NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Kin nunamin ke mutuniyyra kirki ce Ashe haka kike?… Sai Allah ya sakamin…kuma ko kadan banason in kara ganinki…ko…dija…” Ki fitar min daga gida…” Ta fada tana mikewa tsaye, daman dija Bata shigo ba, tana tsaye zaure tanajin duk abinda ammi ke cewa, kuka tacigaba dayi, Hajiya Aisha kam kaman stone haka ta koma saboda irin kalamun ammi, daman ance mai hakuri bai Iya fushi ba, don ammi kaman mahaukaciya ta koma duk idanuwanta sun kumbura, Hajiya kasa magana tayi tana Dana sanin daukan dija daga gidansu, zata bude baki tayi magana ammi ta kara cewa
“Ki fitar min daga gida…” Ta daka mata tsawa har Hajiya Aisha tq firgita saboda yanda muryanta ya fita kaman ba wannan Matan mai sanyin murya ba,
“Dan Allah…” Ammi Bata tsaya ta saurareta ba ta fita waje ta nufi inda take ajiye firewood dinta ta dauko daya, sai lokacin tq lura da dija dake tsaye zaure tana kuka,
“Wato sai da kika dawo ko?… ” Tafada tana nufan inda take tsaye, da gudu dija tayi waje da gudu, ammi tabi bayanta,
“Kika sake taka min gidan da kafanki sai nasa an jefeki…” Ammi ta fada mata Sannan tayi daki da itacen hannun ta, dagawa tayi zata bugawa Hajiya , da gudu Hajiya ta bar dakin . Bata tsaya koina ba sai bakin motanta
Cikin tashin hankali ta bude kofan motan ta shiga ammi ta biyota tana cewa
“Allah ya shiga tsakanina dake muguwa Kawai.. ” Tafada Sannan ta koma gida, itama dija shiga motan tayi tana kuka
“Na shiga uku…” Hajiya Aisha ta fadawa kanta, ko kadan batasan abinyi ba kuma har ga Allah she don’t want an innocent blood on her hands, tana tuki ta kalli dija dake kuka
“Kuna da wasu dangin?…” Ta tambayeta, cikin kuka dija tace
“Eh…”
“A ina suke…” Hajiya ta sake tambayan ta,
“Jos….” Tafada cikin kuka,
“Kina Iya gane inda suke in da sakaki a mota?…” Cikin kuka dija ta gyada mata kai, Bata kara cewa kala ba har suka isa daura. hajiya ta kira wata kawarta kan ta sameta gida. Bayan kaman hour daya tazo, nan Hajiya ta sanar daita abinda ke faruwa,
“hmmm ni a nawa tunanin Kawai ki kyaleta ta tafi duk inda ta gandama …kinsan yan kauyen nan yan iska ne…gashi saga taimako uwar yarinya ta bar baki ita…” Kawar Hajiya ta fada mata, Hajiya data rafka uban tagumi ta kalleta
“Gaskiya I can’t… Yarinyan tayi karanta…” Hajiya ta fada cikin sanyin murya, hararanta KAWARTA tayi
“Lallai.. Kin taba ganin karamar yarinya da ciki?…haka nan zaki saka kanki tsaka mai wuya?…ki koreta ko kuma ki kaita gidan da akayi mata fyaden…I think it will be better… Amma Gaskiya ban baki shawaran a haifi shege cikin gidan ki ba….” Tafada in I don’t care manner,
“Sis kina ganin in na maida yarinya inda akayi mata fyade zasu yarda?… Kinsan halin manyan mutane… You don’t they don’t want to be dragged into the mud…koda kuwa they are at fault…” Hajiya ta fada
“Ni dai ki kaita chan… In basu yarda ba then just abandoned her there…”
“Ni ina jin kunyan in je gidan da wannan maganan…” Hajiya ta fada cikin sanyin murya, baki kawarta ta tabe
“Muje tare..kinsan wannan is a small thing a wajena…”
Wace gari tunda wuri suka kama hanyan katsina bayan Hajiya ta sa dija ta dauki bag dinta don tayi deciding ko basu yarda ba zata saka ta a motan jos. Gidan yayar Hajiya karama suka fara zuwa inda suka shaida mata abinda ke faruwa, baki ta rike ko kadan she’s not surprised don tana zuwa Kano kuma tana ganin irin rayuwan dasu Sharif keyi don anata tunanin sune. Yayar Hajiya karama shiryawa tayi tabisu ko kiran sis dinta batayi ba balle ta shaida masu suna hanya.
