HAUSA NOVELMUSADDAM NE ZABINA Complete Hausa Novel

MUSADDAM NE ZABINA Complete Hausa Novel

Kamar ta tambaye shi inda zasu tafi sai kuma dai tayi shiru ganin babu dacewar haka,sosai yaji daɗin rashin tambayar nata kuwa dan hakan ya nuna masa ta yarda dashi ne.

Saida suka kulle ko ina sannan suka nufi Airport bayan duk ya kira iyayan su ya shaida musu tafiyar na su,Umma da Abba fatan alkairi kawai suka musu, Mummy kuwa sosai tayi faɗa dan akwai baƙi da yawa wa’anda suke son zuwa ganin amarya amma saboda azarɓaɓi zaki tafi da ita, wallàhi zaka dawo ka same ni ne ai.”

Rarrashin ta ya rinƙa yi har saida ta sauko tayi musu addu’a sannan hankalin sa ya kwanta,duk da kasancewar hawa jirgin ta na farko kenan hakan sam bai saka ta nuna ƙauyanci ba duk da kuwa a tsorace take,ganin haka yasa ya janyo ta jikin sa, ƙoƙarin ƙwacewa take,cikin dabara ya nuna mata wata mata kwance jikin mijinta kuma fuskar ta ɗauke da niƙabi yace”Kinga inda ake nuna so ko baby Angel dan haka ki natsu ko kuma suyi mana dariya”.

Haka tana ji tana gani ya rungume ta yana shafe kanta har bacci yayi awan gaba da ita, kiran sunan ta yake a hankali kamar mai raɗa yace”Tashi kinji har mun zo ai”.

Miƙewa sukayi a tare, hannun su sarƙafe da juna kallon sa tayi tace “Nan wace ƙasa ce?”.

“Dubai”.
Murmushi tayi dan kuwa bayan Makka da Madina wannan shine ƙasar da take so sosai.

Wani matsakaicin gida suka shiga mai masifar kyau dan kuwa gidan ya tsaro babu karya, bayan sun aje kayan su sunyi wanka yace”Ta shirya fita zasuyi, abin mamaki aduwa ne a hannun sa da yawa,kallon sa tayi tace”Yanzu daga gida ka riƙo wannan?”

“Sure”.
“Kana son sa ne haka?”
“Eh”

Gabaki ɗaya sai ta rikice jin yanda yake bata amsa a takaice,abin mamaki lokacin da suka shiga gidan babu mota, amma kuma yanzu ga mota mai kyau a  harabar gidan.

Haka dai suka shiga, miƙa mata aduwar yayi yace”Ki rinƙa kirga min adadin wanda na sha dan guda goma kawai nake da bukata”.

“Tom”

( Kuma kanaji karna gani a tambaye ni dalilin da yasa yake shan aduwa,idan kina da hali ki sayawa mijin ki ki bashi guda goma ko wacce rana zaki kira ni ki min godiya* )

Restaurant suka tafi ya sayo musu abincin  haɗa da abin sha, ganin zuma agurin yasa ta ɗauka dan kuwa tana da buƙatar shi,bayan sun gabatar da sallah sannan suka ci abinci, kasancewar akwai gajiya a jikin ta yasa ta sake komawa bacci ba ita da farkawa ba sai  kusan 6:pm zaune ta same shi yana dane danan laptop ɗin sa da alama aiki yake hakan yasa ta gaidashi kawai ta koma ɗakin ta, wanka tayi sannan ta gabatar da sallar magrib, shima dai hakan ce ta kasance saida yayi sallah isha’i sannan ya shigo gidan Kasancewar akwai masallaci a gidan.

Zaune a falon ya same ta hakan yasa ya buɗe fridge ya ɗauko wani abu cikin ƙaramin ruba ya miƙa mata,ƙamshin daya bigi hancin ta ne yasa tayi saurin kallon cikin rubar,kankana ce anyi mata yanka ƙanana sai madara da zuma a haɗe, ɗago kai tayi tana kallon sa,shi kuwa, haɗe girar sama data ƙasa yayin dan kuwa baya son wasa, ganin haka yasa ta fara sha, daɗin sa yasa har ta shanye ba tare da sanin ta ba, murmushi yayi yace”Baby Angel ai ya kare ki bari gobe na haɗa miki wata ko?”.

Da Kunya ta kai rubar kitchen.

Kallo ya kunna  musu a laptop har kusan 9: pm sannan ya kashe yace su je su kwanta,sam bata kawo komai a ran ta ba ganin yanda jiya suka kwanta babu komai yasa ta kwantar da hankalin ta,wasu kayan bacci masu mattukar daukar hankali ya miƙa mata bayan ta sake yin wanka yace”Wannan zaki saka kuma bana son ganin wannan hijabin”.

