BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

 Kwanan Baffa biyu da tafiya Baby ta fara samun kiran y'an uwanta Maza da Mata daga yola don taba Baffa number d'inta  tace inyaje ya babbawa dangi su kirata ai kuwa dik Wanda ya kirata sai tayi saving d'in sunanshi dad'i takeji  sosai da hakan.

 Wata ranar Friday da yamma tana kwance a parlour tana chart Kasancewar basa zuwa skul Friday, knocking taji anayi  tace "waye?" "Bak'i ne "

Tashi tai da gudu ta nufi k’ofan jin miryan Nabeela tana bud’ewa suka rungume juna cikin farin ciki bata kula da Aunty waheeda ba saida taji tace”oh ni bama aganniba ko”
Da sauri ta cika Nabeela tana dariya tace”wayyo Aunty na wlh ban gankiba inata in low d’ina.
Nan suka d’unguma zuwa ciki, kiran Kitchener tai don ta kawo musu kayan motsa baki , nan ta zauna suka gaisa tace”Aunty ina yarona naganki ke d’aya”
“Hhhmm Baby bar yaronki yanzu ya girma andaina yawo dashi na jikina ma kad’ai ya isheni nauyi”
“Kai Aunty nah amma banji dad’iba wlh kwana da Yawa nai missing d’insa”
“Karki damu next week zaa kawo shi ya yini”

Hira suke yi abinsu akan yanayin rayuwa kwata kwata Aunty waheeda tak’i bari su sako hiran Nabeel koda Baby taso hakan, haka suka kai har magriba sannan sukai niyan tafi, Aunty waheeda ta bata kayan mata tana k’ara wayar mata da kai akan harkar aure,nan ta rakasu har bakin motansu bayan ta cika Nabeela da kayan make up sannan ta had’a kayan zak’i akaiwa boy d’inta.
Tana ganin fitansu ta ajiye ajiyan zuciya tana fad’in”Allah kajik’an yaya Nabeel ka kyautata makwancinsa”
Dik jikinta taji yai sanyi data tuna dashi, ( haka duniya take dik yanda akeji dakai da matsayinka agu inka mutu wani ne zai maye gurbinka sai dai lokaci zuwa lokaci arink’a tunawa dakai).

Ranar lahdi dik suna gida tunda sukai sallan asuba suka koma bacci, suna mak’ale da juna sai wajan k’arfe goma suka farka shiya fara tashi cak ya d’auketa sai jinta tai cikin jakuzi ruwa yasha kanta kasan cewar ruwan d’umi ne yasa taji dad’insa ajikinta, bud’e ido suka had’a ido turo D’an bakinta tai cikin shagwab’a tace “my broth yada haka”
Hannunsa dake kan tweens d’inta ya matsa tai D’an k’ara cikin k’issa tace”ashhh me nayi”
Kwanciya yai shima cikin ruwan yasata ajikinsa tare da zira harshensa cikin kunnanta yana kad’awa yace”na fad’a miki nifa yanzu ba broth bane na wuce nan acanjamin suna”
Lafewa tai cikin k”irjinsa jikinsu na gogan na juna miryanta cikin sanyi da shauk’i tace ” wane suna kake so arink’a cema”
“Suna mai gard’i me dadi na jariman maza tunda nima ai jarimi ne ko”
Shafo fuskanshi tai tana gyad’a kai idonta a lumshe – – – – -.

Taku ce
Layuza kabir Adam ????‍♀
????????????????????
????????????????????????
????????????????????????????

BABY KHAUSAR

     NA

LAYUZA KABIR ADAM

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION
????????????????????????????????????✍

         1⃣1⃣8⃣

Ina tunanin sun manta a bathroom suke don dik sun shagala cikin soyayya da shauk’i abubuwa suketaiwa juna na bada kala????
Rariya ya bud’e ruwan yai k’asa ya shiga juyata cikin son ya kai ga gaci,
Sun d’au tsawon lokaci faranta ran juna da raya sunna Wanda daga bisani sukai wankan tsarki suka fito.tana kwance a kafad’ansa.
Tare suka shirya junansu cikin k’ana nan kaya suka fito parlour don karyawa, kunun gyad’a sukasha da k’osan doya, ciyar da junansu sukai Wanda daga bisani suka koma k’aramin parlour sukaci gaba da soyewansu don dama dik ran week end ba abinda suke sai shan love.


