NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

The following day dija ta tashi da fever saboda still da kuka ta tashi idanuwanta sun kumbura kaman ba ita ba, lokacin zuwa gaida Hajiya yazo suka tafi da asabe, nan ma Hajiya saida ta tambayeta abinda ke damunta wannan lokacin asabe taso yin magana dija tayi Sauri cewa

“Gida…nakeso…” Tafada tana fashewa da kuka, tsaya kallon ta Hajiya tayi for a moment Sannan tace

“To wani abun akayi maki?…” Da Sauri ta girgiza kai

“To me akayi all of a sudden kikeson zuwa gida?… Ko kina missing family dinki?…” Ta sake tambayan ta, dija bata ji abinda tace ba don haka bata ce komai ba kanta kasa sai hawaye take.

“Da fatan dai ba wani abun ni nayi maki ba da Sani na ba?…”  da Sauri dija ta kara girgiza mata kai,

“To shikenan… Zan kira wacce ta kawoki tazo ta maidaki…” Wani irin dadi taji cikin ranta batasan lokacin data saki murmushi ba, itama Hajiya murmushi tayi

“Ai ba kuka zakiyi ba…in kina wurin mutum kina da bukatan ayi maki wani Abu sai ki fada …” Tafada tana mikewa,falon ta bari ta fita zuwa ganin yazid. Da Sauri itama dija ta mike ta shiga dakinsu tana murna ita Kuma asabe ji tayi duk babu dadi. A falo ta tarda yazid ya fito sanye da English wears looking so decent, gaidata yayi ta amsa ta tambayi ya jikinshi ya amsa da sauki

“Me zakaci for breakfast?…” Ta tambayeshi, Dan murmushin karfin hali yayi yace

“Ai yanzu part dinki zanzo..Zan fada ma asabe ta hada min tea…”

“Ok then…”ta fada Sannan ta tafi part din Hajiya babba ta shaida mata abinda dija ta fada, Hajiya babba batayi mamakin hakan ba inda tace

” kinsan ba dukkan yara suka saba da rabuwa da families dinsu ba…so maybe she’s missing home.. Kawai ki kira a maidata a samo maki wata…” Ta fada mata,  itadai Hajiya karama bataji dadi ba amma a haka ta kira Hajiya Aisha ta shaida mata abinda ke faruwa inda Hajiya Aisha batayi gardama ba ta fada mata zata taho gobe.

Shi kam yazid part din hajiya karama ya tafi yayi relaxing yana jira yaga dija don yaga how she’s feeling amma bai ganta ba har ya kai kusan hour daya zaune, asabe ce tazo wucewa ya kirata

“Ki hadamin tea…” Ya fada mata yana Neman hanyan da zaibi ya koreta don ya samu ganin dija. Few minutes later ta kawo mai tea, har ta fara tafiya ya kirata

” dauko hijab dinki..” Ya fada mata, babu musu ta shiga ciki ta dauko hijab ta fito bata fadawa dija dake zaune kala ba din haushin ta take ji wai don zata tafi. Hannun yasa cikin aljihunshi yaga babu  komai,

“Ki biyoni…” Ya fada mata yana ajiye tea din, ya mike. Bayanshi tabi har part dinshi ya dauko 5k ya bata,

“Gashi ki sayomin wannan drugs din…” Ya fada yana mika mata prescription slip da kayi bashi,

“Kiyi Sauri…” Ya shaida mata. Da Sauri ta amsa ta bar gidan inda shi Kuma ya tafi part din, bai tsaya wasting time ba ya shiga bedroom dinsu dija dake zaune ta kurawa waje daya ido bata daga kaiba thinking asabe ce Kawai sai taji kamshin perfume dinshi da Sauri ta daga kai tare da mikewa tana yarfe hannuwa, tsaya kallon yanda idanuwanta suka kumbura yayi, da Sauri ya karaso ya riketa jikinta sai rawa yake

“Ya jikinki?…”

“LA….fi…ya….” Ta amsa mashi jikinta NA rawa,

“Dukda NA fada maki karkiyi kuka shine kikayi har idanuwanki suka kumbura ko?… Yanzu fadamin me kike so in baki ki bar kuka?…” Yafada yana lallashinta, kai ta girgiza mashi, handsome smile dinshi yayi  ya juya yadan kalli kofan Sannan yace

“Da gaske nake..ki fadamin abinda zan baki ki bar kuka….ko in saya maki jirgi?…” Ya fada in a funny way, dija hade rai tayi tare da girgiza kanta,

