NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Thanks dad….” Yafada cikin sanyin murya,

“Don’t thank me…” Dad ya katse shi sannan yacigaba dacewa

“Yazid!…” Dad ya kirashi,

“Naam…” Ya amsa Mashi tare da daga kanshi ya kalleshi for just few seconds ya kara sadda kanshi kasa,

“Mata biyu is not a joke….ka zama mai adalci…kar ka shiga hakkin kowa for any reason in the world…ka rike gidanka da adua…make them each others friend not enemies… Don’t make them jealous… Make each and every one of them feel like and angel…banda son kai… Kar kace tunda wannan is not educated ko tunda yar kauyece ka shiga hakkinta wallahi the unjust shall never go unpunished…. Kana jina?…” Dad ya tambayeshi sounding very serious than ever,  ahankali yazid yayi nodding,

“Remember all I have said and you shall have a peaceful home…ai kana ganin tunda kake baka taba ganin ko jin hayaniyyan iyayenka mata ba…to that’s the secret… Nasan at times zakaji daya tafi kwanta maka ka daya amma never try to show it in public… Kawai ka nuna mata how much you love her when you are alone… Kadaiji ko?…” Dad yafada yana rike kunneshi don ya shaidawa yazid he’s damn serious

“Yes dad…nagode… I will try any human in yi adalci a tsakaninsu…” Yafada kanshi kasa,

“That’s very good…yanzu yaushe zaa daukota?…”

“I think Saturday…”

“OK…about the boy…inason a raineshi gidan inna…ko kanason Ku zauna tare?….” Dad ya tambayeshi, da Sauri yazid ya girgiza kai yana mai jin dadin abun.

“Good…jiya mommies dinka sunce doc Zara zata  dinga kula da yaron har ya fita daga neonate stage…”

“Mahmud… Sunanshi Mahmud…” Yafada cikin sanyin murya.

“That’s good…nice name…sai ka dauki rago biyu daga gona a yanka ranar asabar….”

“OK dad…nagode….” Yafada sounding very happy. Mikewa yayi ya fita daga wurin dad ya bi bayanshi da kallo yana murmushi. Part din mom dinshi ya nufa wayanshi ya fara ringing, jin ringing din yasa shi sanin cewa mufidace, murmushi yayi tare da picking call sannan ya sanyanya voice dinshi tare dacewa.

“My baby…”

“Yes babyna…baka iso bane?…”

“Na iso…yanzu na baro wajen dad…” Ya fada cikin sanyin murya

“Shine ko ka Karina ka fadamin kazo…”

“Sorry my love…. I wanted to surprise you ne…” Yafada muryan shi bai fita sosai,

“Baby wani abu?…  muryanka kaman kayi kuka…” Murmushi yayi ya kara kashe murya

“Am OK…bari in wanka sai inzo in daukoki…” Yafada sounding very dull.

“Pls baby kana tada min hankali… Me dad ya fada maka?…” Tafada kaman zatyi kuka,

“Ki kwantar da hankalinki…in na daukoki ko me ke nan zakiji…” Ya shaida Mata,

“Me zan ajiye maka?…

” don’t worry babyna….sai nazo… ” tafada ahankali sannan ya katse wayan. Dariya yayi yana cewa

“At least bazaki ga laifina sosai ba…” Fada yana bude kofan part din mom dinshi.

Da Sauri Hajiya karama ta mike tana cewa

“Ga ango…ango…ayirrr…ka kagi ubanka….” Tafada sounding so excited, mom dinshi dariya tayi tare da girgiza kai shi kuma yazid rufe face yayi kaman mace wai kunya yakeji, su Maryam baki suka bude

“Wai me akayi?…” Yusra ta tambayi small mom

“Yayan Ku aure ya karayi…”

“Aure!!!!….” Suka fada in chorus, tsalle su marzuq da ameera suka farayi while Maryam tace

“Gaskiya ni banso akayiwa Anty mufida kishiya ba…” Dakuwa Hajiya karama tayi mata tana cewa

“Kinci ubanki….Ku tashi Ku bamu waje dan ubanku….”

Ta daka masu tsawa, da Sauri duk suka mike har dasu ameera suka bar wajen. Kama hannun yazid tayi ta zaunar dashi tana cewa

Munafiki…ko kunyar me yakeji?…” Tafada tana dariya, durkusawa yayi ya gaidasu suka amsa mom dinshi sai murmushi kawai take.

