Labarai
-
AdminJune 11, 20222023: Duk Jam’iyyar Da Ta Tsayar Da Musulmi 2 Takara Sai Ta Riga Rana Faduwa’
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir David Lawal, ya ce duk jam’iyyar da ta tsayar Musulmi biyu a matsayin dan takarar…
Read More » -
AdminJune 8, 2022Sheikh Jaafar Adam Ya Kira Bola Tinubu A Matsayin Maƙiyin Yan Arewacin Najeriya
fitaccen malamin addinin musuluncin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam, ya kasance mutun mai son cigaban yankin Arewa mai tsananin kishin…
Read More » -
AdminJune 8, 2022Tinubu Ya Zama Dan Takarar Shugaban Kasar APC
Tsohon Gwaman Jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya zama dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a…
Read More » -
AdminJune 7, 2022Wani ma’aikacin gwamnati ya maka Jaruma Hadiza Gabon a Kotu sabida taƙi aurensa bayan ta lakume masa kuɗi
Wani ma’aikaci ya kai karar jaruma Hadiza Gabon gaban Kotun Shari’ar Musulunci kan ta karya masa alƙawarin aure. Bala Musa…
Read More » -
AdminJune 4, 2022Ni a suwa: Ba zan taba kuskura na raina shugaba Buhari ba, inji Bola Tinubu
Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas da ke neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya ce ba zai yiwu…
Read More » -
AdminJune 2, 2022Jarumi Jim iyke Ya Musanta Labarin Ke Yawo Akan Ya Musulunta
Jarumin ya karyata wannan jita-jita ne a shafin sa na Instagram a yau Alhamis, inda ya ce mawallafin da ya…
Read More » -
AdminJune 1, 2022Zamu Tsara Yadda Zamu Fitar Da Ma Taimakin Shugaban Kasa Jam’iyyar Pdp
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar batun wanda zai zama abokin takara wato mataimaki ga…
Read More » -
AdminMay 31, 2022Me Tinubu Ya Fada Wa Kwamitin Tantance ’Yan Takarar APC?
A ranar Talata ce mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu…
Read More » -
AdminMay 30, 2022Ganduje Ya Sauya Wa Jami’ar Kano Suna Zuwa Aliko Dangote
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha (KUST) da ke Wudil a Jihar, suna zuwa…
Read More » -
AdminMay 29, 2022Daga Taimako, ’Yar Ukraine Ta ‘Kwace’ Mijin ’Yar Birtaniyar Da Ta Ba Ta Masauki
Wata ’yar Birtaniya ta bayyana da-na-saninta kan yadda ta ce abin arziki ya zama na tsiya, bayan wata ’yar kasar…
Read More » -
AdminMay 28, 2022Rashin kudi matashi ya wankewa abokiyar iskancin sa kaya don biyan bukata
“Abokiyar kece rainin sa ta umarci da ya wanke mata kaya ya kuma shanya har sai sun bushe duk hakan…
Read More » -
AdminMay 28, 2022Na kama mijina yana da lalata tare da mahaifiyarsa a Gidansu – Budurwar Yar Najeriya
Wata mata ‘yar shekara 23 ta ba da labarin ban mamaki a yanar gizo na Facebook. Ta bukaci a kiyaye…
Read More » -
AdminMay 28, 2022An Aike Da Matasa Kurkuku Saboda Zargin Kashe ‘Barawo’
Wata kotun majisare mai zamanta a Makurdi, babban birnin Jihar Binuwai, ta tasa keyar wasu mutum biyu saboda zarginsu da…
Read More » -
AdminMay 27, 2022Gwarzon Dimokradiyya: Za a karrama shugaba Buhari da babbar lambar yabo
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai samu lambar yabo daga jam’iyyun siyasar Najeriya baki daya Kodinetan hadin gwiwar jam’iyyun siyasar ne…
Read More » -
AdminMay 27, 2022Yadda Wani mutum ya kashe dan uwansa har lahira a wani mummunan fada da Sukayi a Kwara
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC a jihar Kwara ta kama wani mutum mai suna Umar Bello da laifin…
Read More » -
AdminMay 27, 2022Wani mutum ya kashe N5.6m don ya koma kare
Mutane sun dinga kiran wani mutum da mai wauta akan yadda ya kashe £12,500 wanda ya yi daidai da Naira…
Read More »