NOVELSUncategorized

BARIKI NA FITO (BOOK 1) 24

                     *PAGE 24*
Fita yayi ya bud’e kofarshi ganin fadawa a wajan yasa yayi tsaki, domin ya tabbata bazasu Bari ya fita shi d’aya ba and inya fita dasu akwai matsala, dan shuru yayi sannan ya dake tare da fitowa,

 nan suka zube suna gyara kimtsa Allah ya taimaki Yarima Mai jiran gado takawarka lafiya…..
Dakatar dasu yayi alaman ya isa, gaba yayi suka tashi suna kokarin binshi ya dakatar dasu tare da fad’in bana bukatar ku bini.
kansu na k’asa suka amsa da fad’in komai Yarima yace dole mubi
Murmushi yayi cikin jin dad’i tare dayin gaba, mota ya shiga kiran VENZA gaba d’aya motar tinted ne baka ganin wanda ke cikin motar saboda tinted din but na motar na ganinka, harya tada motar saiga
 Usman nan kaman daka sama bud’e motar yayi ya shiga, tare da fad’in ina zaka? Gimbiya ta karaso kai ake jira
Yarima Aliyu tsaki tayi tare da kashe motar ya fita cikin takaici
Ganin ya fita yasa usman binshi a baya
Direct d’akinshi ya shiga kayan da akace shi zaisa in gimbiya tazo shiya sa, sannan ya fito a falo yaga usman baiko kulashi ba yayi waje abunshi
Ganin haka yasa usman ya bishi a baya yana murmushi.
Koda Yarima ya fito fadawa suka bishi direct wajan motocinshi ya nufa suka bud’e Mai ya shiga, usman shima da sauri ya shige aka ja dan zuwa gidan sarkin katsina dake nan domin suje su tawo dasu.
Koda suka karasa duka mutane suna mota, gimbiya ce ta fito fadawa suka mata Iso har motar da Yarima Aliyu yake ta shiga ta zauna a baya, usman kuma ya koma wata motar
Gimbiya zinatu Bayan ta shiga ta kalli Yarima cikin murmushi tare da fad’in wow my handsome….
Ido ya rufe cikin takaici, jiba yanda take abu a gaban driver
Jan motar akayi suka fara tafiya, hannunta tasa cikin na Yarima
Kallon hannun yayi tare da kallonta ya watsa mata wani irin kallo da sauri ta cire hannunta ganin irin kallon da yayi mata, ganin yanda ya d’aure fuska yasa taji ya bata tsoro yasa ta kame bakinta tayi shuru
Bayan sun karasa masarautar tasu, aka bud’e musu Mota suka fito, su mum ne a tsaye dasu fadawa domin tarban su, gimbiya da Yarima suka fito tafiya suke a tare har inda aka ware musu, wajan babba ne gefen gimbiya da kawayenta babba ne sannan gefen danginta shima daban, Bayan gimbiya zinatu ta shiga ciki zama tayi Yarima fita yazo….
Tayi caraf tace Yarima ba yanzu zaka fita ba sai wani ya shigo
Yace Aiba gadinki aka bani ba yana fad’in haka yasa Kai ya fita a falo yaga su mum suna kokarin shigowa ciki
Mum ganin ya fito tamai wani irin kallo alaman ya koma, ranshi a jagule dole ya koma ciki, tare suka shiga gimbiya zinatu gaida mum tayi cikin girmamawa
Mum amsawa tayi tare da fad’in tubarkallah, su Hafsat zama sukayi suna dan Jan gimbiya da fira duk da tana yi tana d’an jin kunya kaman dagaske, mum ita da Yarima suka fita
Mum d’akin yarima sukayi tace Yarima Wai mai yake damunka ne? A haka kake son in bari ka kara aure jiba yanda kakema wannan ma Anya zakai adalci kuwa?..
Da sauri yace mum kiyi hakuri, yau raina a bace yake amma ai kin San your son zaiyi adalci mum
Murmushi mum tayi tace waya batama Yarima rai?
Dan shuru yayi Kafin yace mum Zainab taki picking calls dina, wai sai Bayan biki na, gashi babu inda zani Har sai an d’aura aure
Murmushi mum tayi danta gane itace wacce d’an nata yake so, tace bani number dinta in kira maka ita..
Kaman yana jira da sauri ya karanto ma mum number din, dialing mum tayi ringing biyu bariki ta d’auka tare dayin sallama dan tunda taga number din take tunani dan taga special number ne sai yasa tayi sallama
Amsawa mum tayi tare da fad’in my daughter, Yarima ya kawo karanki kinki d’aukan waya.
Jin haka yasa ta gane mum dinshi ce, da sauri ta gaida mum cikin girmamawa.
Amsawa mum tayi tare da bama Yarima wayan sannan ta fita
Yarima yace my princess do you know how worry I am right now? Wannan wani irin punishment ne haka? Kin San zan shiga damuwa Sosai na rashin jin muryanki
Bariki tace shine kasa mum ta kirani koh?