“Mun hada maka lefe…” Hajjiya karama ta shaida Mashi, da Sauri ya kara durkusawa yana gode masu,

“Dalla koma ka zauna…sai wani abu kake kaman matsiyaci…” Dariya yayi ya koma ya zauna.

“Mun yanke hukunci zaa kai masu lefen don su San yarsu ba gidan matsiyata zata ba…sannan daga nan zaa taho da yaron….” Inji Hajiya karama, murmushi yayi tare da cewa

“Nagode mom….” “Taso ka gan kayan…” Ta fada Mashi, mikewa yayi ya kama mata hannu suka shiga inda kayan suke, dukawa yazid yayi ya fara budewa face dinshi dauke da annashuwa,

“Mom thank you…kawai damuwata shine mufida…” Ya fada cikin sanyin murya, daure fuska tayi

“What about her?…”

“Mom bansan yanda zan fda mata ba….” Tsoki hajjya karama taja

“Tsoronta kake jine?…. Nifa banson wacce zata tada maka hankali….in har she can’t sai ka sallameta…ai ba hqrqmun bane mata biyu…kuma ba kanta farau ba….” Turo baki yazid yayi

“Mom I love her…kawai zan rarrashet until she comes to term….” Yafada sounding very dull,

“Your problem…” Tafda sannan ta barshi nan zaune yana duba two sets of bag wayanda ke cike da kayan kala2.

Bayan ya gama ya koma falo yaci abinci sannan yaje part dinshi ya watsa ruwa yayi sallah sannan ya shirya ya kama hanyan gidansu mufida, yana tafiya yana waya da doc din dake kula da dija.

Yana isa kofar gidansu mufida yayi wearing worried face ya shiga da sallama , da gudu ta fada jikinshi, cos mum dinta bata falo, face dinta ya tallabo ya kura mata ido while itama tana inspecting face dinshi,

“Baby….” Bata idaba ya kama bakinta ya fara sucking kaman he’s life depends on it, saida yaga she’s becoming breathless sannan ya saki bakinta yana cewa

“Baby I love you so much…” Yafda in a whisper, itadai ji take babu dadi

“Baby I can feel something is wrong…pls ka fadamin…” Tafada hands dinta kan cheek dinshi sai kallon face dinshi take kamam yau ta fara ganin shi, murmushi yayi kaman baiso

“Baby ina mumcy….” Ya tambayeta

“Bata nan…pls baby ka fadamin abinda ke faruwa….” Ta fada kaman zatayi kuka,

“Baby ki shirya mu tafi gida…zan fada maki komai….”

“Mom bata nan….kajira tazo sai mu tafi….” Tafada tana hugging dinshi,

“Baby pls mu tafi…in yaso ina Iya maidoki later da yamma in kina so…I really need to talk to you…” Yafada yana zamewa daga jikinta.

“OK then…bari in chanza kaya…” Tafada tana juyawa, da Sauri ya rike mata hannu

“No….just kiyi covering kanki ki taho mu tafi….”

“OK…” Kawai ta fada tayi hanyan upstairs, few minutes later ta sauko da Dan karamin Vail, rike mata hannu yayi suka is a baki mota ya bude Mata ta shiga sannan ya rufe shima ya shiga yana tunanin yanda mutane ke cewa kayan fadin kishiya . Baisan abinda zai saya mata ba.

In silence suka driving zuwa gidansu

“Wai baby why bazamu je gidan mu ba?…nifa kunyan gidan nan nakeji…remember abinda inna tayi?…”

“Kinsan gidan nan is closer to your house…kuma kinsan hold up ..” Ya fada Yana parking,  fitowa tayi ta shiga part dinsu Hajiya babba ta gaidasu, kallon ta mom tayi tana imagining yanda zataji don   she remembered perfectly yanda ta kusa hauka lokacin da dad zaiyi mata kishiya. Zama tayi har saida yazid ya kira ta a waya sannan ta tashi ta koma part dinshi, tana zuwa ya dauketa sai bedroom, satisfying dinsu yayi don yana tunanin in har ya fada mata halin da ake ciki sai sun kwana biyu bata bashi hadin kai ba, bayan sun gama ta fito daga bathroom daure da towel, ya mika mata hannu ta fada jikinshi, yana kissing wuyanta yana cewa

“Baby kin dai San cewa I live you ko?….” Yafada cikin whisper, ahankali ta gyada Mashi kai tare da daga kanta tayi Mashi kiss a baki

“Kuma kin San babu abinda zai cire position dinki a zuciyata…” Ya sake rada mata cikin kunne,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button