NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“I have know the true colour of myself… ” Yafada cikin kunnen dija dake sauke ajiyan zuciya don yana cirewa ta lumshe idanuwa wasu new tears na rolling, ita ba kukan lalata mata rayuwa dayayi take ba don batasan taka maiman abinda yayi mata ba Kawai kukan azaban da takeji take, har lokacin yana kwance kanta yanajin yanda heart dinta ke harbawa kaman zai fito, daga kanshi dake kan shoulder ta yayi ya tallabo face dinta cikin palm dinshi ya tsaya kallon ta for almost a minute yana kallon yanda take goge duk hawayen dake fitowa, hannun ta ta sa zata kara goge wasu dake fito ya rike mata hannu tare da girgiza mata kai, ajiye hannun tayi ya Dora goshinshi kan nata yana hawaye tana hawaye, pointed nose dinsu kan juna, bude idanuwanta tayi taga yanda yake hawaye har nashi sunfi nata zubowa

“Ko kukan me wannan mugun yakeyi?…” Ta tambayi kanta cikin ranshi, sunfi minti goma a haka yana hawaye, ko tsoron wani ya riskesu bai ji, Ahankali ya saki face dinta ya mike ya maida wandonshi dake wajen knees dinshi, da Sauri dija ta saka hannu gabanta taji wani ruwa dago hannun ta tayi taga wani farin abu hade da jini sai ta kara fashewa da kuka yana tsaye yana kallon ta, shi baima San abinda zai fada ba ya shiga bathroom din ya cika bathtub da ruwa ya dawo har lokacin tana zaune kan gado tana hawaye, kneeling yayi gaban gadon tayi saurin ja da baya,

“Ki yafemin… Bansan dalilin dayasa irin wannan kaddara ya faru tsakanina dake ba…amma I will marry you… I don’t have to know who you are or where you came from but I will marry you…. Ki yafemin….” Ya karasa maganar cikin kuka, da Sauri dija ta gyada kai alaman ta yafe mashi amma sai kuka

“Dan Allah kar ki fadawa kowa abinda ya faru…” Da Sauri ta kara girgiza mashi kai Kuma duk abinda takeyi cikin tsoro take yinshi,

“Pls this should be our secret… Nobody should know the reason I want to marry you…” Yafada thinking tana jin abinda take fada,

Ita Kawai sai daga mashi kai take,

“Pls ki bar hawaye…” Da Sauri ta goge face dinta kaman bata taba kuka ba,

“Shekaranki nawa?…”

“Sha…uku…” Tafada bakinta NA rawa, kara dafa kanshi yayi yana kuka yana cewa

“Am 18 years older than you…” Yafada cikin kuka,

“Dan Allah kiyi hakuri… Its not my way of life..Allah kadai yasan dalilin faruwan hakan amma NA CUCE ki…you are to young for what I just put you through… You are not even matured…I don’t know what came over me…am sorry…” Yafada cikin matsanacin kuka, itadai tunda yace ta bar hawaye bata karaba sai kallon shi Kawai take Kawai so take ya fita ta San inda dare yayi mata don ko second daya batason karawa cikin gidan, sai yanzu ta gane gidanku duk yanda yake yafi maka gidan mutane don ta tabbatar da a gidansu take da babu Wanda ya isa yayi mata irin wannan abun. Ahankali ya mike bata ankaraba taji ya dauketa nan ta saki sabon kuka don she was thinking he’s coming for more, bathroom ya shiga daita ya direta cikin bathtub ta saki ihu Kuma sai tayi saurin rufe bakinta da hannun ta saboda tsoron shi, tsaya kallon ta yayi ya jingina da bango yana kallon yanda ta rumtse idanuwa tana yarfa hannuwanta. Fita yayi ya duba gadon yaga babu inda ya bace Sannan ya dawo

“Kiyi wanka….” Ya fada mata ya fita don a tunanin shi bata balaga ba balle yace tayi wankan tsarki. Fita yayi ya nufi part dinshi, maigadi dake zaune ya gane da akwai abinda ke damunshi don daga nesa face dinshi yayi red.

