NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Mom…yazid yaki tahowa….” Ya fada ahankali, Hajiya shuru tayi for a while sannan tace

“Wannan matsalan shine…if he wants he can remain they for ever….” Ta fada atakaice sannan ta katse wayanta, Hajiya Aisha dake jin abunda  Hajiya ta fada shuru tayi amma she feels pity for yaxid,  Salem ajiye wayan yayi cikin sanyin jiki ya cigaba da tuki. Yana isowa kofar gidan Hajiya Aisha yayi parking ta fito yayi mata godiya har zata shiga gida ya tsaida ta tare dacewa

“Pls Hajiya da akwai wani babban supermarket nan?…” Ya tambayeta

“Yes…if you reverse… Kayi taking left turn then drive for like 8 minutes zaka

ga wata babba supermarket, …” Hajiya Aisha ta fada Mashi, godiya ya sake yi  mata sannan ya barwajen, directions dinta yabi har gaban wata medium size supermarket, parking yayi har zai fito sai a dauki waya ya kira dad din yazid, bayan yayi picking ya gaidashi  yake fada Mashi exactly abinda ya fadawa mom, ko uffan baice ba ya kashe wayanshi. Salem girgiza kai yayi yana cewa

“Ko so suke su kashe shi sabida just one mistake…. Ko tuna halin yazid basuyi,…mtwww…” Yafada yana dailing number Hajiya karama. Bayan sun gaisa har zaiyi magana Hajiya tace

“Ina yazid….” Cikin sanyin murya Salem yace

“Small mom yaki tahowa…”

“Ban gane yaki tahowa ba…”

“Mungano gidansu khadija…Ashe motan jos wannan hajjyan ta sakata saboda amminta ta koreta….to shine mukaje har wajen amminta amma taki bamu address din ta….shi kuma yazid yace in bata bashi ba bai dawowa….”

“What sort of thing is this?….yanzu yana chan gidansu khadija kenan?…”

“Yes mom….”

“Kai kana INA?…”

“Na maido hajiyan data rakamu gidane…amma zan koma chan….kuma I think uwar khadijan needs a medical attention…” Inji Salem,

“To ya zaayi kenan…ko zaka nemi wani doctor ka tafi dashi ya dubata?…I will repay…..” Inji Hajiya karama

“Wannan ba matsala bane..Allah yasa in samu…don wurin is a little bit low ne…amma I will search….”

“Yauwa thanks…. Bari in kira shi yazid….” Ta fada Mashi sannan ta katse wayata. Salem shiga cikin supermarket din yayi

Daga chna gidan su dija, yazid daya gaji da jingina da bango sai ya dan kwanta tare da yin pillow da hands dinshi. Idanuwanshi lumshe amma ba bacci yake ba don yana jin duk tarin da ammi dake kwance takeyi. Bai Dade da kwanciya ba wayanshi ta dau kara, bai bude idanuwa ba ya saka hannu cikin aljihunshi ya fiddo wayan yayi picking.

“Yazid… ” yaji muryan Hajiya karama ta kirashi

“Yes mom…” Ya fada in a very low voice da sai mutum ya Kasa kunne zaiji abinda yake cewa

“Wai me nakeji?…”

“Babu….komai…pls…” Bai idaba ta katseshi dacewa

“To in bakason ranka ya baci… Ku taho da Salem….” Ta fada Mashi atakaice, daga kwance  ya girgiza kai

“Mom…am…sorry… Ban dawowa…sai an fadamin inda khadija take…”

“Ina fada maka ka dawo kana arguing dani?….”

“Mom ba haka bane….I can’t leave thinking I have made an innocent gal an outcast… Pls mom kuzo Ku bata hakuri ko zata ga girman ku …pls…” Yafada hawaye na gangarowa daga closed eyes dinshi,

“Dalla rufemin baki….ba ance tana wajen families din amminta ba?….” Ta daka Mashi tsawa,

“Mom…in suma sun koreta fa?…. Amminta ta koreta ballesu?…pls kuzo….” Ya fada yana kuka ahankali

Ajiyan zuciya Hajiya karama ta sauke sannan tace

“Haba dear…in ka zauna wurin zai nuna kaman you are proving stubborn… So ka dawo sai Ku koma bayan few days….” Yazid kai ya dinga girgiza kaman tana tsaye tana kallon shi

“I can’t mom…I will stay….” Bai idaba Hajiya karama ta katse dacewa

“Wato gardama kake dai yimin ko?…. Kanason in cire hannuna cikin cases dinka?…”.

