NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dija kam duk fargaban da take bai Hana bacci mai nauyi daukanta ba saidai ta Dan firgita in ta tuna inda take. Itama hayaniyan daake ya tadata , ahankali tasauka daga kan gado ta shiga bathroom saida tayi abinda ya shigar daita ta fito ta zauna kasa tana tunanin rayuwan duniya cikin ranta adua take Allah yasa mafarki tayi jiya don ko a lahira batason zama da wannan mutumin, duk duniya babu Wanda ta tsana kaman shi, in son ranta ne a harbeshi ya mutu kowa ma ya huta don gani take abinda yake wa mutane yayi mata. Wata daga cikin matan da suka rakota ce ta shigo ahankali dija ta daga Kai ta kalleta da swollen eyes dinta, bakin gado matar ta zauna ta Fara cewa
“Alhamdulillah dija hakika kinyi saa… Allah ya mayarda da yaran mu danshinki… Don ba kowacce yarinya zataci saa dakika ci ba… Don haka ina fada maki kibi mijinki sau da kafa”
Dija daga Kai tayi ta Kalli matar dake yi mata magana, ji tayi inama zaa iya chanza mata wuri ta koma gidansu akawo wata madadinta don ta gwammace ta koma kan titi data zauna cikin gidan. Haka matar ta dinga bawa dija advice amma abinda take tunani daban don ko a mafarki bazataso yazid sake kusantarta ba, she’s so scared.
Wajen karfe tara aka Fara shiga da abinci side din dija, abinci kala2 da drinks nan suka hau cin abinci, daya daga cikin matan ta kawowa dija abinci amma amsa kawai tayi ta ajiye don ko kadan bata iyaci.
Mufida hada breakfast tayi su biyu suna zaune a dining table suna cin abinci amma hankalin yazid nakan dija don he’s sure bataci abinci ba. Karfe tara da rabi bus yazo da aiken da hajiya babba da hajiya karama sukayi na atampopi da yasa sai perfumes, dadi yazid yaji ya Kara da 100k ya bawa mufida takai masu don yagagara sutafi ko yaga yanda dija ta kwana.
Karfe goma da rabi suka tashi tafiya nan dija tace batasan zancen ba don ihu ta dingayi ta Kama the last woman dazata shiga motan ta rike gam saikwala ihu take on top of her voice, yazid na tsaye bakin window a part din mufida yana kallon duk abinda ke faruwa jiyake kaman yaje ya kamata amma that will be an act of disrespect, mufida dake zaune mikewa tayi ta zo bakin window Itama tana kallon yanda dija ke rike gam da mata while matar tana kokarin kwace kanta amma ta kasa. Mufida barin dakin tayi ta fita waje zuwa inda dija ke ihu, ahankali takama mata hannu, cikin sauki dija ta saki zanin matar ta Kama hannun mufida tare da daga Kai tana kallon ta da wet face dinta, nan take mufida taji wani irin kaunar dija har cikin system dinta don she looks so innocent akan what’s she’s going through, batasan lokacin data rungumeta ba, itama dija rungumeta tayi ta kaman her life depends on her. Yazid dake tsaye yana kallon duk abinda ke faruwa lumshe idanuwa yayi tare da dora Kai kan window.
[6/22, 6:02 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ????????❤????????NA CUCE TA ❤????????????????????