Murmushi yayi tare da fad’in Aida Nasan hakane dama tun dazu na fad’a mata, Zainab am so worried about you, harna fito Zanzo aka kirani….
Tace Yarima amma kace bazaka fita ba sai Bayan aure koka manta kace haka al’adan yake?
Yace ban manta ba, dama Nasan saboda kina tunanin bazan zoba yasa kika ‘ki d’aukan wayana, ai inda Banyi magana dake ba yau Toh da komin dare sai nazo na ganki
Murmushi tayi
Yace I miss you my princess, ya shirye shiryen Walima?
Tace Alhamdullilah muna tayi, ga Kai yayi zafi, sai naga anyi an gama Kafin in huta.
Yarima yace Allah ya taimaka, gaskiya Kina bukatar hutu
Tace hakane idan muka gama zanyi tayin bacci har na sati d’aya in kashe waya na in huta
Yarima Aliyu yace joking, ban yarda da kashe waya ba
Murmushi tayi tare da fad’in ina amaryan mu?
Yace Tana nan yanzu ma zani in ganta.
Bariki tace uhm toh sai ka dawo Tana kokarin kashe wayan….
Yace karki kashe min waya ban gama magana dake ba..
Tace Yarima amarya na jiranka fah
Yace I know ita da zamu kwana gida d’aya
Bariki wani abu taji ya tokare mata a rai, amma saita dake tace uhm
Yarima jin tayi shuru yasa ya canza maganan da fad’in my princess very soon za’a turo gidanku so plz next ganin da zan miki a gidanku nake son in ganki, tunda har kin amince min inaga dan nazo babu wani laifi, sannan a ranan da Zanzo Zan nemi izini wajan baba
Tace Allah ya kaimu lokacin da zaka zo
Ya amsa da Ameen tare da fad’in my wife to be insha Allah
Murmushi tayi cikin jin dad’i
Sun dad’e suna fira cikin so da k’auna Kafin sukai sallama, tare da fad’in inya kirata ta d’auka ko ya fad’ama mum, dariya tayi tare da fad’in zan d’auka
********
Hjy habiba ce zaune daka ita sai rigan bacci haulat kuma na kwance akan cinyarta tana danna waya
Wayan hjy habiba dake ajiye kusa da ita ya fara kara, d’auka tayi taga son da sauri ta d’auka tare da fad’in ya naga number dinka na Nigeria?
Dariya yayi tare da fad’in mum Ina airport plz turo a d’auko ni.
Hjy habiba tace what a surprise, Bari in turo yanzu tashi tayi tana fad’in haulat tashi kisa kayan mutunci d’ana ya dawo yanzu za’a dauko shi a airport.
Haulat tace wow mum kice bros dina, tashi tayi itama ta nufi toilet dan tayi wanka dan basu dad’e da gama she’ke ayarsu ba suka zauna a nan
Hjy habiba tasa aje a d’auko mata gudan d’an nata daka airport inda itama tayi wanka tasa riga da zani na atamfa ya Mata kyau dan dama tana da kyan jiki, zama tayi a parlour tana jiran zuwan d’an nata…
Haulat ce ta fito itama cikin wata doguwar rigan less dinkin yayi mata d’as a jiki tayi kyau Sosai nufan hjy habiba tayi tare da manna mata kiss a baki
Hjy habiba taja baya tare da fad’in a’ah dakata mubar wannan abun sai a cikin d’aki any moment d’ana zai iya fad’owa so ya kamata mu dinga taka tsan tsan
Haulat tace Kai mum naga kin min kyau ne dana ganki harna Fara sha’awanki so nake miyi love plz mum
Hjy habiba tace sorry my daughter Bari farhan yazo inya shiga d’akinsa sai muje muyi abunda za muyi
Haulat tace ok mum
Suna cikin fira saiga wani saurayi ya shigo falon
Da sauri hjy habiba ta tashi ta nufeshi tare da rungume shi tana fad’in welcome son
Yace mum I really miss you tare da kara rungumeta
Idonshi ya sauka akan haulat dake tsaye tana ta murmushi, ido ya kura mata na wani lokaci sannan ya d’an saki mum dinshi tare da fad’in mum Bakuwa kikayi?
Hjy habiba tace eh sun tare da fad’in haulat ga farhan
Haulat tace sannu da zuwa
Murmushi ya sakan mata tare da fad’in yauwa nagode
Hjy habiba janshi tayi sukai sama direct d’akinshi suka nufa, suna shiga yace Kai mum wannan yarinyar tana da kyau Sosai
Hjy habiba bata fuska tayi tare da fad’in toh inma kana tunanin wani abu ka Bari domin bikinta ya kusa
Dariya kawai yayi sannan ya shiga toilet dan yayi wanka
Ganin ya shiga toilet yasa Hjy habiba fita danta jirashi a dinning yazo yaci abinci,
A falo taga Haulat tana waya tana murmushi tun Kafin ta karasa ta d’aure fuska domin ganin yanda take wani murmushi, kusa da haulat taje tana fad’in ke dawa kike waya?
