Labarai
-
AdminJanuary 13, 2022Za Mu Kawar Da Yunwa Tsakanin Dalibai A Bana – Ministar Jin Kai
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa majalisar dinkin duniya ta shirya hada kai…
Read More » -
AdminJanuary 12, 2022Na shake ta da Hijabinta Sannan Na Yanka Ta Wuka – Mai garkuwa da mutane ya ba da labarin yadda ya yi garkuwa da yarinya ‘yar shekara 13, sannan ya bukaci a biya shi N1m Bayan Ya Kashe Ta (hotuna)
Wani mai garkuwa da mutane Auwal Abdulrasheed mai shekaru 21, wanda rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama, ya bayyana…
Read More » -
AdminJanuary 12, 2022Yajin Aiki: Zauren Hadin Kan Malamai Na So Gwamnatin Kano Ta Sasanta Da ’Yan A Daidaita Sahu
Zauren Hadin Kan Malamai da Kungiyoyin Addinin Musulunci a Jihar Kano ya yi kira ga gwamnatin Jihar da kungiyar direbobin…
Read More » -
AdminJanuary 11, 2022Na Yi Nasarar Magance Matsalar Tsaro A Najeriya – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya jajirce cewa gwamnatin sa ta daƙile gagarimar matsalar tsaro a ƙasar nan. Haka dai shugaban ya…
Read More » -
AdminJanuary 11, 2022Martanin Buhari Ga Tinibu yayin da Tinubu ya ce ba abin da zai hana shi zama shugaba a 2023
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce shugaba Buhari baya adawa da burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Tinubu…
Read More » -
AdminJanuary 10, 2022Babu Maganar Sulhu Tsakanina Da Ganduje >Kwankwaso
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya musanta batun tattaunawar sulhu da aka ce yana yi da Gwamnan…
Read More » -
AdminJanuary 8, 2022An Ceto Jakin Da ‘Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Dashi A Katsina
Wani jaki ya shaƙi iskar ƴanci bayan da dakarun rundunar ƴan sanda suka kuɓutar da shi da ga hannun ƴan…
Read More » -
AdminJanuary 8, 2022Wayar Salula Ta Kashe Aure 3,088 A Nijar
Rikici tsakanin ma’aurata da wayar salula ta haddasa ya sa an samu mace-macen aure guda 3,088 a birnin Yamai na…
Read More » -
AdminJanuary 7, 2022Allah Yayiwa Fitaccen Malami Sheikh Ahmad Bamba, Rasuwa
Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda aka fi sani da…
Read More » -
AdminJanuary 7, 2022Mansura Isah Kammala Iddah Ga Yanda Aurenta na Biyu Zai kasance
Mansura Isah Na Zawarci Ko…
Read More » -
AdminJanuary 6, 2022Kabilar Latuka: Kabilar da sai saurayi ya sace budurwar da yake son aura kafin iyayenta su bashi aurenta
A sauran kasashen duniya, sai namiji ya fara neman soyayya da kuma amincewar mace tare da izinin iyayenta sannan maganar…
Read More » -
AdminJanuary 6, 2022Akwai Hatsari Bayyana Sunan Wanda Zai Gaje Ni – Buhari
Kamar da yawa daga cikin manyan masu rike da mukaman siyasa a kasar nan da ke kammala wa’adinsu, ana kyautata…
Read More » -
AdminJanuary 5, 2022Wata Matashiya Ta Kashe Kanta Bayan An Yada Hotunan Tsiraicinta A Masar
Wata matashiya mai shekara 17 ta kashe kanta bayan sakin hotunan tsiraicinta da wasu matasa biyu suka yi a kasar…
Read More » -
AdminJanuary 4, 2022Yan sandan Zamfara sun ceto mutane 97 da aka yi garkuwa da su da suka hada da jarirai 19 da mata masu juna biyu
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da ceto mutane 97 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a…
Read More » -
AdminJanuary 4, 2022Wata mata ta kashe kanta da ‘ya’yanta guda biyu saboda tana zargin mijin ta dayin lalata da wata
Wata uwa mai ‘ya’ya uku ta cinnawa gidanta wuta, inda ta kashe kanta da ‘ya’yanta biyu masu shekaru 4 da…
Read More » -
AdminJanuary 4, 2022Wani Magidanci Ya Dau Hayar Abokin Sa Ya Kashe Matar Sa Mai Dauke Da Juna Biyu
Dubun wani magidanci mai kimanin shekara 35 ta cika, bayan da jami’an ’yan sanda a Jihar Ogun suka cafke shi…
Read More »