NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“To tunda bani da darajan sanin abinda ke faruwa bari in tashi in tafi….” Ta fada tana kokarin mikewa, da sauri dad yace “Kiyi hakuri inna….abinda ya aikata bakina bazai Iya furtawaba….amma muje ya fada maki da bakinshi….” Inji dad, harara ta watsa Mashi tare dasu mom sannan ta mike su dad sukabi bayanta. Part din yazid tayi suna biye daita kaman wasu guards. Daman su Sharif na boye cikin mota don sun San ba karamin haushinsu dad zaiji ba, suna ganin sunshiga part din yazid sukayi saurin fitowa tare da komawa bayan window dake direct to his bedroom, in dai zaayi magana da karfi zakaji, kasa kunne sukayi kaman dole Inna na shiga ta tarda yazid rungume da mufida suna bacci don data bashi tea ya dan sha kwantawa sukayi tare “Yaran zamani babu kunya babu tsoron Allah….gidan surukai take kwance jikin miji da rana tsaka….” Tafada tana karasawa bakin gadon, dad dasu mom tsayawa sukayi bakin kofa, hannu ta daga ta lukawa mufida duka a baya Wanda yasa ta farka a gigice Shima yazid farkawa yayi, mufida bude ido tayi ta kalli tsohuwar dake tsaye kanta tayi sauri zare jikinta daga na yazid, bata ji kunya ba saida ta hangi dad dasu mom tsaye kaman ta nutse kasa, shima yazid shafa face dinshi yana kallon inna tare da lekawa ta gefe yana kallon iyayenshi, fuskan mom ya kalla yaga ta watsa Mashi irritating look, sauke kanshi kasa yayi don bai Iya kallon dad, duk iyayen nashi sunyi mamakin ganin yanda ya koma don mom tamkar ta fashe da kuka takeji amma her face is saying something different, da sauri mufida ta fita daga cikin blanket tare da sauka daga kan gado, jikinta sai rawa yake, Allah ya taimaka she’s decent, yazid ne kawai dake sanye da boxers da singlet , inna bayan mufida da ke barin dakin tabi da harara sannan ta maida hankalinta kan yazid da Duk ya susuce,

“Kai wannan dan cutan zamani ya debo?….” Tayi directing question dinta to dad daya harde hands a chest dinshi fuskanshi babu walwala shima yana kallon yanda ya chanza kaman bashi ba, “Wai badaku nake ba?… Sida ya kwaso?…” Inna ta sake tambayansu, yazid daure fuska yayi baice komai ba, jin shuru yayi yawa yasa inna kallon yazid “Kai ubanme ke damunka?….” Inna ta tambayeshi, baice Kala ba kanshi kasa yana gyara blanket dake jikinshi, “Wai bakajine!!!…” Dad ya daka Mashi tsawa “Babu…komai….” Ya fada kanshi kasa, bski inna ta bude “Lallaima…wato baka fadamin ko?…” Imna ta fada tana nuna kanta, “Kana fadi kafin rainka ya ya baci?…” Mom ta daka Mashi tsawa, “To a kyaleshi mana…haba….” Inji Hajiya karama, nunata inna tayi da yatsa “Kiyi min shuru…badake nake ba….

Mtwsss” Ta dakawa Hajiya karama tsawa, turo baki tayi ta kauda kanta gefe, “Ni babu abinda ke damuna…” Inji yazid, “So kake sai ranka ya baci kenan…” Inji dad a fusace, juyawa yayi ya kalli inna sannan ya fara cewa “Wannan shegen yaron mugun mayaudari ne…yaudareni…na aminta dashi…na fifitashi kan sauran yaran gidan nan…Ashe dan iska ne ban saniba… Yar yarinya data bata fi shekara sha 14 da haihuwa ba yayiiwa….fyade….” Su Sharif bude baki sukayi, “Yanzu yanrinya tana chan da ciki babu Wanda yasan labarinta….shine yake wannan munafurcin…wai yana nadama….” Dad ya fada, yanda magana ke fita daga bakin shi kasan ranshi bace yake, inna mutuwan tsaye tayi tare da rike baki, mom kam kara fashewa tayi da kuka ta bar dakin, yazid Kuma sunkuyar da kai kasa yayi, inna data gama bude baki sai cewa tayi “To yanzu meye dalilin wannan ramar?…” Shine tambayan datayiwa dad, kallon mamaki dad yayi mata, “Ka tsaya kana kallo na….nace ya akayi ya rame haka?…” Ta sake tambayanshi, “Wai inna bakiji abinda nace bane?….” “Naji mana….ai dan fyade ko ciki ba yau aka fara ba!…ko wayan nan banzaye kananan yaran sunayi balleshi?….” Baki dad ya rike haka suma sharif, “Ban gane ba…” Dad ya fada with a shock on his face, “Sharifu da shahidu mana…mai gadina sai dayayi min kashedi Kansu…wai in na fita suna kawo yanmata…balleshi yazidu?….” Baki suka kama daga inda suke sauraron abinda inna ke cewa, “Muje…muje…muje….” Sharif yayiwa shahid whispering yana turashi daga inda yake tsaye. Da gudu suka shige suka bar gidan

