NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Dan Allah ka saurareni….in ka fada min inda khadija take… zan baka kujeran Makkah….” Kawu nanu dake sauri yayi slowing down dajin kujeran Makkah, ganin yanda ya dan saurara yasa yazid kara cewa

“Zan saya maka mota….dan Allah ka fadamin inda khadija take… .” tsayawa yayi ya juyo tare dacewa

“Ai ban San inda take ba….” Ganin zai shawo kanshi yasa yazid cewa

“Ance tana Jos…wurin dangin amminta….” Yazid ya bashi clues, shuru yayi ya dan sauke murya sannan yace

“Da gaske kake zaka bani kujeran Makkah da mota in har na baka adireshinta?….” Ya fada yana waige2 kaman Mara gaskiya,

“Bana karya….da gaske nake… Ka bani address dinta nikuma na tabbatar da kai zaa sauke farali wannan shekaran….” Yazid ya kara tabbatar Mashi, wani irin murmushi ya saki sabida jin dadi sannan yace

“Matso kusa kaji….” Yafadawa yazid, da sauri yazid ya matso da kunnenshi saitin bakin shi, kaman mai munarfirci ya fara fada Mashi tiryantiryan yanda zaije gidansu ammi, wani irin ajiyan zuciya Yazid ya saki tare dacewa

“Nagode… Nagode… Nagode…. Kar shirya zakaji daga gareni….” Ya fada sannan ya juya ya koma gidan.

Ammi na shiga ciki ta tattara yan rags dinta dana sauran yaranta ta kwalawa binto kira, da sauri binto ta shiga ciki, kayan data daure da tsumma ta Dora mata bisa kai don tasan in har ta zauna kawu nanu ya sanar da mutanen gari ba karamin wulakanci zata fuskanta ba, hakan yasa ta yanke hukuncin tafi kafin mutane su San abinda ake ciki, yazid dai tsaye yayi shi kuma Salem na tunanin kilan ammi shirin zuwa hospital take.

Suna tsaye binto ta fito da kaya kanta, itama ammi fitowa tayi ta jawo kofan ta rufe sannan ta tisa sauran yaran biyu gaba suka bar gidan, yazid kallon Salem yayi baice komai ba illah haushin kanshi dake cike da zuciyanshi don gani yake Allah bazai taba yafe Mashi ba. Salem ne yayi karfin halin bin baya ammin dake tafiya da kyar

“Yanzu ina zaku?….” Ya tambayeta cikin sanyin murya, ammi shuru tayi bata amsa ba,

“Kindai San anayiwa Allah laifi kuma ya yafe mana…dan Allah kiyi hakuri…ki tsaya mu rage maki hanya…kinga dare yayi…dan Allah….” Yafada mata in a caring tune,

“Kinga dai bani nayi maki laaifi ba…ki daukeni a matsayin dan uwa dan Allah ki tsaya mu rage maki hanya…kin ga dare ya farayi kuma ga yara…dan Allah ki bari in rage maki hanya.” Ya sake fada mata in a cool tune, Ammi bata CE komai ba amma ta tsaya, yazid na tsaye bakin kofar gidan yana kallon su dukda baijin abinda suke cewa amma kullum gidewa Allah yake daya bashi amini kaman Salem, Salem na ganin ammi ta tsaya yayi baya da sauri don shaidawa yazid da doc su fito, bakin kofar gidan ya tarda yazid,

“Thanks…” Yazid yace Mashi ahankali, kallon haushi Salem yayi Mashi

“For?….” Ya tambayeshi bai tsaya sauraron amsanshi ba ya shiga ya kira doc don lokacin garin ya fara duhu sosai. Fitowa sukayi, duk suka shiga mota,su uku a gaba sai yaron doc a baya. Inda ammi ke tsaye ya kai mota sannan ya fito ya bude masu kofar motan suka shiga sannan suka kama hanyan cikin garin daura.

Ana kiran sallan ishai suka isa daura, ajiye doc Salem yayi ya bashi kudi amma yace a barshi, dukkan su babu mai cewa komai sai sound din tarin ammi dake tashi time to time,

“Dan Allah in kaiki hospital?…” Salem ya tambayeta, ahankali ammi ta girgiza kai tare dacewa

“Aa….”

“Dan Allah fa nace…ki bari ni in kaiki hospital…”

“Aa…in naje gida zansha magani….” Ammi ta amsa Mashi ahankali,

“Yanzu wane gida zaki?…” Salem ya kara tambayanta cikin sanyayyan lafazi,

“Jos….dan Allah da munje katsina… Ka ajiyeni a inda ake hawan mota….” Ammi ta fada Mashi, shidai yazid shuru yayi yana sauraronsu sannan yana mamakin how comes ammi take amsawa Salem?,

“Ai da kyar ki samu motan yanzu… Kawai in kaiku gidan kakana Ku kwana …gobe sai in kaiku….”

