MIJIN MATACCIYA 1-END

MIJIN MATACCIYA Page 21 to 30

Tun bayan tafiyar anty salaha tasake shiga cikin damuwa sosai kamar wacce ke cikin kurkuku haka take jinta gaba daya yanzu ta rasa abinda zatayi taji dadi,da yake ranar weekend ne kuka kawai ta zauna tanayi adaki ahaka Aryan yaje ya sameta,ganin tana kuka yasashi fita da gudu zuwa part din Khalil dama suna tare tun safe a dakinshi,yana kwance kan gadonshi sanye da kananan kaya yana aiki a system dinshi dalilin da yasa ma bai fita ba kenan sai ganin Aryan yayi yafado yana fada masa wai ga mommy can tana kuka adaki suje yagani,rufe system din yayi yasa slippers dinshi suka fita suka nufi bangarenta…..

Share this

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button