MEEMA FAROUK 1-END

MEEMA FAROUK Page 1 to 10

*MEEMA FAROUK*

                   ????????????

*NA_NAFISA ISMA’IL*

*WATTPAD_UMMUDAHIRAH*

*PERFECT WRITER’S ASSOCIATION* ????

“`( WE AIN’T PERFECT, BUT WE’RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS????)“`

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                  *P.W.A✍️*

            *SADAUKARWA*

_Na sadaukar da wannan littafin ga Shugaba adila *SAFNA ALIYU JAWABI,* Allah ya daɗa ɗaukaka ki Amin._

             *NO_1 & 2*

             *RIYADH NORTH*

         Hannun ta riƙe da bairo tana juya wa a kan book ɗin but ta kasa rubuta komi, tunani ne sosai a ranta wanda ya hana ta saƙat, shin yaushe ne zata kasance cikin farin ciki? Har yaushe ne komi zai wuce a rayuwar ta? Komi ya koma mata kamar baya? Idan ta zauna tana irin waɗannan tunanin sai taji da ace ba’a haife ta ba…

            Faɗin da bairon nata yayi ne ya sanya ta dawo cikin hayyacin ta, idanun ta a kan bairon amma ba ta da alamun ɗauka, sai ta tsira mishi Sexy eyes ɗin ta a ɗan soconni kafin ta janye su tana jan ajiyan zuciya, lumshe idanun tayi a lokaci ɗaya tana buɗe su, ko kaɗan fuskar ta babu ɗigon fara’a wanda dama ta jima rabon da ta ganta cikin farin ciki, idan kuwa ka ga tayi murmushi sai dai tana gaban Abee ɗin ta ne, wannan kuma domin farin cikin shi take yi, ba ya ga haka babu wanda ke ganin dariyan ta bare murmushin ta a yanzu, ko yaushe a yanayi ɗaya take, walau farin ciki ko baƙin ciki, abin har ya zame mata jiki

Tashi tayi tana saka room silifers ɗin ta da ta zame su daga ƙafafun ta, sai ta taka a hankali ta nufi bakin windown ɗakin ta, hannayen ta ta sanya ta zuge cootin ɗin wanda haske ya bayyana a cikin ɗakin da ada babu, kanannaɗe hannayen ta tayi a ƙirji tana bin wajen da kallo, yayinda ta faɗa duniyar tunanin da ya zame mata jiki ko yaushe, tana tuna abubuwan dake faruwa a rayuwar ta

Daga ita sai guntun riga me ruwan Powder, dressed sleeping ne, sai gashin ta da ta ɗaure shi a ƙasan ƙeyanta ta sanya baƙin hula me kauri wanda ya fito mata da tuntun gashin nata, har kunnen ta ta rufe a cikin hulan wanda da alamu garin da akwai sanyi ne, duk da haka be sa ta sanya kayan sanyi ba, illa hulan dake kanta na sanyin, kuma ba wai don ba ta jin sanyin ba, sai dai ta saba da yanayin ne.

          Ta jima a nan a tsaye kafin ta janye idanun ta tana wuce wa cikin Toilet, wanka tayi ta fito ɗaure da Towel a jikin ta, a lokacin ne ake mata Nocking a bakin ƙofar ta

“Na’am”. Tace tana me zama gaban dressing mirror

Buɗe ƙofan aka yi wata budurwa ta shigo da uniform a jikin ta, da alamun ƴar aiki ne don sai da ta duƙa ta gaishe ta kafin cikin harshen larabci tace, “ji’itu liru’uyatiki, li’annani ƙultu laki lah takruj”.

( “dama na zo duba ki ne saboda naji ki shiru baki fito ba”.)

Bata kalle ta ba ta bata iznin tafiya

Sai ta tashi ta fice

Ita kuma lotion ta shafa a jikin ta tare da Powder, sai ta miƙe ta nufi wardrobe ɗin ta, buɗe wa tayi ta ciro kayan da zata saka, ta shirya cikin riga da wando masu taushi brown color, sai ta ɗaura after dress baƙi sannan ta yane kanta da gyalen shi, flet shoes ta saka a ƙafafuwan ta sannan ta ɗauki handbag ɗin ta ta fito. Steps ta taka ta sauka ƙasa ta nufi ɗaya daga cikin ɗakunan

Bata kai da shiga ba wata mata ta fito tana sanye da fararen kaya, da alamu Nurse CE ita

Sai ta kalle ta tace, “Abee”.

Murmushi matar tayi mata tace, “jasadahu khafifun jiddan, wal’aán huwa naà’im”. (“jikin shi da sauƙi sosai, yanzu haka ya samu barci ne”.)

