NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Kaci kar ka mutu kafin a haifi bastard dinka….” Ya fada yana dariya, yazid daga big but tired eyes dinshi yayi ya kalli Salem

“That is not funny!!!….” Ya fada da karfi

“To sorry… Kaci kar ka mutu kafin a haifi dan sunnah ka….” Salem yafada this time laughing very loud,

“Its not funny either… Just stop it pls….” Yafada yana begging dinshi,

“OK naji…amma pls I beg you in the mane of Allah… Kaci abinci…you look terrible… Pls eat ko kadan ne….”

“I can’t eat solid food…amma in da ruwan zafi just help me with a cup of tea….” Ya fada ahankali, Salem bai kara cewa komai ba ya mike, dakin ya bari, few minutes later ya dawo da mug of tea ya mika Mashi.

Dija dai kaman jiya tana nan bakin titi har saida mutane suka fara watsewa sannan ta koma cikin hospital, luckily enough yau ma da akwai mutane so security din wurin bai wani maida hankali kanta ba, nan kan kujeran waje ta kwanta, duk cizon sauron bai hanata bacci ba.

Tana bacci tana scratching legs dinta da sauro ke sucking.

The following day ko breakfast ammi batayi ba suka kama hanyan wai zasu park, Allah ya taimaka da su salem bazasu San sun tafi ba, amma luckily suna fita shima yazid na fitowa, baida courage da zaiyi mata magana da sauri ya koma ya sanar sa salem.

Da kyar ammi ta yarda kan salem ya ajiyesu, ko wanka basuyi ba suka kama hanyan jos. Karfe bakwai saura suka bar katsina kuma tafiyan 490 km ne, so it takes them almost eight hours su isa cikin garin jos, daman da GPS salem yayi amfani cos baison damun ammi da tambaya amma daga garin jos zuwa village din su ammi ita ta dinga bashi direction, ana kiran sallan asar suka iso kofar wani karamin gidan which is not bad looking as gidan ammi na daura. Yazid dai ji yayi gabanshi na faduwa which he don’t know why, ammi fita tayi tare dayiwa salem godiya sosai, sannan suka shiga cikin gidan, yazid dan dafe chest dinshi yayi sannan yace

“My heart is beating very fast… Why is my heart beating like this…?” Ya fada yana kallon Salem,

“Kilan don zaka ga the mother of your bas…..” Irin kallon da Yazd yayi Mashi yasa shi shuru, fitowa sukayi suka bi bayan ammi, sallama sukayi a kofar gidan aka amsa masu, cikin gigantic compound din suka shiga, ammi ce zaune bakin wata kofa tana kuka dukkan mutane gidan sun taru kanta suna tambayanta, yazid kan tsayawa bayan salem yayi kaman wani shield

“Su waye wannan?….” Wani tsoho ya tambayi ammi, bata ce komai ba salem yace

“Wurin khadija mukazo?…” Ya fada kanshi kasa,

“To tana Ina?….” Shine tambayan da wata daga cikin tsafi dake tsaye kan ammi tayiwa salem, ammi dan tsagaita kukanta tayi ta daga kanta ta kalli Matan,

“Dija…bata…zo ba?….” Ta tambayi yan gidan?

“Zo ina wai?… Ba tare kuke daita ba?… Ko ta rigaku tahowa?…” Wata daga cikin Matan ta tambayi ammi, yazid ji yayi kafanshi bai daukanshi, daga nan inda yake tsaye ya durkusa kasa yana

“Na shiga uku… Na shiga uku…what have I put myself into….” Yafada kasan makoshin shi Wanda salem kawai yaji hakan, ammi ji tayi jikinta yayi sanyi

“Wai kuna nufin dija batazo ba?..” Ammi ta tambaaya cikin sanyin murya,

“Batazo ba….” Aka amsa mata, dafe kai ammi tayi ta rushe da sabon kuka, kunsan tsakanin da da mahaifi sai Allah, deep down she wanted to set her eyes on dija, she’s missing her like crazy duk da her pride and temper won’t let her show it, kukan da yazid keyi ya maida hankali yan gidan kanshi, da sauri salem ya kamashi ya mike yana