  Bayan wata d'aya  rayuwa me dad'i ake shukawa gidan Bilal wata irin shak'uwa da soyayya ce me k'arfi ta shiga tsakaninsu abin har yana bawa mutane mamaki don duk Wanda yasan farkon auransu to yanzu in yaga yanda Baby ke ririta Bilal da nuna mai so gaban kowa abun zai baka mamaki, salon zamansu abun so ne ga kowa,  dikkan abinda zai faranta ran Baby shi Bilal keso haka itama take son duk abinda yake so dalilin hakama da kanta ta kwashe dikkan wani abunta daya shafi Nabeel ta b'oye din karya gani sai dai dik sanda tai sallah adduarsa dabance.
Sunje Lagos dashi a week end sun kaiwa mahaifiyarshi ziyara dake jirgi suka bi dika kwanansu uku suka dawo.

Acikin wannan satin kuma y’an uwan Baby zasu so ba zama sherye
shirye taketayi na tararsu.

Ranar Alhamis zasu zo don haka tunda sukai mata Waya sukace sun taso ta bawa dikkan ma’aikatan gidanta daman su shirya musu abinci mai kyau da lafiya kala kala.dikda agidan Dad zasu sauka acanma Mami tanata dakonsu da nata kala kalan abincin.
Kasan cewar sun fad’a mad’a mata sai yamma zasu iso yasa ta tafi skul don tana da tex .

K’arfe biyu suka tashi kai tsaye gidansu suka wuce da isy taiwa house gel’s d’inta waya akan suba driver delicious d’in ya kawo gida, suna zuwa tai wanka ta canja kaya sannan ta fito gun mami taci abinci, waya suketayi tana tanbayarsu suna ina sun kusa, dariya kawai suke don sunga zumud’in nata yai Yawa.

Sai k'arfe shida da rabi suka zo gidan bisa jagorancin Baffa,
 Murna Baby take kamar ta tashi sama ganin irin tarin dangin da sukazo ganinta  motocin cike damkan sunkai su talatin sukazo a BQ akai musu masauki  Maza goma ne sauran dik mata ne y'an mata takwas sai iyaye da kakanni, farin cin ne ya mata Yawa kawai tasa kukan dadi.
  Bayan komai ya lafa mami tace  kawo musu abinci,

lafiyayyan abinci tare da gashashshan naman rago guda tare da soyayyun kaji ga ferfesun kan ragon da kayan ciki lemuka kuwa kala kala sai wanda ka zab’a zakasha.

Bayan sun gama lokacin ana kiran magriba don haka dik mazan sukai masallaci matan sukai haramar yi yagida.
 Bilal ne yashigo tare dasu yazo suka gaggaisa yai musu barka da zuwa sannan ya zauna suna d'an tab'a hira dake Baffa sarkin labari ne nan sukaita hira Baby ma tana tsakiyan matan tana tanbayan wace wane anuna mata tace waye wane ace gashi nan don duk tasansu a Waya da sunayensu amma bata sansu a fuska ba,

Dad ma tunda ya dawo ya zauna cikinsu suna tasu hiran.

Har tara da rabi Baby bata da niyan tashi tafiya gida Bilal sai zagaye yake daga gun momi zuwa gunsu amma daya shigo sai yaganta zaune dirshan bata da alamar motsawa tun tafiyar isy yaso su wuce ta basar dashi gashi ya gaji da Yawa hutawa yakeso.

Dawowa yai palounr momi ya kwanta kan 3 seater ya d'au wayansa ya kirata akan tazo gun momy ta sameshi, ahankali ta mik'e tace musu tana zuwa,
Tana shiga palourn ta sameshi kwance zama tai gefan k'afarsa  " da gajiya a wannan jikin da ganinka" ta fad'a tana jan yatsunsa na k'afa,

Kashe ido yai tare dayin mik’a yace” babu abinda babu a wannan jikin my blood yau nai aiki sosai a office gashi ban samu kulawa ba”
Matsowa tai jikinsa sosai tana d’an matsa mai k’afafunsa zuwa cinyoyinsa , hannunta ya ruk’o a hankali ya furta” hhhmmm agida fa muke karki hargitsani bari mu wuce yau kwana zakiyi kina min tausa”
Zatai magana taji takun momy daga stape da sauri ta sauka k’asa ta zauna dariya yai yana kashe mata ido.
“A ‘a wai Bilal bazaka tashi ka tafi ba k’arfe goma fa”
Cewar momy
“Yanzu zamu wuce momy”
“Dawa zaku wuce? Ai Baby ka barta ta kwana cikin y’an uwanta gobe ta koma”

