NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

[3:22PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挍馃挋鉂ゐ煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挍馃挏馃挌馃枻鉂ゐ煉�
庐zuwairat( ummu Maryam)
1鈨�5鈨�
Sannan tasan shisshigi yana kawo matsala tsakanin maaurata, amma she don’t want him to have anything important to attend to apart from her, shima mikewa yayi ya dauketa sai bathroom dinshi kasancewan a part dinshi suke.
The following day bayan an kawo masu breakfast sunci ya fara shiryawa cikin wasu native wear, mufida zama tayi bakin gado tana kallon yanda yake shirya kanshi sai perfumes kala2 yake fesawa, Kawai sai ta fara tunanin wurin budurwa zashi, yana kallon yanda take kallon shi ta mirror, saida ya gama yazo inda take zaune
“Baby zanje family house in dawo…” Yafada mata yana shafa kanta da bai gama drying ba, marairace fuska tayi
“Baby ina zuwa…” Da Sauri yazid yace
“No..ki.kwanta ki huta bazan Dade ba…” Yafada mata babu wasa don kar ta jajirce kan zata bishi, da Sauri mufida tace
“Pls baby banason kwantawa…I want to follow you…banason zaman gidan ni. Kadai…it’s lonely…” Tafada kaman zatayi kuka, daure fuska yayi
“Wai in banda abinki…kin taba ganin inda amarya taje gidan in-laws dinta just one week after wedding?…” Da Sauri tace
“Ai ba wani abun bane…pls baby kaje dani…I don’t want to stay with out you…pls….” Tafada tana kokarin kuka, komawa gaban mirror yayi yana gyara hulan kanshi yana cewa
“You better start learning don in nayi resuming office ai ba dake zan dinga zuwa ba….” Da Sauri ta mike ta kama bashi waist ta baya
“Dan Allah kaje dani…” Tafada tana fashewa da kuka at the same time tana kokarin squeezing kayan jikin shi ya gane manufar ta, she wants to turn him on don ya fasa,
“Stop it!!!…” Ya daka mata tsawa, da Sauri mufida ta firgita ta koma baya tana kara fashewa da kuka,
“Yanzu baby don nace zan bika shine kakeyi min shouting?…” Ta fada cike da mamaki don bata taba jin shi so tensed ba, kara daure fuska yayi
“Kar ki kara ce min ina shouting… Ni mahaukaci ne da zaki ce min am shouting?…” Da Sauri ta girgiza kai tare dacewa
“Am sorry…” Yacigaba dacewa
“Fadawa babba he’s shouting is an insult..and I won’t tolerate that…” Yafada mata still yana fada , yana hakan ne don ta fasa cewa zata bishi don har cikin ranshi yanason zuwa daita amma ba gidan zai fara zuwa ba.
“Nace am sorry…” Ta sake fada mashi amma deep down tana tunanin why is he shouting at her Sannan tana mamakin shi cos batasan he can be like this in just a minute ba. Rungume ta yayi tare da yimata kiss,
“Am sorry too…ki kwanta kinji…bazan dade ba.. In case an kawo lunch ban dawo ba just eat with out me…” Ya fada mata yana goge tears dinta. Kaman tace har zai kai lokacin lunch waje? Amma sai tayi shuru tayi nodding Kawai. Ko rakashi batayi ba ta koma part dinta cikin ranta baki wulik cos tana tunanin wurin budurwa zashi, in ta tuna how breath taking he was looking before he lives the house sai ta fashe da kuka, bakin window taje ta tsaya tana kallon shi yana waya sai ta koma ta kwanta tana hawaye.
Yazid NA fita ya kira Salem don jin inda zai sameshi Sannan ya shiga motanshi ya fita daga gidan.
