NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ita kam mufida tana kwance amma ko kadan bacci baiyi gigin dauknta ba, kawai she’s thinking ya akayi yazid ya Iya sex da khadija don ita yanzu wani irin haushin shi kawai take ji,

“Hmmm kawai kaga mutum…” Ta fada tana chanza position na kwanciya ta, tana jin stories na molestation na yara amma she can believe she’s married to a child abuser, sallaman shi ya maidota mind dinta, dan daga kai tayi ta watsa Mashi wani irin kallon that tells the disgusting being is here tayi Mashi sannan ta amsa sallaman ciki2, murmushi kawai ya saki batare dayaji zafin kallon datayi Mashi ba. Ajiye leden yayi kan small dining sannan ya nufi bakin gadon yana balla buttons din riganshi, yana zama mufida ta kauda kanta gefe daya tare da bashi baya, hannunshi ya Dora kan bayanta tayi saurin bige Mashi hannu with all her strength,

“Baby nayi laifine?….” Ya tambayeta yana shafa inda ta bigeshi,

“Mtwssss….monster in disguise…” Ta fada under her breath, daure fuska yayi while taking in what she just said, yafi minti biyu bai ce komai ba, saida ya tabbatar temper dinshi ya dan sauka sannan yace

“Baby why this harsh words…. I thought kin bani hadin kai…ko wani laifi nayi kuma?…” Yafada kaman ranshi ba bace yake ba,

“Mtwssss…..sounding like angle….” Ta sake fada tana kara matsawa daga inda yake,

“Baby pls kibar yi min tsoki….it’s a sign of immorality and disrespect…..” Bai idaba ta mike zaune tana yi Mashi kallon haushi da takaici

“Look WHO is talking about immorality…. Wallahi you are a disgrace to all your kind….am ashamed to call myself your wife…. Child abuser kawai….” Yafada on top of her voice, face din yazid ya yi ja, he’s feeling so hurt and angry inside amma yasan she’s not far from the truth,

“What brought all this now?….” Yafada kaman bashi ba,

“Everything… Ganinta dazun makes me shed tears….kai mugu ne….I hope nemesis caught up with you…if you can upen such gals leg and sex then babu irin mugun abun da baka iyawa….dan iska…..” Wani irin saukar mari ya dauke mata wuta,

“Don’t you ever….ever….ever…in You entire life call me that again….” Ya fada sounding super furious, mufida na kuka hannunta kan cheek dinta tana cewa

“Naje na fada….dan iska…dan iska…dan iska…that’s your real name…not yazid….” Ta fada cikin matsanacin kuka, banza yayi daita ya fita daga dakin while ita kuma ta zame kasa tana kuka hating him like never before.

Direct part dinshi ya wuce ko falo bai tsaya ba ya shiga bathroom, bai cire kayan jikinshi ba ya sakarwa kanshi shower wearing clothes, with in few seconds ya jike sharkaf, tsaida numfashin shi yayi for like 20 seconds sannan yayi breathing out loud tare da sakin kuka, he hate his life, only if mufida tasan how much he hate himself da batayi adding salt to the injury ba, yasan he have khadija now amma the guilt still hunts him, dafa tiles dake bango yayi tareda kara sakin sabon kuka.

Bayan minti talatin ya fito daure da towel, idanuwanshi sun chanza, zama yayi bakin gado tare da yin tagumi.

Nan ma yafi minti talatin zaune yana tuna halin daya bar mufida ciki, jiki ba kwari ya mike ya dauko short ya saka sannan ya saka white jallabiya Mara nauyi. Fita yayi yq kara komawa part din mufida, kasan tiles ya tardata sai kuka take har muryqnta bai fita, zama yayi nan kasan ya jawota jikinshi sai tirjewa take amma her power is nothing compared to his, danneta yayi kan broad chest dinshi yana shafa bayanta,

“Baby am sorry… You forced my hands… Kiyi hakuri…” Mufida na kokarin kwace kanta tana cewa

“Banyi….ka rabu dani….mugu kawai…. Ni ka kyalleni…” Tafada cikin kuka

“Naji ni mugu ne …amma baby abinda ya sameni kaddarace Wanda bana fatan ko makiyina ya sama….wallahi khadija is the first gal danayiwa lustful look…itama don na ganta nude…kuma all this is a result of destiny…don Allah ki bar tado wannan maganar… Let’s let the sleeping dog lay….pls…” Yafada cikin whisper, cikin kuka mufida tace

