NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Wai meyasa yaran zamani basu da tabbas?… Yanzu yanda wannan yaron ke kama da mutumin arziki Kawai don yaga babu kowa gidan sai ya yage masu ya?…kai Allah wadaran…” Yafadawa kanshi ya kara dacewa

“Allah ya taimaka sauran masu gadin basu nan…da sun samu abun magana…nikam baa jin mutuwan sarki a baki na…”.

Suna shiga ciki ya riketa mata hannu har bakin gadonsu Sannan ya fita, kitchen ya shiga ya hada mata tea mai kauri ya kawo mata,  ta amsa kanta kasa

” ki.shaye in baki magani…” Da Sauri ta kafa kai ta shanye kasancewan ba mai zafi bane. Magani.ya balla mata ta amsa ta dauko ruwa ta shanye

“To ki kwanta…kar ki sake ki Kara kokarin fita kinji?…” Da Sauri ta gyada kai

“Good…” Yafada ya ja mata blanket Sannan ya fita, part dinshi ya koma ya yayi tagumi yana mamakin shi da yanmata ke kawowa hari yaki shine yau yayi wa yar yarinya fyade, har yanzu adua yake Allah yasa he’s dreaming cos he couldn’t believe what he did, he’s such a decent and gentle amma wai yayi zani barely ten days to his wedding, mikewa yayi ya shiga bathroom ya tsaya gaban mirror yana kallon face dinshi da lips dinshi NA kasa da yayi ja saboda cizonta, har yanzu bai tambayi sunanta, kanshi ya buga da bango yana cewa

“Why…why me….why…” Ya dinga fada yana buga goshinshi da bango ji kake tim, har gaban goshinshi yayi ja amma bai bari ba, sai ihu yake yana Marin kanshi

“Ya Allah take me and give me the punishment I deserve… Ya Allah why me?…” Yafada yana sulalewa kasa, yafi minti talatin a haka Sannan yayi wanka gaban kanshi kumbure, face dinshi yayi ja sosai kaman ba shiba, ga wani azabtaccen ciwon kai dayake, kullum yana alfahari da kanshi da zani ta zama ruwan dare amma bai taba aikatawa ba har ya kai 31 amma sai gashi duk fadan da yakewa su Sharif, shahid and most especially friends dinshi sai nashi yafi nasu worst don he knows basu molesting yara, Ahankali ya fito daure da towel, ya saka jallabiya har zai tafi masjid Kawai sai cewa

“Am not worthy of entering the house of Allah…” Kawai dawowa yayi ya shimfida praying mat yayi salla nan bedroom dinshi ya kwanta nan kasa yana tunanin yanda zsai bullowa wannan alamarin,

Shi baisan Wanda zai fadawa wannan maganar ba don he’s so ashame of himself, kullum cikin yiwa friends da co workers dinshi yake baisan mummunar kaddara awaits him ba

“Its really true kaddara ta Riga fata…” Yafada Ahankali yana juya kwanciya shi,

“I need an advice… But who can I confide in….” Ya tambayi kanshi hawaye NA gangaro mashi,

“Who can I tell NA lalatawa yar shekara sha uku rayuwa?… Wa zan fadawa I molest a juvenile?… Inna lillahi waina ilaihi rajuun… Oh Allah why me?…” Ya fada cikin matsanacin kuka, nan take sanyi ya rufeshi Kuma jikinshi zafi rau amma sai rawan sanyi Kawai yake Kuma yaki ya tashi daga kasan inda yake, gani yake yau is the darkest day of his life.

Bayan minti kaman goma da fitanshi bacci yayi gaba da dija, bata minti biyar bata firgita ba saboda irin mafarkin da take Mara dadi da ban tsoro. Before asar fever ya rufe yazid ita Kuma dija data farka bataji komai ba sanadiyan Maganin daya bata tasha.

Sai wajen karfe 4:15 su Hajiya suka dawo da kaya niki2 kaman Kasuwan duka suka dauko, direct part Hajiya babba aka shiga da dukkan kayan, asabe da mai aikin Hajiya babba suka shiga da kayan cikin falon suka ajiye, juyawa tayi zata tafi Hajiya karama ta kirata tare dacewa

“Ki tafi da wannan ledan, ke ki dauki biyu dija ta dauki hudu…” Hajiya ta fada mata, da Sauri ta durkusa

“Mun gode…” Tafada tana daukan ledan da ta nuna mata, da Sauri ta fita daga falon ta nufi part din Hajiya karama, tana bude kofan bedroom dinsu dija dake zaune bakin gadon tayi saurin mikewa, ganin asabe ne yasa ta fashe da matsanacin kuka, da Sauri asabe ta saki ledan kasa ta karaso wajenta da sauri ta rike hannun dija dake komawa zaune tana cewa

