MAKAUNIYAR KADDARA COMPLETE HAUSA NOVEL

MAKAUNIYAR KADDARA 66

       “Eh mana Abdul-Mutallab, ai girman cikin ne masha ALLAH kamar ba wata bakwai ba”.

       Kallon Zinneerah ɗin yayi shima da ƙyau zuciyarsa na fata da tabbatar wannan zance na Mahma. Yace, “To Mahma bamu saniba dai, amma ALLAH ya 

tabbatar”.

       “Amin to, amma baku dubaba kenan?”.

      “Wlhy Mahma banason wannan bin ƙwaƙwƙwafin, komai ya fito a cikin nan ina maraba dashi da so da ƙaunarsa”.

       “Alhmdllh aihaka akeso musulmi ya kasance Abdul-Mutallab, ALLAH ya rabasu lafiya”.

    Da “Amin” ya amsa mata. Zinneerah kuwa tayi a zuciyarta kawai………….✍

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button