Kashe wayan tayi tare da fad’in mum nida wani guy dina ne
Hjy habiba tace OK dan a zaton ta haulat na waya da wata mace ne sai yasa take wani kanne murya
Farhan ne ya fito cikin Kananan kaya yayi kyau Sosai dan dama babu laifi yana da kyau dogo ne bashi da jiki Sosai ga idonshi manya……
Kallon haulat yayi wacce take danna waya yace Mata haulat come let eat together
Tashi tayi suka nufi dinning din Wanda hjy habiba ke zaune na jiran fitowan nashi
Hjy habiba ce ta zuba mai abinci, Fara ci yayi yana yi yana kallon haulat duk hjy habiba na Lura da hakan wanda take ganin ya kamata ta d’auki mataki tun da wuri…. Hmmm muje zuwa dai
*******
Yau ake shirya mothers day Wanda mum din Yarima ce ta had’a, a cikin masarautar za’ayi, karfe biyu na rana aka saka mutane har Sun Fara hallara
Amarya ce cikin wani shegen less Wanda kallo d’aya zaka masa kasan Mai shegen tsada ne, anyi mata kwalliya na Kece raini babu laifi tayi kyau Sosai, bayan an gama shiryata da zata fita aka saka mata wata alkyabba akan kayanta nan kawayenta suka jeru gaba kuyangi baya ma kuyangi har wajan da aka tanada dan zaman amarya.
Yarima Aliyu kam yana gefenshi cikin bedroom dinshi shida usman falon abokananshi ne, Usman dake zaune a gefe yace plz Yarima ka tashi ka shirya mana kasan zamu je muyi mata koda 5mnt ne sai mubar wajan plz ka tashi ka shirya K……  Kiran mum din Yarima cikin wayar usman shine ya Katse Mai magana tare da fad’in Kaga mum ce ka tashi muje
D’auka usman yayi ban San mai mum tace ba naji yana fad’in ga munan ranki ya dad’e
Usman kallon Yarima yayi yace mum tace maza maza muzo yanzu
Tashi yayi rai a jagule ganin ya tashi yasa usman fita danya bashi waje ya shirya
Yayi wajan 30mnt sannan ya fito cikin wata Shegiyar shadda tare da malin malin ba karamin kyau Yarima Aliyu yayi ba kamshi kawai ke tashi ganin fitowanshi yasa abokananshi suka tashi dan tafiya wajan mothers day din tun a nan wasu suka fara d’aukanshi hoto, suna fita fadawa suka fara kirari har wajan mothers day din suka je, inda Yarima ya zauna kusa da amarya wato gimbiya zinatu, sunyi matukar kyau Sosai ana ta d’aukansu hoto
Nan aka saka wa’ka inda aka bu’kaci amarya da ango su fito, Yarima tashi yayi inda suka jero tare gimbiya ta sa’kale hannunta cikin na Yarima har filin inda za suyi ranan inda suka fara rawa tana manne a jikinsa, duk da Yarima yana dan basarwa baya son yi, nan abokananshi suka fito suna musu spraying, kawayenta ma Suma suka fito suna musu liki, abun dai gwanin sha’awa ana ta d’auka a hoto har y’an gidan tv Suma sun zo suna d’auka, Anata watsi da naira kaman ba gobe
Yarima ko 1hr baiyi ba yabar wajan ya samu ya silale ango ya gudu sai a bokanan ango kawai, ganin Yarima baya wajan yasa Suma suka bar wajan
Yarima d’akinshi ya shiga inda ya kira bariki har sau uku batai picking ba, yace where did she keep her phone ?
K’ara kira yayi amma still batai picking ba jin karan bud’e kofarshi yasa bai kara kira ba friends dinshi ne suka shigo suna fad’in saika tafi babu wanda ya Sani
Shuru yayi ba tare daya tanka musu ba danshi rashin d’aukan wayan zainab yana sashi cikin wani hali
Bariki kam tana kallon kiranshi taki d’auka domin wani irin azabban kishi take ji, danya fad’a mata yau za suyi mothers day tasan muddin ta d’auka sai taji wani abun ta rasa mai yasa ta kasa controlling kanta tana matukar kishin Yarima, wani hawaye ne ya zubo mata tare da fargaban duk ranan da Yarima yasan tana bin maza ta shiga uku, kirgawa ta farayi rabonta dana miji tace dole ina gama istabra ‘I muyi aure karya ja wani lokaci Kafin a sami masu bakin jaba su fad’a ma Yarima ya fasa auranta, tunawa tayi sanda yake fad’a mata zina kawai zaki aikata in fasa auranki….  Lallai Yarima in yasan nabi maza bazai aureni ba, dole insa Ayi bikin da wuri in yaso Bayan bikin zan fad’a mishi komai da baki na tabbas dole auran ya zama na sirri ba kowa zai san da  auran ba sai an d’aura a hankali ta furta karuwanci baiyi ba yaune rana ta farko da tayi data Sani tare da biye ma zuciyarta data ingizata tace mai yasa na yanke hukunci cikin fushi kuka ta saki mai taba zuciya …..
~MARYAM OBAM~

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button