NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ya ustaz you are looking very bright… Meye sirrin ne…ko  dai mata kake zuwa nema garin mu?…” Inji sultan cikin zolaya, murmushi kawai yazid yayi ya muka Mashi hannu suka gaisa sannan yace

“Ina son wucewa Kano …kafin in koma abuja da yamma in Allah ya yarda…” Yazid ya fada Mashi, dan bata  rai sultan yayi

“Baka bari mu koma abuja da yamma?…”

“No gaskiya…kasan jiya akayi wedding din siblings dina biyu….so I have to be there.. Duk da nayi missing daurin auren…” Yafada yana saka hands dinshi cikin aljihunshi,

“OK…amma muje kayi breakfast if not my mom will be mad….” Ya fada yana mikewa, yazid baice komai ba yabi bayanshi fuskanshi dauke da murmushi,  kan dining suka zauna aka kawo masu ruwan tea da intestine pepper soup, nan yazid ya cika cikinshi sannan yayi masu sallama ya mike

“Ka tafi da mota daya mana…” Inji sultan dake biye dashi

“No don’t worry… In naje kano zan dauki daya daga na gida…”

“OK let d driver drop you at the park….” Sultan yayi insisting, yazid bai kara cewa komai ba driver ya bude Mashi mota ya Shiga yayi waving sultan good bye yana cewa

“Allah ya sake kaddara haduwan mu….”

“Ameen ustaz…” Sultan ya fada da karfi yayin da motan ke driving out of the house.

Hospital ya umarci driver yaje, babu musu yayi hanyan hospital. Around 9:30 su ka isa hospital. Direct office doc ya Shiga suka gaisa ya tambayi  ya masu jiki doc ya amsa masu da suna na samun sauki, danshi ya bukata a kawo Mashi doc yasa akawo yaron. Nan yazid yayi Mashi huduba ya rada Mashi suna Mahmud sannan ya maida masu suka mayar dashi wajen kwamciyan shi. Mikewa yayi y mikawa doc hannu sukayi ban kwana kan zai dawo next weekend. Fita yayi har zai fita amma he needs to see her, komawa yayi  bakin kofan inda take kwance, da kyar ya samu courage din bude kofan luckily tana bacci sai nurse dake zaune kan kujera, shiga yayi yana  sniking kaman Mara gaskiya, nurse zata gaidashi ya daga mata hannu sannan ya nufi bakin gadon, kallon kayan jikinta yayi da kuma  how peaceful she looks,

“Hmmm alhamdulillah….” Ya fada yana lumshe idanuwa, juyawa yayi ya kallo nurse din

“Pls sister take very good care of her…feed her very well…zan biyaki in na dawo next weekend….” Ya fada ahankali don kar ya tada ta daga bacci

“No problem sir….” Ta amsa Mashi . fita yayi ya shiga mota sai park, yana zuwa ya tarda golf sauran mutum uku ya cika, biya yayi suka kama hanyan Kano.

Karfe biyu da yan mintina ya isa kofar gidansu. Direcct part din mom dinshi ya shiga ya tarda mom dinshi da Hajiya karama, sai wasu sisters din mom da dad, durkuswa yayi ya gaidasu suka amsa har da mom dinshi don kar ta nuna masu da akwai matsala.

“Wai ya akayi baka zo ba tun jiya?….” Inji wata yar dad

“Aikine….ya rikeni….” Yayi mata karya. Mikewa yayi ya shiga inda yasan zai tarda mufida, hangota yayi kwance tayi rubda ciki, ahankali ya maida kofan ya kulle sannan ya taka ahankali ya haye gadon, wuyanta ya fara kissing kaman mayuwanci nan ta firgita ta farka taga yazid, wani irin disgusting look ta watsa Mashi, murmushi yayi ya tallabo face dinta yana kallon yanda face dinta ya kumbura ga eyes dinta sun chanza kala,

“Babyna am sorry if I made you cry…ki yafemin….” Ya fada yana shafa hancinshi kan nata, fashewa tayi da kuka tana cewa

“I want my own baby…nima inason in haihu….pls made me pregnant… ” ta fada cikin matsanacin kuka…” Lips dinshi ya Dora kan nata yana murmushi,

