NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Don ita kadai aka yoni?…if she can’t stay she leave…” Kallon mamaki Salem yayi mashi yana imagining yanda yake son mufida yau yake cewa suna Iya rabuwa saboda wata, dariyan gefen baki Salem yayi.

“I know what your problem is..”

“What?…” Yazid ya tambayeshi kaman ba shike ke hawaye few minutes back ba, shuumin murmushi yayi Sannan yace

“Because she’s your first.. Shiyasa you feel attached to her..amma am sure if you taste…” Hannu ya daga mashi cos yasan inda ya dosa,

“Stop it…” Kallon banza  Salem yayi mashi

“Dalla rufe min baki..you can’t even resist 13 years old gal..balle big full babe kaman mufida…” Yazid hawaye ya farayi yana cewa

“Yanzu don NA fada maka secret dina shine har zaka fara zagina dashi…” Yafada kaman wani Dan karamin yaro, Dariya Salem yayi

“Am sorry… Don’t worry sai muje gidansu.. Hope kana Da address dinta?..” Kai yazid ya girgiza mashi

“No I don’t know… Amma ance yar katsina ce…”

“Wannan ba case bane…tunda muna da relatives a katsina… Daman baka yarda ka rakani katsina gashi yanzu dole kaje…yanzu ka samo address dinta daga wajen small mom sai muje…”

“I don’t think small mom tana da address dinta..”

“Why b sister dinta bace?….” Salem ya tambayeshi cike da surprise,

“No..yar aikin ta ce….” Idanuwa Salem ya zaro amma ya kasa magana saboda kar yazid ya hau shi da fada,

“Hmm..yanzu ganota is a case..cos bamu Iya tambayan ta ta nemo mamu address dinta..amma I suggest mu bar komai har sai bayan wedding dinka…” Salem ya fada mashi yana aduan Allah yasa ya bar wannan maganan

Donshi ko kadan bai gani wani abun burgewa a auren yar yarinya da bata San ciwon kanta ba. Ahankali yazid ya koma kan kujera ya zauna yana tunanin dija Kuma yana mamakin yanda akayi ta shiga ranshi farat daya ko dai maganar Salem gaskiya ce don ko mufidan daya Sani kusan shekara daya da rabi bai jinta cikin system dinshi kaman yanda yake jin dija

“Zan shiga wurin big mommy in kwaso gaisuwa…” Salem ya fada yana mikewa, yazid yaji shi amma bai tanka mashi ba.

Dija kam tamkar tayi tsuntsu ta isa gida take ji don gani take Hajiya Aisha bata Sauri dukda uban gudun da take, sai wajen 3:30 suka iso garinsu dija amma haka nan sai taji gabanta na faduwa don gani take kaman ammi zatasan abinda wannan mutumin yayi  mata, shuru tayi tana kallon small village dinsu as Hajiya tana tuki zuwa kofar gidansu. Ita har lokacin bata Iya cewa ga exactly abinda yayi mata amma har yanzu bata bar jin zafin gabanta completely ba amma ba kaman wannan lokacin ba, Kuma abu guda shine wani lokacin ta kan ji kaman ana tsira mata abu a gabanta. Parking motan yasa ta dawo hankalin ta, Hajiya Aisha data lura da dija kaman da akwai abinda ke damunta ta riketa yayin da take niyyan fita daga cikin motan. Da Sauri ta daga kanta ta kalli Hajiya,

“Wai dija naga kaman kina tunanin wani abu, da akwai abinda ke damunki ne?…” Ta tambayeta, da Sauri dija ta girgiza mata kai

“Ba..bu…abinda ke damuna…” Ta amsa mata muryanta na rawa,

“To shikenan…” Hajiya ta fada Sannan ta fita daga cikin motan ita ma fita tayi amma not as fast as she should, Ahankali take tafiya kaman wacce kwai ya fashewa a ciki hannun ta rike da bag dinta dake dauke da duk kayan da aka bata tare da kudin da yazid ya bata. Ita har yanzu bata San abinda zata fadawa ammi kan wannan Kudin ba. Tana biye da bayan Hajiya har cikin gidansu, sai boyewa take bayan Hajiya kaman ba gidansu ba. Sallama Hajiya tayi ammi dake alwallah ta amsa mata tare da cewa

“Ah..ah..yau kece tafe Kuma?…maraba da zuwa…” Tafada ko kadan bata  gan dija dake labe bayan Hajiya ba, amsawa Hajiya tayi, sai lokacin dija ta leko da kanta sukayi ido hudu da ammi, sai lokacin ta taho kanta kasa don tamkar gaban ammi akayi mata wannan abun haka take ji, da Sauri ammi tace

