NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Wannan shine ke yawo a cikina?….”
[6/22, 5:53 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ????????????????????❤
NA CUCE TA
????????????????❤????
®Zuwairat (ummumpls am)
3⃣1⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
_Don’t forget to vote oooo_
Murmushi doc ya karayi tare da daga mata kai, kura mata ido yayi yaga yarinyace ta gidan karshe, mamakin ya akayi yazid ya Iya auren dija yayi sai Kuma yaga she so gorgeous, dan nurse ta amshi yaron zata kara fita dashi da sauri dija tace
“Ina zaki kaishi?…” Ta fada babu wasa,
“Kwantar dashi zaa…” Ya fada dukda ba haka yaso ba, da tunanin shi in ta farka sai a kai mata dan ta fara shayar dashi. Dan baki dija ta turo
“Baa barinshi nan?….” Ta tambayeshi,
“Kar ki damu zaa kula dashi….” Ya fada mata sannan ya fita. Nurse ce ta shigo ta dauki cup da warm water data tanada saboda ita ta hada mata very thick tea ta sha tana lumshe eyes saboda yanda take jin dadi tea din. Sai da ta gama ta bata drugs tasha sannan ta saka towel cikin warm water to goge mata jikinta duka dija sai kokarin rufe nakedness dinta kawai take, su kam yan uwan ammi jira suke first thing in the morning su koma gida don ko jaririn baa basu suka gani ba. Dija komawa tayi ta kwanta ko minti goma batayi ba bacci yayi gaba daita
For the very first time in two months datayi bacci like a baby, she feels so save and secure.
A gidan su yazid kam bayan Hajiya karama ta fadawa Hajiya babba dija ta haihu, zama tayi bakina gado tare da yin tagumi,
“Abu kaman wasa ya zama gaskiya…har kullum ina fatan I should wake up from this dreadful dream…amma gaske ne….” Hajiya babba ta fada cikin sanyin murya, zama Hajiya karama tayi kusa daita
“Pls ki kwantar da hankalinki…abinda zai faru ya riga ya faru…..so kawai muyi planning ahead…” Hajiya karama tayi comforting dinta,
“Yanzu meye abunyi….nidai am confused….” Inji Hajiya babba, itama Hajiya karama shuru tayi kaman mai tunanin wani for almost 3 minutes
“Me zai hana yanzu tunda ta haihu alhaji yaje ya nema mashi aurenta….I think hakan zaifi sauki….” Inji Hajiya karama,
“Nima haka nakeso amma ai kin San halinshi….yana Iya cewa bai zuwa ko kuma yace anemo wani yaje shi bai zuwa….” Inji Hajiya babba,
“Ko dai mu gawa inna?…” Hajiya karama ta tambayeta, shuru Hajiya babba tayi for a moment sannan tace.
“Me zai hana a fara fada Mashi…in bai yarda ba sai mu fadawa Hajiya inna….” Mom ta fada mata, haka dan taba hira kadan sannan suka fita daga inda suke hiran.
Itakam mufida wani empty daki ta koma ta kwanta kasa tana rolling tana kukan bkin ciki, run lokacin da sukayi waya da yazid take kuka, babu Wanda yasan halin da take ciki cos babu Wanda ya ganta sannan babu Wanda ya nemeta saboda yawan mutanen dake gidan. Tana nan kwance bacci y dauketa bayan taci kuka ta koshi, bat farka ba sai wajen karfe bakwai, ji tayi jikinta zafi rau sannan kanta zafi. Da kyar ta mike ta shiga bathroom ta dauko alwallah, tana salla tana hawaye, sai da ta Ida ta kara komawa sai rawan sanyi take kuma batason ta fita don da an ganta zaa gane something is wrong with her, tana nan kwance bacci ya kara daukanta.
