Labarai
-
AdminMay 20, 2022Ina Da Basira Da Jajircewa, Ku Taimaka Ku Zabe Ni’
Tsohon Gwamnan Jihar Legas kuma mai neman takarar shugaban kasa a APC, Bola Ahmed Tinubu, ya shaida wa wakilan jam’iyyar…
Read More » -
AdminMay 20, 2022zan tare a dajin Sambisa inna gaji Buhari Manjo Hamza Al Mustapha
Najeriya ta kara samun dan takarar shugaban kasa, ya kuma bayyana munufofinsa masu karfi a zaben 2023. Hamza Al-Mustapha ya…
Read More » -
AdminMay 20, 2022Abinda ya sa nake son Jarumi Rabi’u Rikadawa, Ladidi Tubless
Ladidi Tubless, dattijuwar jaruma a masana’antar Kannywood ta bayyana dalilin da ya sa take son jarumi Rabi’u Rikadawa, wanda aka…
Read More » -
AdminMay 19, 2022Bidiyo:; Innalillahi Wannan Matashin Ya Za6i Maryam Yahaya Kan Mahaifinsa
Innalillahi! Wannan Matashin Ya Bayyana Yadda Yafi Son Maryam Yahaya Akan Mahaifinsa, Idan Mutum Na Raye Ba Irin Abin Da…
Read More » -
AdminMay 18, 2022Zaben 2019, Nina Lashe Zabe Amma Aka Min Murdiya, Cewar Atiku Abubakar
Dan takarar shugabancin ƙasa a jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa shi ne ya…
Read More » -
AdminMay 18, 2022Rahama Sadau ta nemi tsari daga masu wayar Android
Jaruma rahma sadau tayi wata addu a a shafin ta na tuwita daya jawo mata maganganu marasa dadi. Ta wallafa…
Read More » -
AdminMay 17, 2022Mutum 20 Sun Mutu A Hatsarin Mota A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Akalla mutum 20 ne aka tabbatar da rasuwar su sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin tirela da…
Read More » -
AdminMay 17, 2022An kama Wata Tsohuwa Da Jikanta Suna kece raini
Daga Tonga Abdul Tonga Wata tsohuwa mai shekaru 76 da haihuwa da muka boye sunanta. An kamata da Jikanta mai…
Read More » -
AdminMay 16, 2022Bada Izinina Aka Wallafa Allah Wadai Ga Masu Kisan Deborah Ba – Atiku
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Abubakar Atiku, ya ce dole…
Read More » -
AdminMay 16, 2022Yadda Ta Kaya A Kotu A Shari’ar Wadan Da Suka Kashe Dalibar Da Ta Zagi Annabin
Sokoto – Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan dalibar Kwalejin…
Read More » -
AdminMay 15, 2022An Sha ‘Zagin’ Annabi Lokacin Yana Raye, Amma Bai Kashe Kowa Ba
A lokacin rayuwarsa, an sha zagin Annabi Muhammad (SAW) amma bai taba kai wa wani hari ba, a cewar Sheikh…
Read More » -
AdminMay 15, 2022Wassu Ma aurata Sun Kai Karar Asibiti Bisa Haifar Namiji Maimakon Mace
Wadansu ma’aurata da ke birnin Buffalo a Jihar New York ta Amurka sun kai karar wani asibitin karbar haihuwa da…
Read More » -
AdminMay 14, 2022Ku taimake ni yayan Sarki Kano zasu kasheni! Tsohuwar Jaruma Maijidda Ibrahm da ta Auri ɗan Sarkin Kano
LOKACIN da ta ke fitacciyar jaruma a masana’antar finafinai ta Kannywood, sunan ta Maijidda Ibrahim, yanzu kuma Hajiya Hauwa Bello…
Read More » -
AdminMay 13, 2022Shugaban Buhari yayi Allah wadai da wa’yanda suka kashe Deborah wacce ake zargi tayi kalaman batanci ga annabi Muhammadu S.A.W.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan da aka yi wa wata dalibar kwalejin ilimi ta Shehu Shagari…
Read More » -
AdminMay 13, 2022Kungiyar Izala Tayi Allah Wadai Da Zagin Annabi (SAW) Da Wata Yarinya Tayi A Jihar Sokoto
Hukuma ce ke da hurumin yanke hukunci ga wanda ya zagi Annabi, ba ‘dai’daikun mutane ba. Kungiyar wa’azin musulunci ta…
Read More » -
AdminMay 13, 2022An kama kansila mai ci da bindigar Ak-47
Ƴan sanda a Jihar Kaduna sun cafke wani Kansila mai ci da bindiga kirar AK-47 a garin Galadimawa da ke…
Read More »