Shima yazid kurawa inna ido yayi yana kallon ta don ya tabbatar da abinda take cewa don at that moment ya mance da matsalanshi, afusace dad ya bar wajen, inna kallon yazid tayi sannan tace “Kai kuma shege ba ance ana amfani da wani abu mai hana mace ciki ba?….”tafada sounding very serious, daga kai yayi ya harareta.

????❤????????????????????????

Wai kaman ni ummumaryam in bude wattpad account, amma getting to three weeks har yanzu banda upto 1k followers????. Gaskiya nayi fushi tunda kuma Baku voting Baku following dina. Nima zantafi Hutu har sai kunyi following dina tare da voting.???????????????????????? da gaske nake????♀

[6/22, 5:50 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ❤????????????????????

NA CUCE TA

????????????????????❤

®Zuwairat (ummumaryam)

2⃣6⃣

_Sweetheart thanks for the prayers, am getting better_

 

_Babyna, sweetheart dina, habibtyna, I wish you happy birthday in advance, I wish ina iya kara typing cos of you tomorrow amma I can’t, age in grace, may Allah grant you all you desired, you_ *know my love for you is…..????????‍♀ ban San yanda zanyi describing dinshi ba amma know that you are special to me. Happy birthday sweet* *Sawwama* .????????????????????????????????

_Dedicated to you, and you alone_

Hajiya karama dake tsaye bakin kofa tsoki taja ta bar dakin saboda takaicin abinda inna ke cewa, cikin matsifa inna ta juyo ta kalli bayan Hajiya karama

“Kinyiwa uwarki tsoki…banza fitsararra…” Inji inna, yazid dai gyara blanket dake jikinshi yayi yana harara inna

“Nace kai baka amfani da kayan zamani?… Kanenka basuyiwa kowa ciki ba sai kai banza soko…gaskiya kaji kunya….”

“Inna dan Allah ki rabu dani inji da abinda ya dameni….” Yafada yana daga mata hannu

“Kaci ubanda ya haifeka….ni kake yiwa matsifar dan uwarka….” Tafda cike  da fada, yazid dai bai kara cewa komai ba, haka ta zazzaga Mashi fada Kuma ba kan meyasa yayi raping poor innocent gal take mashi ba sai kan me baiyi amfani da CD ba, takaici da haushi duk sun cika yazid, daman yasan wannan Karami daga aikinta kenan,  hada kai da gwaiwa yayi yana tuna abinda inna tace game dasu Sharif

“Allah yasa is part of her cork and bull story…ya fadawa kanshi yana daukan  wayanshi domin kiran mufida.

Shahid na tuki Sharif dake zaune kusa dashi sai saukar Mashi ruwan balai kawai yake

” I told you mu rabu dasu since its a secret amma ka nace sai mu gano abinda ke faruwa…gashi garin binciko na wani an binciko namu….” Inji Sharif dake huci, tsoki Shahid yaja

“Wallahi kana kara cewa its my fault zanyi parking motan nan muci uban juna yanzu….” Bai idaba sharif ya katse shi dacewa

“Anje an fada…laifin uban waye in ba naka ba?… Its all your fault… Kasan halin dad…we don’t know irin action da zai dauka kanmu ba….” Ya fada cike da tsoro, shahid baice komai ba yayi parking motan gefen street dinsu don daman basuyi nisa ba, Dora kai yayi kan staring yana tunani, shi kuma Sharif relaxing yayi jikin kujeran motan yana breathing kaman Wanda yayi race, ahankali shahid yace

“Just relax…dad ba zai hukunta mu kan maganar wannan lunatic old woman ba…” Yafada in a comforting tune don duk da ac dake cikin motan Sharif sai hada zufa yake saboda fargaba, daga kai yayi ya watsa ma Shahid harara

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button