BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL
BABY KHAUSAR COMPLETE HAUSA NOVEL

“hhhmmm lallema ni wlh ban tab’a zaton ganinka ba”
“Eh ai na lura da tsoron da kikaji sanda kika ganni “
mirmishi tai tana kallon Aunty data shiga kitchen,
kamo hannunta yai ya matse cikin nasa “Baby kinyi kyau sosai garin nan ya amsheki fa”
dariya tai tana d’an dabara ta zare hannunta cikin nasa ya kalleta da mamaki yace “ya dai kike janye hannunki?”
“um um ba komai kawai dai kasan gidan mutane muke”
gyad’a kai yai ya d’auki lemon yana yana sha, ni’ima ta fito daga d’aki tana fadin”Aunty kinga yar’ Baby nah da Abba nah ya siyomin”
“inye ni’iman ba Abbanki yana sonki ga Babynki me kyau”
“Aunty kema kina son Baby ne?”
“eh ina so mana “
“To kice Abbanki ya siyo miki, Abban ta ka sai mata Baby ta ringa mata wanka tana goyata ” ta k’arashe maganan tana kallon Bilal
dariya yai tare da rage sautin miryanshi don kar Aunty madeena tajishi ya ruk’o hannun ta “ni’ima ai na dad’e da bata Baby ni bama siyo mata naiba saka mata. . . .
da sauri Baby ta rufe mai baki tana fas’in “haba mana broth yarinyace fa “
mintsininta yai yana dariya “ina ruwanki hiranmu muke da ita”
kiran sallah ne ya tasheshi ya mik’e yana fad’in “azahar tayi bari inyi sallah”
"To kasan masallacin ne ?"
“eh mana inna fita ai zan gani”
fita yai yana cewa “kiyi sallafa kafin in dawo zamuje wani gu”.
kai tsaye toilet ta shige ta watsa ruwa don garin da zafi bayan ta fito tai sallah ta canja kaya zuwa riga da sket na atanfa ta d'an shafa powder ta fito parloun tana zaune tanashan sweet tace "Aunty kema kisha sweet d'innan akwai dad'i"
“a ‘a ni kam azimi nakeyi na koshi”
kitchen ta lek’a taga Aunty tana zuba abinci A food flacks tace “yawwa Khausar zoki shiryawa Bilal a dining inje inyi sallah “
“ok sannu da aiki “
karb’a tai taje ta shirya a dining ta dawo zata d’auki lemon takai ya shigo tace ” broth ka dad’e “
“eh na d’anyi lazimi ne”
“ok to muje kaci abinci”
dining d'in sukaje ta zuba mai ta zubawa ni'ima yaga tasa spoon d'aya ya kalleta da alamar tanbaya sharewa tai tace"kaci mana broth"
“eh zanci naga kinsa spoon guda d’aya ke ina naki”
“um um kai dai kaci ni na k’oshi”
“me kikaci?kin san dai in muna tare bazanci abinci ni kad’aiba “
karaf ni’ima tace ” kaga nima na bata sweet me dad’i tace bata sha wai tana azimi ne”
da sauri ya kalleta “da gaske azimi kikeyi?”
d’aga mai gira tai alamar haka ne,
yai jim kafin ya d’ago “meyasa biki fad’a minba ?”
“To kaida kake kano ina yola don zanyi azimi ai basai na fad’a ma ba “
“To ai kuwa yanzu za’a karyashi tunda ba na farilla bane”
cikin mamaki ta kalleshi ya gyad'a mata kai ,
“haba broth yanzu fa k’arfe biyu ya z’ayi in karya azimi na”
“in dai na isa ki karya kawai “
abin mamaki ma yake bata don dik zatonta wasa yake amma ganin ya sha mur yasa ta kauda kai,
ture flat d’in abincin yai ya d’auko wayansa ya fara game, ahaka Aunty madeena ta fito ganin dik sun had’e rai gashi bai cin abincin yasa tace” a ‘a Bilal ya naga bakacin abincin?”
mirmishi yai yace” Aunty k’anwar taki ce bataso inci”
kallon Baby tai tace”ya haka Khausar”
“Aunty kinga fa na zuba mai nace yaci wai a’a sai naci nace ina azimi shine yak’i ci “
dariya tai ” Bilal kaci mana ita azimi takeyi ai “
“ok” kawai yace yaja flat d’in ya fara ci,
ganin ya saki ransa yasa ta shiga yimai hira tana bashi labarin guraran data je da manyan store d’insu da suke ji dasu wanda baifi k’anan mall d’inmu na kano ba ,
dariya yai yace ” ai dik garin daba kano ba dajin Allah ne, bari in gama nima ki rakani insha kallo”
cike da zumud’i tace “To”
yanacin abincin yana mata tafiyan tsutsa a k’afanta dake k’asan dining table d’in suna gogan juna, tun tana daurewa har taji jikinta ya fara karb’an sak’on ahankali taja kujeranta baya, “ka fiye rigima broth”
“hhhhmmmm” kawai yace don shi kad’ai y’a san muguntar daya hada mata.
bayan ya kammala ci yace "To d'auko mayafinki ki rakani in zaga garin"
mik'ewa nai da sauri na shiga d'akin Aunty tace" ya dai kike murna ?"
