NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Me ya kawoku?..” Ya tambayesu, Ahankali ammi ta fara cewa
“Daman yata ce tunda ta dawo daga birni take mafarke2 duk dare ihu take tana cewa wani na tahowa…shine mugazo ka duba mana…Kuma ka fada mana mafita….” Yafada kanta kasa,
“Ammi zanyi….fitsari…” Dija ta fada kaman an fixgi maganar daga bakinta,
“Je kiyi…” Ammi ta fada mata not paying attention to the tension in her voice, dxa Sauri ta mike ta bar dakin. Mutumin kasa ya zuba kasa ya fara bincike kaman yanda ya saba, ya zana ya goge, yayi yafi sau biyar, dija tana tsaye bayan wurin tana jinsu,
“Bakin aljani ne ya shigeta…zaa rubuta mata rubutu …” Idanuwa dija ta zaro,
“Ashe babu abinda ya Sani …” Dija ta fada cikin ranta tana Dariya, komawa ciki tayi ta zauna kanta kasa cikin ranta tana zagin malamin Kuma tana tausayawa wayanda suka yarda da abinda yake masu. Kallon yanda yake rubutu kan allo tayi mashi hararan kasan ido.
Bayan ya gama ya wanke ya juye a kwarya ya bata, gefen zaninta ta kwance ta fiddo dari biyu ta ajiye kasa ta mike dija tabi bayanta.
Suna zuwa gida ta zuba mata tasha Sannan suka fidda kayan Sana’a su.
Wajen karfe shabiyu tana zaune tayi tagumi kaman wata babba ko tunanin me take oho, wasu age mate dinta uku ne sukazo
“Ke kin huta da wahalan talla…” Daya daga Cikin su ta fada, dija dai shuru tayi don abinda ya isheta daban. Zama sukayi kusa daita suka fara labari dija na dan sa bakinta time to time, kaman ta tuna sai tace
“Wai Dan Musa yace zai aureni…” Ta fada masu, idanuwa suka zaro
“Kinci nama…” Inji daya daga cikin su
Tafada tana dariya,
“Daman gata mayyar nama…” Wata tayi adding, dija hararan su tayi batace kala ba, daya daga cikin su kam cewa tayi
“Ni bazan yi aureba…” Da Sauri suka kalleta
“Meyasa?..” Dija ta tambayeta,
“Hmm ai tunda naje gidan salaha nace banyi aure…” Yarinyan ta fada, dukkan su kallon ta sukayi Sannan daya daga cikin su tace
“Me akayiwa salaha?…” Ta tambayeta,
“Bazan fada ba…” Inji yarinyan, da Sauri dija tace
“Dan Allah ki fada mana…” Hararan ta Yarinyan tayi
“Salon kuje Ku fada mata ko?…” Da Sauri dija tace
“Ai ni tunda akayi bikinta banje gidanta ba…”
“Ai kina birni akayi bikin…” Wata tayi adding, dija dafa shoulder wacce tace batayin aure tayi
“Dan Allah ki fada mana…bamu fada mata…ko zaku fada mata?…” Ta tambayi sauran, da Sauri suka girgiza kai, yarinyan kalle2 tayi Sannan tayi kasa da bakinta su dija suka sauko da kunnensu da kin gansu kinsan gulma suke, cikin whisper Yarinyan ta fara cewa
“Cemin tayi…kullum.. Sai ya saka mata abun fitsarinshi…cikin..abun fitsarinta…” Dukkan su idanuwa suka kwalo tare da sakin salati, dija kam tunani ta farayi, tana tuna lokacin da yazid ya tura mata wani abu a gabanta, she remember how it pieced through her body with pain and agony,
“Kuma tace da zafi sosai..wai har da rana sai ya saka mata abun….” Yarinyan tayi adding,
“Kambu..ashe lamido Dan iska ne?…” Inji daya daga cikin su,
“Kedai bari…shiyasa nace banyin aure…don da kyar salaha take tafiya…” Tafada,
“Kilan nima shiyasamin….” Dija ta fada cikin ranta,
“To meye amfani haka?…” Daya ta tambayi yarinyan dake basu labari,
“Wai ce mata yayi ta nan zata samu ciki ta haihu…wai haka iyayenmu sukayi…” Da Sauri daya daga cikin su tace
“Kambu karya yake… Saidai in iyayenshi ne ke yin hakan….” Dija dai batajin abinda suke cewa don tunanin yanda yazid ya dinga tura abun cikinta Kawai take nan taje tsigan jikinta ya tashi,
“Indai haka ne nima ba zanyi aure ba…” Dija ta fada a zahiri don ko a lahira bazata so jin irin wannan azaban ba,
“Ya zakiyi da danmusa…” Wata ta tambayeta,
“Oho…nima ban Sani ba…amma har in mutu ba zanyi aure ba…” Ta fada masu atakaice, haka suka dinga labari amma dija tayi jugum tana tunanin ya zaayi mutum ya saka abinda ake fitsari dashi gaban mace,
“Allah yaisa wallahi.. Ban taba yafe maka…..” Tafada cikin ranta.