®zuwairat( ummumaryam)
3⃣7⃣
Ajiyan zuciya ya saki “Pls ya Allah let it be like this for ever…. ” ya fada yana kallon yanda mufida ya manna dija kan chest dinta tana shafa bayanta, mufida daga Kan dija tayitana kallon how weak, fragile and innocentshe looks, ahankali tadaga hannunta ta gogemata face tana cewa”ko daina kuka kinji?” ahankali dija ta daga mata Kai, mufida mamaki take da bata jinhaushin dija for a bit instead tafi him haushin yazid.”kinci abinci?..” ta tambayeta cikin sanyinmurya, Kai dija ta girgiza mata, ” to muje kici abinci…. ” mufida tafada tana rike da hannunta while going into dijas apartment, Dan tirjewa dija tayi sannan tace” nakoshi…. Gida… Nakeso… Su tafi… Dani…. ” ta fada tana kallon bus daya fita daga cikin gidan, “ai yanzu nan ne gidanki…. ” da sauri dija ta girgiza mata Kai tana cewa ” banso… ” tafada tana fashewa da sabon kuka, “hmm ai dole kice bakiso… Don I understand what you went through in his hands…ni naji jiki balle ke? “. Mufida tafada cikin ranta, ” bakison zama Dani? ” mufida ta tambayeta tana murmushi, cikin kuka dija tace”inaso… ” “to kiyi hakuri mu zauna tare kinjiko? ” dasauri dija ta gyada mata kai, “to muje kici abinci… ” inji mufida, dijabata Kara cewa komai ba tabi bayanta hannunsu rike dajuna. Mufida Kara kallon Falon tayi for the second time tasan yazid ko family dinshi sukayi mata kayan. ” kizauna in je in dauko maki abinci… “inji mufida tafada tana zaunar daita kan kujera,”da akwai abinci Chan dakin… Bari in dauko wannan… ” dija ta fada tana mikewa, Ahankali ta taka ta shiga bedroom dinta mufida tabi bayanta da kallo tana cewa “maza basu da imani…. ” ta fada kasan breath dinta. Dija dauko abinci da aka bata Dazun tayi ta fito dashi kanta kasa, “gashi… ” dija ta fada tana nuna mata abincin, amsa mufida tayi ta bude taga it’s rice and stew da few slices of plantain,”ki ajiye wannan… Bari in dauko maki wani… ” mufida dake maida murfin takeaway din. Amsa dija tayi while itakuma mufida ta Mike tafita daga cikin part din, ajiye abincin dija tayi ta koma tazauna kasa kamar ba matar gidan ba. Mufida na shiga part dinta ta tarda yazid zaune yana ganinta yayi saurin mikewa ya rungumeta, harara ta watsawa bayanshi tana cewa “Wai meye? ” Dariya yayi yana cewa “baby you’re the best…. “”wato don na nunawa matarka so shine kakejin dadi ko?.. That shows that you care for her happiness more than mine…. ” bata idaba ya tari numfashinta yana cewa “you know ba haka bane…kawai am happythat the love you have for me bai rufe maki ido ba…. I love you so much babyna….””naji… ” ta fada tana tureshi gefe daya, sakinta yayi ta shiga kitchen yabi bayanta wanting to know what she’s up-to, gani yayi tanazuba sauran pepper soup da sukayi breakfast dashi cikin food warmer, “baby ina zaki Kai wannan Kuma? ” ya tambayeta dukda yasan it’s for dija, banza mufida tayi dashi ta hada tea cikin mug ta ajiye kan tray, ta juyo ta kalleshi, “ka kaiwa matarka…. ” ta fada mashi atakaice, murmushi yayi”why not a kirata nan taci… Basai kin Kai mata ba…. ” inji yazid, ” alright then… ” mufida ta fada tana fito da abincin daga kitchen zuwa dining table, kaman walkiya yazid ya fita dagapart din mufida ya shiga part din dija dasallama ya shiga Wanda yasa dija muguwarzaune tare da shan jinin jikinta, bata daga Kai ba sannan bata da karfin halin amsa sallamanshi, maimaitawa yayi amma still kanta kasa Kuma no response karawa yayi for the third time amma bata amsa ba, “khadija…. ” da sauri ta daga kanta idanuwanta cike da kwalla don she’s expecting her guidance angel not him, “baki amsa min sallamaba… ” ya fada mata yana zama kan kujera dake kusa da inda take zaune Wanda yasa jikinshi Dan ta ba nata da sauri ta matsa gaba tana crawling Baisan lokacin da Dariyaya kufce mashi ba don she’s acting like taga wani irinmonster, “small baby baki amsa min sallamaba… Koin sake…. ” ya tambayeta yana kallon yanda hannunta ke rawa, da sauri ta girgiza mashi Kai alaman Kar ya sake, shuruyayi yana kallon ta, he wants to hear hervoice ko once ne, ” baki gaidani ba…. ” yafada don yaji abinda zatace, shuru tayi bata daga Kai ba, sai wasatake da crumbling fingers dintakaman ta gudu daga inda take zaune kawai take ji, “Pls baby kigaidani mana… Nifa mijinki ne…. ” yafada yana marairaice murya kaman karamin yaro, “kaiba mijina bane… ” tafada cikin rantanot knowing its out loud, kallon ta yazid yayi full of surprise “nine na mijinki ba?