Yana fita dija tayi saurin fita daga ruwan ta fito, da Sauri ta saka doguwar rigan datazo gidan dashi ta dauko pant dinta ta saka dukda zafin da takeji, da Sauri ta  yafa Vail din kayan, ta fito falo tana cewa

“Gwara a kashe ni cikin gari da in kara zama gidan nan

[3:17PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挏馃挌馃挋馃枻馃挍鉂�

NA CUCE TA

馃挍馃挋馃挋馃枻鉂ゐ煉�

庐zuwairat(ummu Maryam)

1鈨�1鈨�

Tafada tana kalle2 kar ashe yana nan falon, ganin ba kowa yasa ta Dan saki ajiyan zuciya tare da shesshekan kuka data sha, Ahankali ta bude kofa ta fito compound din gidan, yanda take tafiya says it all don duk kokarin da take wajen daidaita tafiyanta sai ansan something is wrong. Bakin gate tazo mai gadi NA zaune ya kura mata ido yana imagining abinda ke faruwa, yanzu yaga yazid ya fito daga bangaren da red face, sai kuma ga yar yarinya ta fito tana tafiya ba daidai ba,  kura mata ido yayi yana tunanin

“Allah yasa ba abinda nake tunani bane…kai haba alhaji yazid bazai yi irin wannan shaidancin ba…” YaYi assuring kanshi dukda deep inside yasan something fishy is happening, bakin gate ta karaso ta bude karamin kofan ta fita, daman basu da ikon hana fita sai dai shiga ne ba a yarda dashi anyhow ba.

Yazid NA shiga part dinshi ya hada kai da bango ya dinga kuka yana dukan bangon kaman shi yasa shi aikata abinda yayi, ganin lokacin zuhr ya gabato yasa yayi niyyan wanka sai ya tuna ya kamata ya bata maganin tasha kafin ya dawo ya, pain reliever ya dauko daga cikin first aid box dake bedroom dinshi ya fito yana Sauri ya shiga part din Hajiya karama, still mai gadi NA zaune yana kallon shi, straight dakin daya barta ya shiga direct to the bathroom saiya ga wayam, fitowa yayi ya tsaya kalle2 dakindai ba lungu da sako ke da akwai ba so yasan something is wrong, falo ya fito yana son kwala mata kira amma baisan sunanta ba balle ya kirata amma babu alaman ta koina, da Sauri ya fita ya nufi maigadi dake kallonshi, da Sauri mai gadin ya mike,

“Wata ta fita yanzu?..” Shine tambayan dayayi mashi with rage,

“Eh…” Maigadi bai idaba ba ya saki Maganin kasa yana cewa

“What have I gotten myself into?…” Yafada tare da fita daga gate din da Sauri, shima maigadi da Sauri ya biyo bayanshi, afusace yazid ya juyo

“Go and mind the gate….” Ya daka mashi tsawa, dukda bai gane abinda yake nufi ba yasan he’s not welcome komawa ciki yayi, yazid tsayawa yayi bakin gate din ya kalli haggunshi yaga babu kowa, juyawa yayi ya kalli right dinshi ya hangeta daga dan nesa tana tafiya a hankali, da gudu yabi bayanta Allah ya taimakeshi babu kowa wurin, saida yazo daf daita Sannan yayi slowing down, daman dija NA fita daga gidan ta kama kuka tana kiran ammi tana cewa

“Wallahi ammi ban kara yi maki gardama…danasani ban zo ba….” Take ta maimaitawa tana kuka, tana jin kaman kafan mutum bayanta tayi Sauri juyawa ta gan the dodo behind her

Idanuwa ta zaro zata kwalla ihu ya Dora mata yatsa kan bakinta, da Sauri taja numfashi

“Ina zaki?..” Ya tambayeta yana maida numfashi saboda gurin dayayi,

“Gida…” Tafada bakinta na rawa, tsayawa yayi yana kallon yanda hawaye ke bin junansu,

“Kiyi hakuri.. Kar ki tafi…zan maidaki da kaina….kinji ko?…” Da Sauri ta gyada mashi,

“To ki bar kuka…” Da saurinta kara goge face dinta,

“mu tafi gida to…” Ya fada mata in a calming tune, kallonshi tayi da idanuwanta da suka danj chanza kala saboda kuka tace

“Kar …ka…kara…Dan…Allah….” Tafada cikin tsoro, kai ya gyada mata,

“Bazan Kara ba…even if you are my wife…I won’t until you are matured…” Yafada mata cikin sanyin murya, dija tsayawa tayi

“Muje pls…” Yafada mata, da Sauri ta shige mashi gaba tana tafiya tana dingishi,

“Ki Dan gyara tafiyanki..ko kinason asan abinda ya faru tsakanin mu?..” Ya tambayeta cikin nutsuwa, da Sauri ta girgiza mashi kai ta gyara tafiyanta tana Dan cije labe, ahaka suka iso gida mai gadi ya miko mashi Maganin daya yarda  ya amsa suka shiga part din Hajiya karama, mai gadi rike baki yayi yana cewa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button