Yazid kam wayan cin ubanshi ya tsaya wajen mufida don tunda ya fada mata abinda ya faru tsakanin shi da dija ta tsaneshi, ko kadan Bata shiga harkanshi, sai hakuri yake Bata amma sai tace ko ya kyaleta ko kuma ta tona mashi asiri, yau ma bayan yayi shirin office yazo bakin kofan da take kwana yanzu yayi knocking don banyi wahalan budewa ba cos yasan it is lock,
“Baby zan tafi office…” Yafada ahankali, tana kwance tana sauraron shi amma ko kallon kofan batayi ba balle ta amsa mashi
“Baby pls yau ki.dafa min abinci…am missing you and your food… Pls” ya fada yana Dora forehead dinshi kan kofan, still no response,
“Baby pls ki fito ki rakani lifter…” Yafada mata cikin sanyin murya, banza tayi dashi, har ya juya jin Bata amsa ba, ahankali ya taka ya kai bakin kofan falo sai ya tsaya. Ajiye brief case dake hannun shi yayi ya koma bakin kofan ta
“baby you promise not to judge me….you promise not to discriminate me…you promise to stand by me…why are you doing this to me?…the last time I checked ba ke nayi wa laifi ba…ban aureki San da abun ya faruba…then why all this…” Yafada cikin sanyin murya,
“Is that all you could say?…” Mufida ta fada batare data bude kofan ba,
“Wato bakayi min laifi ba….molestation abune mai kyau ?…” Ta tambayeshi,
“No…amma da farko you don’t care…pls in wata ke baki advice…” Bai idaba ta katseshi dacewa
“Babu Wanda ke bani shawara.. Kawai abun ne ke bani mamaki….I can’t still believe you are a molester…” Da Sauri.yazid ya bugi kofan da karfi
“Don’t call me that…” Bai idaba tq bude kofan,
“I will call you that cos that’s who you are…you are nothing but a pathetic…molester… Liar..child abuser…..” Bata idaba ba taji sauka mari,
“Kina hauka!!!…” Ya daka mata tsawa, mufida dafe cheek dinta tayi idanuwanta waje,
“How dare you call me such…am I your mate?… Ko don NA fada maki secret dina kike Neman maidani mate dinki….” Mufida nuna kanta tayi Sannan tace
“You slapped me cos am telling you the truth?…” Tafada kaman zatayi kuka.
“Fuck you and the truth… Banyi maki laifi ba…kuma if you dare insult me again wallahi I will do worst…” Yafada babu wasa,
“Ban zama da kai…” Shine abinda ta fada tana bangajeshi,
“Fine…I don’t care…if you will go fine….that’s your business….” Yafada kaman bai damuba, mufida Bata kara cewa komai ba, ta shiga inda wardrobe dinta yake ta saka doguwar Riga, daman wannan bag datayi fixing tun ranar da yazid ya fada mata abinda ke faruwa na nan Bata cire kayan cikiba, daman this is what she wants don ko kadan batason ganin shi at first tana jin kishi yanzu kuma haushin shi Kawai take ji, yazid kam falo ya koma ya tsaya yana rike da waist dinshi don abubuwan sun yi mashi yawa, it was khadija and now mufida, Kawai shima he wants to be alone in sonsu zai kashe shi ya kasheshi ya huta,
“Wane irin punishment ne wannan?…wane irin kaddara ne wannan?…” Ya tambayi kanshi,
“What happened to my perfect life?…” Ya sake tambayan kanshi, yana nan zaune mufida ta fito dauke da karamin bag, daga kanshi yayi ya kalleta, itama kallon shi tayi tare da watsa mashi wani irin kallon tsana da haushi, tsoki taja Sannan tayi heading for the door,
“Ki tsaya in kaiki…” Ya fada mata atakaice, ko juyowa batayi ba ta fita daga falon , da Sauri ya kwanta tare da unbottoning din button fin wuyan riganshi.
Idanuwanshi ya lumshe yana tunanin abinyi, yasan yanzu kilan kowa zasu San abinda ya faru tsakanin shi da dija don yasan dole mufida zata fadi dalilin matsalan su kuma he don’t care anymore.
“I don’t care!!!…” Ya fada da karfi kaman yana fadawa duniya.
Around karfe 12 su dija suka isa Kano, har suka isa Bata bar kuka ba, horn driver din yayar Hajiya karama yayi aka bude masu kofa, parking lot yayi parking suka fito. Direct part din Hajiya babba suka nufa suna biye da yayar Hajiya karama har falon. Nan suka tarda Hajiya karama da Hajiya babba, da Sauri Hajiyas suka mike tare da runguma, yayarsu don ta girmi Hajiya babba kuma suna mutunci sosai, dija kasa shiga tayi ta labe bayan manyan curtains dake kofan falo, sai hawaye Kawai take at the same time gabanta na faduwa don gani take yana Iya kamata yayi mata wani mugun abun savida tafadawa mutane abinda ya faru.