Sai wajen ten ta farka feeling worst than earlier, mikewa tayi ta taka ahankali zuwa bakin kofan ta bude taji babu hayaniya sosai da alaman mutane sun koma sai yan kadan, Vail dake kanta ta yafa har kusa face dinta don kar a gan how swollen face dinta yake. I ana fita tana takawa ahankali kaman Kazan da aka tsoma a ruwa had ta kusa shiga falo yayi daidai da fita Hajiya babba da Hajiya karama daga inda suka gama hiran su, kallon ta sukayi ita kuma ta sadda kai kasa
“Daughter daga ina kike?…” Hajiya karama ta tambayeta
“Ba….” Ji tayi zatayi kuka sai tayi shuru, da sauri Hajiya karama ta zo kusa da ita ta daga jaw dinta, nan swollen and red eyes dinta ya bayyana,
“Subhanallah!!…” Suka fada atare while mufida ta kara fashewa da kuka dukda voice dinta bai fita
“Haba daughter…. Haba daughter…. Meye matsalanki da bazaki fada mana ba?…. In yazid ne ai bai fi karfin mu ba….ji yanda yanda jikinki ke zafi….” Inji Hajiya karama dake rike da wrist dinta,
“Kiyi hakuri kinji….(komai yayi farko dole zaiyi karshe….nasan it’s a trial time for this family amma ya muka Iya da ikon Rabbi… Dan Allah kiyi hakuri kinji…nasan duk mahakurci mawadaci ne….” Inji mom yazid, kai mufida ta dinga gyada mata duk sai tausayinta ya kamasu,
“Muje insa a hada maki ruwan wanka sai kici abinci kisha magani….” Inji Hajiya karama dake rike da hannunta. Babu gardama tabita part dinta.
.abangaren grooms kam bakaramin party sukasha ba, duk sai murna kawai suke au zasu kwana manne da mace babu kaman Sharif da sai shan maganin man power kawai yake. Wajen nine friends dinsu suka raba Kansu gida biyu don raka angwaye gidanjensu.
Ba karamin rashin m Sharif yayi wa yar amini dad dinshi ba don har da suma ta dingayi saboda azaban da takesha hannun sharif. Wanda yasa ta rantse babu abinda zai sata kara kwana wannan gidan.
Shi kuma shahid was so nice and gentle da asiya(Asabe), ko kadan baison ganin hawayen ta cos ji yake this is the happiest moment of his life.
The following day da wuri nurse ta hada warm water tayi wa yaro wanka ta shirya shi cikin expensive clothes da ubansa ya saya sannan ta bashi milk yasha ya koshi sannan ta kwantar dashi. Kayan sawan dija ta fiddo daya ta zuba Mashi perfumes sannan ta shiga bathroom ta hada ruwan wanka, har lokacin dija bata farka ba, saida ta gama fixing komai sannan ta tadata.
Bayan ta fito daga wanka nurse ta shafa mata mai, ita dai dija bata gane abinda ke faruwa ba amma taga kulawan is too much, kuma ga gayan yan gayu tana gani kala2 cikin dakin. Bata musa mata ba ta amshi kayan ta saka, kanta nurse tayi combing sannan ta daura mata. Dija dai ko uffan batace ba amma she’s enjoying the moment, saidata ta gama shiryata sannan ta hada mata tea ta amsa tasha ta bata magani tasha doc ya shigo around 8 ya bata injection sannan ta koma ta kwanta, ko tambayan dan batayi ba saboda dadi
Tana lumshe idanuwa sai ta tuna d binto da yan uwan ammi,
“Dan…Allah… Ina..su inna suke?…” Ta tambayi Matan sounding very cool,
“Sunje gida… Amma sunce zasu dawo….” Ta amsa mata, kwantawa tayi bata kara cewa komai ba, cikin ranta tana ganin Allah ne ya amshi aduan ta don kullm cewa take Allah ya kawo mai taimaka mata.
Shima yazid daya kwanta ana trying number mufida bai samu ba baisan sanda bacci yayi gaba dashiba , he slept like a baby don wani irin nutsuwa yake ji tattare dashi. Bayan sallan asuba bai farka ba sai karfe 8: 20 shima ba don baccin ya isheshi ba sai don yayi deciding ya je Kano yau sannan ya wuce abuja, don jiya bayan ya kwanta yayi trying number mufida amma bata dagawa
Ganin 8:20 yasa yayi aurin mikewa tare da shiga bathroom, wanka yayi ya maida kayan daya cire don da kaya daya kawai yazo. Bayan ya shirya ya fito falon sultan, nan ya tarda shi yana calling yana lumshe eyes da gani da mace yake waya, yana ganin yazid ya neme excuse yayi hanging off sannan ya kalli yazid,