“Lafiya?…” Ta tambayeta tana kallon yanda ta susuce kaman baita data barta dazunba, dija baki ta bude zatayi magana sai ta tuna yace mata kar ta fadawa kowa abinda ya faru tsakanin su sai tayi shuru ta cigaba da kuka sosai, nan take hankalin asabe yayi mugun tashi ta rike hannun ta tana kallon jikinta ko zata gano abinda ke damunta, amma bata gano komai ba sai kukan dija ke kara tashi,

“Inna lillahi… Wai me ke damunki?… Meyasameki?… Dan Allah ki fadamin?…” Ta tambayeta kaman itama zatayi kuka, dija kama hannun ta tayi tana cewa

“Gida…gida nake…so…gida zani…” Tafada cikin kuka, kallon mamaki asabe tayi mata don the last time she checked dija NA son gidan sosai

“Bangane ba..wani.abun akayi maki?… ” da Sauri dija ta girgiza mata kai

“Inason ganin ammi… Gida nakeso..Dan Allah… Ki…fada masu…” Tafada cikin kuka mai ratsa zuciyan mai sauraro,

“Dan Allah ki fadamin in wani abun akayi maki…nasan haka nan bazaki ce kin fasa zama nan gidan ba…Dan Allah me akayi maki?..” Asabe ta tambayeta hawaye NA turawa idanuwanta saboda yanda dija ke kuka, ara girgiza mata kai dija tayi

“Babu…abinda… Akayi…Mani…gida…nakeso…” Ta fadi.maganar bakinta NA rawa,asabe kuka ta farayi tana girgiza mata kai

“Dan Allah karkiyi haka…kinga har mun fara sabawa..don Allah kiyi hakuri…” Da Sauri dija ta kara fashewa da wani kukan tana girgiza kai

“Ni gida nakeso…” Tafada da karfi, da Sauri asabe ta mike ta dauko ledan dake kasa ta warware kayan dake ciki kasa,

“Kalli… Duk Hajiya ta sayo mana..tace ke ki dauki hudu ni in dauki biyu….” Tafada tana warware mata gowns masu kyau kala2 duk yanda dija keson abu mai kyau bubbuga kafanta tayi da kasa   tana cewa

“Ni banaso… Gida nakeso…” Tafada ko kallon kayan batayi ba, afusace asabe ta mike ta goge hawayen face dinta

“Sai kije ki fada mata da kanki…” Ta fada tana barin dakin, da Sauri dija ta biyo bayanta har lokacin bata daina jin zafin gabanta ba,

“Dan Allah ki tsaya…ki fada mata Dan Allah…” Dija ta fada wa asabe dake shiga falon, juyowa tayi ta kalli dija sai taji ta tausaya mata dukda batasan the real reason behind her sudden attitude ba,

“zo kiji…” Asabe ta fada mata cikin sanyin murya, Ahankali dija ta fara takowa tsaya kallon tafiyanta asabe tayi tana mamakin why her step changed,

“Lafiya kike tafiya haka?..” Ta tambayeta sounding very serious,  da Sauri dija ta tsaya  ta girgiza kanta tana hawaye tace

“Babu komai.. Dan Allah ki.fada masu su maidani gida..Dan Allah NA rokeki…gida..nakeso…” Jin an bude kofa yasa suka kalli kofan

[3:18PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挋馃挏馃挌馃枻鉂ゐ煉�

NA CUCE TA

馃挌鉂ゐ煉涴煐ゐ煉滒煉�

庐zuwairat(ummu Maryam)

1鈨�2鈨�

Hajiya karama ce ta shigo dija tayi saurin goge face dinta kanta kasa, mai aikin Hajiya babba ce ta biyo bayanta da kaya cike da wata katuwar Leda, Hajiya kallon dija tayi tana duk ta koma kaman ba itaba, dukda kanta kasa ta gano something is wrong with her,

“Dija…” Ta kirata, da Sauri dija ta daga kanta tare da durkusawa,  kura mata ido Hajiya tayi  for a moment Sannan tace

“Meke damunki?..” Ta tambayeta, baki ta bude zatayi magana asabe tayi saurin cewa

“Wai kanta ke ciwo….” Ta fadawa hajiya, dija batasan sanda new tears suka fara rolling ba, kara kallonta Hajiya tayi

“Don kanki na ciwo sai ki kama kuka?…” Ta fadawa dija Sannan ta kalli asabe,

“Ki biyoni in baki magani ki bata…” Ta fadawa asabe Sannan tayi hanyar dakinta asabe da mai aikin Hajiya babba suka bi bayanta. Ahankali dija ta mike ta koma dakinsu ko kallon kayan dake kasa batayi ba ta koma ta zauna bakin gado tana kuka, few minutes later asabe ta shigo rike da magani, da saurinta karaso wajenta, har lokacin bata mamakin how comes take tafiya haka ba,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button