NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ya zanyi…nashiga uku…my heart is busting…”

“Kiyi hakuri…amma ba dole ki zauna daita…you can….” Zainah bata idaba mufida ta girgiza mata kai

“No…bazan Iya aikata mugun abu ba…in nayi hakan I will loose him for ever.. Amma in nayi hakuri nasan zanci riban hakan… Mom tace I should pretend kowa tashi ta fissheshi….amma kaman zan mutu nakeji….” Tafada cikin matsanacin kuka while tana Dora kanta kan shoulder Aisha, patting dinta suka dingayi from both side

“Naji kina cewa from rural area…yar akuyece?…” Zainab ta tambayeta, cikin kuka ta gyada mata kai

“She’s just 14…” mufida ta amsa mata

“Mtwsss…ko ina ya ganta?… Maza da kwace….”inji Aisha,

” wayan nan yan kauyen da kwace miji…kawai just be strong and be prayerful… Kinsan irin yazid is not someone da zaayi sakaci dashi…kawai kisan yanda zakiyi ki dauke all his attention… ” zainaba tayi comforting dinta. Mufida tafi minti talatin tana kuka,

“Kinga in har kika shigaba da wanna kukan har sukazo raina ki zatayi sannan in yazid ya shigo yanzu zaice you are pretending.. So pls stop crying inyi miki fixing ruwan wanka kiyi wanka ki shirya kafin su zo…” Inji Aisha data mike, bathroom tashiga ta  hada mata ruwan wanka suka jata tashiga. Tana wanka tana kuka haka ta gama t fito kanta na sarawa

“Duk wanda ya ganki yasan kinyi kuka…” Zainab ta fada mata. Ahankali ta bude wall to wall bedroom dinta ta dauki wani beautiful and expensive lace ta saka, gaban mirror ta zauna ta dan shafa mai sama2 sai wet lips, nan suka koma falo ta kwanta kan doguwar kujera, bayan kaman minti goma yazid ya shigo da sallama ta amsa tana mikewa zaune. Mai gadi ne ya fara shigowa da drinks cartons sai abinci aka ajiyesu gefe daya. Zamayayi kusa da mufida ya kura mata ido sai murmushin karfin hali take Mashi, yana ganinta yasan tayi kuka, hannunta ya kama suka goma daya daga cikin bedroom dinta ya zaunar daita

“Baby kuka kikayi ko?…” Ya tambayeta yana zama gefenta, murmushi tayi tana girgiza Mashi kai at the same time new tears suna taruwa eyes dinta.  Rungumeta yayi yana shafa kanta yana cewa

“Baby you are trying… Pls keep on trying.. Kinji….”

“OK….” Tafada tana gyada Mashi kai. Da Sauri ta aga kai tana kallon yazid lokacin data ji karan horn kofar gidan su. Da Sauri ta mike ta shiga bathroom ta wanke face dinta ta fita falo.

Dija bude ido tayi tana kallon gidan da zaa shiga. Mai gadi na bude gate ta koma zaune daga jinginen da take tana kallon compound din da suka shiga, gabanta ne ya fara dukan uku2, fashewa tayi da kuka cikin muryanta da bai fita sosai, parking lot  sukayi parking. Nan kauyawa suka fara fitowa bakinsu bude suna kallon gidan. Yazid dake tsaye bakin window rike baki yayi yana dariya saboda yanda mata ke fitowa daga cikin motan daya na ture daya sannan yana kallon irin kallon da sujewa gidan. Kare kanshi da curtains yayi yana kallon su, gurinshi kawai yaga dija.  Dija kyar dija ta fito bayan kowa ya fito, sai kuka take idanuwanta sun kumbura, daga inda yake yana kallon swollen eyes dinta dukda gari ya fara duhu. Tsaye sukayi suka rasa inda zasu shiga, wacce tayiwa dija kwalliya tayi masu jagora zuwa part din mufida, dayake an fada mata. Bayanta sukabi har falon, daga bakin kofa suka fara zama don basu da courage din shiga ciki, su Aisha dariya suka farayi suna cewa.

“Ku shigo ciki mana…” Sai lokacin suka shiga falon sai juye2 suke Suna kallon ikon Allah, wasumsu suna tunanin inama a daukesu as mai aikin a wannan gidan, still kasa suka zauna mufida  datakurawa dija ido tace

“Pls Ku zauna kan kujeru…haba ai an zama daya…” Bata idaba suka koma kan kujera, babba cikinsu ta fara cewa

“Sannunku…” Tafada sounding out of words, mufida dake wearing murmushin karfin hali tace

“Yauwa.. Da fatan kun iso lafiya?…”

“Lafiya lau…” Suka amsa in chorus,  daman koda akace su koma kan kujera dija bata koma ba, tana nan kasa kanta kasa sai hawaye ke diga, mufida kura mata ido tayi tana kallon how young she is,

