MEEMA FAROUK Page 31 to 40

Shiru ne ya biyo bayan zaman nata. Shi kansa be san ta ina zai fara ba shiyasa kawai ya kafa mata ido yana kallon ta, sai da ya ɗau kamar mintuna biyar yana mulmula baki da tunanin ta inda zai fara kafin ya ɗan ja numfashi yana sake tsayar da idanun sa ƙyam a kanta ya soma kiran sunan ta
Hakan yasa ta ɗago dara-daran idanuwan ta ta sauke a kanshi wanda fuskar ta har ta soma tsatstsafo da zufa sakamakon halin da take a ciki
“I know you will be surprised to come to your place even though I know your Uncle has informed you.” Sai ya sake jan numfashi ya ci gaba da faɗin, “MEEMA is nothing come to you but a word of love. I am currently in love with you That’s why I let you know. I hope you will be the mother of my children if you don’t mind.” Still sai ya kira sunan ta
Kiran sunan ta da yayi a ƙarshen maganar nasa yasa ta lumshe idanuwan ta tana sake tamke hannun ta sosai
“I love you MEEMA! please trust me As your beloved please.”
Sosai maganar nasa ya shige ta har cikin zuciya, sai dai ta kasa ko motsin kirki domin har zuciyar ta ta dena aiki a halin yanzu, maganganun nasa kaɗai ke kai kawo a cikin kunnuwan ta suna sake mata yawo tamkar yana sake maimaita mata. Bata san sanda ya iso gaban ta ba sai kawai ganin shi tayi durƙushe a gefen ta. Da sauri ta ɗaga kai ta zuba masa idanun ta wanda hakan yasa suka shige cikin nashi. Kasa ɗauke kai tayi domin yanda take jin wani baƙon yanayi na shigan ta sabida haɗa idanun da suka yi
Karantan yanayin ta yake yi na ɗan soconni kafin yace, “I want to hear your answer if there is no concern please.”
Tsit tayi ta ƙi yin magana domin bata san me zata ce ba
“Okay I’ll give you time to think, but you know I’m a big man I need your answer in a little while because I hope soon we will be husband and wife.” Sai ya tashi tsaye yana tusa hannayen shi a aljihun wandon shi. Kamar zai yi magana a yanda ya kafa mata idanun shi, sai kuma ya fuszar da iska ya juya ya ɗan yi taku biyu kafin ya kalle ta yace, “I will go, good bye.” Sannan ya juya ya fice.
Ta kasa motsa wa a wurin tun fitan nashi. Idanun ta kawai ke motsi a jikin ta, sosai ta shiga wani yanayi da bayyana mata kalaman soyayya da yayi, ba wai don bata saba ji ba, hasali ma baza ta iya cewa kai tsaye ba ta ƙaunar shi ba sabida abubuwan da take ji a game dashi, amma kuma tana da wanda zuciyar ta take ƙauna har yanzu, “ISHAQ.” zuciyarta ta furta mata. Har yanzu shi ne a zuciyar ta, tana son shi matuƙa kuma shi take da burin ta aura, but bata san meyasa ba tana jin wani irin shauƙi tare da marari a zuciyar ta wanda take ji tamkar shi ne ya fi dacewa da ita, bata san meyasa ya tsaya mata a rai ba musamman yanzu da ya gama bayyana mata abun da take ji kamar tana buƙatar jin sa a bakin sa. Yanda zuciyar ta take bugawa a halin yanzu sabida tunanin da suka cinkushe mata yasa ta tashi da sauri ta nufi ƙasa ta shige ɗakin ta. Kan gado ta faɗa tana mayar da idanun ta ruf ta rufe. Ta jima a haka bata sake yin motsi ba kuma bata ba wa zuciyar ta damar yin wani tunani ba, har sanda Uncle Hashim ya shigo ɗakin bayan Nocking ɗin da yayi mata. Tashi tayi zaune tana kallon sa
Shi kuma ya zo ya zauna a gefen ta kana yace, “MEEMA I want to talk about something understands.” Sai ya saka hannu ya kamo hannayen ta biyu ya haɗa da nashi. Cikin ido yake kallon ta yace, “I know you heard what my friend brought to you. He loves you very much and wants to marry you. What did you say?”
