NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“To ki tashi ki debo ruwan…” tafada tana bude fridge ta dauko roban da take zuba ruwa ciki ta ajiye ta mika mata, ahankali dija ta amsa ta mike tana tafiya ahankali ta nufi kofan ta bude gabanta na faduwa, tana budewa ya kara daga manyan idanunshi suka kara hada ido, da Sauri dija ta kara komawa ciki ta maida kofan ta rufe.
[3:16PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挋馃挏馃挌馃枻馃挍鉂�
NA CUCE TA
馃挋馃挏馃挌馃枻馃挍鉂�
庐zuwairat( ummu Maryam)
9鈨�
Da Sauri asabe ta mike
“Lafiya?…” Ta tambayi dija da ta komo ciki kaman ta ga ghost,
“Ya…na… Nan….nidai tsoron shi nakeji….” Kallon mamaki tayi mata,
“Tsoro Kuma?… In kina haka kina Iya rasa aikinki…ya zaki dinga haka kaman kinga gawa?…shine fa babban gidan nan…in Hajiya taji tana iya koranki don Bata hadashi da kowa ba…yanzu kije ki debo ruwa kaman babu abinda ya faru kar ya fadawa Hajiya….” Asabe ta fada mata cikin fada, da Sauri tace
“To….” Tafada tana kara komawa bakin kofan, yazid kam zama yayi yana kallon ikon rabbi,
“What such of insanity is this?..” Ta tambayi kanshi, mamakin yanda take gwalo dukkan manyan idanuwanta in sun hada ido Kawai yake,
“Did she know me from somewhere?…” Ya sake tambayan kanshi, jin an kara bude kofan yasa ya kara maida hankalin shi ga kofan, dija ce ta fito wannan Karin Bata daga kai ba, Allah ya taimaketa da akwai distance tsakanin inda yake zaune da inda take, tunawa tayi da ya yana Iya fadawa Hajiya abinda tayi kaman yanda asabe ta fada mata, ahankali ta fara takawa kanta kasa, yazid kam kara balancing yayi yana kallon each and every step dinta yana mamakin yanda take tafiya kaman an somata cikin ruwa, kafanta sai rawa yake, Kawai sai ya tsinci kanshi da kallon waist dinta, dukda tana sanye da doguwar Riga yana ganin hip bone dinta, da Sauri ya kauda kanshi gefe har lokacin bai bar tunanin ina small mom ta samo wannan unique gal ba, dija NA jinta cikin kitchen ta saki ajiyan zuciya tare da dafa saitin heart dinta dake beating a very high rate, saida tayi rike sink din da zata debo ruwa for like ten minutes Sannan ta dawo normal, da Sauri yazid ya mike daya tuna baiyi sallan zuhr ba, barin falon yayi amma to his surprise he found himself turning back to look at the kitchen kafin ya bar falon. Direct ya wuce part dinshi NA gidan Wanda shi kadai ne gurin. Alwallah ya dauro ya fitoyayi salla ya zauna nan kan praying mat. Ko tunanin me yake oho. Yafi minti talatin zaune Sannan ya chanza kayan jikinshi zuwa English wear ya fita. Part din Hajiya babba ya tafi ya samesu nan ya shaida masu zaije factory wajen Abba sukayi mashi adawo lafiya , at that moment Kawai sai yaso ya tambayi Hajiya karama inda ya samo yarinya amma sai ya tuna da halin ta da saurin zargi da Kuma tambaya. Haka ya fita ya shiga motanshi ya nufi daya daga cikin factory din babanshi.
