NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Yes mana…ai wannan da kika gani choice din Hajiya karama ne…ni zanyi nawa bayan sun gama nasu…” Yarinyan da bazata wuce shekara 22 ba ta saki murmushi Sannan tace
“Baby yaushe zaka dawo?…” Ta tambaya ahankali,
“In biki sauran sati biyu…”
“Haba mai baby…ina missing dinka…ko baka missing dina?….” Ta tambayeshi cikin sanyin murya, Dariya yayi ahankali Sannan yace
“Ina missing dinki mana…in nazo kusa dake inajin kaman in cinyeki shiyasa ban San in zo sai nan da sati biyu…” Kukan karya ta farayi tana cewa
“Yanzu nan da abuja shine bazaka zoba?… Don Allah kazo wannan weekend din…pls…”
“No…sai in the next two weeks… By then wedding din sauran sati biyu.. Kinji babyna…” Ya karasa maganar cikin whisper,
“Hmm shikenan…kana ina?..”
“Office…”
“Kaci abinci?…”
No..ko zaki zo ki bani?..” Shuru tayi Bata amsa mashi ba, hiran sukayi for almost an hour Sannan sukayi sallama, mufida wulla kanta kan gado tayi saboda murna, shi kuna ya kashe wayan ya Dora kafa daya kan daya tare da relaxing, karewa gayen kallo nayi sai naga kaman yafi mufidan kyau don ya hadu sosai, he’s every ladies dream guy, bai ankaraba yaji an ture mashi kafa daga kan desk dinshi bude idanuwa yayi ya saki murmushi
“Wai ka baka sallama ne?…kullum always boosting into people’s office…” Inji yazid dake gyara zamanshi, Dariya gayen da ya shigo yayi Sannan yace
“Ka koya min sallama
Mana…ustazz…” Gayen ya fada yana zama kan kujeran dake gabanshi, murmushi Kawai yazid yayi yana cewa
“Ai kasan ban yi karya ba…”
“Muje muci abinci…” Gayen ya fada mashi, agogon dake kwance hannun shi ya kalla yaga har 3pm,
“Muje…” Yazid ya fada yana mikewa, laptop dinshi ya maida cikin bag tare da wasu files, kara kallon gayen nayi nace hmm am definitely dropping dead don yazid is killing me, tsayawa nayi INA kallon yanda yake abu very slow, komai nashi a nutse babu alaman Sauri ko.hanzari tare dashi, yafi minti goma yana parking abubuwa shi Kuma dayan gayen yana zaune yana kallon shi, sai da ya gama Sannan yace
“Mu tafi…” Yafada yana rataya bag din a shoulder dinshi, gayen kallon shi yayi
“Are sure ka gama don NA san halin ka da delay kaman mace…” Yazid tabe baki yayi yabi ta gefen shi ahankali ya wuce, yanda yake tafiya sai ka rantse bashi da bone ko daya a jikinshi don tafiya shi so sluggish. Gayen mikewa yayi yana cewa
“Allah ya huci ran ango…”ya fada ya tarda yazid dake tafiya a hankali, banza yayi dashi
” wai sauran kwana nawa bikinka?..” Gayen ya tambayeshi,
“Four weeks exactly…”
“Wow…zan je Kano..I can’t wait.. Allah ya hadani da mata yar Kano…” Inji gayen
“Ameen sultan…” Sultan kallon shi yayi yace
“Amma nasan kana da younger sisters.. Ka hadani da daya daga cikin su mana…” Sultan ya fada mashi,
“Ni ba hadani akayi da my mufi ba…kaima ka nemo naka…” Ya amsa mashi atakaice yana danna lifter, kofan ya bude suka shiga ya jingina da jikin lifter yana cewa
“Am so tired.. NA gagara in fara Hutu wallahi…”
“Ai kai kullum a gajiye kake..lazy guy…” Sultan ya fada mashi.
“Ai am not a racer balle in ce anason inyi gudu,…I believe in easy way …”
“Yeah…you believe in easy tunda you are lazy…kasan muje gym wannan weekend din kaga yanda guys ke motsa jiki….” Dariya yazid yayi Wanda ta bayyana well set of teeth dinshi mai dauke da madaidaishin wushirya daga tsakiya
“Hmm mufida you are one lucky gal….,” NA fadawa kaina,
“Workout kaman wani Dan danbe?… Kai am OK the way I am…Kawai I love my self…I don’t need to workout..” Ya fada suna fita daga cikin lifter, hallway suka nufa suna gaisawa da wasu Colleagues nasu na CBN abuja har suka isa parking lot Kowanne su ya dauki elegant car dinshi mai tsadan gaske sukabi bayan juna zuwa wata expensive restaurant inda suka saba cin abinci.
