NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Baby har kun gama?…”
“Yes…” Ya fada cikin sanyin murya
“Baby ya akayi naji voice dinka yq Chan za… What’s wrong…” Ta tambayeshi muryanta na rawa kaman zatayi kuka.
“Nima ban Sani ba baby…..kawai dad yace in zo Kano gobe…” Yafada kaman baisan abinda ke faruwa,
“Inna lillahi….to me ya faru?… Hope it’s not something bad?../” ta tambayeshi cikin tashin hankali, murmushi yayi yana biting bottom lip dinshi sannan yace
“Baby bai fada min ba…pls baby muyi salla Allah yasa it’s not something bad… Pls….” Yafada muryanshi na rawa
“OK baby…ka tadani da karfe daya…let’s pray…insha Allah ko meye zai zama alkhairi…”
“OK sweetheart… I love you more than milk and honey….”
“Love you too…” Hira suka danyi amma yazid was sounding so worrying kaman baisan abinda ke wakana ba. Suna gama waya ya mike ya shiga bathroom ya dauro alwalla ya saka jallabiya ya fara salla yana godewa Allah daya bashi dija sannan yana rokan Allah yayi cooling zuciyan mufida kan abinda zai fada mata gobe.
The following day run six ya kama hanyan Kano bayan ya fadawa ogansu yana da emergency a gidansu. Karfe 9 saura ya isa Kano, first wannan dan uwan nasu mai saida furnitures ya kira kan su hadu a wearhouse dinshi. Karfe 10 saura suka hadu inda gayen ya fara gwada Mashi different design na kayan daki da pics na modern parlours tare da prices dinsu. Nan yazid ya zabi kayan falo da na bedrooms Wanda nan take ya kashe millions har 3.
“Yanzu tunda da akwai su kasa ana Iya fara sawa yau?….” Yazid ya tambayeshi Sai zufa yake,
“Why not…yanzu muje ka nunamin gidan sannan ka bani keys to the apartment…” Inji gayen,
“To zuwa yaushe zaa Iya gamawa?…”
“Gobe zuwa da rana komai ya kammala…tunda babu abinda zaa jira duk da akwai abubuwan da nake bukata…”
“OK then…yanzu muje dad na jirana…” Yazid ya fada yana fita daga wearhouse din. Mota ya shiga shima mutumin ya shiga nashi suka kama hanyan gidanshi.
Abangaren dija wace gari wajen karfe 9 bayan tayi wanka an bata abinci taci ta saka long Arabian gown tana zaune tana jin wani irin dadi cikin system dinta taji an bude kofa, ammi ta gani, da sauri tazo mikewa nurse ta dakatar daita. Bayan ammi taga kawu nanu, sunkuyar da kanta kasa tayi. Bakin gadon da take zaune ammi ta zauna tare da rike mata hannu, gaida kawu nanu tayi ya amsa kaman batayi laifi ba. Bayan yan magana da kawu nanu yayi wanda bata San inda ya dosa ba Sai gani tayi ya saka hannu cikin aljihunshi ya fiddo kudi
“Gashi sadakin ki ne…” Ya fada yana mika mata kudin, kallon ammi tayi ta kalli kawu nanu
“Ki amsa mana…” Ya daka mata tsawa, da sauri ta amshi kudin,
“To dija Allah ya kaddara saduwan mu…nidai nayi Iya nawa…inkinje ki bi mijinki sau da kafa…ban da gardama…” Ya fada mata, baki ta bude tana kallon shi cos she trying to take in abind yake cewa, tasan sadaki Nada alaka da aure, suna nufin tayi aure ne ko yaya,
“Ni na tafi….” Taji kawu nanu yafada, n
The next thing he’s out of the room. Ahankali ta daga kai ta kalli ammi
“Ammi wannan kudin na waye…” Ta tambayeta cikin sanyin murya
“Naki ne dija…kawunki ya aurar dake…” Dan squeezing fuska tayi
“Ai ammi baayi biki ba…” Tafada cike da yarinta, murmushi karfin hali ammi tayi
“Ai ba Sai anyi ba…nidai dija hakuri zan baki…bani da halin yi maki komai….kuma in nace a saka bikin zuwa wani lokacin bakin mutane ma isanki zaiyi…hakan yasa nace da an sallameki a wuce dake dakinki…” Ammi ta fada cikin sanyin murya, hawaye ne ya taru a idanuwanta,
“Ammi dan Allah kar a tafi dani wani wajen…wurinki nakeson zama…ammi dan Allah kiyi hakuri… Dan Allah ammi ki barni wajenki…” Ta fada tana fashewa da kuka, itama ammi hawaye ta farayi tana cewa
