KYAWUNA JARAFTA TA Page 1 to 10

Chak ya tsaya batare daya saki hannunta ba yake kallonta tundaga kan tattausan hannunta daya rike zuwa kyakkyawan fuskanta da yanda ta runtse idanunta cikeda tsoro tana nishi zuwa yanda jelan gashinta ke gogan kasan wajen. cikin wani irin murya yace “who are you beautiful lady”? jin muryan mutum wanda batasaniba dan duk azatonta da Abba taci karo danshi ke zama awurin nan danhar tasadakar yautamutu a hannunshi yasa tabude idanunta dasauridasauri sanan tawaresu sosai ta kalleshi hada ido tayi dawani kyakkyawan Matashi wanda akalla zaiyi mate din Ya Hamad dinsu yana sanye cikin wani farin yadi mai laushi sai zuba uban kamshi yake, kara zaro idanu tayi tana kallonshi batare datayi maganaba, murya chan kasa yace “who are you? what’s your name Pretty Lady” kokarin fizge hannunta daga nashi tashigayi sanan tace “My name is Du’a” wani irin lumshe ido yayi yabude yana karabinta dawani irin mayen kallo yace “you have a very very, verrryyy beautiful name, keyar gidan nanne ko bakuwace ke” kokarin fizge hannunta take takasa sabida yanda yariketa gam gam tace “ni yar gidan nanne, nika sakenmini hannu intafi” ganin hankalin ta nakan hannunta dayaki saki yasa yace “kinaso in sakenmiki hannu”? gyadamai kai tayi batare data kalleshiba ta kalli gefe daya, yace “to answer my questions saina saken miki hannu” dasauri ta gyadamai kai tana kallon gefe dan batason hada ido dashi sabida kallon dataga yanamata ahankali yana kallonta still yace “ke kanwar su Hamad ne”? dasauri ta gyadamai kai alamun eh hakan yasa yace “amman your mum is different ko?” sake gyadamaikai tayi tace “Mami ce Mum dina” yanda take magana da muryanta kaman na yara tsabagen dadi bala’in tafiya dashi yake she talks kaman yar yarinya kuma kaman ashagwabe, ahankali yace “Yaya akayi to bansanki ba?” ahankali tace “Abba baya barina infita” yanda take maganan gabaki daya taki kallonshi sai gefe take kallo yasa yasake binta dakallo tundaga gashin kanta har zuwa kirjinta da yake hango tudun boobs dinta da kyau wowwww! dan he could have a clear sight saman sabida yanayin wuyan riganta dakuma yanda tadan rankwafo ta gabanshi, tana kallon gefe still tace “dan Allah kasakeni in tafi I don’t know you, idan wajen Ya Hamad kazo kaje side dinshi Abba kadai ke zama anan” murmushi yamata ganin da gaske takasa kallonshi sai gefe taketa kallo tana magana this girl is not use to men! yay maganan aranshi sanan yace “ni wajenki nazo sonki nake” girgixa mai kai tayi dasauri tace “wlh bani bane banama fita baka sanni ba please kasakenmini hannu nakoma cikin gida ba’a san nafitoba wlh” yanda take maganan yake mugun burgeshi baisan lokacin dayace “antaba gayamiki u look beautiful whenever you talk? Is this ur natural hair”? yakai hannunshi zai taba kanta dasauri takoma baya saikuma tasaki kuka shima binta yayi tana komawa baya yana kokarin biyota zai taba mata gashin sukaji karan fadin abu dasauri dukansu suka waigo baya.
Nana ce tafito taci uban gayu sai kamshi take zubawa tadauko hadadden tray da jug din cold zobo da cups kekai dukta sakesu akasa jug din yafashe zobon nabin kasa.
???? MY BEAUTY MY CURSE ????
✍️M SHAKUR
Free page
EPISODE 4️⃣
Ganin Nana yasa takara karfin kukan tace “Ya Nana kinga wanan mutumin ko yarikeni yaki yasakeni tundazu” juyoda kanshi yayi yana kallon yanda take magana kaman zai cinyeta yace “inda nasan akwai kyakkyawan yarinya irinki agidan nan I wouldn’t have wasted my expensive time on this your sister yanuna Nana” wani irin kwalalo idanu tayi sai yanzu tagane saurayin Nana ne wanda zata aura, rawa jikinta ya shigayi tana kallon Nana tana kokarin fizge hannunta daga nashi, ganin yanda ta daburce yasa yasaketa yana murmushi looking so damn happy, dawani irin gudu ta kwasa tama kasa komawa ta hanyar data biyo dazatazo kawai ta zagaya takoma ta compound tabude kofan falonsu ta shiga da gudu tai sama.