[3:11PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 鉂ゐ煉涴煉氿煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挋馃挌馃挏馃枻鉂ゐ煉�
庐zuwairat( ummu Maryam)
2鈨�
Suna cin abinci yanmatan wajen NA Dan flirting dasu daman sun saba da behavior dinsu, yazid kam ko daga kai baiyi balle ya kallesu shiya sa suke ce mashi oga ustaz, kullum in suka zo wajen bai daga kai balle ya kalli mutum daya cikin tsalatsalan yanmatan dake sayar da abinci shi kam sultan sunayi yanayi har wani lokacin ya batawa yazid rai,
“Hot Bomboy….” Wata yarinya dake sanye da mini skirt ja da white shirt da aka rubuta eleganza gabanshi ta fada tana tsaye kusa da sultan amma yazid dake zuba salad kan abincin shi Kawai take kallo. Cikin dariya sultan yace
“Yes sweet baby…how far…” Yafada yana cin abincin shi don in da sabo ya saba shi ko kadan bashi da kyaliya while shi yazid ko kallo basu isheshi ba,
“Oga ustqz…how is work today…” Budurwan ta tambayi yazid, banza yayi daita yacigaba da cin abincin shi,
“I will come to CBN quarter this weekend… Can I visit?…” Yarinyan ta tambayi sultan, sultan kallon hot legs dinta dake salki yayi zuwa boobs dinta dake cike dam da kirjinta Sannan yace
“No thank you…I don’t want to do anything stupid…” Yafada yana maida kanshi wurin abincin shi, yarinyan dafa shoulder shi tayi Wanda yasa yazid Sauri daga kanshi ya kalleta tare da watsa mata wani irin irritating look Sannan yace
“Do you want to loose us as your customer?…” Ya tambayeta babu alaman wasa cikin muryan shi, da Sauri yarinyan ta dauke hannun ta tana kallon inda madam mai wurin ke zaune don kar taji don tasan hakan NA Iya zama matsala, sultan kam sai dariya yake yana cin abinci,
“No sir…” Yarinyan ta amsa mashi,
“Then stop all this…we’re not here for gals…we are here to eat…so if you don’t want to loose us then stop it…” Yafada yana bugun table din da karfi Wanda hakan ya jawo hankalin wasu costumers garesu, yana kaiwa nan ya mike, da Sauri madame ta yo wurin shi amma bai tsaya ba ya nufi kofan fita, da Sauri babban matar ta tardoshi tana cewa
“Sorry… What’s the problem?…” Ta tambayeshi ahankali, afusace ya juyo yana cewa
“Tell your gals to stop disturbing us…we only come here for food… Nothing else…” Yafada Sannan ya fita, kai Kawai sultan ya girgiza ya tashi tabi bayanshi, ita Kuma madame ta balbale yarinyan tana cewa
“Daga yau kar ki kara zuwa wajen wannan Hausa boys …kinji ko?..” Ta fada mata cikin yarensu na Igbo.
Yazid kam motanshi ya shiga shima sultan yashiga nashi ya bi bayanshi yana cewa
“Ko rabi abinci NA banci ba…mtwsss…”.
Gaban wani medium restaurant yazid yayi parking shima sultan parking yayi, fitowa yazid yayi ya kalli sultan daya nufoshi,
” why did you follow me?.. Ai kai kana jin dadin abinda suke maka…you shouldn’t have followed me…” Yafada fuskan shi daure, tsoki sultan yaja,
“Wallahi kana da matsala… Kaga we are all Muslim amma kai you are always taking things to high… Gaskiya wannan abun da kake bai dace ba…” Sultan ya fada mashi ranshi bace, kallon up and down yazid yayi mashi
“Wato kam abinda nake bai dace ba…kana barin yarinyar da ba matarka ba tana taba ka….well is your life…” Yafada yana nufan hanyan restaurant din bayanshi sultan yabi da harara,
“Kai dai Kawai you are sadist… In ba haka ba don yarinya ta tabani sai ya zama iskanci nayi daita?…”
“Ai daga yanzu ban Kara zuwa wannan restaurant din..kai dake jin dadin abinda suke maka sai ka cigaba da zuwa wurin…” Ya fada nashi ataikace, dariya sultan dake biyedashi kaman bindi yana cewa