Labarai
-
AdminMay 12, 20222023: Tinubu Nake So Ya Gaji Buhari – El-Rufa’i,
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-rufa’i ya ce jagoran jam’iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu yake goyon baya a matsayin…
Read More » -
AdminMay 10, 2022An Nada Messi Jakadan Yawon Bude Idanu Na Saudiyya
Tauraron dan wasan Argentina da PSG, Lionel Messi, ya zama Jakadan Yawon Bude Idanu da Shakatawa na kasar Saudiyya. Ministan…
Read More » -
AdminMay 10, 2022Ban damu a tsoma ni a Jahannama ba: Mai kudin duniya ya girgiza intanet yayin da ya ce ya kusa mutuwa
Babban attajirin duniya Elon Musk ya girgiza jama’a bayan ya bayyana cewa sam bai damu ba don an saka shi…
Read More » -
AdminMay 9, 2022Kungiyar Fulani’ Ta Saya Wa Jonathan Fom Din Takarar Shugaban Kasa A APC
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan, ya sayi fom din takarar shugaban kasa a Jam’iyyar APC. A ranar Litinin ne wata kungiya mai suna ’Kungiyar…
Read More » -
AdminMay 8, 2022Nayi Alƙawarin Zan Saida Duk Abin Da Na Mallaka Idan APC Ta Ba Zulum Tikitin Takarar Shugaban Ƙasa Don Yasai Fom”, Inji Wata Matashiya A Kaduna
Wata matashiya da ke kaduna ta yi alƙawari har ga Allah, zata saida duk abinda ta mallaka, daga ciki harda…
Read More » -
AdminMay 6, 2022A Jamhuriyar Congo Al’ummar Shasha Na Neman Fitsarin Ɗan Adam Ruwa A Jallo
Daga: Abbas Yakubu Yaura Shasha, wani kauye ne dake cikin yankin Masisi, mai tazarar kilomita talatin kudu maso yammacin birnin…
Read More » -
AdminMay 6, 2022Na Dai Na Karuwanci Sam Tun Bayan Da Wani Aljani Ya Daukeni Kwanan Gida, Inji Karuwa Mai Murabus
Daga Tonga Abdul Tonga Tace, “Ban taba tunanin zan daina karuwanci ba, domin harka ce mai kawo kudi da riba…
Read More » -
AdminMay 5, 2022Karuwa Ta Kwashewa Wani Magidanci Kayansa Bayan Da Suka Gama Kece-Raini A Hotel
Daga Tonga Abdul Tonga A yammacin jiya ne wani abu ya faru a wata jiha, nan da nan aka…
Read More » -
AdminMay 5, 2022Kwalekwale Ya Nitse Da Yara 24 Masu ‘Bukukuwan Sallah’ A Katsina
Akalla gawarwaki 18 ne aka tsamo, wasu mutum shida kuma ake ci gaba da neman su bayan wani kwalekwale ya…
Read More » -
AdminMay 5, 2022Yadda Malamar Makaranta Mai Shekaru 31 Ta Addabi Dalibinta Mai 15 Da Fyade
Daga Abdul Tonga A rahoton Ance Har Sai Da Ya Yasamu Tabin Hankali Saboda Yadda Malaman Da Addabe Shi Tare…
Read More » -
AdminMay 5, 2022An Fasa Daura Aure Biyo bayan angano ango ya turo iyayen haya ne a garin lere, kaduna
Daga Muhammad Inuwa Zariya “Anfasa wani aure, sabo da angano angon iyayen haya ya turo gidan su budurwan tashi akai…
Read More » -
AdminMay 4, 2022Jahar Kano Ganduje Ya Yi Wa Fursunoni 90 Afuwa
Gwamann Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi afuwa ga fursunoni 100 a ci gaba da bukukuwan Karamar Sallah a jihar.…
Read More » -
AdminMay 4, 2022Buhari Ya Zo Na 16 A Jerin Musulmi 500 Masu Daraja A Duniya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na cikin jerin musulmi masu karfin fada aji a duniya, kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama…
Read More » -
AdminMay 4, 2022Ƙasurgumin malamin da ke yiwa ƴan bindiga tsibbo a Zamfara ya shiga hannu
Jami’an sa kai a yankin Mada da ke jihar Zamfara sun samu gagarumar nasarar chafke ƙasurgumin malamin da ke yiwa…
Read More » -
AdminMay 3, 2022Yaya da ƙani sun rasu yayin ɗauko wayar salula da ta faɗa cikin masai a Kano
Wasu ƴan uwa guda biyu a jiya Lahadi sun rasa rayukansu a ƙoƙarin ɗauko wayar salula da ta faɗa cikin…
Read More » -
AdminMay 3, 2022Daga karshe, Shugaban Buhari ya bayyana wanda zai miƙa wa Mulki a zaɓen 2023
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ƙara magana kan wanda zai iya miƙa wa ragamar mulkin Najeriya bayan zaɓen 2023. Da…
Read More »