Kannywood
-
AdminJune 28, 2022
Mu ma mutane ne, in kun ga kuskure ku dinga fada mana, Malam Zaidu Gidan Badamasi
Fitaccen jarumi kuma furodusa na masana’antar Kannywood, Aminu Shehu Usman, wanda aka fi sani da Aminu Mirror ya bukaci mutane…
Read More » -
AdminJune 25, 2022
Hukumar DSS ta tsare mawaƙi Sufin Zamani kan cin zarafin matan Kannywood
HUKUMAR Tsaron Ƙasa (Directorate of State Security, DSS) shekaranjiya ta tsare wani mawaƙi mai suna Sarfilu Umar Zarewa (Sufin Zamani)…
Read More » -
AdminJune 25, 2022
Lafiyata Kalau Kuma Hamisu Breaker Bai Bani Ko Kwabo Ba —Kamaye
Dan Azumi Baba wanda aka fi sani da Kamaye, ya karyata labarin da ake yadawa na cewa bashi da lafiya…
Read More » -
AdminJune 21, 2022
Ashe Lilin Baba na da Mata Har Da Ɗa kafin ya Auri Ummi Rahab
Jarumar Kannywood Ummi Rahab ta zama matar mawaƙi Lilin Baba ta biyu SHI KENAN, alƙawari ya cika. An ɗaura auren…
Read More » -
AdminJune 17, 2022
Kannywood Za Ta Iya Gogayya Da Takwarorinta Na Duniya — Jaruma Rukky Alim
Rukayya Ahmad Aliyu, wadda aka fi sani da Rukky Alim jaruma ce a Masana’antar Kannywood da yanzu take jan zaren…
Read More » -
AdminJune 7, 2022
Wani ma’aikacin gwamnati ya maka Jaruma Hadiza Gabon a Kotu sabida taƙi aurensa bayan ta lakume masa kuɗi
Wani ma’aikaci ya kai karar jaruma Hadiza Gabon gaban Kotun Shari’ar Musulunci kan ta karya masa alƙawarin aure. Bala Musa…
Read More » -
AdminMay 20, 2022
Abinda ya sa nake son Jarumi Rabi’u Rikadawa, Ladidi Tubless
Ladidi Tubless, dattijuwar jaruma a masana’antar Kannywood ta bayyana dalilin da ya sa take son jarumi Rabi’u Rikadawa, wanda aka…
Read More » -
AdminMay 19, 2022
Bidiyo:; Innalillahi Wannan Matashin Ya Za6i Maryam Yahaya Kan Mahaifinsa
Innalillahi! Wannan Matashin Ya Bayyana Yadda Yafi Son Maryam Yahaya Akan Mahaifinsa, Idan Mutum Na Raye Ba Irin Abin Da…
Read More » -
AdminMay 18, 2022
Rahama Sadau ta nemi tsari daga masu wayar Android
Jaruma rahma sadau tayi wata addu a a shafin ta na tuwita daya jawo mata maganganu marasa dadi. Ta wallafa…
Read More » -
AdminMay 14, 2022
Ku taimake ni yayan Sarki Kano zasu kasheni! Tsohuwar Jaruma Maijidda Ibrahm da ta Auri ɗan Sarkin Kano
LOKACIN da ta ke fitacciyar jaruma a masana’antar finafinai ta Kannywood, sunan ta Maijidda Ibrahim, yanzu kuma Hajiya Hauwa Bello…
Read More » -
AdminApril 25, 2022
IRINKU YA KAMATA A DAINA HAIFOWA BA ALMAJIRAI BA…..Martanin Dr. Juwairiya Grema ta film din kwana Casa’in ga Nafisa Abdullahi.
DAGA Saifullahi Lawal Imam “Babu wanda ya isa ya tsarawa kansa abunda Allah bai tsara mishi ba. Don haka ku…
Read More » -
AdminApril 23, 2022
Fati Slow ta shigarwa sarkin waka, ta yiwa Nafisa Abdullahi wankin babban bargo
Tsohuwar jarumar fim Fati Slow ta shiga rikicin da ya barke tsakanin Naziru Sarkin Waka da Nafisa Abdullahi kan almajirai.…
Read More » -
AdminApril 23, 2022
Mai neman suna Idan ka isa ka bugi kirji ka kira suna, Martanin Nafisa ga Sarkin Waka
Jaruma Nafisa Abdullahi ta yi martani mai zafi ga Sarkin Waka kan wallafar da yayi na kare iyayen da ke…
Read More » -
AdminApril 22, 2022
A Kannywood Ne Zaka Ga ’Ya’yan Da Iyayensu Suka Kasa Kula Da Su – Sarkin Waka
Fitaccen mawakin nan na masana’antar shirya fina-finan Kannywood, Naziru M. Ahmad (Sarkin Waka), ya ce idan ana neman ’ya’yan da…
Read More » -
AdminApril 22, 2022
Saidai Ku Cigaba Da Zagina Ina Nan Kan Ra’ayina Na Sukar Masu Tura ‘Ya’ya Almajiranci – Nafisa Abdullahi
A rubutu da tayi a shafinta na Twitter mai suna @NafisatOfficial, ta ce: “Ya bayyana cewa wasu mutanen ba su…
Read More » -
AdminApril 17, 2022
Ku daina haihuwar ‘ya’yan da ba za ku iya kula da su ba Nafisa Abdullahi
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta yi kira ga masu haihuwar ‘ya’ya ba tare da kula da su ba…
Read More »