Shiru tayi tana sauke kai ƙasa
Sai ya saka hannu ya kamo fuskar nata ta yanda zata sake facing ɗin shi yace, “Tell me. Do you like him? I want an answer from your mouth.”
Nan ma she kept quiet because she had nothing to say
Sai yace, “MEEMA let me know what’s on your mind, no one will restrict you ok? Do you like my Friend?”
“Uncle, I have the one I want..” she said calmly.
“Who is he?” Ya katse mata maganar yana kallon ta
“ISHAQ. I still love Ishaq very much. But I still haven’t got his phone, every time I call But his phone did not ring.” Sai ga hawaye sun soma zubowa a fuskar ta, nan da nan ta soma shashsheƙan kuka
Mamaki ne ya kama shi, sai ya riƙo kafaɗun ta yace, “Why you crying Daughter? What happened to you? Or because you can’t find him on the phone?”
Girgiza kanta tayi, sai kuma ta kwanto da kanta a jikin sa cikin shashsheƙan kukan da a yanzu ya ƙaru tace, “Uncle I love him but I know he broke up with me.”
Kasa magana yayi illa shafa mata kafaɗa da yake yi alamun rarrashi. Can sai ya ɗago kanta yana kallon ta yace, “Now you don’t like my friend but Ishaq?”
Shiru tayi tana runtse idanun ta
Shi kuma sai ya bi cuty face ɗin ta da kallo a ransa yana nazartan yanayin ta, tabbas idan ba hasashe yake ba he sees his friend’s love in her eyes amma kuma tana son dannewa sabida wani. Don haka dole ya san abun yi bazai bari abokin shi ya rasa ta ba, sun fi dace wa da juna koda be san wancan ba. Hannayen ta da ya saki ya sake riƙo wa yanzu tare da kiran sunan ta
Sai ta buɗe idanun ta da suka soma sanja kala ta zuba mishi
“Tell me about your boyfriend. What do you have in common? Did you fight?”
Sai da ta ja majina kafin ta buɗe baki a cikin raunin murya tace, “I started to break up with him, but when I came to this country I told him to follow me and ask to marry me, but since I came I have not got his number again, I informed my friend to go home and check on him..” sai ta tsagaita sabida yanda muryan ta ya harɗe sakamakon shashsheƙan da take yi. Kana taci gaba da faɗin, “but he refused to listen to her. He refused to let them speak.”
“MEEMA raise your head and look at me”.
Babu musu ta ɗago kanta tana kallon shi
“I will tell you the truth now that he is separated from you, he cannot follow you here and marry you, you also know the truth, forget him. keep my friend as your life partner, he loves you. Umar Farouk is very kind has a good attitude, He was once married but his wife died, and she bore him two children Hafsah and Yusra, he loved them very much, and now he lives with his father’s wife and children in their house. I promise you you will be happy, he will take care of you.” Sai ya sake kiran sunan ta a hankali, be bari ta amsa ba yaci gaba da cewa, “my daughter. Please accept my friend’s love. Please allow him to show you his love for you. If you do not like him you may part with him in the future, but now I beg you give him a chance ok?”
Kanta ta jinjina mishi a hankali hawayen cikin idanun ta suna sake zubo wa
Sai ya saka hannu ya ɗauke mata yana murmushi yace, “Why are you crying Daughter? Because my friend told you he loves you is because you’re all in trouble?”
Fuskar ta ta kwaɓe a yanzu ɗin tana shirin yin kuka tace, “laà Uncle.”
“To what’s wrong?”
Shiru tayi masa tana sauke kai ƙasa
Sai ya ɗaura hannun sa ɗaya a kanta yace, “I give him your Number you will always look for him. Let me go.” Sai ya mike ya fice ya barta a wurin ko motsin kirki ta gaza yi.
????????????
Share this
[ad_2]