“Muje part dina…yau in Allah ya yarda zakiyi ciki….” Yafada sounding very naughty, kuka kawai take saboda bakin cikin how excited he looks, duk Wanda ya Gandhi yasan he’s happy saboda dan shegen da aka Haifa mashi. In yau itace ta haihu Allah kadai yasan irin gatan da zata samu, kallon yanda yaje shishige mata jiki kawai take,

“Babyna….muje part dina…..muje ki bani wajen da ni kuma in ajiye maki ciki….” Yafada kaman ba shi ba, wani irin haushi ta kara ji

“Wai wajen da….” Tafada cikin ranta, tureshi ta farayi

“Stop it….” Kai ya girgiza mata yana unzipping wandonshi

“Baby zan baki….just open up…” Yafada jikinshi na rawa, ganin da gaske yake yasa ta turashi ta mike ta shige bathroom tare da kulle kofan. Yafi minti goma nan kwance sannan ya mike yaje bakin kofan

“Baby ki kawomin abinci part na….” Yafada mata yana Dora kai kan kofan, shuru yaji

“Kinji babu am seriously starving…. Ki kawomin kinji.. Am waiting….” Ya fada sannan ya gyara kayan jikinshi ya bude kofan ya fita ya koma part dinshi ya mike kan gado yana jiran zuwan mufida.

????????????????????????

Thanks for the love, pls don’t to vote don it will make so happy.

 

Ina baran aduanku Allah ya yiwa wani kaninmu rasu, pls pray for him.

Sannan ga masu shaawan shiga group dina, ga number wata sis dita duk mai so tayi mata magana zatayi adding dinku. Don har ga Allah abubuwan suna iyimin yawa ban Iya adding mutane da kaina

09034060521.

.kuma masu complaint kan rashin post da wuri ko rashin yawan page wallahi am a very busy person kawai writing is my person not because am jobless, pls Ku cigaba da hakuri da managing Wanda kuke samu. Thanks????

[6/22, 5:54 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ????????????????????❤

NA CUCE TA

????????????????❤????

®Zuwairat (ummumaryam)

3⃣3⃣

_Follow me on:_

*Wattpad @ummumaryam29*

*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*

*IG: zuwairatummumaryam*

*Website:Www.ummumaryam.com*

*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam page.*

*Snapchat: ummumaryan29*

*Pls ina bukatan aduan Ku, don Allah duk sanda kukayi ibada Ku tuna dani da dukkan alumman Muslim, ina da abinda nakeso pls Ku rokan min Allah. Don’t forget me plsssss*

Salem na zaune gaba kusa da driver while su dad suna baya. Salem daukan wayanshi yayi, ji yake kaman ya kira yazid ya fada Mashi amma he can’t saboda su dad. Text yayi Mashi kaman

” _Ango!…. Ango!!!….. Ango!!!….”_ ya tura Mashi, alokacin yazid dake zaune office yasha suit looking more breathtaking than ever, bai Dade da gama waya da mufida ba, sai yaji karan shigan message, da kaman yayi ignoring sai kuma ya dauki wayan ya bude message din, dariya ya farayi tana cewa

“Sarkin zolaya…” Ya fada tana dailing number Salem, ringing ya farayi daga chna bangaren Salem ya kashe bai dauka ba, ya kara yi Mashi text kaman

” _Ango kasha kamshi…angon mufida…da khadija….”_ ya tura Mashi, yazid dayaji bai dauka ba ya ajiye wayan sai kuma karan text, kara daukan wayanshi yayi yaga another message daga Salem

“Wai what is this guy up to ne?…” Ya tambayi kanshi yana dariya at the same time yana kara dailing number Salem, still bai dauka ba few seconds sai ga another message daga Salem yana cewa

“The latest ango in town…” Wannan Karin bai kirashi ba sai shima yayi Mashi text kaman haka

” _Wai yau meke yi maka dadi ne haka?….”_ yazid ya tura Mashi. Sai ga reply kaman haka

” _In nayi maka albishir mai dadi me zakayi min?…”_ dariya yazid yayi yana shafa well groomed beard dinshi

” _Me kake so?…”_ya tura Mashi

” _Kayi min alkawarin zaka shiga gaba wajen jawo hankalin Maryam gareni….”_Salem ya turo Mashi, dariya ya kara yi Wanda ya bayyana open teeth dinshi,

“Kasan kome nace zatayi…amma it depends on

[6/22, 5:55 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ????????????????????❤

NA CUCE TA

????????????????❤????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button