… ” da sauri dija ta girgiza Kai tana fashewa da kuka, shuru yayi yana kallon ta, sai kuka take kamanan doketa, “tashi ki wanko fuskanki kizomuje kici abinci…. ” ya fada mata atakaice, da sauri ta Mike tsaye ta shiga bedroom dinta,straight bathroom ya shiga ta wanke face dinta ta fito tayi tsaye bakin kofan bedroom, mikewa yayi “ki taho mana… ” ahankali ta taka zuwainda yake tsaye, “ya ciwonki… ” ya tambayeta, shuru tayi babu response kura mata ido yayi yanacewa”in bakison mu bata… Duk tambayan da nayi maki ki dinga bani amsa kinji ko? ” daga mashi Kai tayi, Kama hannun ta yayi suka Kama hanyan waje, har sun iso bakinkofaya Tsaya ya juyo kawai sai ya mannata ga kirjinshi, nan take ta Fara kuka sosai wanda yasa yayi saurin sakinta “Wai an fada maki wani abu zanyi maki ne?… Ba jiya na fada maki ban Kara yimaki abinda baki so ba?…” yafada sannanya fita daga dakin tana biyedashi sai goge face take da bayan hannunta. Yazid ya shiga part din mufida ya sallamata amsa mashi kusa da ita ya je ya zauna sannan Itama dija ta shigo kanta kasa, “zo kizauna nan…. ” mufida ta fada mata tananuna mata kusa da yazid, ahankali ta taka zuwa inda yake zaune amma sai ta zauna kasa”ki zauna kan kujera mana Dan Allah… Kawai sai ki kama zama kasa… ” inji mufida, ahankali ta Mike tazauna gefen yazid amma far from him. Yazid kallon dija yayisannan ya Kalli mufida “baby GA kanwar ki… Ai you have seen the way she is… To if you want her to be like this continuesly then take her close to yourself… Kar kibari wata ta shiga tsakaninku… Pls baby…take her as the sister you never had…. ” ya fada yana rike da hannunta, “insha Allah… I will try my best… ” tafada cikin sanyin murya, kiss yazid yayiwa cheek dinta sannan ya juya ga dija Itama ya kama hannunta, he can feel her trembling amma basar, “small baby… Ya kirata.. Kinga wannan antynki ce… ” ya nuna mata mufida sannan yacigaba dacewa “Kar in kuskura inji kinyi mata ba daidaiba… Kome tace kiyi shi zakiyi don nasan bazata sakaki hanya Mara kyau ba..Ki girmamata AI Kinga ba saarki bace don haka Kar inji ko in gani raini ya shiga tsakaninku… Kina jina? ” yafada in a soft tune still rike da hannunsu, da sauri ta daga mashi Kai hawaye na rolling “Wai kukan me kike Kuma? ” yazid ya tambayeta, da kaman Kar ta amsa amma sai ta tuna maganar daya fada mata sai cewa tayi”gida…. Mu….. Nakeso… ” tafadatana Ida fashewa da kuka, da sauri mufidata Mike ya koma wurinta ta Kama mata hannu, da sauri dija ta zare hannunta dagana yazid ta maida cikin na mufida, hawayenta mufida ta goge sannan tace”bakinyi min alkawarin zaki zauna Dani ba?… ” “Eh…. ” dija ta fada cikin kuka “to kibar cewa gida zaki… Ai nan ne gidanki yanzu kinji” nodding tayi”muje kici abinci kinji dear…” “…to… ” tafada sannan ta Mike Damankaman tana zaune kan kaya takeji. Kan dining suka zauna Su biyu while yazid yayi relaxing yana kallon mufida Kuma the more yana jin Sonta na ratsa heart dinshi “hmm inama mata Su gane wannan sirrin…” yafada cikin ranshi. Don abinda mufida keyikoda ba da gaske take ba it’s OK by him don hakan na Karamashi sonta cikin ranshi Kuma he hopes it’s real. Pepper soup mufida ta bude tatura gaban dija nan ta Fara ci tana shessheka. Yazid mikewa yayi yazo kan dining ya dafashoulder din mufida sannan yace “baby Bari in je in kwanta… Kudinga shiryawa… Zamu wuce after lunch…. ” ya fada da mata sannan ya bar Wajen, Hakanya ya bawa dija Daman sakin jikinta taci Tasha ta koshi don she feels free in tana tare da mufida. Yazid na komawa ya Kira hajiya karama yana fada mata ta rokar mashi dad ya amince ya bar dija nan Kano nan hajiya karama tace bata San zancenba, Dan marairaice fuska yayi sannan yace ” in barta wajenki mana… Ni wallahi Banason tafiya daita… Nafison hakan…””no… Ka tafi daita kawai shi yafi… “ta sake fada mashi, “yanzu inzo dasu nan gidan kafin mu wuce?” ya tambayeta yana aduan Allah yasa tacekawai Su wuce”let me ask anty… I will get back to you “ta fada mashi sannan ta katse wayan.Load More Pages…