“Don ka ganta naked sai me?… Baka ganin yarintarta?…. Kawai don bata da gata?…. Ai nan gaba in har ta gane abinda kayi mata zaka gane kuranka….” Tafada tana tureshi, murmushi yayi yana kara manneta ga kirjinshi

“Kar ki damu…zan ajiye kaina cikin heart dinta yanda bazata taba jin haushi na ba… ” yafada sounding very naughty, haushi ya kara bata

“Kuma ka kara rising hand dinka on me wallahi a bakin wannan auren….” Tafada tana kuka, dariya yayi

“To sorry ban karawa…amma don’t insult me again.. Kinga ko ba aure ai ni yayarkine…tunda na girmeki.” Ya fda in a funny way, daga kai tayi ta watsa Mashi harara shi kuma ya daga mata gira daya,

“Muje muci abinci…sai ki zo kan gado ki nunamin how angry you are…” Yafada yana dariya,

“Lallai ma…ai dakin amarya zaka kwana…kaida kara kwanciya inda nake sai nan da sati daya..  ” tafada tana mikewa daga inda yake zaune, dariya ya kara yi

“Baby you are unbelievable… Just few minutes ago kina zagina kan nayi molesting yarinya…yanzu kuma you are sending me to her…me akyi kenan?…”

“Ai the deed have been done…so kaje chan Ku karasta….” Tafada ta shiga bathroom, dariya yayi yabi bayanta

“Hmmm baby kawai kishi ke dawainiya dake…don’t worry I understand…” Ya fada yana hugging dinta ta baya. Banza tayi dashi ta tsaya ya cire kayan jikinta sai binta yake da kallon deep down he’s greatful for having two youngsters at his beck and call, ruwa ta watsa yana kallon ta amma ko a jikinta, ta gamaya dauko towel ya mika mata ta amsa ta barshi nan tsaye, bedroom ta koma ya bi bayanta, kan dining ta zauna ta bude kaji da drinks, shima zama yayi feeling so hungry for her amma ko kallon shi batayi ta gama ci ta haye gado abinta ta rufe da blanket ta cire towel ta wurga masa ya shafke,

“Baby yanzu haka zakiyi min?….” Ya fada kaman zaiyi kuka,

“Hmmm gaskiya bazaa tauye mata hakki ba…it’s her night…” Tafada tana kashe bedside lamp. Ahankali ya juya ya ajiye towel din cikin bathroom sannan ya dawo bakin gadon yayi pecking goshinta sannan yace

“Goodnight sugar….” Banza tayi dashi ya fita ya jawo mata kofa.

Haka ya Kama hanyan part dinshi yana tafiya kaman Kazan da kwai ta fashewa. Nan falon shiya kwanta har bacci yayi gabadashi.

The following day tun karfe biyar hayaniyan daake part din dija ya tada dukkan yan gidan. Mikewa yayi yana hamma alaman bacci bai isheshiba. Ahankali ya Mike ya shiga bathroom ya dauro alwallah ya tafi masjid, yana dawowa ya shiga part din mufida ya tardata zaune bakin gado tayi tagumi, gefenta ya zauna ya jawota jikinshi,

“baby how was your night ?” ya tambayeta yana shafa bayanta, Dan guntun tsoki taja Sannan Tace

“boring and hectic… Yan uwan amaryarka sun hanamu bacci…. ”

“sorry love… Daga yau shikenan… Kinyi sallah? ”

“no”

“then tashi kiyi…zanje in Kira a zomin da bus sai breakfast… ” yafada yana mikewa. “me zaayi da bus? ” ta tambayeshi tana hamma,

“Wanda zaa maidasu dashi…”

“OK….” janta yayi ta Mike tsaye, rike mata hannu yayi har bakin bathroom ya bude ya turata ciki yana cewa

“yi alwallah…zan dawo yanzu….” ya fada mata sannan ya fita. Part dinshi ya koma ya Kira Inda ya sayo abinci ya shaida masu yana bukatan abinci like forty plates sannan ya Kira dad ya fada mashi a taimaka mashi da family bus.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button