“Kiyi hakuri dija…duk abinda nake saboda ban son ana sangwamanki.. Kije chan in Allah ya yarda bazakiyi Dana Sani ba don na lura yana sonki….” Cikin kuka dija tace
“Waye?..” Ammi bata amsa mata ba ta mike,
“Tafiya zanyi dija.. Dan Allah kibi mijinki…duk abinda yace kiyi kiyi…in yace ki bari ki bari…Allah yayi maki albarka…nasan haka Allah ya kaddara maki…” Da sauri dija ta mike ta kama hnnun ammi
“Dan Allah ammi kar ki barni…to ammi ki amshi kudin…banason su…ki tafi dasu…ammi dan Allah ki tsaya” Tafada cikin matsanacin kuka, cikin kuka ammi ta zame hannunta, ammi na tafiya dija na biye daita tana kuka tana kiranta, nurse CE ta riketa tare da mayar daita kan gado, dija kwantawa tayi tana kuka, few seconds later tayi shuru tana tuna hiran da sukayi da wasu friends dinta kan in mace tayi aure namiji na saka mata joystick, kara fashewa tayi da kuka tare da dora hannu bisa kai, har lokacin ko kadan batayi tunanin yazid ne ba, kawai gani take an badata sadaka saboda abinda ta aikata.
[6/22, 5:56 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ????????????????????❤
NA CUCE TA
????????????????❤????
®Zuwairat (ummumpls am)
3⃣4⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
_Sweethearts ina me yi maku happy Ramadan in advance, Allah ya amshi duk ibadun da zamuyi._
*In har my novels make you happy and keeps you entertained then pls repay me with your prayers, dan Allah kar Ku manta dani????*
*Don’t forget to vote and comments*
Kuka kawai take tana tunanin irin rayuwan da zatayi inda zaa kaita, kullum adua take ta koma gida don ta dinga yiwa ammi dukkan house chores don da tana yi mata gardama in ta sata aiki kaman wanke2 da sauransu amma yanzu she wants to do everything for her amma gashi bata kara samun daman ba. Kara volume din kukan ta tayi nurse dake zaune tana kallon ta sannan tana wondering abinda ke faruwa ta mike tazo inda dija ke zaune bakin gadon ta maida legs dinta kan gado tana cewa
“Ki bar kukan haka nan…kin San baki da lafiya…yi shuru kinji?….” Ta fada mata, dija kara fashewa tayi da kuka tana cewa
“Dan Allah ki kirawo ammi ta tafi dani gida….banason aure…..” Tafada cikin matsanacin kuka, shoulder dinta nurse ta dafa still confused tace
“Kiyi hakuri kinji…baayiwa iyaye gardama…ki dauki kaddara…goge hawayenki…” Ta fada mata, ahankali dija ta sa bayan hannunta tagoge face dinta tana kallon kudin dake hannunta,
“To dan Allah ki karata ta amshi kudin…wallahi banason kudin….” Tafada new tears na rolling, still rarrashinta nurse ta dingayi har bacci ya dauketa.
Tana bacci tana sauke ajiyan zuciya.
Abangaren yazid kam sai karfe 12 ya iso gidansu bayan ya bawa danuwansu keys to part din dija. Yana parking ya nufi part din dad dinshi, sai sauri yake don yasan he’s around.
Da sallama ya shiga dad ya amsa Mashi, zama yayi gefe daya ya gaida dad ya amsa in a Normal tune, bayan kamn minti biyu dad ya fara cewa
“Daman abinda yasa na kiraka shine sabida wannan yarinyan….munje gidansu da taimakon abokinka Salem….kuma alhamdulillah kawunta ya baka inda ya nemi a daura maku aure…” Idanuwa yazid ya lumshe hearing it from his dad makes it official
“So an daura maku aure…” Dad ya fada yana gyara zamanshi
“Kuma kawunta ya shaida min zai fada min lokacin daya kamata ayi bikin in yaje jos…jiya da dare ya kirani ya fadamin sun yanke hukuncin ba sai an yi wata shagalin biki ba…kawai sunce in an sallameta daga hospital an daukota…kaji yanda mukayi…” Yazid da kanshi ke kasa yana sauke ajiyan zuciya ahankali ya sake lumshe eyes dayaji ance from hospital a wuce da dija gidanshi, he never sees that coming,