Labarai
-
AdminJune 24, 2022Duniya Me abun Mamaki Yadda wata Budurwa Yar Kasar Tanzania Ke biyan Makuden Kudade anayi Mata wanka.
Duniya Me abun Mamaki Yadda wata Budurwa Yar Kasar Tanzania Ke biyan Makuden Kudade anayi Mata wanka. Legit.ng ta ruwaito…
Read More » -
AdminJune 24, 2022ANKOLE: KABILAR DA UWAR AMARYA KE KWANCIYA DA ANGO DOMIN GWADA HIMMARSA KAFIN A ƊAURA AURE.
Daga Muhammad Bashir, Abuja Shekaru da yawa da suka wuce, tun cikin karni na goma-sha-biyar (15), al’umar masarautar Bantu, da…
Read More » -
AdminJune 23, 2022Mai magani yasa na sha fitsarina har sau 360 amma a karshe addu’a ce ga Allah ta magance mini matsalata – Inji wata mata Efezino Patrick
Wata mata ta bada labarin yadda ta warke daga wata cuta, wadda ta addabeta tun tana yarinya karama. Da take…
Read More » -
AdminJune 23, 2022An Kama Fasto Da Dansa Kan Zargin Daddatsa Buduruwa A Cocin Abuja
’Yan sanda na ci gaba da gudanar da bincike kan wani limamin coci da dansa da ake zargi da kashe…
Read More » -
AdminJune 22, 2022Soyayya Gamun jini, wani Matashin Musulmi Kenan dan Shekaru 30 daya Auri wata Kirista Yar Kimanin Shekaru 75 a Kasar Jamus.
Wani Matashin balarabe dan asalin Kasar iraqi mai suna Muhammad ya auri wata Tsohuwa mai kimanin Shekaru 75 yar asalin…
Read More » -
AdminJune 22, 2022Ina biyan mai min wanka N3.5m duk wata, bana iya yi da kaina, ‘yar kasar Tanzaniya
Aisha Feruz ta bayyana yadda take kasa yi wa kanta wanka hakan yasa take nemo ma’aikatan da su ke yi…
Read More » -
AdminJune 21, 2022Wani mutum ya haka kabarin sa ya sayo likkafani har da makara tsaf yana jiran mutuwa
Wani tsohon mutum dan shekara 70, wanda aka bayyana a matsayin Leonardis, ya bayyana dalilin da ya sanya shi haka…
Read More » -
AdminJune 21, 2022Za Mu Kubutar Da Fasinjojin Jirgin Kasan Da Ke Hannun ’Yan Bindiga A Raye – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin yin amfani da hanyoyin karfi da wadanda ba na karfi ba wajen…
Read More » -
AdminJune 21, 2022Dalilin Da Ya Sa Na Yi Watsi Da Shawarar Cire Tallafin Mai – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ainihin dalilin da ya sa ya ki amfani da shawarar da Bankin ba da…
Read More » -
AdminJune 21, 2022An Sace Mahaifiyar Dan Takarar Sanatan APC A Jigawa Tijjani Ibrahim Gaya
Wasu ’yan bindiga sun sace mahaifiyar dan takarar Sanata na jam’iyyar APC a mazabar Jigawa ta Tsakiya da ke Jigawa,…
Read More » -
AdminJune 21, 2022Ashe Lilin Baba na da Mata Har Da Ɗa kafin ya Auri Ummi Rahab
Jarumar Kannywood Ummi Rahab ta zama matar mawaƙi Lilin Baba ta biyu SHI KENAN, alƙawari ya cika. An ɗaura auren…
Read More » -
AdminJune 21, 2022Wata Budurwa ta auri Yar Tsana da mahaifiyarta ta yi mata kuma ta fara tara iyali da shi
Wata mata ta auri yar tsana bayan ta kamu da sonsa kuma yanzu ta yi ikirarin cewa sun haihu tare.…
Read More » -
AdminJune 21, 2022Macizai Na Saran Fasinjojin Jirgin Kasan Da Ke Hannun ’Yan Bindiga’
Bayanai na nuni da cewa macizai sun fara saran wasu daga cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kadunan da ’yan…
Read More » -
AdminJune 20, 2022Fursuna Ya Tsere Daga Kurkuku Ta Hanyar Shigar Mata
A kwanakin baya ne a kasar Paraguay da ke Kudancin Amurka sunan wani mutum ya yi tambari a kafafen yada…
Read More » -
AdminJune 20, 2022Abinda zan yiwa Buhari da El-Rufa’i idan muka haɗu -Sheikh Zakzaky
Shugaban ƙungiyar ‘yan shi’a ta Islamic Movement of Nigeria (IMN) Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya bayyana abinda zai yiwa shugaban ƙasa Muhammadu…
Read More » -
AdminJune 19, 2022An Kai Wadanda Suka Kashe Karuwar Da Ta Ajiye Kur’ani A Dakinta Kotu
Rundunar ’Yan sandan Jihar Legas ta ce, ta gurfanar da mutum uku da ake zargi da kashe wata karuwa tare…
Read More »