’o hannunta ta mik’e don rakashi parking space tana mak’ale a gefansa suna zuwa jikin motar ya k’ara rungumota tare da tallafo fuskanta ya had’a da tashi yana magana k’asa k’asa “kiyi hak’uri my blood yanzu zanje office d’in in dawo ki taimaka ki had’amin kayana kamar guda biyar da dik abinda ya dace kar Dad yazo yana jirana”
Cikin kalan tausayi da shagwab’a ta amsa “to amma broth ka k’ara rarrashin Dad ko zai hakura ya barni in koma gidan”
“Karki damu zan k’ara gwadawa”
Yai mata kiss me kyau sannan ya shiga motan ya tafi.