” no..Mom… ”

“Then come back home…” Yana shesseka  yace

“Am sorry… Pls am sorry…I can’t leave….” Ya fada ahankali sannan ya katse wayan tare da kashewa completely, sulalar da wayan yayi nan kasa yana goge face dinshi daga inda yake kwance.

Abangren dija yawo ta dingayi nan cikin gari kuma duk in taga hankali mutane zai zo kanta barin wurin take ta koma wani wajen, kuma duk inda taga mata most especially age mate dinta masu tallah da sauransu take zuwa. Har zuhr bata karacin komai ba sai da cikinta ya fara motsi sosai sannan ta samu wurin masu saida abinci ta zauna ta saya taci

Tana ci tana hawaye sai kuma tayi saurin gogewa don kar ganta, tana gamawa ta mika kwano ta mike daga wurin tare da rataya bag dinta. Duk yawon da take bata nesa da hospital don tamkar resident dinta ta dauki. Har asr tana cikin yawo amma saitaji her legs is getting cold hakan yasa ta nufi cikin hospital, abunka d general hospital babu Wanda ya damu da harkan wani balle a gane she’s not a patient, har zatayi hanyan Inda ta kwana sai ta tuna kar a ganeta, haka yasa ta fara searching inda zata zauna ta dan huta, tana tafiya ta hangi wata katuwar hall mai dauke da many sits wasu da akwai mutane amma most of them are vacant, ahankali ta biya ta wurin tana tafiya a hankali hannunta rike da bag dinta dake kan shoulder dinta kaman her life depends on it. Daga bayan sit ta koma ta zauna the last row don gani ko zaa koreta amma har kusan minti goma da zamanta babu mai kallon ta haka ya bata kwarin gwaiwan kwanciya tare dayin pillow da bag dinta, batafi minti biyar da kwanciya ba bacci ya dauketa.

Salem baiyi wasting time ba  ya shiga cikin Supermarket din ya sayi yoghurt drink da snacks kala2 sannan ya fito har zai shiga cikin mota ya hangi wata babba chemist, ajiye ledan hannunshi yayi sannan ya nufi chemist din, wani matured man ya gani rike da news paper sai medical specks a face dinshi. Sallama Salem yayi Mashi mutum ya amsa gaisawa sukayi sannan Salem ya fada Mashi abinda yake bukata. Nan mutum ya shaida Mashi hes a medical doctor kuma zai bishi amma wai he will not go alone saboda tsaro, dariya kawai Salem yayi. mutum kiran wani saurayi yayi yasa ya rufe chemist din sannan suka shiga mota su uku suka kama hanyan gidansu dija

A gidansu dija around 5:30 suka dawo daga makarantan allo, nan suka ga mutum kwance tsakar gidansu,  kasa motsi sukayi dukkansu, especially binto,

“Ammi!!…Ammi!!…” Ta dinga kwalawa kira tana Jan baya, ihunta ya sa yazid bude ido ahankali, same ihun yasa Ammi dake kwance daki mikewa zaune don batasan d mutum wurin ba

“Ammi… Zo ki gani…wani ne cikin gidan mu!….” binto ta fada da karfi, ahankali yazid yaso mikewa zaune aikam sukayi waje da gudu daman bakin zaure suke, dukda halin da yake ciki saida yayi murmushi don da bai cikin matsala da dariya zaiyi har ya koshi cos ba karamin dariya suka bashi ba, ahankali Ammi ta rike bango ta fito tana takawa ahankali kaman mai tausayin kasa, tana fitowa tayi tozali da yazid

“Me…kake….anan?…” Shine tambayan datayi Mashi tana magana da kyar, ahankali yazid yayi kneeling

“Dan Allah….kiyi min rai….kiyi hakuri…” Yafada kanshi kasa, hanyan waje ta nuna Mashi

“Ka…fita…ka barmin….gida….ka.fita kafin…in tara maka…mutane….” Ta fada tana dafe da chest dinta. Yazid kam ko gizau don ya rantse bai  barin gidan sai da address din dija.

“Ka…tashi… Nace….” Ammi ta fada this time tana fashewa da sabon kuka,

“Kiyi hakuri ki yafemin….kukanki kawai is a enough to get me burning in hell…the cry of an innocent widow will definitely take me to hell….” Ya fada kaman tanajin abinda yake cewa, ammi kam tari ya sha kanta don haka ko kallon shi batayi ba at each minutes tarinta na increasing, ahankali yazid yayi crawling zuwa inda take tsaye tana tari, ammi bata ankaraba taji an rike mata kafa, tsoro taji tayi saurin ja da baya, tana Jan baya ya kara rike mata kafa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button