“a ‘a ba konai Aunty wai zanu d’an zaga yaga gari ne”
tana fad’a tana yafa mayafinta ,
“ok to saikun agcfffgohf,n j u,, ?. m ,agby we weed weed zero are wata ,dawo nima yanzu zan shirya in kai ni’ima islamiyya”.
Data fito harya fita gate ta sameshi acan ,ak'afa suke takawa suna tafe suna hira cike da k'auna har suka k'araso bakin titi Napep suka samu suka tara ya d'aukesu , yawo sosai suke cikin garin daga mall mall zuwa zoo d'insu daka k'arshe ya cewa me Napep d'in "Abokina akwai hotel ne anan kusa?"
gyad’a kai yai yana fad’in “ah sosai ma ko nan gaba kad’an zamu tadda wani”
“ok to ka kaimu “
kallansa tai cike da k’urilla da tanbaya,
ya gane me take nufi don haka ya lumshe ido yana matse hannunta” na gaji da yawa ne my blood ina son yin bacci gashi anyi la’asar kinga in munje can munyi sallah sai ki quce gida ni kuma inyi bacci na da dare sai inzo muyi hira in dawo nan in kwana ko”
girgiza kai tai bayan ta janye hannunta daga nasa don ta kula da gaske so yake ya karya mata aziminta, ” amma broth kasanfa akwai d’akin da zaka kwana a gidan Baffa kawai ya kaimu gidan Aunty madeena in kwashi kayana saimu koma gidan Baffan gaba d’aya”
“ok to bari dai inje in d’an huta kona awa daya Ne sai inzo muje gidan Baffan”
zata k’ara magana suka tsaya bakin hotel d’in, kud’i sosai ya bawa me Napep d’in ya d’auki k’atuwan Ledan da sukai siyayya ya wuce gaba tana binsa abaya,
tana kallonsa ya biya kud’i ya ansa key yace mata “muje ko madam”
bata tanka ba ta bishi har d’akin da aka basu.
ba wani b’ata lokaci sukai sallah tana kallonsa ya haye gado yana lumshe ido dakewa tai tace”kaga fa karfe biyar ta kusa gashi ina azimi zan wuce inje in shirya abinda zan bud’a baki dashi “
“haba mana my blood ki bari in d’anyi baccin inna tashi saimu tafi gaba d’aya in kuma anyi sallah zuwa lokacin sai in miki take away”
“broth wannan baccinma fa da zakai manzan Allah bai sonsa”
” To na fasa baccin bari in huta ko minti talatinne sai mu tafi”
bata k’ara magana ba ta cire mayafinta ta ajiye tare da zama bakin gadon tana bud’e wayanta,
ahankali taji hannunsa yana shafa bayanta da sauri ta rike hannun tana fad’in ” um um mana ka bari” bai
ko kulata ba ya k’ara sa hannun ya rungumo k’ugunta yana goga hab’ansa a bayanta, k’ok’arin k’wace jikinta take amma shi ko gizau baiyiba saima zira hannunsa da yai cikin riganta yana shafan cikinta da cibiyanta wuyansa kuma yanata goga mata a wuyanta tare da lasan fatanta, d’if taji jikinta sai kuma wani shock daya zagaya cikin k’wak’walwarta dik taji ta canja shima jin da yai ta saki jikinta anasa yasa ya fara zuge zif d’in riganta yana kai hannu ga bobbs d’inta gantsarewa tai da sauri jin yanda ya had’asu ya shafosu cike da k’warewa lumshe ido tai nan da nan ta tuno da waifa azimi ne abakinta da sauri ta yunk’ura zata tashi yai ta maza ya hautsunota ta dawo kan cinyansa yai saurin zira harshensa Cikin bakinta tare da zare riganta dika ya yar agefe dik yanda taso k’wace kanta ta gagara daga baya ma kwantar da ita yai yai mata runfa da k’irjinsa ya shiga yimata wasu zafafan salo wanda yasa dole tai luf daga bisani ma dole ta shiga maida martani a galabaice don ya hargitsata matuk’a ita kam tasan hakan bai rasa nasaba da jimawan da sukai basu gamu ba don kamar zakin daya kwana baici abinciba haka yake magutsata yana tsotsanta.
kiran sallan da agogon bangon d’akin ya fara ne ya ankarar dasu magriba tayi don sun lula sun faranta ran junansu sun gurji kauna sun cike gurbin ranakun da suka d’auka ba tare ba,don dasun nutsa yake k’ara komawa, ahankali k’wak’walwanta ta ankarar da ita da cewa aziminki fa ya b’aci da kunyi hakuri ma gashi har ankira sallan wani haushi taji ya zo wuyanta ya tsaya ta rufe idonta cike da k’walla, shiko da baisanma me takeyi ba ya muskuta tare da gyara mata zama ak’irjinsa yana shafo kanta yace cike da tsokana”um su bloody andage min azimi ake baza’a karyashiba gashi ai anji abin dad’i anyi luf”
jitai wani haushin ya k’ara kamata da sauri ta sauka ajikinsa tasa fuskanta akan katifan tana kukan k’issa ,jawota yai yana lek’a idonta “To ai gaskiya na fad’a inajifa har wani k’ara k’wak’umeni kikeyi”