Duk da haka bata kawo komai a rai ba,kwanciya tayi a jikin sa kamar yanda sukayi jiya, ganin haka yasa ya janyo ta daidai kan fuskar sa,hura mata iskar bakin sa yake a hankali yana shafe bayan ta,nan da nan jikin ta ya ɗauki rawa,ƙanƙame shi tayi hakan kuwa ba karamin sake ta yar masa da hankali yayi ba,dan kuwa yana iya jiyo tudun kirjin ta manne da nashi,lips ɗinta ya kama ya fara tsosa cikin salon sa mai rikitarwa,hana shi take son yi, amma babu hali dan kuwa hannun ta duk a kasan nashi suke,haka yasa tana ji tana gani ya gama tsose mata baki tas.

Kallon idanuwan ta yayi yace”Baby Angel dan Allah karki hanani baiyana miki irin so da ƙaunar da nake miki dan Allah kin wannan alfarmar kinji baby Angel ɗita?”.

“In sha Allah”.

tunowa da zancan Aunty kawai yasa taji babu abinda ba zata iya masa ba,kwantar da ita yayi ya shiga wasa da sassan jikin ta,ganin haka yasa nayi hanzarin ficewa daga ɗakin ina ƙwalla kiran Fatima adam ta zo ta haska min fitila karna faɗi lol ????????????????

Safnah Aliyu jawabi
08136746004
????????????????????
*MUSADDAM NE ZAƁINA*
????????????????????

*PERFECT WRITERS’ ASSOCIATION*????

( WE AIN’T PERFECT BUT WE’RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS ????)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*

*Reviewed by Musaddam Idriss (M.I)*

_Jama’a ku shaida na sadaukar da wannan littafin ga Musaddam Idriss Musa_

5️⃣2️⃣

*Some people don’t realise what they have until it’s gone. Sadly, they’ll only realise it when it’s too late. That’s why gratitude is important. Value what you have. Recognise your blessings. Sometimes the Almighty might take it away from you completely and you won’t get it back!*

 

_______Fitowar sa da sauri daga ɗakin yasa na koma ɗakin a hankali dan gane wa idanuwa na abinda ke faruwa , ƙwance take ya lulluɓe jikin ta da zanin gadon dake shimfiɗe akai.

Shigowar sa cikin ɗakin yasa na koma na maƙale a bayan ƙofa dan kuwa yana gani na tabbas korata zai yi,ni kuma na rantse sai na gane wa idanuwa na ƙof lol ????????.

Ɗan zame zanin yayi ya haɗe kanta da nashi yana cewa”Karki min haka Baby Angel ɗita dan Allah ki tashi kinga babu kowa anan gashi dare ne Please ni kaina bansan sanda nayi miki haka ba,dan Allah ki tashi kinji kece rayuwa ta kuma farin ciki na,tun kafin na sanki nake mafarki dake baby Angel nayi ciwo sau babu adadi saboda ke, a ƙarshe kuma na yanke shawarar kasancewa, ni ɗaya ba tare da niman abokiyar rayuwa ba muddun ban saka ki cikin idaniya ta ba, sai yanzu kuma da kika zama mallaki na shine zaki tafi ki barni?”

Hawayan dake zuba saman fuskarta ne yasa ta  fara buɗe idanuwan ta a hankali duk da kuwa jinsu take kamar an ɗaura mata garwashin wuta a saman su, buɗe baki tayi tace”Haka nima kullum cikin tunanin ka nake Hubby na bani da natsuwa har sai na ganka Hubby na karka damu zan warke kaji”.

Share hawayan sa yayi zai sake haɗe bakin su cikin sauri ta janye tana hararar sa tace”Yanzu ka gama cewa naka so na tafi na barka amma kuma kake so ka ƙarasa ni”.

“Sorry yanzu menene abin yi to?”
“Ruwan zafi”.

Sai yanzu ya tuna da zancan ruwan zafi da gudu ya shiga toilet ɗin, haɗa mata ruwan zafi yayi daidai yanda zata iya tsarki dashi.

Ganin kaman ba zata iya tafiya ba yasa yaji tausayin ta ya cika masa zuciya, ɗaukar ta sama yayi kamar ƙaramar yarinya bai dire ta ko ina ba sai toilet ɗin, tura baki tayi ganin ya tsaya yana kallon ta tace,”To..to ni dai ka fita nayi da kai na”.

Murmushi yayi yace”Kina cikin ciwo ma amma kike rigima”. “Ni ba rigimammiya bace ba”.

Fita yayi yana murmushi godiya yake ga Allah daya bashi mata irin ta dan kuwa wannan ba karamar dace yayi ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button