MADADI Page 51 to 60

Naja’atu kallo guda tayi masa taji gabanta ya wani irin faduwa! a take taji wani irin sonsa ya sauka a zuciyarta, duk da ta kasance mace mai kyau amma kyawun *Bash* yayi masifar tafiya da imaninta Wow! irin maxan da take bala’in so wannan hand some din waye zai had’ashi da Salim bare kuma wani tsoho irin Abbah Abbas!sum she idonta tayi tana jin yanda gabanta ke faduwa kaunar *Bash* na sake ruruwa a cikin zuciyarta.
To shima nasa ‘bangaran kallo guda yayi mata yaji yana sha’awarta dan yana bala’in son mace duguwa saboda tana da zurfi duk irin mi’kewar da joystick dinshi tayi idan yana sex da doguwar mace tana samu guri..Ya lura yarinyar za’a je da ita ga tsayi ga nonuwa tubarkallah…Yana shafa tarin sumar kansa yaja kujera ya zauna da murmushi mai kyau a fuskarsa…Mommy tace”Ashe baka fita ba dama.”? Yace.” Tun misalin shida na safe na fita ban jima da dawowa bane.” Tace”Okey to bari na had’a maka abinci ko.” Yana kallon Naja’atu yace”Mommyn wannan babyn fa duk cikin famliy naki dana Daddy ban san da ita ba.” Tace”Sunanta Naja’atu friend din Munira ce ta kawo mata ziyara tun daga kano.” Yace.”Wow! beb sannu kinji ko ya kano me yasa ban ta’ba saninki ba dik da cewar duk wasu friends din Munira na sansu amma ke nayi mamakin da ban ta’ba saninki ba.
A sanyaye tace”Tare mukayi *Andal skull* da Munira sunana Naja’atu Abbas ‘kofar na’isa.” Yace.”Okey sai yanzu na gane me yasa duk sanda muka je visiting bana haduwa dake.? tace”mybe bana kusa ne.” Girgixa kansa ya shiga yi yana sakar mata kayataccen murmushi kafin yace.”Amma kin san kina da kyau ko”? Murmushi tayi ta sinne kanta wani irin dadi na ziyartar zuciyarta da alama ta fahimci cewar guy ya fad’a tarkonta kamar yanda ta fad’a nasa….Mommy kuwa barin gurin tayi tana jin dadin ganin yaron nata ya tanka Naja’atu addua take Allah yasa su daidaita kansu dan tana bala’in so taga yayi aure…..
Cikin sigar Yaudara da sigar janye hankali ya kwantar da murya yace.”Naja’atu kallon farko nayi miki naji ina sha’awarki ina fatan zaki mallaka min kanki koda na rana daya ne.” Taji gabanta ya yanke ya fad’i! Ashe Sha’awarta yake ba sonta yake da aure ba?
Ta dan bata fuska tare da fad’in “Gaskiya bana cikin jerin irin wannan matan.” murmushi yayi yace.”Nima na fahimta ke me hankali ce okey idan kin shirya aure nima na shirya zan aureki ina tunanin zan karya al’kawarin dana daukarwa kaina a kanki….Jin wannan magana tasa yasa wani irin farin ciki ya lullu’beta babu shakka tazo garin Jos a sa’a tunda tayi nasarar samun wannan guy da yake da wahalar samu……
*Waye yake maganar Salim da Abbah Abbas idan su Bash na guri????*
*Ammafa kada ku dauka ina team din Bash No!✖️ Har yanzu ina tare da Abbah???? ina kuma taya shi alhini da jimamin faruwar wannan al’amari*
*Tofa gwanar taku ta tsinci dami a kala duk ta rud’e ta samu saurayi mai jini a jika wanda zai iya da jarabarta anata ganin Bash ne zai iya dauke mata dukkanin laluranta akwai dramar????*
*Littafin na kudi ne..!*
Koda zaki ganshi a gruops to na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake
Vip gruop #600
Normal gruop#300
accont: 0542382124..Binta Umar gtbank..Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta whasap da wannan numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*MANZIR _ALWAFIR ABUJA????????*
_*Sun tanadarwa da mata kayan gyaran jiki masu kyau da inganci magungunansu babu almundahana a ciki mutukar kika fara amfani da ingantattun magungunan company manzil alwafir to ba zaki daina ba saboda ingancin magungunansu ko wace matsala kike fama da ita mutukar ta shafi zamantakewar auranki manzil alwafir zasu share miki hawaye da akwai gruops na mussaman da suka bude domin taimakon mata masu fama da matsaltsalo a gidan auransu idan kanki na cikin duhu mutukar kinyi rijistar dasu to kukanki ya ‘kare idan kina bukatar kiyi rijistar sai kiyi magana.*_
Mddbhrmbn45
*Bash* ya sake tausasa muryarsa kamar wani mutumin kirki yace.”Idan kin amince min da wuri nake so ayi komai a gama dan akwai tafiyar da take tunkaro ni aiki zai kaini kasar Ghana inaso in tafi dake can sai muyi amarcinmu hankali kwance.”