“To in saya maki mota?..” Kai ta kara girgiza mashi,

“To bari in je in dauko maki kudi…in NA kara ganinki kina kuka zan amshe abuna…” Yafada yana barin dakin. Da sauri ya tafi part dinshi ya dauko bundle na 500 guda biyu making 100k ya saka a aljihunshi ya ya dawo sai Sauri yake kar a kama shi,  har lokacin dija tana tsaye a inda ya barta,  hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko kudin idanuwa dija ta zaro tare da rufe bakinta da palm dinta,

“Gashi ki boyesu…NA sayi kukanki.da wannan… Kika kara kuka zan amshe kayana…” Yafada yana mika mata kudin, kin amsa tayi ta tsaya tana kallon shi, da Sauri ya kama hannun ta ya damka mata kudin yana cewa

“In har kika bar nuna damuwa ..in NA kaiki gidanku zan baki wannan da yawa….” Ya shaida mata, tsaye tayi tana kallon kudin da take jinsu kaman mountains.

“Ki boyesu mana ko kinason wata ta gansu?..” Da Sauri ta girgiza kai,

“To maza boyesu, ..” Ya sake fada mata, gabanta na faduwa ta ajiye kudin karkashin bag dinta ya tsaya yana kallon ta,   sai da ya tabbatar tayi hiding dinsu Sannan yace

“Kinci abinci?…” Kai ta daga mashi,

“Kin koshi?…” Kai ta kara daga mashi,

“To sannu kinji…hope babu inda keyi maki ciwo….” Nodding ta karayi

“To shikenan…” Yafada Sannan ya fita daga dakin, ko kallon tea dake zaune baiyi ba ya wuce part dinshi.  Aranar dija ta samu relief sosai ba don komai ba sai don Hajiya ta shaida mata ta kwantar da hankalin ta gobe zata gida.

Yazid kam shidai tunani kawai yake yanda zai bullowa alamarin don he has made up he’s mind to take her as a second wife amma baisan ta ina zai fara ba gashi yanzu wedding dinshi sauran 8 days

“Maybe I should wait after the wedding…” Yafadawa kanshi a hankali. The following day Hajiya Aisha tazo gidan around karfe 12 na rana, gefe ta kira dija ta dinga NATA hakuri kan ta zauna gidan amma kememe dija taki, haka Hajiya ta sata gaba bayan Hajiya karama da Hajiya babba sunyi mata abubuwan arziki , don dubu goma Hajiya karama ta bata bayan ga atampa uku da perfumes kaman wata babba sai kayan data sayo mata shekaranjiya dija kam yanzu ta barjin zafin gurin hakan yasa tafiyan ta normal, motan suka shiga bayan Hajiya Aisha ta shaidawa hajiya karama zata samo masu wata yarinya. Suna fita yazid ya shigo gidan daga gidansu mufida don tunda yasamu mistake da dija  bai je ba sai yau don a chan yayi breakfast. Koda yazo part dinshi ya shiga ya dauro alwallah ya tafi masjid, bai dawo ba sai 1:30 Kuma direct falon Hajiya karama ya shiga inda ya tarda asabe zaune ita kadai kaman tana tunani

“Bani ruwa…” Ya fada mata, da Sauri ta dauko mashi ruwa, zama yayi yana Neman yanda zaiyi yaga dija kasancewan duk ranar bai ganta ba Kuma the most surprising thing is that seeing her also makes his day baisan why ba amma kilan because yayi adding dinta to his life. Don wani special connection yake ji duk sanda ya ganta Kuma each moment da yake spending da ita really matters, Kawai he can’t wait to have her close to him though tayi kadan amma seeing her alone zai zamo mashi among things that makes him happy.  Kallon asabe dake tafiya kaman kwai ya fashe mata yayi

“Come and return the cup…” Ya fada mata yana kallon how moody she is,

“Meke damunki ne?…” da Sauri tace

” babu komai..” Ta amsa mashi tana amsan cup din daga hannun shi.

Zamanshi yasha amma bai ganta ba Kuma ya rasa yanda zaiyi ya tura asabe daga dakin. Dole ya mike ya bar falon ya koma part din mom dinshi inda almost all the family ke zaune ana labari.

“Small mommy ba sai an kawo maki wata ba..Kawai a bar asabe Kawai…” Inji yusra, yazid sauraron hiransu yayi amma bai saka baki ba,

“Kai sai na samu wata..few days da wannan yarinyan tayi spending naga change…ai tace zata samomin wata…” Tayi responding to abinda yusra tace. Yazid tunani yayi yana cewa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button