Bata ce komi ba ta ɗago hannun ta tana duba wrist watch ɗin ta, sai kuma ta juya ta nufi kan dainning, zama tayi tana ajiye handbag ɗin ta saman dainning ɗin, sai ta saka hannu ta janyo Cup ta haɗa tea rabin Cup, ta soma sha a hankali duk da akwai zafi, sai dai hakan be dame ta ba. Cikin ƙanƙanin lokaci ta gama tana miƙe wa tsaye

A lokacin ne Nurse ɗin nan ta fito daga kichen riƙe da faɗeɗen bowl a hannun ta

Fuska ba walwala kamar ko yaushe tace da ita, “a’atani bihi jiddan min fadlik”. (“ki kula dashi Please”.) Bata jira cewar ta ba ta juya tayi hanyar fita, tana fita compound ɗin gidan ta shiga motan ta ta fice. Tafiyan mintuna goma ya kaita cikin school ɗin su, kai tsaye department ɗin su ta wuce, tana yin parking ta fito ta wuce class ɗin su

A lokacin babu wasu mutane a ciki sosai, sai ta samu wuri ta zauna a gaba ta ciro wani book tana duba wa

Har Malamin ya shigo ya soma musu karatu babu wasu mutane sosai

Hankalin ta na kan malamin har ya gama ya fita

Time ɗin ne waɗanda ke gefen ta suka samu damar mata magana, Esha ce tace, “Hello, my beauty, are you already here today?” Ta ƙare maganar tana murmushi

Ɗago kai tayi ta kalle su, memakon ta bata amsar sai tace, “where is Zamiya?”

“Today she will not come”. Cewar Ummu Hani

“Why? But she didn’t inform me?”

Ummu Hani Said, “you know the pain she is going through, today she is suffering.”

“Let’s go check on her before the teacher comes in.”

“Ok”.

Suka tashi su ukun suka fice, kai tsaye Hostel ɗin makarantan suka wuce, room ɗin da Zamiya take suka nufa, until they were Nocking before she opened it for them

Seeing them, she jumped up and hugged them happily

Esha na dariya tace, “Oh are you okay? Let’s go back”.

Hararan ta Zamiya tayi tana turo baki tace, “wlh I don’t feel comfortable, glad to see you”.

Duk dariya suka yi ban da Meema dake bin su da kallo, duk da a ranta tana jin farin ciki, amma kuma baza ta iya nuna shi a fuska ba

“Let’s come in”. Tace dasu tana yin gaba

Zama suka yi a kan sofa, inda Zamiya ta dubi Meema tace, “My Beauty What about Abee’s Body?”

“Alhmadulillah easily”.

Ummu Hani Said, “By the way, we forgot we didn’t hurt him. Please I’m sorry.”

“It’s alright”. Cewar Meema tana duba wayan ta, sai kuma ta ɗago tana kallon Zamiya tace, “what about your body?”

“Alhmadulillah, I was relieved. I wanted to go to school but I didn’t get a chance.”

Esha said, “Did you hear anything. You don’t care about your body, do you?”

Tana dariya Zamiya tace, “Allah has made it easy for me. Let’s get ready and go together.”

“You are not enough wlh, you will not follow us”. Esha tace hakan tana hararan ta

Ummu Hani na dariya tace, “where is your water? It’s easy for her, please let her go.”

“is what I see like her body”. Zamiya tafaɗa tana dariyan itama

“Get up and let’s go”. Cewar Meema

“No there is still time for us Meema, sorry stay please?” Tayi maganar da marairaice fuska

Kallon ta Meema tayi tace, “We’re going to be late for class. It’s too late for us to leave, but we’ll be back soon, God willing.”

“Yeah then, but what can I cook for you?”

Esha tayi tsagal tace, “How are you Can you cook for us? “No, we forgive you.”

“I can wlh”. Zamiya Tayi maganar cikin shagwaɓa

Dariya Ummu Hani tayi tace, “The king of racism is not in front of Ummee you are”.

Cike da gajiya wa Meema dake kallon su suna dariya tace, “let’s go please”.

Sallama suka yi mata suka bi bayan Meema da har ta fice ma, ita kuma Zamiya ta rako su har bakin ƙofan ɗakin ta sannan ta koma

Suna fita wayan Meema ta soma ringing, ɗago wa tayi tana kallo sai taja tsaki tana sauke hannun ta ƙasa suka ci gaba da tafiya

Esha da ba ta iya shiru tace, “Is that Ishaq?”

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button