NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Guy ga vigilanty NA kira…” Yafada yana dariya, shima Sharif dariya yayi

“Kar kayi picking.. Kilan ya kira gida an fada mashi muna waje..” Kin picking sukayi har wayan ya gama ringing, yazid dai girgiza kanshi yayi yana murmushi

“Sheggu…” Ya fada yana dailing number mufida. Sai da suka kusa hour biyu suna waya Sannan sukayi sallama ya kwanta yana imagining nan da sati four yana da aure.

The following day ya shirya as usual ya tafi office daman a chan ake kawo mashi breakfast.

Dija kam sai data gama surfe geron ta wanke ta shanya Sannan ta shiga wanka, acikin karamin toilet din Wanda babu cement ta tsaya tana kallon tsaraicin ta, daman tunda alamun girma suka fara fito jikinta ta maida kanta tamkar madubi ba kaman in ta shiga kewaye, yau ma haka ta tsaya tan kallon white skin dinta dake fari tas compared to her face don jikinta ya fi fuskan ta haske nesa ba kusa ba, kallon yan boobs dinta tayi ta kurawa dark nipple dinta ido tana mamakin yanda akayi Bata lura da sanda suka fara fitowa ba don ita kaman farat daya ta fara ganin su,Dan juya baya tayi tana kokarin kallon ass dinta amma Bata gani kaman yanda ta bukata, tafi minti talatin tana kallon kanta don ko kadan Bata gajiya da kallon kanta

“Wai ubanme kike in kika shiga kewaye?…” Ammi ta fada da karfi, da Sauri tace

“Ammi kashi nake…”

“Ke kullum sai in kin shiga wanka kike kashi?… Dalla maza ki fito kafin in sameki…” Ammi ta daka mata tsawa

“To..” Ta amsa mata Sannan ta fara wanka. Ko.minti biyar batayi ba ta fito da daurin kirji ta shiga daki ta shafa Vaseline ta saka wata faded but neat atamfa Sannan ta fito lokacin ammi NA jifan Dan wake cikin tukunya

“Ke dauki yaji ki daka..” Ammi ta fada mata, turo baki ta karayi don one thing about khadija ko kadan batason aiki ko sai goma zaa aiketa sai ta nuna bacin ranta dukda zatayi amma ba don ta soba

Haka ta daka yaji tana turo baki har ta gama, bayan kaman minti arbain aka sauke danwake sukaci Sannan ta tafi injin din. Da wuri  ammi ta gama mulmula mata furan  amma still sai bayan sallan asar suka tafi tallan.

Hajiya karama ce zaune kusa da Hajiya babba a falon Hajiya babba tana cewa

“Gaskiya yaya nidai NA gaji da halin wannan yarinyan… Kokadan Bata daukan darasi…ka barnatar da kaya..gaskiya wata yar aiki zan sake…” Inji Hajiya karama, Hajiya babba shuru tayi for a while kaman mai tunani Sannan tace

“To me zai hana a karo maki wata batare da ki kori  ita zulan ba?..” Hajiya babba ta fada mata, da Sauri Hajiya karama ta girgiza kai

“Gaskiya ni ko kadan banason zama da wannan yarinyan yanzu..Kawai wata zansa antyn katsina ta samo min…” Dariya Hajiya babba tayi tana cewa

“Har katsina Neman yar aiki?…”

“Yo yaya ya zanyi ?.. Ai gara katsina tunda yawancin yan Matan birnin nan sun fiya wayewa…amma in aka samu cikin kauyen kayayau basu daukan abu for granted,…” Inji Hajiya karama

“To shikenan amma Dan Allah karki sallami zulai…kinsan babu kyau hana mutum hanyan samun abinci.. Kawai a nemo maki wata ki hada su biyu…” Inji Hajiya babba,

“To shikenan…amma yarinyan nan taci arzikinki wallahi.. Don da nayi niyyan da an kawo min sabuwa zan sallami shegiya ta je Chan gidansu ta bar na tar masu da abinci kaman yanda take nan…” Yanda tayi maganar yasa Hajiya babba dariya

“Wallahi kin Iya bada dariya…” Inji Hajiya babba, itama Hajiya karama dariya tayi

“Ai yarinyan ce da ban dariya…sai ta kusa karar da dettol daya wajen wankin toilet…jiya daga nace ta hadawa  Ameera tayi tayi fulling jug da tea ta mika mata…” Hajiya dariya ta karayi,

“Funny Wallahi.. Sakarcinta is written all over her…” Inji Hajiya babba,

“Aikam am feed up with her wallahi… Amma bari insa a samo min wata kilan tayi learning daga gareta don NA lura su ma yaran suna son sakarcinta especially Ameera…”