Abangaren dija kam night mare dinta ya fara raguwa don cikin wannan satin sau uku Kawai tayi inda ammi take tunanin Maganin Malam Baude ne yake aiki not knowing it’s a coincidence. Yanzu ta fara manta abinda yayi mata don yanzu sai ta kwana daya bata abun bai fado mata ba sabanin da da take tunawa every now and then
Har lokacin kuma babu Wanda ta fadawa abinda ya faru, at times in age mate dinta sun zo wurin mega business dinsu takan ji kaman ta fada masu abinda ya faru amma sai ta tuna yace kar ta fadawa kowa sai tayi shuru, one thing ammi ta lura daita tunda ta dawo daga birni shine attitude dinta ya chanza don yanzu bata halin yarinta kaman yanda ta saba kuma yanzu tana wanka kullum sabanin da da sai ammi ta dinga maimaitawa kafin tayi. And one more thing about her da babu wanda yasani shine she’s a good artist, ta Iya Zane sosai don yanzu in ta tuna abinda yayi mata sai taga face dinshi yana yi mata yawo so sai ta dauki small stick tana zana face dinshi cikin kasa tana gogewa, sai ta zana shi kusan sau goma arana in tana zaune wurin kayan saidawan su. Shi kan danmusa har yanzu yana nan kan zai aureta amma the most funny thing shine in yazo sai ta kurawa gabanshi ido tana kallo ko kadan bata blinking don tanason ta tabbatar shine wannan mutumin ya tura cikin ta, amma sabanin abinda ta ga gaban wancan bata ganshi gaban Dan Musa ba hakan yasa tayi labelling danmusa not as dangerous as yazid her dodo don ita bata San sunan shi ba dukda asabe ta taba fada mata sunan shi.
Yana zuwa office din Salem ya fada mashi plan dinshi da kuma taimakon da yakeson yayi mashi, kallon mamaki Salem yayi mashi
“Wai har yanzu baka mance da wannan maganan ba?… Haba pls forget about her…Kawai haka Allah ya kaddara..” Yazid bata rai yayi
“Ka dai San you are not my only friend.. The fact that nayi choosing dinka should not let you talk to me anyhow… In bakason taimaka min no problem…” Yafada cikin sanyin murya, Salem kura mashi ido yayi yana mamaki halin yazid da kafewa,
“Bawai banason taimaka maka bane…what will people think the whole you getting married to an underaged gal…” Bai idaba yazid ya katse shi dacewa
“I don’t care…can’t you understand?… I love her…” Yafada da karfi sosai, yacigaba dacewa
“Wannan yan kwanakin mufida have really tried that ina Iya mantawa da kowacce ya Mace apart from her amma Wallahi Yarinyan nan tana cikin raina…” Yafada kaman zaiyi kuka, shuru yayi for a while sannan yacigaba dacewa
“I even think I might love her more than mufida…don duk abubuwan da mufida keyi mun bai hanani tunanin ta ba…am.sorry if I disappoint you amma I don’t tell my heart whom to love…” Ya karasa maganar yana dora kanshi kan desk din gabanshi, shidai Salem kallon shi Kawai yake, jin yazid ya fashe da kuka yasa shi mikewa, inda yake zaune yana kuka yaje ya dafa shoulder dinshi
“Wallahi har yanzu wannan abun yana bani mamaki…kodai Yarinyan ta fadawa iyayenta abinda kayi mata kuma sun daure soul dinka?…” Salem Yafada cike da mamakin wai ga yazid zaune yana kukan small gal alhalin yana da big gal agida at is disposal, yazid daga kanshi yayi yana hawaye ya galla mashi harara
“Soul din ubanka aka daure…” Yazid ya fada mashi Sannan ya maida kanshi kan desk ya cigaba da kuka, Salem Dariya yayi yana cewa
“Ai maganar gaskiya..kasan yan kauye da voodoo…ni ina tsoron abinda zai biyo baya in sun Hajiya sun gane abinda ya faru tsakanin Ku…”
“I don’t care…Kawai I want to see her…” Yafada Ahankali, Salem kura mashi ido yayi for a while Sannan ya koma kan desk dinshi ya tattare kayan aikin shi waje daya. Ya dauki wayanshi ya saka cikin aljihunshi
“Muje…” Ya fada mashi, Ahankali yazid ya daga kanshi tare da kara hararanshi ya mike ya shiga bathroom dake office din, salem na kallon shi yana cewa
“Cikin sati biyu kayi disvirgining yan mata biyu ba dole ka shiga irin wannan halin ba,…hege Kawai…” Yafada in a funny way….” Yazid banza yayi dashi ya shiga ya wanke face dinshi sannan ya fito suka kama hanyan family house din yazid
wajen 12 suka isa bakin gate dinsu , da motan yazid Kawai sukazo,