Labarai
-
AdminApril 22, 2022A Kannywood Ne Zaka Ga ’Ya’yan Da Iyayensu Suka Kasa Kula Da Su – Sarkin Waka
Fitaccen mawakin nan na masana’antar shirya fina-finan Kannywood, Naziru M. Ahmad (Sarkin Waka), ya ce idan ana neman ’ya’yan da…
Read More » -
AdminApril 22, 2022Sai da ‘yan anguwarmu suka taba zane ni, sun zaci na haukace, mai sana’ar kyadin da ya zama miloniya a Legas
Wani Azeez Isma’il ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta yayin da ya zama miloniya da sana’ar kyadi a LegasYa…
Read More » -
AdminApril 22, 2022Saidai Ku Cigaba Da Zagina Ina Nan Kan Ra’ayina Na Sukar Masu Tura ‘Ya’ya Almajiranci – Nafisa Abdullahi
A rubutu da tayi a shafinta na Twitter mai suna @NafisatOfficial, ta ce: “Ya bayyana cewa wasu mutanen ba su…
Read More » -
AdminApril 21, 2022Daga gida ake fara samun tarbiyya, Inji Rahama Sadau
Sau da yawa akan ce wasu jaruman Kannywood suna yin wasu abubuwan da gayya don a dinga cece-kuce akansu wanda…
Read More » -
AdminApril 21, 2022Ku Ceto Duk Mutanen Da ’Yan Ta’adda Suka Sace —Buhari Ga Hafsoshin Tsaron
Shugaba Buhari ya umarci Manyan Hafsoshin Tsaro da su tabbata sun kubutar da duk wani mutum da ’yan ta’adda suka…
Read More » -
AdminApril 19, 2022Kona Kur’ani A Kasar Sweden Yaki Ne Da Duk Musulmin Duniya –Iran
Ministan harkokin wajen kasar Iran, ta bakin mai magana da yawun ma’aikatar Saeed Khatibzadeh ya bayyana matakin da wasu ‘yan…
Read More » -
AdminApril 18, 2022Tsohon mijin Jaruma ya mata fallasa, yace kayanmatan bogi take siyarwa
Tsohon mijin fitacciyar mai siyar da kayan mata, Jaruma, Fahad ya bayyana cewa yana kula ta ne kawai saboda dan…
Read More » -
AdminApril 18, 2022Bidiyon matar da ta shekara 4 tana kwankwadar fitsarinta a madadin ruwa
A cikin shekaru 4 da suka gabata, wata mata daga garin Colorado a kasar Amurka mai suna. Carrie ta kamu…
Read More » -
AdminApril 17, 2022Ku daina haihuwar ‘ya’yan da ba za ku iya kula da su ba Nafisa Abdullahi
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta yi kira ga masu haihuwar ‘ya’ya ba tare da kula da su ba…
Read More » -
AdminApril 15, 2022Shekara 8 Bayan Sace ’Ya’yansu, Iyayen ’Yan Matan Chibok 24 Sun Rasu
Iyayen ’yan matan Makarantar Chibok sun koka game da abin da suka kira karairayin da gwamnati take ta sharara musu…
Read More » -
AdminApril 14, 2022Ko Buhari Ya Sauka A Mulki Matsalar Tsaron Najeriya Ba Za Ta Kare Ba ~ Fadar Shugaban Kasa Ga Dattawan Arewa
DAGA Comr Abba Sani Pantami Fadar shugaban kasa ta yi watsi da kiran da dattawan Arewa suka yi na cewa…
Read More » -
AdminApril 14, 2022Yadda Sheikh Dahiru Bauchi Ya Yi Bude-Baki Tare Da Fastoci
Tawagar fastocin jihohi 19 na Arewacin Najeriya sun ziyarci Gidan Shaikh Dahiru Bauchi domin yin bude-baki tare da shehin malamin…
Read More » -
AdminApril 14, 2022Bidiyo:; Ba Laifinta Bane: Sani Mai Iska Ya Bayyana Gaskiyar Abun Da Ya Raba Aurensa Da Fati Muhammad
A hirar da aka yi da shi a wani shiri na sashin Hausa na BBC mai suna ‘Daga bakin mai…
Read More » -
AdminApril 13, 2022Dalilin Da Yasa Muka Cire Ummi Daga Cikin Shirin Alaqa Muka Maye Gurbin Ta Da Maryam Yahaya
Dangane da shiri mai dogon zango na Alaqa wanda ya dauki hankalin jama’a da dama a makon nan bayan ganin…
Read More » -
AdminApril 12, 2022An Kama Shi Yana Lalata Da Gawar Buduwarsa Da Ya Kashe Zai Yi Tsafin Kudi
Dubun wani matashi ta cika bayan da ya kashe budurwarsa ya yi ta lalata da gawarta na tsawon kwana shida…
Read More » -
AdminApril 11, 2022Ayyana Takarar Osinbajo Ko A Jikina —Tinubu
Jagoran jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce ko gezau ba ya yi dangane da ayyana takarar…
Read More »