“Wa nake gani kaman dija…” Tafada with surprise, jin an kira dija yasa binto da sauran siblings dinta dake daki suka fito da gudu,

“Aikam dija ce…tace a maido ta gida…” Inji Hajiya Aisha, baki ammi ta bude saboda mamaki yanda dija ta dinga hauka saboda an hanata zuwa Kuma ko wata batayi ba har ta gaji ta dawo, Kuma ta lura data susuce kaman ba itaba, rungume ta su binto sukayi suna kallon kayan jikinta, “ki shigo ki zauna…” Ammi ta fadawa Hajiya Aisha,

“Ah ah…wucewa zanyi…rabona da gidan tun safe…daman gidan aikin ne suka kirani wai dija tace gida taje so..shine NA daukota na maido maki amanar da kika bani…” Inji Hajiya Aisha, ba karamin dadi ammi taji ba,

“To madalla..nagode kwarai Allah ya saka da alkhairi.. Gaskiya samun mutane irin ki sai an tona…mun gode da irin dawainiyan da kikayi damu..Allah ya biya…” Ammi ta fada tana durkusawa,

“Babu komai.. Allah ya shige mana gaba..ni zan wuce…” Hajiya Aisha ta fcada Sannan ta kalli dija

“To khadija sai kin  shigo daura ki zo mu gaisa ko?..” Da sauri dija ta gyada mata kai. Fita tayi ammi tabi bayanta sai sanya mata albarka take har Hajiya ta shiga motarta ta tafi Sannan ta dawo cikin gidan, har lokacin dija na tsaye inda ta barta rike da bag dinta sun binto sun zagayeta kaman basu taba ganinta ba Ammi dawowa tayi ta dinga kallon ta daga sama har kasa

“Har kin gaji da bautawa mutane?…” Shine tambayan da ammi tayi mata, da Sauri dija ta gyada mata kai kaman wata sakara,

“Ya akayi kika dawo?..”ammi ta tambayeta don ta lura da akwai abinda ke damunta don Tasan halin yarta da kiriniya,

” ko.wani laifi kikayi masu?…” Da Sauri dija ta girgiza kanta,.

“Babu komai.. Kawai..nafison.. Gida…” Ta amsa mata gabanta faduwa, still kallon ta Kawai ammi.ta dingayi Wanda yasa yan cikin dija tsinkewa,

“Meye nan ciki?..” Ammi ta tambayeta tana nuna bag dake hannun ta, da Sauri dija ta ajiye bag din kasa ta durkusa nan ta bude bag din ta fara fiddo kayan ciki tana cewa

“Kinga kayan da suka bani…da kudi…” Tafada muryanta na rawa dukda ta fara  samun kwanciyan hankali saboda ammi bata yi mata tambayan me akayi mata ba, sai fiddo kayan, ammi baki ta bude saboda new gowns data gani sabbi kal cikin ledan su, mutuwan tsaye tayi da dija ta fiddo kudin da yazid ya bata, da Sauri ta  ja hannun ta zuwa daki

“Ina kika samo wannan kudin?..” Ammi ta tambayeta cikin tashin hankali har lokacin tana kallon 100k dake hannun dija, bakinta NA rawa tafara cewa

“Su…su..ka..bani…” Tafada muryanta na rawa don gani take yanzu asirinta ya tonu,

“Wane irin aiki kikayi masu da zasu baki irin wannan makudan kudin..dija?…”  ammi ta tambayeta kaman zatayi ihu,

Da Sauri dija tace

“Sune…suka…bani…dazan taho…” Tafada mata deep inside tana son fadawa ammi.gaskiya alamarin amma gani take zai gane ya biyota nan in ta fada,

“Dija ki fada min gaskiya.. Daukar masu kudi kikayi?…” Ammi ta tambayeta kaman zatayi kuka, da Sauri dija tace

“Ammi Wallahi tallahi ban daukar masu ko sisi ba…su suka bani..masu kudi ne…sosai….” Tafada, tsayawa ammi tayi tana kallon kudin dake hannun ta fari kal kaman babu Wanda ya taba touching dinsu,

“Cewa sukayi…in ..bar talla…wai muyi Sana’a….” Tafada da Sauri,

“Ya akayi suka San kina talla?..” Ammi ta tambayeta, da Sauri tace

“Fada masu nayi…sai sukace..babu kyau..talla…shine suka bani in baki…” Tafada kaman gaske, ahankali ammi ta amshi kudin jikinta sai rawa yake, don tunda take bata taba rike kudi masu yawan wannan ba. Kallon sama tayi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button