NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Me ke damunka?…” Ta tambayeshi batare data amsa sallaman ba, shuru yayi don ya lura har yanzsu bata San abinda ke faruwa ba ,
“Son am asking you?…” Ta sake fada mashi,
“Am OK…” Ya amsa mata cikin sanyin murya
“Ok..ina.. Mufida?..” Ta tambayeshi,
“Tana bacci…” Yayi mata karya don ko kadan baison magana kuma yasan in ya fada mata gaskiyan inda take to maganar ba karamin tsawo zaiyi ba,
‘Daman wata tambaya zan yi maka…” Tafada ahankali,
“To small mom…” Ya amsa mata not thinking about what ever she has to say,
“Pls inason ka fada min…Salem ya taba fada maka da akwai abinda ya shiga tsakanin shi da wannan Yarinyan dayazo Neman address dinta?…” Da Sauri yazid ya mike zaune, tare dacewa
“Wace yarinya?…” Ya tambayeta muryan shi na rawa,
“Khadija…” Jin sunan khadija yasa yayi Sauri mikewa tsaye,
“Me ya sameta!!!!…” Ya tambayeta tension na rising cikin muryan shi Wanda yasa Hajiya karama kallon wayan daga inda take zaune a bakin gadonta.
“Ina tambayan ka…kana tambaya ta…I said ya fada maka wani abu ya shiga tsakanin su?…” Ta sake tambayan shi,
“Small mom…ki.fadamin mana…wani abu kaman me?…” Ya tambayeta cikin tashin hankali,
“Kai..why do you sound so tensed?…” Hajiya ta tambayeshi,
“Ki fadamin mana…” Ya fada in high tune kaman wata age mate dinshi, da Sauri ya sake cewa
“Sorrry small mom…pls ban gane abinda kike nufi ba…” Ya fada yana calming kanshi, Hajiya karama shuru tayi tana tunanin abinda ke faruwa don the tension in his voice says it all,
“Small mom ..pls…tell…” Yafada in a cracking voice, da kyar Hajiya ta samu courage din cewa
“An kawo ta dazun…wai she’s pregnant….” Jin pregnant yasa yazid sakin wayan hannun shi,
“Inna lillahi… Waina ilaihi…. Rajuun…” Ya dinga maimaitawa yana fashewa da kuka
“Na shiga uku…na shiga uku…NA…shiga…uku…” Yafada cikin matsanacin kuka, hajiya karama na sauraron duk abinda yake cewa, itama da Sauri ta mike zaune tana fada kirjinta
“Hallo…” Ta dinga fada ko ta samu yayi magana amma Sai kukanshi kawai ke tashi.
Yazid zama kasa yayi yana kuka don a nashi tunanin wayan ta tsinke not knowing it still connected, da Sauri ya goge hawayen face dinshi ya dauki wayan don sake kiran Hajiya karama saiga yana counting, yasan babu zancen wani boye2 don karya ya kare,
“Pls…small.. Mommy… Ku…riketa… Am…coming…” Yafada cikin kuka,
“What is happening?..” Shine tambayan da Hajiya karama tayi mashi amma ko kadan bai Iya magana, katse wayan yayi Kawai , ya maida buttons din riganshi ya fito daga ciki part din shi, da Sauri ya kara komawa ya dauko car keys tare da kulle part din Sannan ya hau lifter zuwa parking lot da suke ajiye cars dinsu. Sai Sauri yake kaman zai tashi sama.