Binta yayi da kallo harsaida yadena hangota sanan ahankali yakalli dankwalinta dake wurin da novel dinta yadauka sanan yakai dan kwalin kan fuskanshi yana wani shakan kamshinta sanan ya janyesu daga kan fuskanshi yakalli Nana dake tsaye takasa kwakkwaran motsi yace “so kinada this beautiful sister baki taba gayamin anything about her ba, in fact you’ve never mentioned her to me ma” tattaro courage dinta tayi tasakinmai murmushi kobakomi akwai one thing data koyo daga wajen Mum dinta is kirsa, karasowa tayi kusada shi tazauna akan carpet din data shimfidamai cikeda salo irin na siyasa tace “ko Abban mu dudda yarshi ce baya acknowledging nata cikin yaranshi, bama Abba ba har uwarta Mamin ta data haifeta ma, bakaganta ba kaman mayya, Mamanta kafin tai aure tanada aljanu namijin dare, kafin acire mata aljannun akwai wanda ya aure ta so ance shine yamata cikin wanan yarinyar saisa gatanan daban, gabaki dayan danginmu ita kadaice fara, ita kadaice daban, kamanninta komi nata daban, Kakanmu ta tsaneta, she has been nothing but a bad luck duk inda tashiga saitai causing trouble saisa Abba yay grounding nata, ba boko ba islamiyya ko this our compound she’s not allowed to come out, iya kanta daki, ko kitchen ba’a bari tashiga kartaje ta kashemu, I don’t think ko hot water ma ta iya boiling, she has been grounded like this for years ba tun bayan JSS2” tunda take magananan yake kallonta don shi mugun dan gayu ne dan boko yaron dan gata dan masu kudi wani irin tabe baki yayi yace “you people are being sarcastic, young innocent preety girl zaku kulle haka agida sabida she’s different kamanninta daban that’s illiteracy, gatanan so pretty my lord, her body is so soft, ga gashi, just look at her snatch waist, ka auri wanan ai zaka more rayuwa da itane kasha miya kasha miya harka gaji” murmushin yake tayi tace “common Muhsin mubar maganan yar Aljanun nan” mikewa tsaye yayi yace “I’m being serious ni, wai kinzaci wasanake, wlh naganta inaso nafasa aurenki, bari naje nasanar da Dad, this ur beautiful sister nakeso wlh ita zan aura, gata so young daga gani batafi 20 ba” tashi tayi dasauri kirjinta na bugawa uku uku dan arayuwanta tana bala’in mahaukacin son Muhsin kaman zata haukace, yarone ga kudi ga gata ga kyau, dawani irin sauri takama hannunshi tarike tace “please Muhsin inma wasa kakemin this joke is way too expensive, bikinmu duka duka baifi 1month bafa saikace kafasa aurena kanwata kakeso daga ganinta yanzun nan don’t you see what’s going on abinda yasa ake cewa ita yar aljanune, minti nawa da ganinta har kaji kana sonta u are willing to risk our relationship damuka raina for years when we are finally about to get married, dan Allah karkamin haka, kataimakama rayuwana Muhsin kasan yanda nake sonka please Baby” fizge hannunshi yayi yace “stop talking nonsense, wlh bazan aureki ba kinjima na rantse, ni Du’a nakeso ita zan aura” yajuya zai tafi dawani irin sauri tasha gabanshi ta zube ta hanyar kneeling down tahade hannayenta tana kuka tace “please stop saying kanwata zaka aura, please stop saying that, wlh karabu dani zan iya mutuwa Allah kuwa Muhsin dan Allah karkamin haka, you know how much u mean to me eh, me zakayi da ita? babu abinda banfitaba kawai saidai ta nunamin haske” zaro ido yayi yace “what! are you crazy, karki kara comparing kanki da yarinyar nan dan wlh tafiki komi, nima daman zan aureki ne because u are full dan banson mace ramamma, kinada big boobs da ass you know that’s what I like, but damn!!!! Du’a shape is bura’uba! her shape is life threatening, idan bansami yarinyar nan namore rayuwa da itaba I can die, ke kinga ass da boobs wane naki, see maddd flat tummy, see snatched waist, I don’t think kugunta yakai 10, ke abeg go gefe we are talking about Kim Kardashian anan danko Kim taga Du’a she go run go hide” dasauri tashiga hade hannayenta zatai magana hankadeta yayi yabita gefenta yawuce yace “saikuma kiyi bayan nagama rantsuwa cewa bazan aureki ba kome zakiyi saidai kuma kiyi ni kanwarki nakeso wlh, am off zanturo Dad anjima da night” yana maganan yay gaba zuwa compound dinsu yaje yashige hadaddiyar jeep dinshi mai gadi yabudemai gate yawuce yafita abinshi.