NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tare da zama kan ass dinta daya, tana karkada kafa Ahankali, kara kallonta yayi ta sakar mashi murmushi tana cewa
“Baby yau naga mai kama dai…” Tafada in a low voice, Dariya yayi
“A ina?…”
“A cikin peace TV….”
“Hala majed Mahmoud?…” Yafada yana zuba drink cikin cup, da Sauri tace
“Eh Wallahi.. Baby resemblance dinku is remarkable.. Kaman yan biyu….” Dariya ya karayi yana lumshe idanuwa
“Haka small mom take cewa duk sanda taga program dinshi…ni Kuma ko kadan bana ganin kamanninmu…” Mufida kallon Dan juice da yayi siyaya cikin cup yayi tace
“Yanzu baby Iya Wanda zaka sha kenan?…”
“Yes baby Kawai don kar kayi fushi dani amma small mom ta cika min ciki.. ” Bata rai tayi
“Ba dai kana nufin bazakaci abinci a nan ba…” Dariya yayi
“Am sorry.. Gobe nan zanyi dinner…” Bai idaba ta rufe face dinta da left hand dinta ta fara kukan kissa,
“Baby are you crying?..” Ya tambayeta surprisingly,
“Yo sai kace…baka cin ..abinci NA….” Ta fada ciki kuka,
“Ok zan CI…stop crying…” Ya fada mata yana mamakin yanda ta Iya kuka Mara dalili don ko waya suke ba wuya ta fara kuka
“I can’t wait inga kina mai dalili…” Yafada cikin ranshi, dauke hannun ta tayi daga face dinta yaga babu hawaye ko daya
“Ko kaifa….” Tafada tana mikewa, Dariya yayi shima ya mike
“Baby babu hawaye fa face dinki…Ashe haka kike yi min ko?… To yau NA ganoki…” Yafada yana biye daita har dinning table,
“Ai don kana nan ne banyi hawaye ba don banason in tada maka hankali…” Tafada tana jawo mashi kujera daya cikin kujerun dinning, zama yayi yana kallon glowing face dinta, abinci ta bude tayi serving dinshi itama tayi serving kanta
“Daman kai nake jira muci abincin…” Tafada mashi. Haka sukaci sukasha sai gyasa yazid yake saboda yanda yayi fulling cikin shi da abinci, sai da yayi sallan magrib a masjid din unguwan su Sannan.
“Sun gano gidan ko?…” Ya tambayeta,
“Eh..sun gano…”
“Yayi maki? Ko da akwai wani abinda kikeso a kara….”
“Ai ni banje ba..amma sunce its perfect…” Tsaya kallon ta yayi for a while Sannan yace
“Yaushe zan kaiki shopping?….” Dan turo baki tayi
“Ni ka bari tukunna… Kasan mami bazata bari in fita dakai yanzu…” Gira daya ya daga yana murmushi
” sai mu bari in mun je abuja mu tsaya…so ni zan tafi..sai gobe …” Idanuwa tq zaro
“Kana nufin bazamuyi wayaba?..”
“Zamuyi mana..I mean zan dawo gobe….pls ki gaidamin momcy…”
” zataji….” Suna hira ta raka shi bakin motanshi ya shiga tayi blowing kiss
Shima yayi the same Sannan ya bar gidan. Ana kiran sallan ishai ya shiga estate dinsu, da alwallah magrib yayi Sannan ya shiga part din dad inda ya tarda almost dukkan yan gidan a falon dad amma banda Sharif da shahid, gaban mom dinshi ya zauna ta dauko cup dake kusa daita ta mika mashi amsa yayi ya bude yaga pure white kunun gyada ya saki murmushi tare dacewa
“Thanks….” Nan aka baje dina sai jira yake ko zaiga wannan yarinyan daya gani dazun amma bai ganta ba sai mai aikin mom dinshi. Sai wajen 8:30 su Sharif suka dawo gida yana tsaye bakin gate kaman shine maigadi, saida ya balbalesu Sannan yare da warning Sannan ya barsu suka shiga.
The following day yana kwance kan doguwar kujera sanye da blue shadda dayasha aikin hannu sai hira suke da Hajiya karama inda yake shaida mata baison zuwa party datasa akayi planning ita Kuma tana he must attend, hira suke amma he wants to see that gal again, Kuma gashi bai iya tambayan small mom. Yana nan zaune har zuhr amma bai ganta ba sai asabe data fito daga dakin sau daya.
Daman tunda dija tazo gidan da sun gama aikinsu to tana dakinsu hardly ta fito sai kuma yanzu abun ya karu data ga yazid ko kadan batason ta Kara fita.
Three days later yazid bai kara ganin dija ba Kawai sai yayi tunanin kilan ta bar gidan amma still one part of his heart really wants to see her.