Cikin mota ya shiga yayi reverse ya fita daga gate dinsu, wayanshi ne ya fara ringing, dauka yayi yaga still Hajiya karama ce, kasa picking Sai hawaye yake yana tuki, yau zai zama ranar kunya a gareshi, yau su Sharif da shahid da yake yiwa fada kan rashin jinsu zasuji yayiwa mai aikinsu jiki
“How?…was she matured?…” Shine tambaya da yayiwa kanshi yana hawaye at the same time yana tuki at high speed. Abangaren Hajiya karama kam kasa tsayawa tayi ta koma ta zauna ahankali,
“How could this be possible?… How?…” Shine tambayan da Hajiya karama take wa kanta at the same time wayanta kunnenta tana sauraron ringing dayake tana aduan Allah yasa yayi picking,
“Daman wannan yaron haka yake?…” Ta sake of tambayan kanta. Ajiye wayan tayi ahankali ta maida kafanta kan gado tare da harde hands dinta kan kirjinta. Kawai Sai hawaye suka taro idanuwanta, tana nan tana kareshi amma she’s wrong, nobody is above mistakes,
“Subhanallahi!!!….” Tafada ahankali,
“I wish I know… Inama na Sani… Yaya am sorry
..” Tafdaa tana fashewa da kuka,
“Dija am sorry… Am so sorry… I trusted my sons so much…” Tafada cikin kuka tamkar danta ne ya aikata wannan abun kunyan, daman haka take, she loves yazid more than her own blood children, ba don komai ba amma because of his respect da addini, he loves her too don duk abinda ta nuna tana so to bai tsallakewa har Sai yayi mata. Tunanin Hajiya babba tayi
“This will ruin my sister…” Ta fada cikin kuka tana tunanin halin da hajiya babba zata shiga in ta samu labarin abinda ke faruwa Don Tasan hakan zai jefa Hajiya babba cikin matsanacin tashin hankali don she’s a peace loving person, ko kadan bata kaunar tashin hankali amma gashi yanzu babban matsalan zaiyi knocking on her door step, hawaye Hajiya karama ta share
“I wish am dreaming …I wish I can make this go away…” Tafada tana kara fashewa da kuka, wayanta ne ya dau ringing, ahankali ta daga wayan kasancewan ringing din Hajiya babba daban, daidaita voice dinta tayi Sannan tace
“Anty ya dai?…” Tafada tana kokarin boye damuwa dake cikin ranta,
“Baki shigo ba…” Ta fada cikin sanyin murya don sun saba always together,
“Salla nayi…” Ta fada mata ahankali,
“To kin kira yazid din?…” Ta tambayeta, shuru Hajiya karama tayi not knowing what to say,
“Hello..ko baki kira shiba?..” Ta sake tambayan ta, da Sauri Hajiya karama tace
“Na.. Kirashi…amma the network is bad…zan sake kiranshi…” Tayi mata karya, ta kara dacewa
“Zan Dan kwanta kadan…”
“Ok…to daman ke na zauna jira…bari in kwanta nima…but pls call him don ko.kadan banason yin wannan discussion dashi…” Tafada ahankali,
“To shikenan…” Ta amsa mata Sannan ta katse wayan ta Dan jingina da pillow tana tunanin abinyi.
Yazid kam yana tuki yana kuka kafin ya iso garin Kano har idanuwanshi sun kumbura sunyi jajir, haka face dinshi ma tayi ja sosai. Daf da sallan magrib yayi horn a bakin gate dinsu, har lokacin Hajiya karama bata kara fitowa ba, tana kwance tana sauraron zuwan shi, tana jin horn a bakin gate tayi saurin mikewa, lekawa tayi ta window taga motan yazid dake shigowa, da Sauri ta fito tana daure kanta da dankwali, tana fita yazid na fitowa daga cikin mota, kallon yanda ya koma tayi Sai ya kara fashewa da kuka, kasa magana tayi, jin hayaniyan yaran gidan ya maidato hankalin ta, da Sauri ta kama mashi hannu
“Ku koma…yaya yana zuwa…” Tafada tana rike da hannun shi har part dinta. Suna shiga falo ta sakar mashi hannun ta dawo gabanshi
“What is happening?…” Shine tambayan da tayi mashi, yazid shuru yayi yana kuka don baisan ta yanda zai fara fada mata abinda yayi ba,
“Tell me…meke faruwa?… Na tambayeka in Salem ne yayiwa khadija ciki amma instead Sai kukan ka Kawai naji…meke faruwa?….” Ta tambayeshi hawaye na taruwa idanuwanta, cikin kuka yazid yayi kneeling gabanta tare da rike legs dinta
“Am…sorry….I…ra….ped…her….” Yafada cikin matsanacin kuka, babu alaman surprise a fuskan Hajiya karama don already she’s ready for this,
“Yazid how could you?… Me ya jamaka aikata irin wannan mummunar aikin?…” Tafada tana kuka, yana girgiza kai yana cewa
“Wallahi banisan ba…ko kadan ba halina bane…I don’t know what came offer me…am sorry.. I disappointed all of you…Ku yafemin…” Ya karasa maganar cikin kuka.asabe dake tsaye cikin kitchen baki tarike, batasan ainahin abinda yake magana akai ba amma tasan it is not something good
“Dan Allah Ku yafemin.. Am sorry… Ku fada mata ta yafemin…” Yafada cikin shessheka, har lokacin asabe na sauraron su, itama Hajiya karama kuka Kawai take saboda yanda yazid ke kuka, dafa kanshi tayi