“Yo daman yara haka suke…sunfi son naughty people…” Inji Hajiya babba, Hajiya karama Bata kara cewa komai ba ta dauki wayanta tana cewa

“Bari in kira yayan katsina muji ko zan samu mai aikin….” Ta fada tana dailing number elder sis dinta dake aure a katsina

馃挌馃挋馃挏馃枻鉂ゐ煉�

NA CUCE TA

鉂ゐ煉欚煉涴煐ゐ煉滒煉�

庐zuwairat(ummu Maryam)

4鈨�

_Three days later_

Dija ce dauke da roban furan ta tana yawo tana shiga manyan gidaje don ita gani take yan kananan gidan basu da kudin siyan fura

“Duk daya muke daku…” Take fada duk sanda taga yar karamar gida. Tana cikin tafiya ta shiga cikin wani beautiful house, daga tsakar gidan ta hangi wata mata zaune kan carpet tana waya, daman ta taba shiga gidan Kuma an saye dukan furanta, hakan yasa ta tsaya Bata tafiba ta tsaya tana sauraron abinda matar ke cewa

“Eh wallahi Hajiya ce tace kanwata na son yar aiki Kuma duk Wanda NA samu sai suce Kano yayi masu nisa…” Ta fada ahankali tana sauraron abinda ake  fada mata, bayan few seconds ta kara da cewa

“Ni ma ko kadan banason ace wasu su kai mata yar aikin ba muba saboda cewa tayi yayarta matar isa bala ce..kinga da akwai samu….” Ta fada Sannan shuru ya kara biyo baya tana sauraron abinda ake fada mata,

“To shikenan.. Dan Allah ki bincika.. Nima zan cigaba da nema amma fa ance wacce zata Iya aikin komai…” Matar ta fada, dija kam duk tana jin abinda  matar ke cewa, shuru tayi tana tunanin inama a dauketa, bayan kaman minti biyu matar ta kashe wayan ta Sannan ta daga kanta ta kalli dija, da Sauri dija tace

“Kuna sayen fura?…” Ta fada ahankali, matar murmushi tayi Sannan tace

“Ki kawo in gani…” Ta fada mata fuskan Hajiyan dauke da murmushi da ganinta kasan irin yan duniyan nan ce don da gani tana shan taba, ahankali dija ta karasa ta sauke furan gaban Matan ta yaye ledan furan don matar ta samu daman ganin furan da kyau,

“Kece kika kawo min fura kwana kin baya?…” $ matar ta tambayeta, da Sauri dija ta gyada mata kai tare dacewa

“Eh nice…” Ta fada har lokacin Bata daina tunanin abinda taji matar NA cewa ba,

“To ki bani NA dari biyu in saka a fridge…don naji dadin furan kwanakin baya…” Da Sauri dija ta dauko Leda daga gefen roban ta ta fara zuba furan cikin natsuwa kaman ba ita ba, sai da ta gama ta ta dauko biyu ta kalli matar tana cewa.

“Ga gyara…” Ta fadawa matar, murmushi matar tayi Sannan tace

“Nagode…” Ta fada tana daukan purse dinta, budewa tayi ta dauko dariya biyu ta Bata, dija ta amsa tare dacewa

“Nagode…” Rufe furan tayi da ledan Sannan ta mike tana son yiwa matar magana amma ta kasa, daukan furan tayi har ta kai bakin gate ta juyo ta kalli Matan dake latse2 wayanta, tsayawa tayi bakin gate din Wanda yasa matar kallon ta,

“Lafiya dai ko?…” Matar ta tambayeta, da Sauri tace

“Eh…daman….” Sai tayi shuru, matar tsaya kallon ta tayi don sauraron abinda zatace, jin tayi shuru Kuma Bata tafi ba yasa ta cewa

“Daman me?…” Inji matar cikin natsuwa, dija kasa cewa komai tayi Kawai tayi tsaya kikam dauke da robanta akanta,

“Dawo inji…” Matar ta fada mata, ahankali dija ta dawo , gefen ta matar ta nuna mata

“Sit…” Matar ta fada mata, dukda dija batajin turanci ta gane abinda  matar ta fada mata, ahankali ta sauke roban kanta ta zauna gefen Matan.

“Ki fada min…me kike son fada min…” Matar ta tambayeta, dija dai shuru tayi tana wasa da yatsunta,

“Ke nake sauraro…” Matar ta sake fada mata, ahankali ta fara cewa

“Daman….naji…kina…cewa….kinason… Mai..aiki…shine…” Sai tayi shuru saboda yanda gabanta ke faduwa, Matar ta gane inda ta dosa dukda muryanta NA cracking

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button