“Na shiga uku…maybe she’s dead…” Ya fada cikin kuka, mutanen gidan dai tambayan abinda ke faruwa suke amma babu mai amsawa, waje sukayi salem na rike da yazid dake kuka kaman ranshi zai fita, har bakin mota ya kaishi sannan ya sakeshi don bude Mashi mota amma yazid ya kara zama nan kasa

“Na shiga uku…kaicona…ya Rabbi I have learnt my lessons…ya Rabbi take me away…ya Rabbi take my life away… Na shiga uku….” Salem ne ya tsaya yana kallon shi, for the very first time da shima tears ya taru a eyes dinshi, yazid sai dirza kafa yake yana bugun saitin heart dinshi da hannunshi da sauran karfinshi,

“Pls stop it….stop it…you are hurting yourself….” Salem ya fada yana hawaye

“No…I don’t want to live anymore… Nafidon in mutu….I know I will surely die don ba zan Iya rayu da wannan bakin cikin ba…I raped her.. Get her pregnant… And now she’s nowhere tobe found…” Yafada cikin marsanacin kuka, dafa shoulder dinshi salem yayi

“Kwantar da hankalinka…zamu ganta…we will find her…”

“In bamu ganta ba fa?…”

“Then haka Allah yaso….now taso mu shiga cikin gari mu samu muyi sallah, yafada yana dagashi tsaye, da kyar ya mikar dashi tsaye tare da turashi cikin mota sannan shima ya shiga mota suka bar wajen.

[6/22, 4:31 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: NA CUCETA 23

by Ummu Maryam

❤???????????????????????? NA CUCE TA ????????????????????❤????

®Zuwairat( ummumaryam)

????????????????????????????????????????????????????????????????????????ni yanzu kome zai kara daga min hankali a social media???????????? gaskiya babu cos we have seen and heard a lot so no shaking…yanzu we are as thick as the tortoise shell,????♀????♀????♀路♀路♀路♀

_Sweethearts muje zuwa_ ????????

Suna zuwa cikin gari Salem yayi parking kusa da wata masjid, kallon yazid dake sauke ajiyan zuciya yayi sannan yace “Yanzu muyi sallah…sai mu nemi hotel da zamu kwana …gobe sai mu koma Kano…..” Ahankali yazid ya fara girgiza kai yana cewa “No…pls..muje police stations… Ko morgue… Kilan da akwai yan accidents victims….” Bai idaba Salem ya katse shi dacewa “Have a positive mind…zamu ganta…kilan bata zo nan ba…or better still kilan tana Kano….” Kai yazid ya kara girgiza Mashi “I doubt that…. Gaskiya ina jin ajikina something is wrong….” “Nothing is wrong….kawai let’s pray first….” Salem ya fada yana fita daga cikin motan, ahankali shima yazid ya fito yana dafa kanshi saboda yanda yake sarawa, sannan sai double kawai yake gani a daddafe yasamu yayi salla shima Salem yayi sallah,

Dija kam same thing yau ma sai da ta samu ta wanke jikinta sannan ta fito tayi breakfast kaman yanda tayi jiya sannan ta koma gefe ta rafka tagumi tana kallon mutane dake kai kawo, sai yanzu take kara jin zafi inda ammi ta bugeta da itacen wuta don wurin yayi bororo kuma bata da daman ta cire kaya ta sha iska, around five tana zaune bakin titi kusa da wani mai saida abinci daka ganta kasan she’s lost in thought don ko kadan hankalinta bai jikinta, opposite da inda take zaune ne su yazid suke sallah although da akwai dan distance amma clean clear zaka hangi Wanda ke fitowa daga cikin masjid din. Ta kurawa titi ido tana kallon motocin dake wucewa kaman ance ta daga ido sai ta hangi yazid dake safe da kanshi ya fito dga cikin masjid, kaman bashi ba amma how could she ever forget the person that put her into this predicament, jikinta ne ya fara rawa ta fara komawa da baya tare da kare kanta da wani dake sayan abinci, shi kam bai Sani ba, suna fitowa daga cikin masjid Salem ya bude Mashi mota ya jefa kanshi ciki Salem ya shiga ya ja motan suka bar wurin Dija kam jikinta rawa ya dingayi dukda mutane wurin basu lura ba, tana ganin motan ya fara tafiya tayi saurin barin wurin saboda tsaro don ita gani take duk duniya bata da abin tsoro kaman shi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button