NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

Around 1:30am dija dake bacci ta kwalla ihu tana

“Kayi hakuri…kar ka kara…na..hakuri…nashiga uku..ammi..ki…hanashi….” Take fada da karfi Wanda

Wanda yasa ammi ta tashi da Sauri tare da kunna touch tana kallon dija dake danna gabanta tana shure2 da kafanta kaman da akwai mutum kanta,

“Wayyo marata….ciwo…ka..daina….zafi…nakeji…” Tafada da karfi Wanda yasa ammi zaro idanuwa tana kallon yanda take yi kaman ana kwanciya daita Kuma bataso, wani irin duka ammi tayi mata dija dake zufa ta firgita tare da mikewa zaune idanuwanta waje tana kalle2, da Sauri ta rarrafa ta rike kafan ammi tana shigewa jikinta, zama ammi tayi tana kallon yanda take yi,

“Dija..meke damunki?…” Ammi ta tambayeta, da Sauri tace

“Mafarki…nayi…” Shuru ammi tayi tana tunanin wannan matsalan ya fara damunta don tunda ta dawo bata tsallake rana batare datayi irin wannan mafarkin ba

“Wai me Wanda kike gani yake maki?..” Ammi ta tambayeta,

“Nima ban Sani ba…” Tafada tana fashewa da kuka, tureta ammi tayi

“Ban gane baki Sani ba..ba ke kike ganin abinda yake maki ba..fadamin abinda yake maki….” Ammi ta fada babu wasa, shuru dija tayi tana kuka,

“Ko wani abun akayi maki chan birni da kika je?..” Da Sauri dija ta girgiza kai

“To meye sanadiyan wannan mafarkin haka kullum tunda kika dawo sai kin tadani da dare?… Gaskiya gobe muje muga Malam…” Tafada tana komawa wajen kwanciyan ta, da Sauri dija ta je gabanta ta kwanta tare da riketa gam kaman yanda ta saba yi .

Da asuba yazid ya hadawa mufida ruwan wanka Sannan ya tadata daga bacci, idanuwanta kumbure saboda kukan datayi don ko kadan baiyi slowing down ba

“Rise and shine…baby na… Thank you for yesterday..ki fadi abinda kikeso inyi maki…” Yafada yana shafa hancinshi a wuyanta at the same time yana kissing dinta, hararan kanshi tayi  don wani irin haushin shi takeji don her looks gentle amma mean in bed, Ahankali ta dan ture kanshi ta sauko tare da tahowa da blanket din, da Sauri ya janye ta tsaya naked tana kare kanta da hannun ta, ganinta haka yasa yaje ya rungume ta yana kissing dinta ganin zai kara kwantar daita yasa ta fara kuka amma abanza sai da ya gama ya dinga bata hakuri, ya kaita bathroom tayi wanka tare da zama a ruwan dumi Sannan ta fito tana tafiya Ahankali, shima wankan yayi ya jasu salla Sannan suka koma sai kara shigewa jikinta Kawai yake,

“Dan Allah.. Kaje part dinka ka kwanta….bacci nakeji…” Tafada kaman zatayi kuka, Dariya yayi

“Yanzu baby ni kike kora?… Me nayi maki kike korata?… Gaskiya nan jikin ki zan kwanta…” Yafada kaman wani karamin yaro, haushi ta karaji ta fara dirza kafa kan gadon tana cewa

“Dan Allah ka tafi…Pls…” Tafada hawaye na taruwa eyeball dinta,

“Ki kwanta..babu abinda zanyi maki…” Ya shaida mata, sai lokacin ta yarda ta kwanta ya kwanta bayan ta amma sai kara shigewa jikinta yake kuka ta farayi datagan kaman zai maimaita, gani kuka take kaman ranta zai fita yasa ya bar dakin ya koma daya daga cikin rooms din part dinta ya kwanta tare da fadawa duniyar tunani

“Now my missions begins….” Ya fadawa kanshi, shuru yayi hawaye na taruwa idanuwanshi,

“I wonder how many times she have cried… Ki yafe min

… I know I hurt you.. Pls am sorry…” Ya dinga maimaitawa kaman dija tana gabanshi. Yana nan zaune sanye da jallabiya har karfe 11, har an kawo abinci daga gida ya jera kan dinning amma mufida bata fito ba, dakin ya koma ya ganta kwance sai baccin ta take. Kan gadon ya nufa ya zauna, ko minti daya baiyi da zama ba ta bude ido, murmushi ya sakar mata ta kauda kanta, hannun ta ya rike tare dayi mata kiss a forehead

“Did I wake you?…” Ya fada mata cikin whisper, kai ta girgiza mashi. Hannun ta ya kai bakinshi yayi kissing dinsu tare dacewa

“Baby baki fadi abinda kike bukata inyi maki ba…kin San kin shayar dani dadi…I need to compensate you for that…so tell me what do you want…” Ya tambayeta Ahankali, shuru tayi tana kallon yanda yake caressing hannun ta, harshe yasa yana licking fingers dinta Ahankali yana cewa

