MEEMA FAROUK 1-END

MEEMA FAROUK Page 1 to 10

               Da haka kwanaki suka soma shuɗewa haka ma satikai, ga shi yanzu har an yi sati Uku curr da rasuwar Abee.

                  A wannan lokacin ne Ishaq ya zo gidan yin mata ta’aziyya, domin sai a lokacin yake jin labarin kasancewar ba ya ƙasar

Sanda ya shigo gidan da House girl yaci karo, ita tayi masa jagora har cikin ɗakin MEEMA kamar yanda ya ɓukata yana son ganin ta.

              MEEMA na kwance a saman faffaɗan gadon ta while ta tusa kanta a ƙasan pilow. Daga ita sai ƙaramar vest fara da leggings da iyakan sa gwiwowin ta shima fari

Ishaq da ya ƙariso ciki a hankali ya isa bakin gadon ya samu wuri ya zauna yana ƙure ta da kallo, shiru yayi na ɗan wani lokaci sai kallon ta yake yi kafin ya sanya hannu a bayan ta yana shafa ta tare da kiran sunan ta

Jin muryan sa tamkar a mafarki ya sanya ta ciro kanta da sauri tana ware manyan idanuwan ta da suka sake girma suka yi jawur sabida kukan da take wuni yi ko da yaushe. Kallon sa kawai take yi ba tare da ta iya furta komi ba daga bakin ta

Shi kuma sai ya sakar mata murmushi tare da mamakin sauyawan ta lokaci ɗaya haka, ya san tsananin ƙaunar ta da mahaifin ta dole zata shiga wani yanayi da rashin sa, shiyasa ya ji tausayin ta ya tsarga masa zuciya a lokaci ɗaya ya lumshe idanun sa yana me sake buɗe su a kanta tare da kiran sunan ta

Shiru tayi masa sai dai ta kasa ɗauke idanun ta a kansa

Hakan yasa yaci gaba da faɗin, “MEEMA sorry with the temptations that God has bound for you, or what life is mortal everyone will leave this world, I offer you my condolences for the loss of your father, may God have mercy on him and forgive him, I left that’s why I did not come early I’m sorry”.

Take ta mayar da idanuwan nata ta rufe su ruf hawaye na wanke mata fuska. Sai ta sanya tafukan hannayen ta ta rufe fuskar ta tana me fashe wa da wani sabon kuka wanda dama shi take jin yi amma ya gaza fito wa, but yanzu jin ana mata ta’aziyya sai kawai zuciyar ta tayi rauni sosai wanda hakan yasa kukan nata fito wa

Ishaq hankalin sa ya tashi sosai ganin kukan da take yi sosai, da sauri ya sanya hannayen sa ya cire nata daga fuskar ta yana bata haƙuri

Ita kuma idanun ta a rufe suke ruf ta kasa buɗe wa sai kuka take yi

Duk rarrashin ta da ya so yi ya kasa, dole ya zuba mata idanu har tayi ta gaji don kanta tayi shiru ta koma shashsheƙan kuka. Sai ya saki ajiyan numfashi yana cewa, “be patient MEEMA so your destiny has come, Abee needs nothing from you but your prayers, please refrain from him and pray for him with the hope of being right with the ya Rabbi”.

Sai a lokacin ta buɗe idanuwan nata tana kallon sa da jinjina masa kai tana me ƙumshe bakin ta don hana kukan nata fita

Shiru ne ya gifta na ɗan wani lokaci kafin ya kalle ta yace, “Although I know you are now in a state of ecstasy and happiness, and I know my words will upset you but I have to do it, MEEMA a second time I beg you to agree to marry me, I desperately need you in my life, I know Abee’s problem is why you abandoned my love but now I’m back I need your answer, I really love you MEEMA, I can’t live without you, Abee is gone and you need me in your life, you can’t live alone no marriage, think about it”.