“Hmmm maza basu da imani…” Ta fada cikin ranta data tuna yazid yayi raping dinta, sai taji ta tsaneshi,

“How could he do it…” Shine tambayan da takewa kanta cikin ranta, don a da tana tunanin yarinya CE mai katuwar jiki amma yaga Sam ba haka bane,

“Hmm kodai fuskanta ya rudeshi?…” Ta sake fadawa kanta, don ta lura yarinya Nada kyau,

“Ga amana da muka kawo maki… Don allah ki dauketa tamkar yaruwarki…in tayi maki laifi ki hukunta ta tsakaninki da Allah…marainiyace…” Wata mata ta fadawa Matan dake zaune not knowing wacece matar gidan,

“Ai wannan ba wani abu bane..in har ta dauketa a matsayin yaya itama zata dauketa amatsayin kanwa…” Aisha ta fada masu,

“Ai wannan ba komai bane…dija bazatayi mata ba daidai ba…in Allah ya yarda

…” Matar ta kara fada mata,

“Allah ya bamu zzaman  lafiya….” Mufida ta fada da murmushi fuskanta, wanda yasa suka gane itace uwar gidan. Mikewa tayi ta daga dija data hada kai ta gwaiwa tana kuka

“Ki bar kuka….” Tafada mata cikin sanyin murya Da Sauri dija ta gyada mata kai tare da wiping face dinta da bayan hannunta. Sai ta bawa mufida tausayi don she’s too young for all this. Wacce tayiwa dija kwalliya ta mike ta umarcesu su bita tare da rikewa dija hannu. Nan suka bita har part din dija. Har bedroom dinta ta kaita duk a bisa umarnin Hajiya karama nan tace

“To amarya ga bangarenki…Allah ya bada zaman lafiya….” Ta fada sannan ta fita ta bar family din dija baki bude, kasa dija ta zauna ta saka kai cikin cinya sai ajiyan zuciya take ga ciwon cikin da take amma basu bi ta kanta ba sai kallon gidan kawai suke, su shiga nan su bulla chan. Ta back door yazid ya fita bayan yayi alwallah. Daman ya kira salem ya gaya mashi ya jirashi cikin mota. Yana fita yazid ya watsa Mashi kallon haushi da takaici

“Wallahi tunda aka haifeni ban taba wahala irin wannan ba…am so tired…gaskiya ka nemo masu maidasu don ni na gama nawa….” Inji Salem

“Nagode kwarai…Allah ya kara dankon aminci a tsakanin mu…am so greatful…”

“Ni dai ka bar wannan gaisuwan…kawai remember what you promised…” Dariya yazid yayi

“Ai kasan bana karanta…in komai ya lafa zanyiwa dad maganar…”

“OK…ni zan wuce…asha kamshi lafiya….” Salem ya fada Mashi. Dariya yayi ya nufi masjid shi kuma Salem ya wuce.

Aisha da Zainab suka shiga part din dija kai masu abinci, baki suka bude don basu expecting suga komai amma sai ka well decorated parlour, suma zagaye wurin sukayi sannan suka kaiwa mufida rahoto,

“Kam kinga irin kayan dake part dinta?… Indai yazid yayi mata su to baida adalci…. Don am sure ko dukkan families na yarinya zaa saida basu sayan cushions dake falon…” Aisha ta fada ciki da bakin ciki, mufida ai bata CE komai ba, Zainab tace

“Kinsan ni ina tunanin wannan yarinya babu ruwanta…sai dai kawaye su lalata ta..and am advising you kar ki bari tayi friends… Ki zama kawarta…ta hakan zaki san sirrinta don da ganin ta bata da wayau….” Zainab tayi adding. Mufida dai shuru tayi tana sauraronsu don ko kadan bazasu gane halin da take ciki ba.

Haka suka gama surutunsu sukayi mata bankwana. Ahankali ta mike ta shiga bedroom ta kwanta bayan tayi sallan ishai. Part din dija kam cinye abinci sukayi tas basu tuna da dija ba kasancewan kwantawa tayi kasa daga nan bacci ya dauketa, yazid kam yana masjid har yayi sallan isha sannan ya dawo gidan,  bedroom din mufida ya shiga ya ganta kwance. Car keys dinshi ya dauka ya fita daga gidan. After like hour daya ya dawo da manyan Leda’s guda biyu, zama yayi cikin mota yana tunanin yanda zaiyi yagan dija sannan ya tabbatar taci abinci tasha drugs dinta kafin ta kwanta. Kallon agogon hannishi yayi yaga few minutes pass nine. Leda daya ya dauka sai drugs din da doc yayiwa dija prescribing daya sayo. Fita yayi ya nufi part din dija gabanshi sai faduwa kawai yake.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button