Dija na Gama deban ruwan ta fito ahankali tana aduan Allah yasa ya bar gurin Kuma luckily Bata tardashi ba, da Sauri ta shiga dakinsu ta maida kofa ta rufe, asabe kallon yanda tayi tsuru2 Kawai take, ajiye ruwan tayi cikin fridge Sannan ta koma ta zauna har ta tagumi,
“Wai meke damunki?..” Asabe ta tambayeta cikin kulawa, girgiza kai Kawai tayi alaman nothing,
“Ya zaayi ki ce babu komai alhalin cikin minti daya kika chanza…ki fadamin.. Kinga tamkar yaya nake a wajenki…” Tafada mata ahankali,
“Ni banason… wannan mutumin…” Ta fada cikin sanyin murya, maganar ta Dariya ya bawa asabe,
“Me yayi maki.daga ganinshi zakice bakison shi?…” Da Sauri dija tace
“Babu komai… Nidai…banason shi…” Tafada muryan ta na rawa, rike kunne asabe tayi
“Kinsan wallahi kar ki bari aji wannan maganan daga bakinki…haka nan zakice bakison shi… ” dija dai shuru tayi tana tunanin how she feels about him the first instant, Kuma ita kanta Bata iya defining feeling dinta amma she’s just calling it hate,
“Amma wayan nan biyun sunfi shi kirki…” Dariya Asabe tayi tana cewa
“Lallai bakisan kan abun ba…kina nufin shahid da Sharif sunfi shi kirki?… Kambu…to wallahi karkiyi fatan lambanki ya fito wajensu don har wanki mota sai su sakaki…Kuma suyi zaune suna kallon ka suna dariya….shi kam babu ruwan shi da kowa..mussanman mu maaikatansu…” Baki dija ta bude dataji ance wanki mota
“Kuma gabansu Hajiya suke kasaku wanki mota?…” Kai.asabe ta girgiza mata
“Aa.. In sun ga su Hajiya sun fita sai suce ni da haya… Muyi masu car wash….kaman yanda suke fada…”
“To meye maanan ka…was…” Dija ta tambayeta,
“Oho masu…” Dan Bata rai dija tayi Sannan tace
“Kilan yan iska ne…” Tafada Ahankali, da Sauri asabe ta kalleta,
“Ki bar furtan irin wannan maganar..babu kyau..” Kai dija ta gyada mata,
“Ki je kisha ruwan..ki kwantar da hankalin ki bashi da matsala Kawai kin tsorata ne da kyawunshi…kar ki kara nuna alaman tsoro in kin ganshi ..kinji ko?…” Ahankali ta kara gyada mata kai don tamkar babbar yaya ta maida asabe yanda Bata yiwa kawo gardama to itama batayi mata gardama.
Yazid na barin factory ya nufi gidan su mufida, daman Tasan da zuwan shi don haka ba karamin haduwa tayi ba don tasha shadda skirt da riga ta gyara kanta sai ta daura dankwali yanda gaban goshinta zai bayyana, har cikin gidansu yayi parking ya fito yayi sallama bakin falinsu, cikin wata irin sexy voice da ya kusa sa shi shivering ta amsa mashi, ahankali ya shigo falon, ita kadaice hakimce kan kujera kaman wata princess, yana ganinta Kawai AI yaji kaman he’s should strip her naked an go down with her, dukda yana practicing ustaz yasan over manliness na damunshi cos he easy turns on, wani irin kasaitaccen murmushi suka sakarwa juna,
“Sannu da zuwa baby…nayi missing dinka…” Ta fada mashi in a very low voice kaman tana flirting dashi,
“I miss you too…” Yafada yana zama Dan nesa daita, da Sauri ta mike ta shiga kitchen, sai bin bayanta Kawai yake da kallo yana imagining all this will be his in the next two weeks, mufida irin Matan ne masu kissa don ko bakasonta maganar bakinta Kawai is enough to draw your attention, Sannan she have the perfect body size, medium sized hips same with her boobs ga Iya tafiyan kasaita, tana daga cikin reasons din da yazid bai fiyason zuwa Kano ba cos she always turn him in and yanda ta Iya magana da komai she might not be hard to get most especially yasan no woman can resist him amma alhamdulillah he’s not into women, yana cikin tunani ta dawo ta ajiye drink gabanshi
Tana Dana durkushe gabanshi ta daga pure white eyeball dinta ta kalleshi,
“Should I pour the drink?…” Ta tambayeshi cikin whisper, murmushi ya kara sakar mata
“Na hutar dake…” Ya fada mata, ahankali ta mike ta koma ta zauna kan kujera tana tafiya mai dauke hankalin mai kallo, mufida is a gal raised by only female parent after the demise of her multimillionaire father Kuma her mom nada all kinds of friends irin yan duniya nan so the most important thing she learnt was that kana Iya manipulating namiji with kissa and what are view, so hakan yasan she an expert when it comes to handling man’s feeling Kuma tana succeeding don her cool and colourful attitude yana daga cikin reasons din dayayi tighting yazid to her
“Ina momcy take…” Ya tambayeta yana bude drink
“Tana upstairs…” Tafada tana Dora kafa daya kan daya,