Lumshe idonta tayi tana jin wani irin feelings na taso mata jin maganar amarci yasa ta sake kwadaituwa da auran *Bash* domin tana ganin a yanzu za tayi irin auran da take muradi…….Cikin wani irin yanayi Tace”Zaka iya auran bazawara.”? *Bash* yayi sak yana kallonta, da wani irin yanayi na alhini gami da damuwa tace”Ina da aure yanzu haka dalilin auran dolen da akayi min da mijin ‘yar uwata data mutu yasa nazo nan garin…..Tiryan tiryan ta bashi labarin rayuwarta…
*Bash* ya shiga murza fatar goshinsa cikin damuwa yace.”Amma banji dadin wannan labarin naki ba wallahi wannan dattijon yayi min shigar sauri amma babu damuwa tunda ina sonki zan iya auranki a haka yanzu babban burina ya sake ki dan yanda kika bani labarinsa na fahimci mai taurin kai ne watakila dik wannan abun da kikayi masa sai iya ‘kin rabuwa dake amma idan yasa gardama da taurin kai sai kawai muyi maganinsa.” Tace”Kada ka damu a jikina ina jin zamana dashi yazo karshe zai iya sakina idan yaji na zubar masa da ciki domin yana da bala’in son yara bana tsammanin zai iya hakura ya kyaleni…..Kuma zan tura masa text domin na tabbatar masa da cewar cikinsa ya lalace nasan hakan sai sake tunzurashi…
*Bash* yace.”Okey ina ganin yanzu ma zaki iya tura masa text din ayi ta ta ‘kare dan wani irin kishinsa nake ji a cikin zuciyata.” Murmushi tayi tare da mika hannunta domin kar’bar tsadaddiyar wayar tasa…….Daidai lokacin Munira ta shigo palon hannunta rike da wasu ledoji sha’ke da kyan ciye ciye..Ganinsu zaune guri guda yasa tace” Kai gaskiya kunyi bala’in dacewa da juna kada dai har soyayya ta shiga tsakaninku gaskiya idan haka ta kasance zanfi kowa jin dadi wallahi… *Bash* na shegen murmushinsa yace.”Munira kina da wannan Friend din baki ta’ba nuna min hotonta ba ai da tuni nine zan aureta amma kika bari wani tsoho yayi min shigar sauri.” Munira ta ‘karaso gurin tana wata irin dariya ta farin ciki ta bawa Naja’atu hannu suka tafa suna dariya..Munira ta zauna kan kujera tana fad’in”Wallahi Broth Allah ne kawai yayi ba kai zaka fara auran Naja’atu ba amma tuntuni na dade dayi maka sha’awar auranta kawai sabida nasan baka so ayi maka maganar aure yasa banta’ba nuna maka hotonta ba amma yanzu naji dadi sosai daka ganta da idonka kace kana so.”
Cike da sha’awa yace.”Munira Friend dinki tayi sosai dan lokaci guda ta tafi da zuciyata matsalata guda auran da yake kanta shin wace shawara kuka yanke akansa.”
Munira tace”Haba broth kada ka damu wannan auran ai dashi da babu duk daya suke insha Allahu sai ya saketa komai nacin sa.”
*Bash* ya mi’ke tsaye idanunsa kan Naja’atu yana mata wani irin kallo wanda kana ganinsa kasan na sha’awa ne yace”Ki rike wayar a hannuki zuwa gobe da safe zan ‘karba amma ki tabbatar da cewa kinyi masa text din da kika fad’a.”
Tace”Insha Allah zan masa kada ka damu.” Hannunsa ya zura a aljihun jins din dake jikinta ya wani tsira mata shu’uman idonsa gabad’aya jikinsa ya mutu ai dole ne ya fita ya nemi biyan bukatarsa…Munira ta dinga dariya tana fad’in “Lallai yau ina kallon soyyaya mai zafi! Had’uwar farko Naja’atu kin rikita min dan uwa gaskiya naji dadin wannan al’amarin.” *Bash* Yayi saki murmushi had’e da sosa kanshi ya kama hanyar fita yana wata shegiyar tafiya irin ta marasa kunya.