Har ya dire maganar sa bata ɗago ta kalle sa ba bare ya sa ran zata amsa mishi

Sai yace, “Please I beg you MEEMA to give me another chance to enter your life, I will give you back the happiness you lost, I will be your mother and father in your life, I will take care of you accordingly, you will be happy in your life insha Allah ok?”

Shanyayyun idanuwan ta ta ɗago ta kafa masa su, sai da tayi luu da su kamar zata rufe sai kuma ta sake ware su tana kallon sa, cikin sanyin muryan ta da ya disashe daƙyar yake fita ta soma magana a hankali, “I don’t need to get married now in my life Ishaq, in fact I will return to Nigeria…”

“What.. What are you saying?” Yayi maganar da sauri yana katse ta

Sai da ta sauke ajiyan zuciya kafin tace, “I said I would return to Nigeria.”

“No MEEMA why would you do that to me? Please don’t go and leave me, what will you do in that country after this is your country? Please stay and live happily ever after, how do you think you will go and leave Me when I need you? Or do you just not loving me MEEMA? Tell me, have you ever loved me?”

Hannu ta sanya a goshin ta tana rufe idanu, still ta ware su a kansa cikin raunin murya tace, “I love you Ishaq, I personally don’t go there because I don’t like the people there, but I am going to Nigeria because Abee told me to go,” sai ta fashe da kuka tana ƙara faɗin, “Abee told me to go there. He told me to go back and look for my mother. I never thought Abee would remember her again because of what she had done to him. She left us for a long time. she chose her life on her own, but Abee told me to go to her, and I didn’t love her and I don’t want to go..”

“So why don’t you stay here and get married, why?” Yayi maganar kamar zai yi kuka yana dafa mata cinyoyi

Hannun nasa tabi da kallo sai kuma ta mayar da kallon ta a kan fuskar sa tace, “Ishaq I have to go, Abee says don’t stay here and go back there, if I go Ummee doesn’t answer Me and ask his relatives to stay there. I have decided not to go to Ummee but to go to my father’s family and stay there.” Sai ta riƙo hannayen nasa tana kallon ƙwayan idanuwan sa tace, “I love you Ishaq. If you really want me, we will live together. I will be with you wherever I go. We will get married.”

“How do we get married?” Yayi maganar a hankali shima ya kasa ɗauke nashi idanun a cikin nata

“Make sure we are together, going there will not separate us, if you really want me to follow ME there and marry Me”.

“What are you saying?” Yayi maganar yana me zame hannayen sa a cikin nata. “Ok I know. you want me to let everyone follow you there and get married?”

“No, I want you to go there and ask for my marriage. I don’t have anyone here. You must follow me there and ask for my marriage.”

Shiru yayi yana kallon ta, sai kuma ya tashi ba tare da yace uffan ba ya fice

Da kallo ta bi sa itama ta kasa cewa komi, har ya fice tana bin ƙofan da kallo.

???????????? 

*MEEMA FAROUK*

                   ????????????

*NA_NAFISA ISMA’IL*

*WATTPAD_UMMUDAHIRAH*

*PERFECT WRITER’S ASSOCIATION* ????

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT*????????‍

“`( WE AIN’T PERFECT, BUT WE’RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS????)“`

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                  *P.W.A✍️*

              *SADAUKARWA*

_Na sadaukar da wannan littafin ga Shugaba adila *SAFNA ALIYU JAWABI,* Allah ya daɗa ɗaukaka ki Amin._

                     *NO_11*

             A ranan da Abee yayi arba’in su Ummu Hani suka zo wajen MEEMA, dayake sun zo sun mata ta’aziyya tun ranan da yayi kwana ɗaya, a lokacin tana asibiti babu lafiya shi ne suka yi ta zarya ita da Esha har sanda suka zo ta farka suka yi mata ta’aziyya, basu sake zuwa ba sai yau ɗin da Zamiya zata zo tunda ita bata samu ta zo ba sai yau tace zata zo, zata yi kwana biyu before ta koma can Indian.

              Duk da MEEMA ba ta cikin walwalan ta amma ta ji daɗin zuwan su saboda sun ɗebe mata kewa sosai

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button