*One week later*
Yazid ya chanza sosai don ba karamin kulawa mufida ke bashi ba, duk abinda yake so takeyi don duk yanda zaiyi mata bata complain haka duk abinda tace tayi mashi wurin kwanciya yi take, babu irin dirty and rough style da basuyi ko tana jin zafi haka zata dake , hakan yasa ya Dan rage tunanin dija dukda she still lock around in his heart, ko.kadan mufida bata bashi breathing space wai don kar yayi zancen aure, daga gida sai masjid, yau suna zaune bayan sallan ishai kallo suke amma hankalin yazid bai wurin, Kawai tunanin yanda zaiyi yaga dija Kawai yake yasan duk yanda mufida zatayi mashi he’s not complete without her, yanzu hutunshi sauran sati biyu and yayi deciding yasan abinyi kafin ya koma abuja
Mufida da kanta ke bisa cinyanshi ta daga ido ta kalleshi taga wani wuri yake kallo, Dan taba shi tayi ya maido hankalin shi gareta tare da sakar mata murmushi, Dan turo baki tayi
“baby tunanin me kake?..” Ta fada cikin shagwaba, Ahankali ya tale baki kaman zaiyi kuka, duk yayi squeezing fuskan kaman karamin yaro,
“Love meke damunka?…” Ta tambayeshi, yana shafa bayan hannun shi a gefen fuskan shi kaman yanda yara keyi in suna kuka yace
“Wannan nakeso….” Yafada yana nuna boob dinta, har lokacin bai sakin fuskan ba, mufida Dariya tayi saboda how funny his face looks,
“Dan wannan.. Ai is all yours…” Tafada mashi tana shafa face dinshi,
“Yeyyyy…thank you mommy… To ki bani…” Yafada cikin shagwaba, daman ta saba cos kusan da boobs dinta yake kwana, Ahankali ta mike tana kallon yanda ya saki baki kaman he’s about to see her boobs for the first time, yanda yake mata yasa ko.kadan batason ko a mafarki ta hadashi da wata, Ahankali ta fara daga riganta,
“Are you ready?…” Ta tambayeshi, da Sauri ya gyada mata kai, Ahankali ta zare rigan daga jikinta ta tsaya babu riga ajikinta, kurawa glowing skin dinta ido yana lashe baki kaman wani maye,
“Baby…pls ki bani in sha…” Yafada kaman yana baran abinci, Ahankali ta taka ta zauna kan kafanshi
“Baby take anyone you want…” Ta fada mashi ahankali, kallon su yayi yana lumshe idanuwa
“Let me start with the right one…” Yafada yana kallon eyeball dinta tare da kafa lips dinshi kan right hand side boob dinta, idanuwa ta lumshe saboda yanda tsigan jikinta ya tashi saboda warm lips dinshi,
“Love it?…” Ya tambayeta yana sucking nipple dinta, groaning ta farayi tana cewa
“Yes…I love it.. Pls more…” Tafada muryanta na rawa,
“Right away ma’am…’ Ya fada yana wasa da second boob dinta, nan dai wasa ya chanza tsakanin su, it was as pleasant as always.
An hour later tana kwance kanshi sai nishi suke kaman wayanda sukayi race
” baby I can’t get enough of you…” Ya rada mata cikin kunne,
“I don’t want you to get enough of me…I want you to long for me for ever…” Dariya yayi
“Ai dole….” Yafada yana kokarin mikewa,kara danneshi tayi da boobs dinta,
“Wai babu yaushe zamu koma abuja?…”
“Nan da sati biyu…”
“Baby why not mu koma da wuri so that muyi shopping din da ka fada?..” Ta fada mashi cikin kunnenshi,
“To amma sai nan da kwana goma…don I have something important to attend to…” Yafada yana shafa bayanta,
“Kaman me?…” Ta tambayeshi, shuru yayi ya fara kokarin mikewa don baison yi mata karya kuma yasan fadin abinda ke cikin ranshi will ruin this perfect moment
“Baby muje muyi wanka…” Yafada kaman baiji tambayan datayi mashi ba, itama basarwa tayi ta mike daga kanshi don yana daga cikin abinda aka fada mata kan she should not priy in the affairs that he didn’t ask her to.