Yau suna zaune falon Hajiya babba su duka banda Maryam da yusra dake university suna daukan lecture sai Shari da shahid dake factory, yazid NA zaune gefen Hajiya karama yana latsa wayanshi,
“Gaskiya ANTY banason kayanda aka kawowa yaran nan…why not muje kasuwa muyi selecting wasu?..” Inji Hajiya karama, da Sauri su Ameera suka fara cewa suna zuwa,
“Me zai hana a kawo masu wasu?… Ni ban fiya son shiga kasuwa ba…kinsani…” Inji Hajiya babba,
“Nidai da mun shiga kasuwa wajen Dubai market nasan zamu samu wasu latest design NA kayan yara…” Tana fadin haka mimata tace
“Eh wallahi.. Big mom mshiga kasuwa yau ..ni bani da matching shoes…” Bata idaba Zainab ta katseta dacewa
“Nima bani da bag..pls big mom mu shiga kasuwa….” Suka fara magiya
“Amma saidai mu ajiye su marzuq gida tunda yazid yana nan…” inji Hajiya, Bata idaba marzuq da Ameera suka fara kuka
“Muma muna zuwa…” Suka fada in chorus,
“Shikenan kin jamana…” Hajiya babba ta fada tana mikewa, itama Hajiya karama mikewa tayi Ameera ta bi bayanta. Part dinta ta shiga ta umarci asabe ta shirya Ameera, ta Kuma fada mata ta shirya su shiga kasuwa don ta tayata rike Ameera, da Sauri asabe ta gama shirya Ameera itama ta koma dakinsu ta fara shiryawa, dija kallon ta tayi
“Ina zaki?…” Ta tambayeta,
“Kasuwa zan raka su Hajiya…” Bata rai dija tayi
“Yanzu ni kadai zan zauna kafin ki dawo?…” Ta fada kaman zatayi kuka, Dariya asabe tayi tana Sauri tasa kayanta don kar Hajiya ta kirata, fita tayi dija ta biyo bayanta suna fitowa Hajiya da Ameera NA fitowa
“Dija ki kula da gida..dukkan mu kasuwa zamu…” Hajiya ta fada mata,
“To..Ku dawo..lafiya….” Ta fada kanta kasa,
“Allah yasa…” Hajiya ta amsa suka fita. Dija NA ganin sun fita ta zauna nan falota kurawa TV dake aikin kallo.
Suna fitowa Hajiya babba ma ta fito dasu marzuq, yazid ne ya fito daga bayan mom dinshi yace
“Ko in kaiku?…”
“Just relax…” Inji Hajiya karama, rakasu yayi har suka shiga wata katuwar motan da suke fita da ita in general outing ne driver ya jasu suka tafi. Yazid komawa yayi part din mom dinshi yayi relaxing yana danna wayan hannun shi. Few minutes later kiran sultan ya shigo yayi picking suka fara hira.
Dija kam kurawa TV ido tayi tana kallon tashen Bollywood, kura Katrina kaif ido, tana kallon yanda take da jkinta tana rawa, itadai abun ya burgeta ba kadan ba duk Wanda zai ganta sai yayi Dariya saboda yanda ta gwalo idanuwa abunka da mai manyan idanuwa tamkar zasu fado,
“Hmmm kallo da dadi wallahi…” Ta fadawa kanta, don tunda tazo gidan Bata taba kallo ba, kullum suna daki in sun gama aiki, so yau she decided to use the house to her advantage. Kara relaxing tayi tana kallon film din Bata ko blinking.
After like 30 minutes ta nan zaune tana kallo, yanda ake wanka cikin bathtub ne ta tsaya kallo. Komai burgeta Kawai yake. Da Sauri ta mike ta shiga dakinsu, direct ta shiga ta cika bathtub da ruwa, kayan jikinta ta cire ta shiga ciki, relax tayi ciki tana shafa leg dinta kan juna kaman yanda taga anayi.
Yazid na nan zaune har bacci ya fara daukan shi, ahankali ya mike ya fita har yayi hanyan part dinshi ya tuna da ita, ahankali ya juya ya koma part din Hajiya karama, falo ya shiga yaga babu kowa. Dija na gajiya da ruwa tafito daure da Dan karamin towel jikinta gashin ta jike da ruwa, tsayawa tayi gaban mirror tana jujjuya gashin kanta kaman yanda taga anayi cikin film,
“Nima inada doguwar gashin…” Tafada tana kar basa gashinta kan shoulder dinta, yazid na ganin babu kowa falo yayi hanyan dakin dayaga ta fito kwanakin baya, ahankali ya bude kofan, yarinyan ya gani tsare da towel Wanda bai kai cinyanta ba, gashin kanta ya kalla, da Sauri ya maida kanshi baya, kara lekowa yayi da kanshi adaidai lokacin da dija ta yaye towel dake jikinta tana kallon jikinta ta as usual, da Sauri yazid ya koma baya ya jingina jin bangon idanuwanshi so wide open in a surprise way, tunda yake bai taba ganin tsaraicin mace ba ko a social media bai kallon bad things, Kawai sai taji yana samun erection, da Sauri ya dafe joystick dinshi ya fara komawa falo , dija kam batasan yanayi ba don a iya saninta she alone in the whole house don Hajiya ta fada mata ta kula da gidan, that means babu kowa gidan anata tunanin. Yarda towel din tayi ta juyawa mirror baya tana kallon small bombom dinta, Dariya ta kama yiwa kanta don sai yau ta ga bayanta mostly gabanta Kawai take gani.