Da sauri ya tashi zaune yana fad’in “momy ta kwana kuma ai k’ara mu tafi da safe in zan tafi office nazo na ajiyeta tunda bata zuwa skul Friday da dare sai mu yafi”
“Nace ka barta ta kwana in taje gidan wata uwar zata maka meye maraban yanzun da safiyan,ya zaayi sunzo don ita kuma ta tafi ta barsu ai k’ara ta kwana cikinsu zasufi jin dad’i”
Bai k’ara fad’in komai ba ya mik’e yanasa hulanshi da takalminsa, Baby kam taji dad’in hakan don dama tanason yin sirri sosai da danginta kuma inba da daran ba bazata sake sosai ba, amma dik da haka da taga canjawan fuskansa sai taji ba dad’i,
Ciki ciki yace “To momy na wuce saida safe”
Momy bata damu da yanayinsa ba tace”Allah ya tashemu lfy”.

Bayansa tabi ya nufi gun mami yana shiga yaga bata nan yasan tana gun Dad tunda itace da girki ya juyo zai fita ta ruk’o hannunsa

“Fishi kaine my spouses?”
Jijjiga kai kawai yai yana k’ok’arin janye hannunsa, rungumoshi tai tana shafa bayansa cikin sigan lallashi, ganin yak’i kula abinda take mai yasa ta bud’e botir d’in rigansa tasa harshenta ta fara lasan k’irjinsa tare da shafa k’asunbarsa, d’if yai yana karb’an sak’onninta dik ta fara famashi da abinda take mai, bai San sanda ya rungumeta sosai ba yana ajiyan zuciya itama k’ara lafewa tai cik’in k’irjinsa, saida ya d’au lokaci rungume da ita sannan ya d’ago fuskanta yashiga bata hot kisses daga goshi zuwa hanci har bakinta ya dad’e yana sarrafa harshensa cikin bakinta yayin da d’aya hannunshi ya tallafe kanta d’ayan kuma yasakashi cikin riganta, dikkansu buk’ace suke da juna dalili kwana biyu Baby na up sai yau ta gama gashi yau d’in ba dama, sun shagala sosai tunaninsu agidansu suke shiyasa suketa sarrafa juna San ransu ganin suna shirin fad’uwa yasa su jingina da bango, kimanin minti ashirin suna romances junansu sannan suka tsagaita idonsa dake lumshe ya bud’e muryanshi a dashe yace”bari in tafi”
D’an matsa hannunshi tai tace” To muje in rakaka,amma bazakaiwa Dad sallama ba”
“Um um bari kawai banso ya ganni cikin wannan yanayin.
Har bakin motansa ta rakashi bayan ya tashi motan ta lek’a kanta ciki tare da hura mai iska cikin kunne tana shafo gemunsa, lumshe ido yai yana fad’in “i love uuuu”d’aga mai hannu tai ya fice.

Sanda ta dawo d’akin wasu sunyi bacci mazanma sun shiga d’akin da aka ware musu,Hassana da ummy ta gani a parlour dik suna waya dariya tai tace”gaskiyane ayi soyayya lafiya”
Suma dariyan suke ta shige d’akin goggo kakarsu ta gani zaune tana jan carbi tace “hajiya goggo lazimi akeyi ne”
Bayan ta shafa tace” um nayi shafa’i da wutiri ne”
Zama tai kusa da ita suna hira cikin dabara take tanbayarta wasu abubuwan masu mahimmanci na danginsu,ahaka ta fahimci dangin mahaifiyarta ba masu k’arfi bane dikda ta fahimta tun daga sutturansu yanda takejin goggo aranta tamkar mahaifiyarta yasa take ta sanar da ita k’udirinta nason taimakonsu da dukiyarta don ita kanta bata San Iya adadin dukiyanta kama daga gadon mamanta Wanda Dad yaita mata ajiyansu zuwa irin kud’aden da Dad d’in ke samusu a account dik wata,ga sadakinta na auran Bilal da Nabeel(don dik wani abu da Nabeel yamata na hidiman aure gidansu Nabeel d’in basu karba dikda bata cinyesuba )
Bayani goggo tai mata na waya’nda basu da karfi acikinsu nan tace duk zata basu jari mai k’arfi sannan Zata d’au nauyin karatun yara kamar guda ashirin ko wane gida asa mutum d’aya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61Next page

Leave a Reply

Back to top button