“Aa…haka ma mun gode….” Ammi ta amsa Mashi ahankali, Salem dai bai kara cewa komai ba, ledan kayan daya saya dake gabanshi ya bude ya fidda juice daya ya ajiyewa yazid kan kafanshi shi ya dauki daya sannan ya mika sauran bayan motan, da sauri autan ammi ya ashe daga hannunshi. Ko daya shiga cikin garin katsina bai saurari korafin ammi na ya kaita park ba, saida yaje kofar family house din parents dinshi sannan ya tsaya, da kyar ammi ta yrda t fito ta shiga gidan inda grandparents din Salem suka amshesu with happiness, yazid kam yana nan zaune cikin mota bai fito ba, Salem ne ya fito daga cikin gidan ya sameshi, bude motan yayi

“Kafito ka rama salat da ake binka….” Salem ya fada yana kallon juice dake kan kafan yazid untouched, yazid rumtse idanuwa yayi

“Wai kai so kake ka kashe kanka?….through out muna tare banga kaci komai ba…pls drink this…” Ya fada ya bude juice ya mika Mashi,

“I can’t….” Yazid ya fada Mashi muryan shi na cracking,

“I can’t…” Salem yayi mimicking dinshi sannan yacigaba dacewa

“That’s why baason mutum ya nuna his over perfection… Kai kullum what ever you did is right… Kai kullum mu yan iskane…kullum gani kake we are sinners…amma yau wa gari ta waya?…. Nobody is perfect… Nobody is above mistakes… No body is above destiny….am sure this is a good lesson ga mutane irin Ku that always think they are the best….gashi kaje kayi screwing small gal abun ya dameka…mtwssss…” Ya fada sannan ya mika Mashi hannu, ahankali yazid ya dora hannunshi kan palm din Salem, janyoshi Salem yayi daga cikin mota ya rufe motan sannan suka nufa inda suke sauka in sun zo KT, wanka yazid yayi sannan ya rama salats da ake binshi, jingina yayi da bango

“An fadamin inda khadija take….” Ya sanar da Salem,

“Waya fada maka?…”.

” wannan mutum dayazo…” Surprise look salem yayiwa yazid

“Wannan mutumin deke fada?… How comes ya fada maka?…” Ya fada yana gyara zamanshi tare da bude foodwarmer dake gabanshi, dan murmushi yazid ya saki

” I bribed him….” Dariya Salem yayi

“Kai ka fara mugun abubuwa da yawa…kasan bribes is haram…dame kayi bribing dinshi?….”

“None of you business….” Yazid ya fada yana daukan wayanshi,

Cikin kasala ya bude waya yana aduan Allah yasa ya samu ko one word SMS ne daga wajen mufida don tun safe basuyi waya ba, yana gama kunna wayan ya ajiye ko message zai shigo amma babu sai freaking annoying Mtn messages, daukan wayan yayi, number mufida yayi dailing, ringing kawai wayan take amma babu response,

saida ya jira mata upto five miss calls amma bata daga ba, kallon Salem dake kwasan loman tuwo da miyan dry okro yayi

“Wai me yasa mata basu da tausayi ne?…” Inji yazid, daga kai Salem yayi

“Gaskiya in baka ci wannan tuwon ba kayi missing…” Salem ya fada off point yana lumshe eyes, dan guntun tsoki yazid yaja yana ajiye wayan

“Wai bakaji abinda nace bane?…” Yq fada ahankali Wanda in mutum bai kasa kunneba bazaiji abinda yace ba

“Me mata sukayi da basu da tausayi?…”

“Wai ina ta kiran mufida…she’s not picking up…” Baki Salem ya tabe sannan yace

“Wallahi you are annoying…. Ai you are Lucky to have mufida…am sure in wasu Matan ne the relationship would have gone down the drainage… ”

“Amma kasan it’s not my fault…” Yazid ya fada yana kwantawa nan kasan carpet dayayi sallah dashi, murmushi takaici Salem yayi

“Ai its my fault tunda da joystick dina kayi raping khadija… Or better still laifin mufida ne cos ita ta wangale maka kafan khadija… You have got some nerves wallahi….” Yafada yana wanke hands dinshi, yazid lumshe idanuwa yayi har yanzu yana kallon the look of terror a idanuwan dija sanda yake devouring dinta, bai kara cewa komai ba don he don’t have enough strength, Salem tura tuwon yayi gabanshi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button