“Pls tell me..ban San abinda zan baki ba…so I want you to tell me…don’t be shy…” Yafada cikin wata irin murya, ita dai mufida ban da faduwan gaba babu abinda take don gani take he will ask for more, Ahankali tace

“Banason komai.. I just want to be alone with you for the rest of my life…” Tafada Ahankali, daga kai yayi ya kalleta don ya gane inda ta dosa, bakinshi ya kai wuyanta yana kissing dinta Ahankali,

“Kaman ya alone?…” Ya tambayeta word din na sauka a wuyanta,

“Daga ni sai kai…sai yaranmu…promise me  bazaka hadani da wata ba…” Tafada mashi Ahankali tana lumshe idanuwa saboda yanda yake kissing wuyanta, deep down tana mamakin yanda duk kunyan nan tashi yanzu babu don tunda yake zuwa gidansu bai taba kama mata hannu ba, Dariya yayi yana licking kunnenta yana cewa

“Baby in banda abinki…mata nawa aka hallata mana?…” Ya rada mata cikin kunne, Ahankali tace

“Hu…du….” Tongue dinshi ya cigaba da turawa cikin kunnenta yana cewa

“Ni ba hudu zanyi NA…daya Kawai zan kara bayanke….” Ya fada yana nishi Ahankali,

“Yanzu..zaka…kara…wani…auren…in future?…” Ta tambayeshi muryanta na rawa,

“Baby ba…in..future ba…very soon….” Yafada mata aikam tureshi tayi ta fara kuka

“First day na a gidanka kake fadamin zaka kara  aure this days…daman you don’t love me?… Daman you were two timing me?…” Ta fada tana kuka, da Sauri ya so rungume ta amma ta kara tureshi tana kuka,

“Baby ke kika kawo wannan maganan…. Kuma banason karya a zamantakewan mu…I want us to live a truthful life…banason yi maki alkawarin karya…you know I love you….” Yafada yana kokarin kaman hannun ta amma tana dojewa,

” ba wani kana Sona….duk wahalan danasha hannun ka babu abinda zaka sakamin sai wannan maganan… Ni ban Iya sharing dinka da kowa…” Tafada cikin matsanacin kuka kaman yanzu zaayi mata kishiyan

“Am sorry for hurting you… Now let’s close this chapter… Fadamin abinda kikeso…” Ya tambayeta yana hawa kan gadon tare da jawota jikinshi, sai kuka take har da shessheka,  dora kanta kan shoulder dinshi yayi yana shafata Ahankali

“Baby am sorry… Pls let’s forget about what I said…” Yafada yana rarrashin ta, cikin kuka tace

“To bazakayi min kishiya ba?…wallahi mutuwa zanyi…” Tafada cikin kuka, Dariya yazid yayi yana cewa

“Don’t worry.. When we get to that bridge we will cross…” Yafada yana shafa bayanta, kara fashewa tayi da kuka

“Yanzu bani kadai ce cikin ranka ba?…”  Dariya ya karayi yana cewa

“Hmmm bakison kishiya amma dazun korata kikayi daga dakinki…”

“To na daina…” Ta fada cikin kuka,

“To in baki son kishiya…” Yafada yana daga jallabiya shi ya fiddo joystick dinshi, mufida tayi saurin rumtse idanuwanta,

“Zo ki zauna nan…” Yafada yana nuna mata joystick dinshi. Knowing bazata iyaba, boye face dinta tayi

“Zo ki zauna in baki son kishiya…” Yafada yana dariya

“Ai na gaji….” Ta fada Ahankali

“To kin gani…baki da karfi…dole in samu mai taimaka maki….” Zatayi magana ya jawota

“Taso kici abinci…” Yafada bai bata daman magana ba ya dauketa, daga ita sai kayan bacci ya bata abinci shi Kuma yasha kunun gyada.

Gari na wayewa sukayi kalaci dija taso fita da kayan saidawansu ta jera su waje kaman yanda suka saba amma ammi ta hanata kan sai sunje gidan Malam Baude sun dawo Sannan a fidda kayan, mutane sai zuwa Neman kaya suke amma ammi tasata ta shirya cikin daya daga ciki kayan da aka saya mata masu kyau itama ammi ta shirya suka kama hanyan neighboring village. Sunfi hour suna tafiya Sannan suka isa wata karama thatch house, shiga sukayi  da sallama aka amsa masu, gaban dija sai faduwa yake don gani take zaa gane abinda da yafaru Kuma mutumin da ya yayi mata abun na Iya biyota don ya fada mata kar ta fadawa kowa, zama sukayi gaban Wanda suke gani is the eyes of all Kuma yana ganin abinda ke boye, Malam Baude babba malami ne Wanda ansan shi a many small rural areas Kuma ana respecting dinshi sosai. Gaidashi ammi tayi ya amsa tare dacewa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button